← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 128

Sashe 39

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Haka nan faiz is feeling bad, at this moment he should be happy at least his baby is alright Amma something is totally wrong, bai jin Dadi sosai, yasan maybe amira will be glad if taji bintu ta haihu dukda yau is entirely bad for them, yasan new babies are blessing that brings happiness, he is so mad at Bintu before Amma right now he wants to hug her and kiss her, he wants to give her kiss da bai taba mata irinshi ba because he is so happy she brought his baby into this world, he prays itama amira ta bar komai ya wuce for the sake of the new baby, he will tell her let's bygone be bygone, the only person he is holding grudges against is Maryam, itace bazai kyaleta ba har sai ya koya mata hankali,he will teach her to stay in her limits, inda she loves and care for him da zai dauki duk abinda take as love, all he would have been doing is beg her to understand as elder sisters and brothers suna da right da zasu nemawa kannensu abinda ya dace dasu Amma in he own case it's different, she never loved him, so he knows she's into ruining his happiness, shi kadai yana ta sake sake yana tuki, kawai he decided to call yayar bintu ya fada mata ta haihu, yasan duk suna cikin masu zuga bintu so kawai he will call her ne don ya fita hakkinsu, dailing number ta yayi ya saka airpod kunnenshi waiting for her to pick, da sallama tayi picking ya amsa, without any hesitation yace
"Fatima ta haihu...an samu baby girl..." Ya fada face dinshi daddaure tamkar tana zaune kusa dashi sai wani shan mur suke, tamkar bashi bane ke tunanin bygone be bygones,
"Fatima ta haihu kuma?...pls who's speaking..." Ta fada alaman bata Gane mai magana ba kuma the confusing thing about this is that sun san cewa she's not due until next two months, kashe wayar shi yayi ya cire earpiece din ya ajiye, kou minti daya baayi ba ta sake kiranshi, kaman bazai daga ba ya dauka tace
"Faiz wai kaine. " Ta tambayeshi
"Eh..." Ya amsa mata atakaice
"Wai wace Fatima ce ta haihu..." Ta tambayeshi out of serious confusion,
"Taku..." Ya amsa mata atakaice kaman bai son magana
"Subhanallah...what happened...oh my God....dan Allah tana ina..." Ta fada kaman zatayi kuka don tasan ba haka nan bane in har ta haihu yanzun,
"Tana hospital..." Ya fada mata sunan inda take, kashe wayarta tayi, sai wajen 7:30 yazo gidan, yana zuwa gida yayi Horn maigadi ya buds mashi kofsr, they don't talk much da maigadi Amma yau yana fita yace
"Matata ta haihu...an samu baby girl..." Ya fada cikin so much excitement, shima maigadi ba karamin murna yayi mashi ba kadan ba,
"Allah ya raya kan tafarkin sunnah manzon rahama..." Kawai yake maimaitawa cikin jin Dadi yau ga uban gidan shi yayi mashi magana yana dariya, bangaren amira ya nufa ya bude kofar ya tsaya falonta looking around babu alaman,
"Baby!!!" Ya Kira da dan karfi ya tsaya yana sauraron fitowarta still shuru, her favourite bedroom ya shiga yaga babu ita, atakaice dai cikin few seconds ya duba part dinta babu ita, wayarta ya kira yaji yana bedroom dinta, so she left her phone here, sake kiran mum dinshi yayi yana asking dinta have she really Checked if amira bata gidan, yanda ya tambayeta yasa ta Gane something is really wrong
"I said ta tafi...what happened..bata gida ne..." Ta tambayesh
"Yes iyami she's not at home....Maryam have succeeded in sending her away... wallahi in ta ruguzamin farin ciki sai na ruguza nata farin ciki..." Ya fada jikinshi na rawa sosai saboda tashin hankali, he just wondered why all this will be happening to him, it's so unfair,
