← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 47

Sashe 1

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
IDAN KAYA YA GAJI....

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LABARI MAI DA
IN SAURARE
*Abinda ya faru shine*
*Jiya da daddare da misalin
arfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na
auka sabida ban fiye
aga waya ba nafi gane a turo mun sa
on karta* *kwana.*
*Sai tace dani*
ata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na* *tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai da hali kici gaba da rubutun dan* *ALLAH.

In ina karanta littafinki ina samun nisha
i sosai.
ata Ubangiji Allah ya huwace miki baiwar tsara rubutu da fikrar hausa sosai.

Ni tsohuwar ma'aikaciyar jarida ce, nafi shekara talatin ina karance karancen littattafan hausa irin nasu Ado gidan dabino, Balaraba Ramat, Anty Bilki funtua* *Amman
ata salon rubutunki ya bambamta da na ragowar marubuta.

Hausarki, sunayen jarumai, da* *yadda kike amfani da da
un kalaman hausa, bugu da
ari sunayen littattafanki sunfi komai burgewa."*
*Mun yi maganganu da'ita sosai na yaba na kuma yi mata godiya dattijuwace sosai.*
*Na yi mata al
awarin monday zanci gaba da posting da izinin Allah.*
*Maigidana daya dawo* *masallaci na bashi labari sai ya umarceni da yau lahadi in soma posting
in kawai.*
*Mamana gashi na* *soma posting sabida girman soyayyar da kika nuna mun*
*Masoyana a duk inda suke da bazarsu nake taka rawa.

In babu ku babu BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI.*
SABUWA:.

Hannu na saka zan amshi ledar da Khalid yake mi
o mun ina murmushin cusa haushi.

Ban aune ba naji an warce ledar tare da tunku
eni gefe naje na fa
i na dauje hannuna.

Babangida ashe ya fito a mota da gudu kamar mayunwacin zaki.

"Dan ubanki waye wannan, wanne kwarto fasi
in ma
iyin Allah da manzonsa ne wannan.

Au ashe Sabuwa har yanzu baki dena bin maza ba da gasken dai duk fitar da kike yi maza kike bi?"
Da sauri na mi
e ga mutane har sun soma taruwa"
"Malam koma me kake tunani bai kamata ka shiga
aga murya a hanya haka ba.

Matarka ce fa, ya zaka tunkudeta haka"
Karku da
a kar ku raga iyakar abinda Khalid ya fa
a kenan Babangida ya kucuneshi ya soma cunkusa mishi manyan ashariyar da kamar a bakin tasha aka haifeshi yana yi yana jijjiga Khalid idanunshi kamar gauta.

Ka sake shi Babangida, zanma baya"""
Hannu yasa ya zabga mun mari, ya sake marina bakina ya fashe.

Ya sake
aga hannu kenan Khalid ya ri
e hannun gam jikinshi na rawa yace.

"Kar ka sake dukanta in kai baka san darajarta ba ni nan nasan darajarta.

Baby ashe
an balaja'u kike aure ban sani ba, madoki wanda baisan darajarki ba?"
Habawa Khalid bai rufe baki ba Babangida ya runtumashi da
asa, dambe ya kaure kica_kica jama'a suka ha
u kamar ya
i mata sai titti
owa suke yi sada gidajensu.

Da kyar aka raba fa
annan Babangida ya shiga labartama jama'ar da suka taru.

"Matatace fa kwarto ya kawota har gida, har yana mata siyayya fa, saina kasheki Sabuwa wallahi, shima sai ya mutu.

Mutuwa nima zanyi uban kowa ya huta.

Yana fa
an haka ya cabke wuyana ina kakari yana dukana.

Da
yar aka
are Babangida a jikina.

Duk ya fasa mun wuyana.

A guje na fa
a motar Khalid, ana in fito naki fitowa Babangida kamar zai haukace haka yake ji.

A guje ya gangara.

