← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 47

Sashe 10

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A_a basa bayana kona mis
ala zarratin."
Mijin Labbai ne yazo ya wuce mu, Labbai tayi tsaki ta bishi da harara.

Barrister Ahmad Ahmad yace.

"Baba Malam menene hala
arshi dake?"
Shine mahaifin mijin nawa"
Har a jikinshi saida mamaki ya bayyana ba'a iya fuskarshi ba.

"Ban gane ba.

Kina nufin
anshi kika maka a kotu kuma ya
aukar miki lauya, yake ta jaddadamun inji tsoron Allah in yi iyakar yina a
wato miki hakkinki Babangida ya sake ki?"
Tabbas mahaifinshi ne"
"Toh Malama Sabuwa ni zan wuce in ma akwai wata tambayar zan bugo miki waya saimu tattauna.

Ki kuma zauna da shirin fuskantar Shari'a ki sani kuma sa
anin hankalice, tamkar macece da ciki, kinga sanin abinda zata haifa sai Allah.

Na barku Lafiya"
Ya mi
e da sauri ya tafi.

Nayi shiru a zaune a dakalin Labbai tace.

"Wai kinsan tunda kuka fara magana da lauyannan
annen
ar Shuwa da mahaifiyarsu suke ta faman sunturi kuwa?"
Baki na ta
e nace.

Ina ganinsu sunata wucewa kamar
awayen Amarya.

Naga Malam Habu ya wuce"
"Malam ko buzuzu?

Dallah tashi mu tafi ni.

Aurene ni dashi ya
are"
Ashe yana tawowa duk abinda Labbai tace a kunnenshi.

Yana
arasowa bu
ar bakinshi sai cewa yayi.

"Aure kam ya
are, domin ni ba lusari bane da zan zuba idanu ina kallonki da aurena kina bin maza kamar yadda aka kama Sabuwa ba, yanzu ma ba gashi na kama ku ba.

Na sake ki saki guda, dama dai kwa
ayine irin namu na maza shi yasa na auro karuwa"
Naji zafin maganganun Malam Habu sosai.

Musamman karuwa daya cema Labbai.

Kafin in ankara Labbai ta cukumeshi tana ihu tana kwaroroto.

Wallahi kafin
iftawa da bismillah sai ga jama'a sun taru.

Malam Habu ya dinga cau
ama Labbai carbi yana jefo manya manyan maganganu marasa da
in saurare a kanmu.

Sama da
asa Allah baisa na iya cewa komai ba.

Cikin munafukan da suka taru na kutsa na fincike Labbai a wuyan Malam Habu na jata kiyyy har cikin gida.

A lokacin
urar cikin gidan ta lafa, Rakiya ma wanki take yi, Hauwa na kwalima.

"Wai menene dama daku ake hayaniya ne Labbai.

Ni naji matan Malam Habu sunata
uma zagi ta katanga.

Kafinma mu bada amsa muka jiyo zagin.

Turmi Labbai ta hau sukaita zagi in zaga da iyalan gidan Malam Habu ta karanga
yar na fige Labbai muka shige
aki.

Yaran gidan sukaita jifa daga gidansu zuwa namu.

Dawowar Gaza yasa komai ya lalace.

Yana shigowa aka jefo
aton dutse ya sauka a
afar Rakiya.

A guje ya shiga gidan Malam Habu, Labbai ta bishi da gudu da wu
a a
ugunta.

Hmmm abu dai babu arziki duk matan gidan shigewa
aki sukai suka kulle.

Gaza ya saka ragunan Malam Habu gabas ya dinga yankasu.
an abu ta kazan uba.

Ku shiga ku
ebo kayanku mu tafi.

Yasin duk matar da muka ha
u a hanya sai dai ta canja hanya in ba haka ba saina far
eta."
Haka mukaita jide kayan Labbai muna ficewa dashi.

A guje Rakiya ta shigo.

"Gaza matsa dale katanga ka wuce ga Malam Habu da kwalawa.

Take katanga maza"
Ragunannan daya yanka ya suri biyu ya ya
a a kafa
a suna yararin jini ya haye turmi ya dire bayan lungu.

Yana direwa kwalawan na shigowa a guje.

Jin muryoyin
an sanda yasa iyalan Malam Habu fitowa.

"Kaga ta'asar da yayi mun ko?

Yalla
ai ku wuce da wa
annan matan dukkansu, kuma wallahi sai an biyani ragunana raguna kusan takwas a yanka mun su sabida rashin tarbiyya Gude a mayar mun da kayan Labbai ciki"
"A_a Malam ka rabu dasu kawai tunda dai mai rabawa ta raba.

Wallahi ina jiye mana bala'in da zai biyo baya.

Ni dai Malam ka dangana kawai.

Tunda kai ka yayi
o mana dama yaran gidan farare.

Meye bamu fa
a maka ba?

Kar ka bari a tafi dasu, muna da yara mata kada Gaza ya turo yaranshi sui ma yaranmu fya
e a banza da wofi"
Tana fa
an haka sai jikin Malam Habu yayi sanyi.

Take yaja
an sandannan waje, ya suka
are sai Allah.

"Labbai maza kwashe kayanku ku tafi"
Cewar Gude da ciki ya
uri ruwa.

Rakiya tace.

"Ai ba sai kince ba.

Wallahi kinyi ma kanki Alamnashara Gude da zaman unguwarnan ya gagareku.Yanzunma sai fa mun so rigimarnan zata lafa.

Labbai ku kwashe kayan mu wuce miji goma ba uba goma bane.

Ku
akko mana
atuwar tinkiya in dai da Bismillah ya yanka"
Dukkanmu muka ha
u muka kwashe kayannan Labbai kuwa saida ta kinkimi
atuwar tinkiya ta fice tana ta zage zage unguwa ashe ta cika ta batse sosai da sosai.

