← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 47

Sashe 7

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Indommie da dafaffen
wai na dafa mana sai tea"
Bakinta cike da
wai take maganar.

Ni tean ka
ai na sha na watsa magungunana.

"Lolo na fahimci kamar bayan ciwon Babangida kamar akwai wata matsalar kuma.

Amman ke me kika fahimta?"
Ta kafeni da idanunta tana son taji ta bakina.

Toh ni nafi tunanin ciwon nashi ne, ko dalilin ciwon nashi.

Amman banyi tunanin wata matsala ba"
"Amman da gaske ne Lolo da wano Babangida ya kamaki, ko dai ba
in zargine da jan kishi dake damunshi?"
Numfashi naja tare da cewa.

Da gaske ne Labbai.

A mota yaga an saukeni da ledar shopping.

Iyakar abinda ka
ai ya gani kenan"
Tambaya take son sake jefo mun na katseta.

Dan Allah ki barni inji da abinda yake damuna.

Koma menene aurenmu yazo
arshe ko ya ganni ko bai ganni ba ba shikenan ba?"
Gado na haye na rufe idanuna zuchiyata da jikina nata mu
usata.

Bansan sanda nayi bacci ba.

Zage_zagen da Labbai naji tana ta yi a wayane yasa na farka naga gari har yayi shaa.

Da sauri na shiga ban
aki na
auro alwala sabida tsabaragen jarabar da take ta faman yi a waya ni dai sai a
akin yara nayi Sallah.

Su kuma sunata wanka da shirin makaranta.

Sai kallonsu nake yi ina tausaya musu.

Bansan yaya zasu fuskanci rayuwa ba, ban kuma san wacce iriyar rayuwa zasu yi bayan bani a tare dasu ba.

Ban kuma isa cewar a bani yarana ba, domin nasan Babangida na da hujjojin da zai gabatar a kotu yasa a hanani ri
an.

Nima ina cikin damuwa da tsoron kada in ri
esu tarbiyyarsu ta lalace duk da bazan iya rayuwar gidanmu ba nafi son in kama haya in zauna ko zan nutsa.
a'u zo nan"
Na fa
a da murya mai kauri.

Da sauri yazo wajena dukanshi nayi niyyar yi, hannuna daya kama yasa zuchiyata tayi sanyi abinka da uwa.

Wato jiya dan bana nan shine A
a'u kayi tafiyarka yawo har saida aka nemoka ko?

Sannan ka zagi Adda A
a'u na ro
eka da girman Allah kabi Allah kabi duk abinda Adda zata ce maka ka
auketa tamkar uwa.

Har da kai Aminu, dake ma Malama da kike muttsuka idanu."
Duk sai akai dariya baki
aya na dinga yi musu nasiha.

Kafin na mi
e na fita zuwa kitchen dan anan na jiyo
uruntun Labbai.

Doya da
wai take ta soyawa.

Tana yi tana
ure_
uren ashar harda sharar hawaye.

"Se me dan kace in yi zamana a gidanmu.

Ni da sakina kayi da yafi mun
an gidan ta
i zama ta zauna kawai.

Ke kiji mun wannan maras mutuncin Habu, daga na
an tambayeshi ku
i nera
ari biyar fa.

Shine ya zage ya shiga yi mun
iban albarka, har yana cewa in zauna a gidanmu in ubana ya koya mun tarbiyya na koma.

In kaya ya gaji gammo ma ya gaji.

Babu inda zan koma sai dai ya aiko mun da takaddata dukan ya isheni.

Nifa yanzu in ba mai ku
i ba bazan kuma aure ba.

Jibeki ko dukanki akeyi zaki ci kuka ki toya
wai ki kunna ac ga tv ga suturu.

Mufa a dakemu mu fito mu tu
a tuwo miya lami, da safe kokkone ko sigari babu wacce take da ku
ine zata sai masa, kosai, ko
ar tsala fa"
Dariya na kwashe dashi, itama dariyar ta saka.

Ke dai yi maza ki sallamesu, mu ki juye mana namu a kula maci a gida sauri nake yi kinga har bakwai tayi.

