← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 47

Sashe 5

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Au ke dake marar zuchiyace an kasa zama a gidan me dattin hula shine ashe dawowa kikayi.

Kuma har kin samu damar cin abinci Jannaty yana kwance a asibiti silarki har yanzu bai farfa
o ba?

Babu shakka uhm lallai"
Sama da
asa Allah baisa dukkanmu mun kulata ba.

Sai ji mu kai ta kuma cewa.

"Ai dai
aryarki ta
are Sabuwa, kuma wallahi saina fasa
wan da kika da
e kina tsoron warinshi.

Kuma dole ki bar mun Babangida "
ewa tsaye nayi ina murmushi nace.

Babangida na bar miki shi ke da matarshi Hamida, da sauran wa
anda zasu biyo baya, harma da tulin karuwanshi na waje.

Batun fashewar
wai kuma da kike magana akai ya da
e bai fashe ba dan uban
wan.

Kuma ki sani wallahi duk yadda kike jin kina son Babangida, kuma shima yana sonki, fashewar
wannan zaki yi mamakin yadda zai raba aurenki da Babangida babu zato babu tsammani.

Ni kuwa kinga a daidai wannan lokacin ma nafi son
wan ya fashe
ila ba saimun shiga kotu ba salin alin zai bani takaddata in wuce gidanmu.

Ke kuwa nayi imani kinfi son zama dashi fiye da komawa gidan ubanki.

Kina nan a gidannan babu rabuwa a tsakaninku.

Gaki ga Babangida wallahi kinji na rantse babu kaffara akwai wata rana da zata zo, wacce ko sunan Babangida baza ki so jin an ambata ba.

Ke a tunaninki wai butulci kikai mun, ko kuma kin ha
e kai da Babangida domin ku sake cusgunamun, alhakin baki san kanki kika kashe ba.

Kinga takani da cin kashin da Babangida yayi mun sai yayi miki wanda yafi nawa munanan ranar zata zo.

Labbai gareki ki fitarmun da wannan shegiyar a
akina.

Ko kuma wallahi in farke mata ciki"
Na dubi Labbai tare da sake fa
a murmushina.

Ai kuwa dama me neman ayi ce dama Labbai tana mikewa ta daki
irjin
ar Shuwa.

"Ke
aramar karuwa
aramar
ar balaja'u zaki fita ko saina rungumeki mun kashe juna."
"Bazan fita ba ni da gidan mijina.

Wannan part
in nawa ne da zaran Sabuwa ta bar gidannan"
Dariya nayi na nufi kitchen
ina na zaro wu
a mai kamar adda wacce ake sara kaza ko jan nama, ina huci na fito ina ciccije bakina dan tsohon tsumina na daba ne ya tashi.

Ina fitowa da dai
ar Shuwa taga wu
a kuma sarai tafi kowa sanin wacece Sabuwa, tasan maza da mata nawa na sassara a gabanta.

Babu shiri ta fita a guje nima na take mata tana gudun ceton ranta, ina gudun cin mata.
asa na sara inda ta
auke
afarta take wajen yayi wani irin tartsatsin wuta.

Da mahaukacin gudu ta fa
a part dinta.
aramar
ar balaja'u kawai kika ce bakya ji.

Ni daku da duk wanda zai kawo mun iskanci mu zuba na dawo asalin Sabuwa ta wacce ake tsoron nuna ma yatsa"
Labbai ta jijjiga kafa
ata tace.

"Baki ta
a burgeni irinna yau ba Sabuwa, naso ki sari
ugun matsiyaciya gaba bata iya haihuwa da kanta ba."
Ciki muka koma labbai ta shiga aikin girki, ni kuma ina kwance ina numfasawa sama_sama har ta gama mukai wanka kana muka kama hanyar asibiti.

Dama da shirina tsab na tafi duk wacce ta nuna mun yatsa saina
allashi abinda ya tafasa ya da
e bai
one ba.

Wu
a na soke a
uguna duk shegiyar data nuna mun yatsa saina sareshi.

Da tambaya aka nuna mana ward
in maza muka shiga.

Anan muka ga gungun abokan Babangida sun zo dubiya, sai Ramadan dake jinyarshi.

