← Book details Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 128

Sashe 41

Second Chance Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira relaxing tayi cikin mota while he drives slowly kaman ba dare ba, he doesn't seem to be in a haste at all, he wants both of them to understand each other, yana son ya fahimtr daita ta bar barin laifinsu yana shafanshi, he wants her to know nothing will change the love he have for her Amma he is not going to beg because of laifin wani, ya rasa ta ina zai fara maganar kawai sai yaji tace "Congratulations...allah...ya raya baby..." Ta fada mashi sounding so calm dukda voice dinta bai fita sosai, bai amsa aduar ta ba sai ya kalleta yace "Am sorry....am sorry for the pain and harm caused by my family...Amma it's fair yanda kikeson laifin wani ya shafeni har kice bazaki koma gida na ba... you want them to succeed and laugh at me..." Ya fada sounding call driving so slowly kaman he doesn't want it to end, it's like trekking is better than his driving right now, "Nima am sorry...I just can't handle this ne...I don't know what will happen one day...suna iya kasheni...in kuma Basu kasheni ba zasu dinga abusing dina for the rest of my life....I don't want to end like that,...I just can't cope....I have been facing abuse and all sort of pain since my adolescent stage...sai kuma inda nake ganin zan samu hutu hakan ya gagara...nasan da akwai Inda people like me have peace..."ta fada voice dinta na cracking kaman zata fara sabon Kuka "Ina?...did you think ni zan baki takarda har in sakeki in samu wani peace din Inda Zaki... you must be insane amira.. " ya fada sounding so serious than ever "If really you love me you won't want be to be in an abusive relationship..." "Am I the abuser?...na fada maki Maryam bata kaunata....Maryam da yan dakinsu kaf Basu sona...ba don komai ba sai don am the first son of the family...duk Inda farin cikina yake nan suke son tarwasawa...why don't you understand that I love you da kou meye bazan iya barin ki ki tafi ba...kawai sai in zauna wani ya aureki?...that will be over my dead body... moreover I assure you Maryam will never look at you again balle tayi maki ba daidai ba Kar ki yarda suyi min dariya Mana..." Ya fada mata calmly begging her indirectly, "Am sorry... ni bazan iya ba...I know they will never stop insulting me...I know they feel your homs is better than a bitch like me..." Ta fada voice dinta na rawa bata karasa ba yace "You're not a bitch Kar in kara jin haka bakinki...."ya hantareta "Am sorry but it's what they see me as....ranar da naje wajenka is the most humiliated day of my life.... small children laughing at me....this will never stop...zan rungumi kaddara...and stay unmarried... Nasan duk Inda zani this will forever continue... shikenan bazan Zama mai farin ciki ba?...ni rayuwata bazai kasance a happy one ba?..." Ta fada trying hard not to cry "Don't I make you happy?... tarayya dani ba sakaki farin ciki ba?...at least kou me zaayi maki seeing me should make you happy pls.." ya fada sounding so calm don maganar amira is going straight into his heart saboda yanda take furtashi, kou da ba matar da ya aura bace or wacce yake mutuwar so he will feel sympathy for what she's saying balle she's his happiness, joy, love and wife he feels her pain and he knows there's more pain ahead tunda yasan ba kullum zai kasance daita ba balle ya dinga kareta Amma she leaving him will kill him for sure, he just pray he can make her understand, yana son ta gane it's her past kuma duk abinda zaace game dashi shouldn't even bother her, she just love him, amira goge sabon tears dake zubo mata tayi tare da dafa kanta tana shessheka, hannu faiz ya dora a shoulder dinta yana murzawa ahankali tare dacewa "Pls let's go to our home...I beg you... don't let me be stranded....ina sonki sosai kin sani...." Ya fada rubbing her shoulder, ahankali ta girgiza mashi kai deep down she's thinking zas barta ta zauna gidansu kuwa, she knows her Dad won't be a problem Amma her mother is something else, sannan mum dinta have a whole say when it comes to yaranta, dad dinta ya bar mata tayi duk yanda ya dace dasu because he knows no one knows children more than their mother, she's so scared a koreta daga gida, don bata san Inda zata ba, she will rather be on the street than ace ta zauna a wulakanta ta "Dan Allah wify...pls my princess, my joy, my happiness...in babu ke bazan iya rayuwa ba...if you feel your pain feel mine too...ki tuna how my life will be without you..." Ya fada still massaging her shoulder, shuru amira tayi tana goge face dinta, "Abeg you pls. I thought I won't beg but I have to...ego kou pride ba nawa bane.... it's not in me to be arrogant to you baby.... before ina ganin I won't