← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 47

Sashe 45

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai Alhajin da nake tunanin shi zai taimaka mun baya
asar.

Sai zuwa jibi zai turo wakilinshi da lauyanshi ayi duk wacce za'ayi.

Su su Rakiya shine basu biyoku ba dake ba matan rufin asiri bane?"
Adama tace.

"A_a Maigogul kar ka wani ga lefinsu gaskiya"
uwa yayi mata, ni dai ina jjingine a kanta ina kallo da jinsu.

"Ku tafi ni zankoma ciki.

Gaza ma muna nan tare dashi, amman ba sell dinmu
aya ba.

Sai ku fa
a ma ita Rakiya.

In kama uban bai kawo taba kama
an ai ya kawota ko?"
an sandane ya katseshi da cewa.

"Lokacin ka ya cika"
A fa
ace Maigogul yace.

"Da ya cika, da kar ya cika kana ji na sallamesu ai ko?

Tunda na shigo gidannan na lura ka tsaneni."
Mu dai da wannan muka dawo gida muka zuba idanu muga yadda abun zai kasance.

Wasa gaske Maigogul har kwana na hu
u bai dawo gida ba.

Sau biyu rak aka kai mishi abinci.

Sauran kwana biyu duk cikinmu babu wacce ta bayar da ku
in da za'ayi girki balle a zuba mishi.

Mu bai renemu da tausayi ba balle mu ji
anshi.

Dama munfi gane ko wacce ta zari kwano ta siyo abinda ranta yake so.

Wacce bata da ku
i kuwa sai dai ta sha ruwa ta kwanta, ko kuma ta fita tasan yaya zata samu abinci.

Dama da ina dashine ni dole zan siya in kai mishi, to ban fara fita ba, babu samarin ko
aya nima a jikin
ar Shuwa na jingina.

A kwana na hu
unne Rakiya ta rarrafa da magriba taje ta ganosu shi da Gaza duka.

Itace ta dawo mana da labarin kotu za'a tura Maigogul harma an turasu jibi za'a soma zaman kotu.

Su Gaza kuma ashe har an yi zaman kotu na farko suna ma gidan yari a tsare har zuwa yadda Shari'a zata kaya.

Ranar shiga kotun su Maigogul mu dai dukka babu wacce taje sabgogi duk yayi ma kowa yawa.

Ni dai ban soma fita ba amman dai na warware sosai sai rama.

Da wanki muka tashi ni da Yar Shuwa duk kayan namu babu wanki ta gama sakesu ta jibgesu da datti.

Ina kewar sigari sosai.

Bari kiga in le
a in aiki yaro ya siyo mun na
an zu
a ko zan ji sanyi"
Dariya
ar Shuwa ta saka tana
auraya tace.
awata lallai fa kin warke ya kamata partyn jibi mu je tare tunda har kina son komawa kan sigari"
Dariyar nima nayi mata kana nace.

Inaso nima inje partyn ai an da
e ba'a ha
u ba.

Talaucinnan ya gama isata na gaji.

Ni sababbin kaya nake son in sai mana.

Ke in kika samu ku
i bakya
ara mana suturu, sai dai aci banza aci hofi.

Jibi kayan namu duk sun soma shan ruwa"
Matsowa tayi tace.

"Kin dai ha
ura da Madubala kenan tunda kinga babu sarki sai Allah?

Shi dai an yanke mishi hukuncin kisa"
Dole in ha
ura tunda na ha
ura da KHALID babu
a namijin da bazan iya ha
ura dashi ba.

Akan Madubala ai bazan tsayar da rayuwata ba.

Yanzu kina ganin da ku
ena duk na
auki nauyin lalurata.

Abinci ba dan kina bani ba da tuni na koma ruwa da ciwon nawa"
Muna cikin wannan hirar su Rakiya suka shigo ita da Hauwa sunata jimami.

Rakiya meya faru wai a kotunne?"
Saida ta ja turmi ta zauna, tare da cire mayafinta ta ya
a a igiya kana tace.

"Sai nan da sati biyu za'a zauna zaman
arshe.