Dukkansu babu wanda baiyi mamakin ganina a asibitin ba.

Kunu nasha nayi kamar bansan Allah yayi ruwan tsaron kowa a wajen ba.

Sai mamaki suke yi, da girgiza kai gayyar marasa kamun kai kawai.

Ramadan ne ya mi
o mun kujera na kar
a na zauna ina ciccije bakina
MRS BUKHARI
Sai Allah ya kaimu gobe kuma.
#Team Uzairu zuchiyata
#Team Maigogul
#Team Gaza
#Team Sabuwa
#Team Babangida kacigari
https://chat.whatsapp.com/E3bH5OKBh9jH2aYygj0ArA
Kina bukatar kaya masu kyau da inganci??

Kina bukatar kayan kitchen wnd suke available ba order ba??

Kina bukatar adashin gata wnd zaki dauki kaya kamar kyauta??

Kiyi joining wnn group din namu insha Allah xakiji dadin kasancewa a ciki.

Muna da kaya available masu kyau da rahusa
Ko kimin mgn ta
08093932955
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
https://chat.whatsapp.com/E3bH5OKBh9jH2aYygj0ArA
Kina bukatar kaya masu kyau da inganci??

Kina bukatar kayan kitchen wnd suke available ba order ba??

Kina bukatar adashin gata wnd zaki dauki kaya kamar kyauta??

Kiyi joining wnn group din namu insha Allah xakiji dadin kasancewa a ciki.

Muna da kaya available masu kyau da rahusa
Ko kimin mgn ta
08093932955
"Sabuwa ya me jikin?"
Jiki ai ku zan tambaya tunda dai zuwana kenan a gabanku ai kuna gani"
Da gatsali nayi ma Mustapha maganar.

Tsohon munafuki.

Babu shiri suka dawo cikin nutsuwarsu.

Bashiru ne yace.

"Allah dai ya kyauta ya kiyaye gaba.

Mujenku zuwa yamma in mun taso wajen aiki mazo"
Fita suka yi Ramadan ya take musu.

Mtwss
an iska gaiyan marasa mutunci.

Kinga Wa
annan shai
anun abokan nashi su suke sake ingiza me kantu ruwa.

Matayensu wahala kab suke sha, gasu da shegen son mata.

Dubi yadda Mudassir ya
ura miki idanu kamar tsowon maye"
Baki Labbai ta sake.

"Tabbb lallai da ganin idandunansu
an duniya ne.

Ai bazan mance lokacin bikinki ba irin akuyancin da suka goga mana ba."
Shigowar Ramadan yasa mukai shiru.

Babangida nake
arema kallo a kwance sam
al hannunshi a mugun kumbure ga bandeji na
e da kafa
arshi, bakinshi ya bushe le
ennan ba
irin sigari ta gama cinyeshi.

Isowar Malama Babba da su Kudidi da Naja'atune ya dawo dani daga duniyar tunanin da nake ciki.

Malama Babba ta wani kalleni ta girgiza kanta bata ce mun komai ba.

Sai Kudidi ita uwar fitsara sai cewa tayi.

"Sabuwa bakya ganin Malama Babba ne da ba zaki gaisheta ba.

Sannan mema ya kawoki asibitinnan babu kunya babu tsoron Allah?

Alhalin kece silar kwanciyarshi a asibiti.

Sannan maganar kotu dan baki san menene shari'a ba shi yasa.

Mu kanmu kotu zamu maka Gaza wallahi sai mun yi shari'a daku."
Har Baba Malam ya iso kanta shi da Kawu Manga Kudidi bata sani ba sai maganganu take yi.

Ni kuwa wallahi albarkacin Baba Malam taci yau da saina nuna mata gajanci.

Dan harna saka hannu a
ugu zan zaro wu
a in tsinke mata hannu sai naga shigowarsu shi yasa na rabu da'ita"
"Yayi kyau fetsararriya, ke Kudidi matar wan naki kikai ma tsaye aka kike ci mata mutunci, irin tarbiyyar da Mahaifiyarku ta baku kenan?

To yayi kyau.

Babba kin kyauta a gabanki ake irin wannan abun.

