Sashe 45
Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dressed in one of her best lace mai dinkin doguwar riga wanda yake kwance a jikinta sosai, she looks so beautiful dukda her eyes are little bit swollen, tea da scramble eggs tayi ta zauna nan kitchen taci, ruwan tea sake dafawa faiz tare da soya mashi dankali da kwari. She was busy making something for him while shi kuma yana chan hospital looking so happy than ever, he hugged bintu Yana asking dinta how was her night, the hospital was so full of people today compare to jiya, it's like duk anji ta haihu, his baby was doing great too, ance ita bintu is free to go back home Amma she doesn't want to go back tunda her baby is around, shima fajz yace if har ta bar nan then tare suke da babynshi, she told him things she needs daga gida, luckily da akwai heater a bathroom din hospital din and it is well sanitize tunda na manyan mutane ne, hakan yasa sam bata da wani damuwa, he spent over 1:20 minutes tare dasu sannan ya fada mata zaije ya dauko mata abubuwan da take bukata. Daga nan ya kama hanyar gida ya dawo, yana zuwa ya fara shiga bangaren bintu ya dauki duk abubuwan data fada mashi tana so ya dauko mata sai kuma ya dauki bundle din 500 guda daya ya saks cikin bag din, yana rike da bag din ya dawo bangaren amira, she was so ready su tafi sai basket dinshi da ta hada mashi breakfast, yana shigowa ta mike kallon ta yayi from head to toe looking at how ravishing she looks, "Har kin shirya kenan..." Ya fada mata yana Kika mata hannu, hannunshi ta kama tace "Yes..." "Ina abincin da Kika hada mata..." Ya tambayeta, idanuwa ta danyi rolling tace "Bangane ba..." Ta amsa mashi hannunta cikin nashi, ahankali ya zare hannunshi daga nata yace "Meye baki gane ba...I said ki dafa abinci ki kaiwa sister ki a hospital..."bai karasa ba tace "She's not my sister..." Ta hantareshi bai bari ta karasa ba yace. "She is!.."in a loud voice showing he is angry "For as long nine mijinku...for as long ku biyu kuna gidan nan living under my roof you're sisters.... bazaayi min zaman mahaukata a gida ba...na fada maki ki dafa abinci in nazo mu kai mata... you refused don ban isa dake ba kou?..." Ya fada sounding so angry and pissed off, amira daure face tayi taja baya dashi before tace "So I should a pretender kou?..." "Yes if you have to.." ya amsa mata kai tsaye "Tou ban iya munafurci ba...ni ba bare bace da zan dinga ciwon mutum ina hura mashi isa...I can't do it at all...she hates me .. she's happy am being bullied and you expect me inyi kaman ban san abinda ke faruwa ba...in kai mata abinci ta amsa tana murmushi sai na juya baya su zageni kou I won't do it..." Ta fada sounding so harsh and angry than ever, "Ke kawai so kike kifi karfina....kina son ki nunamin ban isa dake ba...am 💯 sure if bintu nasa tayi maki she will do it without even complaining..." Ya fada shima cikin anger, "Oho dai...take side all you want..." Ta amsa mashi tana barinshi nan tsaye, binta yayi yana cewa "Yanzun don baki da single conscience shine Zaki iya zuwa hospital din baki kai mata komai ba..." Ya fada yana binta "Ai If I have my way I won't even go there..." Ta fada mashi kai tsaye "Then you're such a bad person I must admit..." Ya amsa mata sounding so angry "You're entitled to your opinion... it's your business..." Ta amsa mashi, tana shiga bedroom dinta kawai ta zauna tare da yin tagumi, faiz takawa yayi zuwa wajenta yace "Now listen and listen good... you must prepare something...zan tafi office...kafin in dawo ki tabbatar da you prepare something for her...kou bazata ci ba babu matsala...but you must do your part..." Ya fada mata sounding unlike him, it's very difficult for him Amma kuma with the way things are going in har baiyi standing firm ba matsala zata cigaba da aukuwa, mikewa amira tayi tace "Have you forgotten am a working class lady?...nima aiki