A gurguje muka gama komai muka fito tare da yaran
Karfe takwas saura minti goma muka isa gida.

Nanma muka tarar maigogul yana yima su Rakiya tujarar daya saba.

Duk suna tsaye ya fa
a su da fa
a, Rakiya ta zageshi tas.

Wani abune ya tokareni a wuyana banko kallesu ba nayi shigewata ciki.

Su Sadiya duk suna ciki sunata karyawa harda Uzairu zuchiyata.

Da magazin.

Ko wanne cikinsu da abinda yake ci, dan kowa da kudinshi ya siya.

"Labbai kafin ki zauna zo ki kar
o mun waina"
Cewar Rakiya data le
"Ga
wai da biredi da doya Rakiya zai ishemu ki shigo"
wafa tayi ta shigo ta baro Maigogul da Hauwa suna ci gaba dayi.

Mu kuma muna karyawa su Sadiya sunata hirarsu.

Uzairu zuchiyata yace.

"Ashe dambarwar tsiyar da akayi kenan ke Lolo?

Uhm ai wallahi Gaza yayi mun daidai.

Allah ne ma ya so shi bama gidan wallahi da raunin yafi haka."
Magazin yace.

"Wanne rauni?

Ai kasan Allah da ace inanan to sai dai gawarshi.

Nifa da har ubanshi daya tako gidannan saina tsinke mishi agara Allah"
Danna
wai yayi a bakinshi wanda ya gutsura a cikin kular gaban Labbai.

"Ai
arshenta Rakiya a gidan gyaran hali zata
arke rayuwarta in dai bata dena wannan shegiyar sana'ar kayi nayin ba.

Mata sai sayen kayan sata"
Tana jin Maigogul ya fa
i haka zuruf ta fita dawa Allah ya ha
ata in ba dashi ba.

Uzairu zuchiyata a guje ya bita yana aikin dariya.

Nidai lauyana daya kirani na rakici Labbai nace tazo muje.

A lokacin da muka fito har gidan ya soma
inkewa da maza da mata
an ban hakuri maigogul ya tu
e rigarshi ya doka da
asa zai doki Rakiya, ita kuma anata ri
eta akan yana dukanta zata rama.

Ficewa muka yi a wajema matan unguwa duk an firfito anata gulma harda mahaifiyar
ar Shuwa.

"Mutanen banza gida sai kace karnuka.

Ni na ta
a ganin jahilai irin wannan gidan kuwa?

Kamata yayi wallahi a koresu a wannan unguwar domin zasu lalata mana tarbiyyar yara"
Allah sarki inji mahaifiyar
ar shuwa kenan fa.

Wai me bunu a
uru ke kai gudunmawar gobara.

Wacce kalar karuwace bata da'ita a gidan nata.

Su kansu masu gulmar ko wanne nada guntun kashinshi, sai dai dake ance lefe tudu ne, kahau naka domin kayi le
en na wani.

Allah dai ya basu sa'a dan Magazin zai iya fitowa nasan ya watsasu.

Wani mutum ne naga ya fito daga farar motarshi, yana saye da surt ba
e da ba
in gilashi, ya nufomu.

Nanfa kallo ya koma kanmu gulma a kyauta.

"Kece Sabuwa ko?"
Ya tambaya yana nuna ni da manuniya"
E nice sannu da zuwa.

Ga dakali mu
an gangara mu zauna"
Na nuna mishi dakalin
ofar gidansu Babayo muka
arasa muka zauna, muka sake gaisawa.

MRS BUKHARI
Sanya
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA HU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
https://chat.whatsapp.com/E3bH5OKBh9jH2aYygj0ArA
Kina bukatar kaya masu kyau da inganci??

Kina bukatar kayan kitchen wnd suke available ba order ba??

Kina bukatar adashin gata wnd zaki dauki kaya kamar kyauta??

Kiyi joining wnn group din namu insha Allah xakiji dadin kasancewa a ciki.

Muna da kaya available masu kyau da rahusa
Ko kimin mgn ta
08093932955
"Zanso insan menene dalilinki na shigar da
arar mijinki ya sake ki, shin wanne hujja kika ri
a a matsayin babban dalili, sannan in ba'a kotu ba bazai iya sakin ki bane?"
Kaga lauyoyi duka wannan tambayoyin lokaci guda aka watso mun.

