← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 47

Sashe 38

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk yadda muke da kyau matar Alhaji Audu ta fimu kyau haske ka
ai zamu nuna mata.

Ni da na
auka in namiji ya auri mace kyakkyawa ire_irenmu wanke hannu ka ta
a shikenan bu
atarshi ta biya?

Ashe bayan tiya akwai wata cacar fa kenan.

Hmm matan gida akwai gagarumin aiki wurjanjan a gabanku.

Dawowar Hanne ne yasa Hajiya ta
auke idanta a kaina.

"Hajiya da gaske ne.

Mahaifinta yana waje yana jiranta"
Ajjiyar zuchiya ta sauke, kana tayi ciki da sauri.

Ba'afi mintuna uku ba sai ga goga naku ya fito cike da kamala da haiba a ido ciki fal fasi
anci.

Sai kallona yake yi nasan dai bazai wuci kamannina da Rahama yake kallo ba.

Saida muka fita yaga Rahama da su Maigogul sai yayi turus, tare da saurin rufo get
in gidanshi.

"Rahama lafiya, su wa
annan
in waye su daa zaku zo mun har gida kusa ai kirana?"
asa_
asa yake magana tare da waige_waige yaga ko jama'a zasu zo wucewa su gammu.

"Ni ne mahaifin Rahama nazo ne muyi magana akan
anka dake cikin Rahama tabbataccen mara mutunci
aton banza harma da hofi.

A haka dai kamar na Allah"
Da sauri ya iso kusa da Maigogul.

"Baba dan ALLAH kaimun rai inada manyan yara mutuncinane zai zube in Maganar ta fito.

Wallahi bansan tana da ciki ba."
Maigogul yace.

"To yaya kake so ayo kenan Dattijon biri?

Dan wallahi ni ba
aramin aikina bane yanzu in ha
o kan jama'ar layinnan kab
insu in labarta musu abinda ake ciki ba.

Muyi tun
ele a wajennan mu bafa komai bane.

Ya zaka ke
e da yarinya kace baka san haka zata iya faruwa ba sabida iskanci.

Kaji mun
an abu ta kazan..

"In babu damuwa mu ha
u a ges house
ina mu tattauna a tsanake muga yadda zamu bulloma lamarin ayi ha
uri Baba a rufa asiri duka.

Bani account number
inka in baku na mai a dai yi ha
uri a rufa mun asiri.

Akan rufin asirina zan iya baku ko nawa ne.

Rahama ki saka baki Baba yayi ha
uri.

"
Baki Maigogul ya washe ni da Rahama sai kallon kallo aka barmu dashi.

Cicib yace.

"To inane ges house
in naka yake da yamma sai mu zo ayo magana ayita ta
are kai waye bazawara da jaka?"
Bai bashi amsaba dan yana kwashe account number Maigogul a wayarshi shi kuma yana karanto mishi sai da ya gama jerasu ya danna iyakar sifilin da yasan dole ya sanyaya ran Maigogul kana yace.

"Ita Rahama zatai muku jagora" Sai da cicib ya daki tsakiyan jallabiyar jikinshi da hannunshi kana yace
"Acan kuke ha
uwa kenan?

To ai shikenan"
arashe yana fari gami da gyara kallabin dake kanshi.

"Alhaji ku
i sun shigo duk yadda kace haka za'ayi da Rahama dani duk abinda kace muyi shi zamu yi."
Murmushin mugunta Alhaji Yayi ya share zufar da ada ta tsattsafo mishi ya dubi Maigogul yace.

"Shikenan da yamma misalin
arfe biyar ina jiranku"
Da wannan mukayi sallama muka shiga mota, shi kuma ya koma ciki.

Ni ina Allah _Allah muje gida in je wajen
ar Shuwa.

Rahama kuma sai mita take yima Maigogul shi kuma da Cicib sai zageta ta uwa ta uba suke yi."
ofar gida Maigogul ya sauke mu bai ko shiga gidanba yace muje shi sai ya dawo.