Ko da yake ga Babangida ma ke kika lalatashi.

Batun kai karar Gaza kar inji kar in gani"
uri take son bashi dan jikinta har rawa yake yi.

Baba Malam ya ko
a mata tafi.

Malama Babba itace aka bari da runtse idanu.

"Haba Yaya ayi ha
uri dan Allah "
"Manga su basui ha
uri ba sai nine zanyi.

Ni dasu wake da ikon zartarwa?

To wallahi in na sake ganin
afafuwanku a asibitinnan saina sassa
a muku.

Abar Babangida matanshi suyi mishi jinya.

Duk kuma wanda ya kuma tayar da wata magana zai fuskanci fishina irin wanda bai ta
a gani ba a rayuwarshi.

Mata_ matan kada inji labarin wacce tazo.
arama ka
ai na ba izinin zuwa ta duba shi ta tafi, mazan kuwa ko wanne zai iya zuwa"
Kawu Manga yace.

"Assha Yaya in hankali ya gushe hankali ake turawa ya nemo shi.

Ya kamata a tattara komai a watsar tamkar ba'ayi ba.

Malama Babba dasu Kudidi yanzu dai ku zo muje in mayar daku gida."
Malama Babba ta mi
e tana huci ta wuce fuu zuwa waje, yaranta suka mara mata baya.

Kawu Manga ma ya bisu.

Ina wuni Baba Malam?"
Na fa
a a mugun sanyaye.

Cikin kamalar da ta zame mishi ado yace.

"Sabuwa lafiya lau.

Allah yayi miki albarka da kika bi umarnina.

Kiyi ha
uri da abinda su Kudidi sukai miki zan
auki mataki.

Shi yaro Allah ya bashi lafiya"
Harya juya zai fita ya dawo.

"Sabuwa babu waya a hannunki ne, na kira layinki baya shiga.

Gashi lauyan dana
aukar miki yana son ku gana domin ku tattauna."
Wayar tawa fa
uwa tayi ban ganta ba"
Jim yayi yana nazari can yace.

"Ramadan kaje ka siyo ma Sabuwa waya da sim ka kawo mata.

Ka saka mata lambata ta kirani"
Cikin mutuntawa Ramadan yace.

"To Baba Malam bari inje yanzu ta kula da Yayan"
Godiya nayi ma Baba malam.

Tare suka fita da Ramadan.

Bai jima ba sai gashi da waya Asha harda sabon sim na zain wanda a yanzu ya zama Airtel da can kuma sunanshi Econet.

Shi da kanshi ya saka mun sim
in a wayar ya kunna.

"Gashi Maman Mardiyya.

Nasa miki lambar malam akwai kyautar ku
in kira nera
ari da suke bayarwa zaki iya kiranshi dashi.

Sannan dan Allah kiyi ha
uri da abubuwan dake faruwa"
Amsar wayar kawai nayi.

Babu komai Baban Amina."
Muna cikin haka Hamida da
ar Shuwa suka shigo.

Mu dasu babu me kula wani.

Sai harare_harare nake yi.
igimi har mahaifin
ar Shuwa saida yazo ya duba Babangida.
annenta kuwa da mamanta sun jima sosai sune har azahar.

A masallacin asibitin mu kai Sallah ni da Labbai.

A cikin masallacin na kira Baba Malam yaga number na, ya sake jaddadamun lauyan zai kirani dai.

Godiya nayi mishi na kashe wayar muka koma barandar da muke zaune dukkanmu.

Muna zuwa muka ga dangin Hamida an taso har mata biyu da wani dattijon da in ba mahaifinta bane, to
aninshi ne ko wanshi tabbas.

Ni dai cikin mutumtawa na gaishesu suma kuma sun amsa da daraja harma da tambayar me jiki.

"Sabuwa ina yini ya mai jikin?"
Hmm kunsan wake wannan maganar?
awata Fiddausi wacce itama tare muka taso daga baya ne suka bar layinmu suka yi gini.

Har sunan Malama tazo mun, duk matan da Babangida ya aura a baya duk da ita akayi mun dannar
irji.
Chapter 5 · 0% Book details