"Calm down... itama amira tana da matsala...bai kamata ta tafi ba tunda taga babu wanda yayi supporting Maryam....ba wai we watched her manhandle her ba...ya kamata ta dinga hakuri ai...' hajiya tayi adding, faiz rasa abinda ke mashi Dadi yayi, ajiye wayar yayi ya tuna abinda mum dinshi tace, bai kamata ace ta tafi ba, why would she leave if she really cares, now he's thinking bata sonshi kou kadan, yasan in har tana sonshi she won't leave him for mistake kou fault of others, ahankali ya Mike ya dauki wayarshi ya fita zuwa bangaren bintu, nan ya shiga cikin wardrobe dinta ya fiddo kayanta kaman kala uku ya saka cikin small bag dinta, tamkar mahaukaci haka yake, Amma the good thing is it doesn't really hurt sosai saboda he has a baby, wato right now he loves his new baby sosai that dukda amira bata gidan baiyi mashi ciwo sosai ba, wanka ya shiga ya sake another jallabiya, komawa yayi cikin mota looking so weak and frustrated, kiran mum dinshi yayi ya fada mata tasa a kawo mashi abinci a hospital din tunda yunwa yake ji
"Ok...hope zaka tafi ka maidota...." Hajiya kadijatu ta tambayeshi yayinda yake tada motarshi
"Iyami ni nayi mata laifi ne... Gaskiya ni ban iyawa da wannan abun...haka nan inje ina yar murya saboda ita... I have a baby in the bottle that needs my attention...in ta dawo fine in bata dawo ba fine...' " ya fada cikin fushi sosai
"Aa don't say that...ai Maryam yaruwarka ce kuma dole laifin ta ya shefeka.... just try kaje ka maidota...kaga if ka rabu daita Maryam tayi winning...kou kana son haka?..."
"No.." ya amsa mats kai tsaye
"Very good...now zansa a kawo maka abinci...in kaci sai kaje gidansu ka kara bata hakuri...am sure Maryam won't do such again tunda alhaji yayi maganin ta sosai...."hajiya ta fada mashi,
"Ok." Ya amsa mata calmly, kashe wayar yayi ya cigaba da tuki, kafin ya dawo hospital din some of their family dake kusa har sunji har sunzo hospital din, wajen nurse yaje ya bata kayan da ya kawo ya fada mata he wants to see his wife and the baby, babu musu nurse ta shige gaba yabi bayanta, dakin da bintu take aka kawo shi, tana kwance kayan jikinta bace da jini especially daga waist dinta zuwa kasa, idanuwanta rufe kaman she's sleeping, da akwai mata uku ciki har da sister dinta daya Kira, gaisawa sukayi yayinda nurse din ta mikawa yayar bintu kayan tana cewa
"A dan wanketa ta sake kaya..." Ta fada mata, ahankali bintu ta bude idanuwa, faiz walk straight to the bed and kiss her, dukda yana cikin damuwa he can't stop showing how happy he is right now, excitement is all over him, hannunshi wajen kanta ya sakar mata murmushi itama ta mayar mashi da martani, itama farin ciki all over her eyes, tamkar va ita bace wannan da suke ta hayaniya yau da safe ba, he's so happy with her right now,
"Thank you mama baby.. " ya fada cikin happiness, murmushi ta sake saki cikin farin ciki tace
"Ka ganta?.." ta tambayeshi
"Aa...have you..."ya amsa mata, yanda suke magana sai ka rantse ba kowa dakin sai su biyu kadai, sannan babu mai jin abinda suke cewa junansu,
"Yes..." Ta fada face dinta dauke da farin ciki
"Wow...how is she..." Ya tambayeta, shuru tayi tare da dan sakin ajiyan zuciya
"Tell me Mana..." Ya fada calmly
"She's very tiny..." Ta fada kaman zatayi kuka
"Kar ki damu...she will be alright insha Allah....now wash off...did you want anything..." Ya fada yana Zama bakin dan gadon da take,
"No... how's sister...is she alright.. " ta tambayeshi, kura mata ido yayi with a smile, what he is thinking right now is does she really means what she's asking har cikin ranta because ta bashi tsoro ba kadan ba, already yasan mata can wear different faces,
"She's fine..." Ya amsa mata, kiss ya sake mata ya mike ya fita, dakin da baby shi take is dakin jarirai with lots of machine din zamani, baby dinshi kadai ce dakin dukda da akwai order space da zaa iya saka wasu yaran, kusa da inda take yazo, indeed she's so tiny but he smiled at the sight of her, indeed haihuwa is a blessing in disguise, bai san inds zai saka ranshi ba right now if she's not here,