beg for you to come home Amma I can't...ya gidan zai kasance in baki cikinta...how pls . " Ya fada kaman zaiyi mata kuka, "Am sorry...inasonka....I love you too for you are the only one that gives me value after I was devalued.... you have given me joy I never expected to have...Amma pls if you really love me kayi hakuri in samu natsuwa...let me think if am ready to be bullied for the rest of my life...let me decide to take the risk of my unborn children being bullied because their mother is whore..." Kukane ya ci karfinta, fajz bai san sunan area da suke ba but it's by the road side and cars a passing one by one because it's a residential area, parking yayi ya fita ya bude bangaren da amira ta hada kai da gwiwa tana Kuka ya dawo ya durkusa a gabanta tare da daga kanta, the street light yana haskasu, it's not dark there at all "Baby pls...pls I beg you...be strong for me...I love you so much....pls ki daina Kuka...tell me what I will do to ease your pain..."ya fada rike da hannunwanta biyu yayinda take Kuka sosai tana "Kaicona....habeeb ka cuceni.... Allah yaisa....na cuci kaina....I thought he will marry me...I never knew I will be stranded like this..." Ta fada cikin matsanacin kuka yayinda idanuwan fajz ya ciko da kwalla saboda yanda take maganar starting all over again "Wallahi he made it look so easy...he made it look as if it happens everyday...how I wish I can explain to everybody how it happened don su daina yi min zagin karuwa....I was blinded by his love...he sounds so real...I wasn't forced but I was adolescent...ban san ciwon kai ba...pls make them understand su daina Kira karuwa....the name hurts sosai....ni ba karuwa bace..." Ta fada tana Kuka sosai pouring out her heart sosai, faiz bai san sanda ya fara hawaye ba saboda amira ta dade bata bashi tausayi irin wannan ba, hugging dinta yayi itama ta rungumeshi tana cewa "Pls tell them su daina kirana karuwa...banson sunan..." Ta fada remembering yanda Maryam ta dinga ihu tana Kiranta karuwa, the name is the worst thing she's ever expected anyone to call her such name Amma sai gashi ana cewa karuwa ya auro, how will she ever stay in such place, she can never, "Pls ka kaini gidan mu . Kou Allah yasa su yarda in zauna dasu..." Ta fada cikin Kuka, faiz goge face dinshi yayi tare da goge nata, he didn't argue at all, instead he nodded for her the went back to his site and start his car, banda shessheka amira babu abinda ke tashi har suka isa kofar gidansu Amira dare yayi Sosai yanzun, goge face dinta tayi despite it's so swollen beyond words, ahankali ta bude motar ta fita, da sauri faiz da ya kasa dakewa yace "Pls mana...pls...I beg you...pls .." ya fada mata Amma she have to go, zame hannunta tayi, da sauri ta ya fito daga cikin mota ya biyota "Pls go back home..." Ta fada mashi calmly, da sauri yace "There's no home without you in it...dan Allah. " Ya fada yana binta tamkar almajiri dake neman a taimaka mashi da abinda zaici Kar yunwa ya kasheshi, he's begging her to stay with him Kar ya mutu, bata saurareshi ba ta kai bakin gate dinsu tayi knocking, kowa na gidan su suna sakar gida sun rasa inda zasu saka kansh saboda tashin hankali, the thing is sun kasa kiran mutane da yawa Kar abun ya fita ace amira ta gudu daga gidan aurenta, people will start saying all sorts of rubbish dake bakinsu, ana. Knocking kowa ya kalli gate kasancewan suna compound all banda dad dinta he is inside making some calls, amira kallon fajz dake tsaye bayanta yayi tace "Pls go..." Ta fada mashi "Let me escort you inside..." Ya fada cikin rawar murya praying her people will make her follow him back home, ana bude gate din amira ta shiga, shima fajz shiga yayi, kallon da mum dinta da alaman tasha kuka tayi mata ya mugun kada yan hanjinta, da kyar take tafiya, tana zuwa inda suke sai fajz ya juya Yana cewa "Na tafi tou. ." Ya fada gwanin ban tausayi, maman amira mikewa tayi wanda hakan yasan amira ta dan ja baya, "Ka jirata. " Wannan maganar yasa hanjin amira mugun tsinkewa wanda shi kuma fajz yaji wani irin Dadi sosai, hajiya na fadin hakan ta juya ta shige cikin falonta, amira yarfa hannuwa ta farayi don da akwai matsala, Ismail da bikinshi sauran few weeks ne ya fara asking dinta where she have been da mijinta yazo nemanta in the first place, "Tana gidan ahmed..." Faiz ya fada mata ba don komai ba sai don Kar ayi wani tunanin daban, hajiya tana tsaye tsakiyar falon tana jiran shigowa amira, amira da kafarta ke rawa sosai takawa tayi tabi bayan mum dinta, she knows she's going to deal with her for not listening to her, last time she warned her that kou me zaayi mata dole tayi hakuri that she should never come back home for any complain Amma sai gashi the pain in her heart yasa
Chapter 41 · 0% Book details