"Malam ja motarka ka bar wajennan dutse yaje
akkowa zai ragargaje maka mota"
Da sauri Khalid ya bu
e motar ya shigo, yana ma motar key muka hango Babangida da
aton dutse a hannunshi, habawa a guje muka hau titi har muka kusan ka
e wata baiwar Allah mai ciki, dutsen da Babangida ya harbo ya fashe ma Khalid gilashin bayan motarshi.taratsatsatsa
Gudu muke yi Babangida na binmu a mota.

Ka kaini gida Khalid, na gama auren Babangida na gama zama dashi kenan har abada."
"Amman babu matsala Baby jini ne yake zuba a bakin ki da hannunki fa muje asibiti"
Idanu na lumshe na waiga Babangida na biye damu a mota.

A_a ka kaini gida kaga biyo mu yake yi, in kuka kuma ha
uwa zai iya maka komai"
wafa yayi yace
"Rabu dashi bai isa yayi miki komai ba, ni kuma daidai nake dashi.

In yana jin shi tataccen
an iskane ni ubanshi ne a iskanci"
Idanuna na runtse ina kuka mai ciwo yarana kawai nake tunowa kada wannan labarin tozarcin ya iskesu shin Yaya zasu ji musamman Mardiyya da Aminu?

Ajjiyar zuchiya nayi dana tuna
arshen zamana da Babangida ne wa'adin ya cika, wannan abinda ya faru ka
ai na cancanci ya sakeni, dama banje inda naje domin a kwato mun hakkina ba.

Ban bu
e idanuna ba sai a
ofar gidanmu, Khalid na tsayawa Babangida ya fito a mota da kanshi ya bu
e motar ya fincikoni yana neman dukana.

Jikinshi yana rawa.

Dira nayi a wuyanshi na shiga dukanshi tako ta ina, haukacewa nayi duk inda na samu naushi nake yi, idona ma a rufe yake.

Ashe an cika a layi anata tsogumi, Rakiya da Adama ne suka
anbareni a jikin Babangida.

Wanda a tsaye kawai yake jikinshi na rawa, idanunshi na hawaye.

"Kayi hakuri dan Allah Babangida.

Rashin hankali ke damunta ne shi yasa"
Murmushin takaici yayi kawai idanunshi sun ri
ide yace.

"Kamata nayi da wani
an iskanta fa ya kawota har gida.

Dake baku bata tarbiyyar arziki ba shi ya kawota gida.

Ni zata daka harta zubarma da jini?

Kuma ku wani fito kuna bani ha
uri wallahi saina kasheta.

Sabuwa amman wallahi sai kinyi
an da kace ba'a haifeki ba.

Komai yazo
arshe kurun
us shi kanshi mai
aure miki bayan yau dai zai sallama zamana dake yazo
arshe"
To se me IDAN KAYA YA GAJI GAMMO MA YA GAJI.

Tuni nabi hanyar nemo ma kaina mafita.

Me za'ayi da aurenka auren
addara wawa jahili da
i kawai"
Ina fa
in haka na shige cikin gida ina kukan fitar rai.

Duk wannan bidirin Hamida fa tana tsaye ake yinshi abun yafi
arfin tunaninta ne.

Rakiya da Adama ya suka
are oho ga mata duk an fito kallo sai ri
e baki suke yi.

"Ke Lolo wai dama dake akeyi ne, eh ya naga jini a jikinki yana gudana ne wanne
an abu ta kazanne?"
Cewar Gaza da bansan ya fito daga firzin ba.

Babangida ne ya dokeni ya tara mun mutane a unguwarmu da
yar na iso gida Gaza kaje ka ramamun wallahi bazan Yadda ba"
ewa yayi tare da neman hanyar waje tar da cewa.

"Kutumar dumadu lahira ga ba
Maigogul ne ya taso a guje ya bishi, ni kuma na zube a tabarma ina kuka kaina kamar zai fita.

Ni dai ina jiyo ihu daga waje, Hauwa ma da gudu ta fita tana salati.