"Maigogul ku
in da aka bayar baka bani ko sisiba..."
Ai kafin Rahama ta
arashe magana ya yi mata da
uwa.

"Kinci gidanku Rahama.

Ai kinsan koma yayane dole zan yafuta muku wani abun ke da Rakiya ko?

To amman ki bari da yamma zan zo in
aukeki in muka je muka dawo sai azo ayi kasafin ku
in baki
aya.

Wannan karon dai kin samu mai mai
o ba irin wancan fa
irin yaron talakan banza ba.

Ni kam saina dawo"
Baki na ta
e nayi wucewata gidansu
ar Shuwa na barsu nan.

Mama tana tsakar gida tana wanke_wanke
ar Shuwa kuma tana zaune sai shafa hoda take yi,
anwarta kuma tana duba girki a murhu.

Mama sannu da gida"
Dariya tayi tace.

"Iyayen yawo kenan.

Ai tunda naga Shuwa tana shafa hoda nasan yau dai sai an ganku bakwa gajiya ku kam"
Dariya kawai nayi naje kusa da Aminiya na zauna.

Aminiya albishirinki Khalid fa yana Hotel yana jirana ke yau ina cikin murna"
Hannu ta mi
o mun muka kashe.

"Kinga kwalliyarnan da nake ranga
awa?

Fita zamu yi da Sagiru nima wai zai kaini in siya kayan da zan sa gobe na birthday.

Naje gidanku sau uku baki dawo ba.

Naje na tarar Amina babu lafiya"
Baki na ke
e nace.

Bar bani labarin ciwo.

Muddin suna kwaso cikin shege ai ba zasu yi rabo da ciwo ba.
awata kice kema kin gama birkita Sagir
in naki?"
Dariya muka saka.

"Ke kinga yadda yake marairaice mun a waya kuwa?

Kun sanni babu dama kuma damace a garemu zagewa nayi na dinga bu
e bandir bandir na kalaman soyayya ina shiryasu a zuchiyarshi.

Ke dai me kike so ni in
akko miki a wajen shopping
in""
Yauwa turare nake so mai kyau ki
akko mun.

Bani da turare ragowar Humrar da kika bani ita zan shafe a jikina tas.

Bari in tashi ke gara ke kinyi wanka ma."
Saida na mi
e tsaye nace da'ita.

To ni me kike so in kawo miki in mun fita?"
ewa tayi tsaye.

"Muje gidan naku kayanki zan saka wannan lace
in dai"
Rankayawa muka yi zamu fita.

"Shuwa baki bamu ku
in yaji da man ba"
Hannu ta cusa a rigar Mama ta mika ma Mama
ari biyar muka fice.

Gaza muka tarar a tsakar gidan yana wankin kayan sawarshi ga MP a gefenshi yana jin wakar
an tauri.

Rakiya kuma tana bakin
ofa an kawo mata wasu labulaye tana gani.

Ga Hauwa a bakin murhu ta gangama tukunyar ruwan zafi Amina kuma tana kwance magashiyan a kan tabarma kusa da
akinsu
Babu wanda muka kula
ar Shuwa ta shige
akinmu ni kuma na kandami ruwa a bokiti na
auki sosona da sabuluna a kan tagar
akinmu nayi ban
akinmu da sauri.

Ban jima ba na fito wanka
Gaga gaga nayi brush shi wannan har yafi wankan nawa da
ewa.

Na shiga
aki na tadda
ar Shuwa ta saka kayana tana waya.

A gaggauce na shafa mai ina
arin saka siket na atampa Yar Shuwa ta sauke wayarta a kunnenta
"Ke ni kam na wuce yana bakin layinnan.

Duk yadda ake ciki zamu yi waya"
A guje ta fice.

Rahama ta hararemu harda tsaki, ni dai ban bi ta kanta ba saida nasa kayana tsab na zauna zaman kwalliya, shima
auri zama na musamman nayi mishi ga kitsona na
ari har gadon bayana nayi kyau sosai jikin atampat kalan sararin samaniyane ( sky blue) da kuma ba
in bulu ( blue Black) na samu
ankunnena da sar
a ba
e na saka, ina dai da gyale ba
in Blue takalmine dai sai Halima ce take dashi.