"I love you so much..." Ya fadawa baby dake cikin kwalban jarirai da naurori jikinta, da akwai wata nurse wajen, she's a cutie,
"Allah yass Kar ki dade nan ciki...I just can't wait to have you at home..."ya fada, nurse din da budurwa ce murmushi ta saki tana kallon this adorable man saying adorable things, she can't just hide her smile at all, she just feel bintu and the baby are so lucky to have such person as a husband and father,
"Pls ki kulamin da baby na..."ya fada yana kallon nurse din dake faman smiling
"Insha Allah sir.. " ta amsa mashi, fita yayi ya koma cikin mota, already driver ya kawo mashi abinci yana jiranshi, amsa yayi ya shiga motar Shi ya zauna, zuba tuwo yayi kadan with lots of miya with dry fish, da akwai spoon cikin basket din ya dauka yaci ya koshi, ruwa yasha tare da hamdala sannan ya maidawa driver sauran abinci ya tafi dasu, relaxing yayi cikin mota with his two eyes closed, he can't just deny the fact that he is not happy that amira bata gidanshi, yasan Maryam said lot's of nasty stuff Amma she should have bear with him, ajiyan zuciya ya saki ya dauki wayarshi, rass wanda zai kira yayi, yanzun it's 8:40, can he go to their house?, Baison ya damesu kaman mara kunya, Amma did he really have any choice, tada motar shi yayi ya kama hanyar gidansu amira, it's about 25 minutes drive from the hospital, after 9 ya iso kofsr gidansu amira, sauka yayi daga mota ya nufi gate din, dan bugawa yayi mai gadi dake rike da radio yayi saurin tasowa, dan lekawa yayi ta inda ake lekawa ya dinga tambayar waye, nan faiz yayi introducing kanshi sannan ya bude mashi gate, gaisawa sukayi da faiz har zai wuce sai ya tsaya yace
"Dan Allah...amira zaka kiramin...," Ya fada alaman he's shy ya shiga cikin gidan kai tsaye
"Amira kuma alhaji..." Maigadi ya fada sounding so confused as he knows shine mijin amira kuma yasan shidai amira bata gidan
"Eh amira...kiramin ita..." Ya fada mashi kai tsaye
"Ai bata nan gidan...ba tana gidan ka ba..."wani irin kallo fajz ya watsawa maigadi yace
"Kana nufin bansan abinda nake ba kenan..." Ya fada sounding angry
"Ranka shi dade kayi hakuri.. " ya fada yana barin wajen ya shiga ciki, bakin kofar falo yaje ya tsaya yana sallama, sai bayan kusan minti biyu asiya ta fito sanye da long hijab, nan maigadi ya fada mata amira ake nema, itama she's surprised to hear that, nan maigadi ya fada mata mijinta ne ya zo neman ta, da sauri asiya ta koma ciki ta fadawa mamansu mijin amirane yazo neman ta, ai hajiya dake kwance mikewa tayi lokaci guda ta nemi hijab ta saka ta fito falo tasa asiya ta Kira faiz, ciki ya shigo ya durkuss ya gaidata, yana na daga nan inda yake ta fara bata hakuri yana cewa hakan bazai sake faruwa ba, kou kadan bai Gane she's not here ba, sai da ya gama magana tace
"Ai amira bata gidan nan.. rabona daita tin 3 to 4 days back.. " ta fada mashi cikin tashin hankali, faiz dake dyrkushe kasa tashi yayi as saliva Dinshi ya bushe sosai, it's so unfortunate his sister will do this to him, ji yayi jikinshi na rawa, he remembered abinda ta fada mashi kan inda batayi aure ba zatayi moving away from home, hajiya sai salati kawai take ta kasa zama ta kasa tsayuwa, fita tayi zuwa bangaren alhaji ta fada mashi abinda ke faruwa, har taje ta dawo faiz na inda yake ya kasa tashi, he is just wondering ina amira take, alhaji ya shiga tashin hankali sosai don har ita hajiya ta fara Kuka, ahankali faiz ya mike ya san jingina da bango ya saki ajiyan zuciya, he asked if da akwai India suke ganin zai ganta yaje Amma no response, ahankali ya fita ya koma cikin mota, ahmed ne ya fado mashi, da sauri ya dauki wayarshi ya Kira ahmed.
Chapter 39 · 0% Book details