Wani yanayi na shiga wanda nake shiga in
unci yaimun yawa nafi awa uku bansan meke faruwa ba, kaina sai jujjuyawa yake yi, ga maganganu a kaina ina ji can kuma saina dawo hayyacina.

"Sabuwa sannu.

Rakiya kinga ta samu kanta Alhamdulillah"
Cewar Maigogul dake bakin gadon da nake kwance.

"Sannu Lolo, daure ki tashi ki watsa ruwa Rakiya ko Adama su kaiki gidanki.

Kinga uban mijinki ma yanzu yabar gidanan"
yar na bu
e bakina nace.

Narantse da Allah bazan koma gidan Babangida ba sai dai sama da
asa ta ha
"Babu inda zata je.

In akayi wasa fa sai in
arashe Babangidan uban kowa ma ya huta.

Ya sabida rashin sanin darajar kai Dattijo kana ganin yadda ya cire imani yaima yarinya duka ace kuma ta wani koma.

Babu inda zata je in dai ni Gaza ina numfashi.

Uban mijinta ai bashi yake aurenta ba, bafa sonta yake yi ba.

Wallahi domin rufin asirinsune kawai yake lalla
a Lolo nine ubanta daga yau"
Maigogul yace.

"To duka ai ka rama mata saranshi fa kayi Gaza.

Kuma ai kana ji yace fa da wani namijin ya ganta.

Tsinannen halinsu ashe bata dena ba.

Dole ya doketa ai, kana gani uban mijin ya biyo bayanta yadda muka yi dashi data farka za'a mayar da'ita"
"A_a Maigogul ni ina ganin a dakata da batun komennan har komai ya lafa tukunna.

Duba da irin saran da Gaza yayi ma Babangida "
Cewar Rakiya, ina dai jinsu da masu cewa in koma da masu cewa in bari
ura ta lafa duk dai, basu san hukuncin dana
auka bane amman in tayi wari zasu ji a lokacin nayi musu bayani.

Babangida:.

Yana tafe a mota jini na
ibanshi Hamida tana gefe tana salati.

"Abban Usama kabi komai a hankali ka gode ma Allah daya tuna asirinta.

Ohh ace mace da aurenta tana bi kwararo kwararo bin maza, mu muna zaune zata kwaso mana cuta.

Babu mamaki ma infection
in dake damun mu duka gidan ita taje ta
ebo mana"
Idanu ya lumshe
walwarshi na hasko mishi hoton Khalid da Sabuwa data shige motarshi.

Babu shiri ya tsaida motar a gefen titi yana haki.

Malama Babba sai kiran wayarshi take yi.

"Kada ki
auki wayar
auko wayarki ki kira mun Mustapha ki bani shi"
arashe maganar tare da cije le
enshi na
asa.

Kafa
arshi sai jini take yi, ga saran da Gaza yayi mishi ya shiga sosai har wajen ya soma kumbura.

Hamida ta mi
o mishi wayarta Mustapha nata
"Hello Hello"
"Mustapha kazo ka kaini asibiti dan Allah"
Nan yaima Mustapha kwatanceN inda suke ba'a jima ba sai gashi aca
a ya saukeshi.

Ganin yadda jini ya
ata kayan Babangida da motar ma da yake ciki saiya tashi hankalinshi.

Sai da Mustapha ya kira wani kofur abokinsu ne ya shige musu gaba a asibiti kafin aka kar
i Babangida, a lokacin jini ya
ebeshi ko gani bayayi ga zuchiyarshi kamar ana soyawa dan
una a sume akayi cikin
aki dashi.

"Wai meya faru hakane, rikici ne ya ha
asu da wani kome?"
Hamida ta kwashe labari tsab ta labartama Mustapha.

Hankalinshi yaji ya tashi ainun yasan yadda Babangida yake da matu
ar kishi wannan dambarwa yanzu aka soma, shi kuma wannan farka ko a ina yake sai sun nemoshi.
Chapter 1 · 0% Book details