Gaban akwatin Maigogul naje na saci turare na feshe jikina dashi.

Ina kan fesawa ne wayata tayi ruri.

"Ke Lolo ana kiranki kiyi hanzari"
Cewar Rahama dake kwance.

Da sauri na iso inda wayar take Khalid ne yake kirana ba shiri na
auki wayar tare da karawa a kunnena.

"Baby gani a
ofar layinku maza ki fito ni na gaji da jiranki a
akin hotel ne shine na biyo ki"
Kash dan ALLAH ka
an shigo ciki Zaka ga wani gida mai jan buhu ka tsaya daidai
ofar gidan zan fito"
Murmushi yayi wanda saida naji wani abun ya tsikaramun.

"Girmanki ai ya wuce haka.

Bama sai kin ha
ani da Allah ba.

Tuni harna shigo layinma ki tsaya a tsanake kiyi mun kwalliyar da tabbas zaki
arasa ruguza kuzarina.

Inason kwalliya inason mace mai gashi"
Farfar nayi da idanuna kawai nace.

"Shikenan sai na fito"
Ina fa
in haka na ajjiye wayar.

Rahama dan ALLAH nayi kyau.

Ko kina ganin a cikin kayana akwai wanda suka fi wannan kyau in saka?

Sabon saurayi nayi mai mota yazo ya
aukeni zamu fita."
"Kinyi kyau.

Amman da zaki saka wannan doguwar rigar taki ta yadinnan cottin zaifi wannan yi miki kyau kinsan jan kala yana
aukar farin mutum.

Shi yasa ni kaya in babu ja a jiki bana sawa.

Rakiya ce ta shigo.

"Ahh tabarakallah Allah nagode maka daga Bani kyautar yara tsala_tsala haka.

Lolo sai ina kuma?

Baki ga yadda kikai kyau ba?"
Ina kan zakulo material
in da Rahama tace nace.

Wallahi dama zanje siyayya da saurayinane Rakiya.

Yauwa Rakiya wannan doguwar rigar tawa ta yadi ko kinsan ina take jannan?"
"Ai kamar
ar Shuwa rannan ta aiko
anwarta na bata bata dawo dashi ba.

Ai kayan jikinki ma yayi.

Ba atampar ankon bikin da kukayi bane sati biyu da suka wuce ba?

Kar ki canja jeki a haka farar mace ai bata bukatar wani kwalliya mai yawa.

Matso in gyara miki
aurin"
Matsowa nayi ta gyara mun tai ta yi mun adda'ar tsari.

"A shigo mana da kayan da
i.

Inta kama ma sai kice bari ki
auki katan na taliya ko buhun shinkafa in shagon siyayya kuka je.

Kinga ma da
e muna dafawa."
Tana gama fa
in haka na suri takalmin Halima uwar masifa nasa na fuce.

"Ni Rahama baki fa
a mun yadda kuka yi da uban naki ba.

Ina ma wai kuka je ne?"
Daga haka ban kuma jinta ba.

Tun daga zauren gidanmu muka ha
a idanu da Khalid yana sanye cikin yadin boyel na maza fari sol ga wata jar dara a kanshi wacce ta
arama kyanshi kyau.

Wani irin kallo da Khalid yayi mun ha
a ya
ara ninka mun sonshi a zuchiyata sosai.

Murfin motar na
alle na shiga.
amshi da sanyi suka ratsani.

Sama yayi da gilashin motar ya nutsu yanata kallona sama da
asa.
ur idanunshi suka tsaya a wushiryar dake
irjina.

Ya
ago ya karema tsakiyar idanuna kallo.

"Sabuwa wallahi tunda nake ban ta
a ha
uwa da macen da ta warce zuchiyata lokaci guda ba sai a kanki.

Ina da
an mata manya wa
anda suka fiki shekaru, amman ke a rana
aya kika sukurkutamun zuchiyata.
Chapter 38 · 0% Book details