Kuma ya kafe ni da ba
en idanunshi yana jiran amsa.

Dalilin da yasa na shigar da
aran shine bana sonshi, duk kwanan duniya
ara tsanarshi nake yi.

Hujjata shine.

Ya dena ciyar damu, baya shayar damu, baya mana sutura, baya biyan ku
in makarantar yara, baya mu'amalar aure dani.

Sannan tambayarka ta uku tsawon shekaru sama da goma ina fa
in ya sake ni yana cewa ni dashi mutuwace zata raba, kuma badan yana sona ba sai don mugunta kawai"
Kanshi ya jinjina yace.

"Yana cin zarafinki ne, ko zarafin iyayenki, sannan yana dukanki ne?"
Babu wanda bayayi daga cikin abinda ka lissafo.

Babangida ya wuce tunaninka, wata iriyar ba
ar zuchiya gareshi."
Shiru yayi yana nazari can ya jefo mun wata tambayar.

"Auren dole kuka yi ko Auren soyayya kuka yi?"
Bazan ce auren dole ba, ba kuma zance auren soyayya ba.

Babangida yayi mun irin soyayyar da babu mahalukin da zai iya yi mun ita a duniya.

Daga baya ne komai ya lalace.

Amman karka tambayeni dalilin lalacewar domin bata shafi shari'ar ba"
Murmusawa yayi kawai kafin yace.

"Iyayenki suna bayanki ne akan shari'ar kamar yadda Baba Malam yake bayanki?"
Kai na girgiza nace.

A_a basa bayana kona mis
ala zarratin."
Mijin Labbai ne yazo ya wuce mu, Labbai tayi tsaki ta bishi da harara.

Barrister Ahmad Ahmad yace.

"Baba Malam menene hala
arshi dake?"
Shine mahaifin mijin nawa"
Har a jikinshi saida mamaki ya bayyana ba'a iya fuskarshi ba.

"Ban gane ba.

Kina nufin
anshi kika maka a kotu kuma ya
aukar miki lauya, yake ta jaddadamun inji tsoron Allah in yi iyakar yina a
wato miki hakkinki Babangida ya sake ki?"
Tabbas mahaifinshi ne"
"Toh Malama Sabuwa ni zan wuce in ma akwai wata tambayar zan bugo miki waya saimu tattauna.

Ki kuma zauna da shirin fuskantar Shari'a ki sani kuma sa
anin hankalice, tamkar macece da ciki, kinga sanin abinda zata haifa sai Allah.

Na barku Lafiya"
Ya mi
e da sauri ya tafi.

Nayi shiru a zaune a dakalin Labbai tace.

"Wai kinsan tunda kuka fara magana da lauyannan
annen
ar Shuwa da mahaifiyarsu suke ta faman sunturi kuwa?"
Baki na ta
e nace.

Ina ganinsu sunata wucewa kamar
awayen Amarya.

Naga Malam Habu ya wuce"
"Malam ko buzuzu?

Dallah tashi mu tafi ni.

Aurene ni dashi ya
are"
Ashe yana tawowa duk abinda Labbai tace a kunnenshi.

Yana
arasowa bu
ar bakinshi sai cewa yayi.

"Aure kam ya
are, domin ni ba lusari bane da zan zuba idanu ina kallonki da aurena kina bin maza kamar yadda aka kama Sabuwa ba, yanzu ma ba gashi na kama ku ba.

Na sake ki saki guda, dama dai kwa
ayine irin namu na maza shi yasa na auro karuwa"
Naji zafin maganganun Malam Habu sosai.

Musamman karuwa daya cema Labbai.

Kafin in ankara Labbai ta cukumeshi tana ihu tana kwaroroto.

Wallahi kafin
iftawa da bismillah sai ga jama'a sun taru.

Malam Habu ya dinga cau
ama Labbai carbi yana jefo manya manyan maganganu marasa da
in saurare a kanmu.

Sama da
asa Allah baisa na iya cewa komai ba.
Chapter 7 · 0% Book details