Maigogul dai yana firzin an ajjiyeshi kafin wannan lokacin.

Lauyoyin da aka
aukar mai sun so a bada belinshi abun yaci tura.

Ke bari kiga in shiga daga ciki in huta.

Yaran duk sun fice a gidan kenan?"
E sun firfita"
Na bata amsa jikina a sanyaye.

Anyi haka washegari da yamma sai ga Maigogul ya shigo cikin gida babu ko sallama.

Kusan dukkanmu muna gida a tsakar gida anata musu da ihu duk mun cika gidan.

"Aikin kenan.

Gayyar tsintsuya babu shara.

Gaku dai rigis Amman yawanku bai amfaneni da komai ba.

A rasa wacce take da saurayi mai wani babban mu
amin da zai iya tsamoni.

Kuke nan kula talakawa kaiconku"
"Kaiconka dai dan wallahi kaji kunya kuma ka fa
i babu nauyi "
Cewar Rakiya kenan.

Ganin yadda take huci yasa ya wuce
akin Hauwa.

"Sannu da fitowa kai Alhamdulillah "
Cewar Hauwa ta tarbeshi harda zuba mushi jallof.

"Tsohuwar munakufa ai ke dai har abada ba zaki rabu da munafurci ba.

Kishiya dai koma wacce irice in ba ta Aljannah bace to munafuka ce.

Oh ni Rakiya wannan mata kwai she
aniya"
Nan cacar baki da kokawa ya
arke a tsakaninsu.

Sukaita zagi in zagan da har saida muka shiga tsakaninsu.

Maigogul kuwa sunata wannan rikicin ya fito yaje yayo wanka ya zuba ado yayi ficewarshi ma
"Mahaukatan banza da wofi.

Ayi mata marasa kan gado har yaransu sun fisu hankali"
Gaga_gaga haka wunin yau ya kasance.

Washegari itama tazo da nata hautsinin Sama ya saci akuyoyi har takwas a gidan raguna dake bayan layinmu an tawo da
an sanda dan nemanshi.

"Oh ni Rakiya naga ta kaina kishiya tara rana
aya ta goma na
ofar gida.

To bayin Allah ni kaina rabon da in saka Sama a idanuna zaiyi mako biyu.

Bansan inda yake ba.

In kun ganshi ku kamashi ai mishi hukunci daidai da Abinda ya aikata."
Tana fa
an haka taci gaba da cin abincinta mu dama muna kwance ne muna
an hurarmu ta
an mata muna shewa.

Da daddare muka shirya tsab ni da
ar Shuwa muka nufi zangon ba
i.

A cikin club
insu dake ta baya wanda in ba harkar ka bane bama zaka san dashi ba.

Anan wannan partyn zai gudana.

Abokin saurayin
ar Shuwa ne suka gayyaceta.

Muna shiga muka ga taron na manyan yarane.

Zamana ke da wuya muka ha
a idanu da wani gaye a tsaye yana rawa da wata mace, yana yamutsata son ranshi.

Kallonshi nake yi babu gaira babu dalili.

Shima kuma kallona yake yi.

Babu shiri ya saki yarinyar, ya kutso tare da tutture mutane har ya iso garemu.

"Ya akayi
an mata tare da wani kike ne?"
Sai da nayi fari da idanuna na tabbatar na birkitashi kafin nace.

Ba da namiji nake ba, tare dai da
awata nake"
Ajjiyar zuchiya ya sauke tare da tashi tsaye ya ri
o hannayena dukka biyu muka sauya kujera inda duhu yafi yawa.

Bakinshi na kan wuyana yanayi kamar mage na jin
amshin
era yace
"Sunana Babangida.

La
anina kuma kacigari"
Sabuwa:.

Dawowa labari:
Ji nake yi tamkar kaina zai tarwatse ki
an dake tashi a club gabaki
aya ya addabi kaina.

