← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 128

Sashe 12

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

so scared, dariya hajiya tayi knowing what she have been through too, "Kai dai a bar kaza cikin gashin ta...kawai ka dinga kwantar masu da hankali... sannan Kar in sake inji ja sake maganar saki am j clear..." "Then iyami talk to bintu...Kar tayi pushing Dina...da akwai limitations to what man can take..." Dariya hajiya tayi as he is talking kamna bintu have always been a pain in the ass. "Ka mance how nice bintu is?..then be patient alright..." "Ok... nagode...sai da safe..." Ya fada Mata, sallama sukayi ya kashe wayar ya ajiye, ahankali ya sauka daga Kan gadon ya boye wayar bintu before ya fito, bakin kofar ta ya tsaya Yana jin sai kuka kawai take, it's not as if he really cares, inda bintu zata bude zuciyar shi yaga how he is feeling right now da tasan he is really trying, kilan da ta bashi award ba don Komai ba sai don he knows he is trying ba kadan ba, ba kowanne namiji zai iya Abinda yake ba, shi har ya aureta he can't say he loves her Amma haka ya hakura ya aureta just to make her happy, why won't she let him be happy too, inda tasan yanda darajan ta ya karu a Idon shi saboda behavior dinta these days da kou kadan Bazata tada rigima ba, irin Halin hakuri da understanding da take nunawa kwanan Nan ya mugun Kara Mata daraja a cikin ranshi and now she wants to ruin it, inda tasan yanda yake ji da Amira har cikin hantar shi da kou kadan Bazata soketa ba, if she's doing it to downgrade her then she's just wasting her time don son Amira a jininshi yake, it's not as if Yana mugun sonta ne ya aureta yazo ya yaudareta ya Fara son Amira it would have been a different Case, he knows Amira is his first love, he appreciates the fact that she's intact for him Amma that doesn't affect the fact that he loves Amira kou da kuwa she have more than one child, kou da kuwa a hotel take zaune he doesn't care, balle yasan she regrets what happened every single day of her life,, ahankali ya rike handle din kofar, he wants to go to Amira don yasan she won't sleep well today Amma still Yana son yayi adalci like his mother and father made it clear is what makes a man different from bastards and useless men, he wants to be the controller of his heart and not the other way around, inda zai biyewa zuciyar shi yanzun da tuni ya koma wajen Amira, he wants to make sure she's alright, bude dakin tayi bintu dake zaune Tana kuka ta Fara wulla mashi pillow dake Kan gado tana cewa "Fotar min a daki mijin karuwa... Mijin Yar iska...get out of my room.. " take fada Mashi tana wulla mashi all the pillows dake Kan gadon, Bai damu ba dukda it's as if the devil is living in her brain right now, her words are so annoying Amma he Haka ya danne ya Karasa bakin gadon ya zauna sai dukan bayanshi take tana cewa ya bar Mata Dakin Amma shuru yayi Bai ce komai ba, she calls him all sorts of name, juyawa yayi Yana kallon bakinta da take zaginshi dashi, inda zaa fada mashi wata Rana bintu will insult him da sai yace karya ne "Bintu rainin ya Kai Haka da Zaki dinga zagina?.." ya fada face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, yanda ya hade Rai kasan he is trying to calm himself ne kawai Amma ba don he doesn't want to react ba "Ai baka Kai in girmama ka ba...I respected you when I thought you have brain upstairs...Amma tunda na gano Kai karamin mutum ne mutunci ka ya zube...I hate you with passion tunda har ka yarda na goga jiki da Yar iska...wacce iskancin ta tayi Mai tabo...wacce kou jnda nake Bata isa tazo ba...ka Gama kaskantar da kanka tunda har ka auri wacce ta Gama biye biye,...Allah kadai yasan maza nawa tabi Chan waje..." Fajz mikewa yayi don he feels in har ya zauna ba Karamin duka zaiyi Mata ba, har ya bar dakin bintu Bata daina fada mashi maganar da zasu Kona mashi Rai ba, fita yayi ya koma inda ya fito, bathroom ya shjga ya wanke face dinshi to ease the anger in his heart, fitowa yayi rike da towel Yana goge face dinshi, fridge ya bude ya sha ruwa yace "To hell with adalci..." Ya fada Yana Ajiye towel din Yana fita daga dakin, bangaren Amira ya nufa walking fast to her, he just pray Kar ta koreshi daga wajenta, all he needs right now is her.
Chapter 12 · 0% Book details