zani..." Ta fada mashi sounding so stubborn wuceshi tayi ta fita falo ta dauki bag dinta tare da veil data dauko don zuwa office dashi, ficewa yayi yayinda faiz na tsaye bedroom dinta ya rike waist dinshi yana tunanin what to do and how to make them love each other again, kou kadan bai san amira is very stubborn like this ba, sannan bai san ta fice ta bar mashi gidan ba, the most annoying part is that she's not seeing reason at all, ajiyan zuciya ya saki ya kallo gadon that have taken lot's of good memories, sai yaji maybe he didn't approach her the right way, kilan da ya kwantar da hankali yayi mata magana everything would have been alright, ajiyan zuciya ya saki tare da girgiza kai yana "Allah ka bani ikon mulkasu..." Ya fada under his breath yana fita falo sai yaga baiga amira ba, he went to her other bedroom bata nan he checked another again still bata nan, falo ya tsaya ya Kira baby da karfi but nothing, basket din abinci dake zaune ya dauka ya fita yana "You shouldn't dare me at all..." Ya fada cikin fushi, kiran mai gadi yayi da karfi ya taho da gudu, yana zuwa ya tambayeshi if wata ta fita ya amsa amshi da eh, hura hanci yayi ya nufi Inda motar shi take ya ajiye bag din bintu da kuma basket din abinci ya shiga motarshi ya fice, amira order Uber driver tayi and she was so lucky he was so closed don tana aduar Kar yazo ya taddata kan street din, tana ganin kan motar shi tayi saurin shiga motar, he saw her, he drive pass her out if anger, he looked at her yayinda yake wuce motar, wani irin kallo ya watsa mata ya wuce. Bai sake bata lokaci a hospital ba ya wuce office, yana zuwa office the first place he went was her office, she was busy with file at the same time tana duba laptop dake gaban ta, face dinta daddaure kaman tafishi gaskiya, ita a nata tunanin he's not going to make her pretend everything is alright when it's not, yanda ya bude office din kasan that old faiz is back, kou daga kai amira batayi ba don tasan he's the one, a fusace yazo gabanta ya maida laptop da take latsawa ya rufe da karfi kaman he wants to scatter the laptop, still bata daga kai ba cikin fushi ya kwashe file din hannunta ya watsar kasa, hannunta ta harde a kirjinta tare da relaxing kan kujera without still looking at him, "What's the meaning of what you did dazun?..." Ya daka mata tsawa har ta dan firgita, ta dade bata ji irin wannan voice din daga gareshi ba, ta mance rabon da yayi mata ihu haka, the most annoying thing with this man is if he's mad bai damuwa da wani zaiji kou ba zaiji ba, yana iya tara maka mutane hankalin shi kwance, bai da kunyar fada at all, "Amira am talking to you...what did you do dazun...." Ya sake daka mata tsawa, a fusace ta mike tace "Dallah malam stop shouting on me Kar ka kashemin dodon kunne..." Ta fada mashi sounding angry too because all she feels is yana siding matarshi ne, turata yayi ta zauna kan kujeran da ta taso yace "Don't you ever...ever ever in your miserable life stand when am talking to you... you don't even talk sai nace kiyi...how dare you...are you mad or something... what's wrong with you!!!" Ya sake fada on top of his voice that har secretary din amira tasha jinin jikinta, "Leave me alone with my miserable life...ka rabu dani...ba dole sai ka sakani naso abun sonka ba... it's not by force I pretend like her.... leave me alone don you won't be there to save me when they will abuse and jilt me .." ta fada cikin ihu at the same time her eyes sun's cikowa da hawaye sannan jikinta na rawa sosai, "It's by Force...bazaki nunawa duniya ban isa dake ba....wallahi if kina son zaman lafiya a sakaninmu dole ki dauki bintu Kanan yanda ta daukeki...kina nan da ego Amma duk sands na shiga hospital kece ta farko da zata tambaya..." Bai karasa ba tace "Yes because munafuka ce.. " nunata yayi da yatsa yace "Watch your tongue..." Ya fada sounding so angry