Nafi minti goma inason in mi
e amman na kasa sai da taimakon wani namiji daya fahimci tashi tsaye nake son nayi shi ya taimakeni harna ganni a tsaye
Da ikon Allah sai na ganni a waje ina tafe ina gauraye hanyata hawaye na zuba a idanuna, kana a lokaci guda ina dariya na zama tamkar mahaukaciya.

Ji nayi nayi karo da wani abu jiri ya
ebeni luu na fa
i, amman sai naji ba'a
asa na fa
i ba na dai jingina da wani lallausan abu ne.

Kamar jikin mutum
MRS BUKHARI.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA ASHIRIN CIB
https://chat.whatsapp.com/IT8sWgHNT8yJcZx3E6V1yB?mode=ac_t
Muna gayyatar ku zuwa Queens Collections
inda zaku samu kayan kitchen da kayan amfanin gida masu inganci sosai, crayfish, bedsheets, duk a farashi mai sau
Kayan more rayuwa
Farashi mai rahusa
Saukin samu + Sauri a isarwa
Siyayya mai sau
i kuma da
Duniya ta siyayya mai sau
i tana jiran ku a Queens Collections!

"Subhanallah wacece wannan Kamalu?"
Cewar Tijjani abokin Kamalu wanda Sabuwa ta fa
a jikinshi yana tsaye ri
e da'ita.

"To wa zai sani da halama ma fa a bige take, duk da ba iyakar buguwar ba bata da lafiya zafin dake jikinta ai ya wuce misali gaskiya."
"To yanzu ka jingineta gefe mu kama hanyarmu.

Irin
an iskan matannanne wanda basa iya kama girma da mutuncin kansu.

Jibi yadda take warin sigari.

Ace mace kyakkyawa kamar wannan a madadin a sameta a gidan aure sai ace a club za'a sameta kaico"
Kamalu yace.

"Baka da tausayine wanne irin in jingineta a gefe kake cewa? .

Bata da lafiya nake fa
a maka ni likitane kasan nasan aikina.

Dallah bu
e bayan mota in sakata mu kaita asibiti.

Ga jakarta a
asa ka
akko"
Baki a wangale Tijjani yace.

"Wai da gaske karuwar zaka taimaka har wani kaita asibiti zaka yi"
Kamalu baice komai ba.

Yasa hannu
aya ya bu
e motar dama a jikin motar suke.

Shi ka
ai yasa Sabuwa a cikin mota, kana ya
auki jakarta a
asa ya cilla a bayan motar.

"Muje Tj mu kaita asibiti kafin mu wuce.

Koma karuwace ai zamu samu ladan taimaka mata.

Ta yiwu taimakon da zamu yi mata yasa inta warke ta tuba."
A haka dai su Kamalu suka kai Sabuwa asibitin da anan suke aiki dukkansu, kasancewarsu matasan likitoci wanda sukai karatunsu a
asar waje suka dawo gida Najeriya suna bama kasarsu gudunmawa. ma'aikatan jinya suka kar
eta.

Zuwa
akin kwanciya.

Kasancewar asibitin na kudi ne ko wanne
akin gadaje hu
u ne a ciki babu cinkoso
"To Tj zamu je mu dubata tare ko kuwa shima ba zaka yi ba?.

"Allah suturu bu
wui ni bazan yi mata komai ba.

Sannan ai baka bu
atar taimakona.

Dr Mu'awuya kuma shine a darennan shi ya kamata kaima Magana mu wuce mu gabatar da abinda yake gabanmu"
Kamilu a wannan karon baiyi musu ba ya dam
ama Dr Mu'awuya ragamar kulawa da Sabuwa akan duk wani bil shi zai biya ayi mata duk abinda ya dace, zuwa gobe da yamma shi zai amshi aikin dare.

Babangida kacigari:.
yar ya isa titi sabida irin ciwon kai da zazza
in dake jikinshi.

Gabaki
aya ya ki
ine ga ciwon Sabuwa, ga na Baba Malam kuma duk a kanshi.

"Allah na tuba ka yafe mini.

Son zuchiyata da sanin gaskiya in take shi ya jefa wa
annan bayin naka a mawuyacin hali.
Chapter 45 · 0% Book details