Ohhh Allah rayuwarmu tana cikin garari.

Shin haka rayuwarmu zatai ta tafiya babu sauyi ne?"
Muna shiga gidan muka tarar Adama tazo tana zaune da takadda akan kujerar tsugunno tana gani munata shigo da kaya babu wanda ta kula.

"Adama ke kuma fa wai?"
Cewar Uzairu zuchiyata daya jingine katifa.

"Hmmm kai dai muje daga ciki tukunna"
Ta bashi amsa tana shigewa.

Tare muka
unguma muka shiga
akin duk
an matan basa gidan dakin kaca_kaca babu shara, kwanukan da suka ci abincinma duk yana baje a tsakar
akin.

Ga uban suturu a a
asa.

"Adama wannan wai takaddar asibiti ce, ko kema dai sakin naki akayine duk kika wani yi laushi?

Allah na tuba da irin wannan aure ba gara zawarci sau dubu ba?

Jebakki fa fara sol wanke hannu ka ta
Rakiya ki dena
aga murya na jiyo muryar Layuza a tsakar gida "
asa Rakiya tayi da muryar.

"Ai Qamriyya ce yau za'a kawo sadakinta da kayan Aure, wani ba
auyen zai kwasa."
Baki duk muka ta
"Ni ba wannan ba Rakiya sakina Baban yara yayi fa in fa
a miki har saki biyu.

To kinsan a baya saki
aya ya ta
a yi mun.

Yau kwana goma cib da sakin da na saka rigimar sai dai in zauna inyi zaman
ana wallahi yau dai a guje da bulala ya rakoni, kun ganni sai makwabta ne suka bani takalmi da mayafi.

Nazo na tarar anata rikici da mijin Labbai "
Ni dai take kaina ya hautsine hawan jinina ya tashi sabida damuwa.

"Hmmm ai Shikenan ke da Labbai duk auren naku dai ya tsinke.

Ga dai filin tsakar
akinnan du ya ishemu, ga wannan mitsiyaciyar itama Auren nata take so ta kaso.

Duk ku dawo kuzo mu zauna ciwon zuchiya yai ajalina ga ba
in cikin Maigogul ga naku."
Tana fa
an haka ta sau kukan da nayi imani sabida aurenane da zan kashe ba dan mutuwar auren Labbai da Adama ba.

"Rakiya ki dena kuka kada su Hauwa su jiyoki burinsu a kullum bai wuce su gammu a
asa ba"
"Ke dallah su gammu a
asan mana ai babu da abinda Hauwa ta isa goranta mun babu iriyar
ar iskar da bata dashi a
akinta.

Sama ne ya le
akin Rakiya kina ciki, Adama Sabuwa kune a gidan?"
"Ahh Sama ai kai zamu tambaya kaine a gidan, wai Sama ina ka shige ne?"
Cewar Adama kenan.

Shigowa yayi da
ar ledar kayanshi ya nemi waje ya zauna.

Duk yabi ya lalace
"Ina can kasashen inyamurai neman ku
i Adama.

In ka biye ta gidannan da rikicin gidan ina mai tabbatar miki likkafanin da inka mutu da tabarmar da za'a saka daga
arshe nema za'ayi a rasa in dai gidannan ne.

Ya kuke ya yaran naku?"
Duk muka amsa mishi da lafiya, Rakiya kuwa tagumi tayi.

"Wai lafiya kuwa?"
Kafin a bashi amsa saiga Hauwa ta bu
e labule.

"Wai yau muryar wa nake ji kamar Sama'ila dama kana duniyarnan.

Yaushe da rabon mu saka a idanunmu?"
Kai ya
an sosa.

"Wallahi Hauwa balaguro kawai nayi.

Na shiga duniya neman ku
a ta ri
e tace.

"Kuma wacce sana'ar ka kama Sama?"
Harara Rakiya ta zabga mata harda jan tsaki.

"Bige_bige ne duk abinda na kama yi nake yi.

Amman kamar dai lokacin kirsimeti ina zaga garuruwan inyamurai ina tallen balambalo" Sai da Hauwa tayi dariya kafin tace.

"Ai yafi maka zaman banzan.

Kaga
aninka ma mijin Layuza ya kaishi shagonshi dake kasuwa yana taya shi aiki."
Sama yace"
"Wai ma'aru kike nufi shine aka saka a kasuwa.

Yaron da ko
era bai kaishi sata ba?

Kai Hauwa nifa ina tsoron kada yaje ya kuntaka mishi sata azo ana raba hali"
Ai nan Hauwa ta shiga zage_zage haka ta saki labule.

Sama kuma ya suri ledar kayanshi yakai
akinsu na langa_langa yayi ficewarshi.

Yana wa
e_wa
e.

Shi sabida tsabar shaye_shaye bama saka shi a lissafi dan ba kullum yake da hankali ba.

Wataran ma sai a wayi gari dashi yaita danna ihu shi ka
walwar ta riga da ta ta
u.

Ga
azanta a cikinshi kamar me.

Wayata ce tayi ruri Baba Malam ke kirana.

Da sallama na
aga muka gaisa.

Sai yake tambayata lauya yazo kuwa?

Nace mishi yazo yanzu ma gida nake son in koma bana jin da
i sai zuwa yamma ko gobe zani asibiti.

Da haka mu kai sallama na ajjiye wayar.

Labbai taso mu tafi ni zazza
i nake ji gashi ban tawo da magungunana ba."
"Bari in biyo ku nima Rakiya sai mun dawo kawai"
Cewar Adama data mi
e.

Rakiya ma mi
ewa tayi.

"Nima zan fita nema banci ta zama ba hantsi yayi.

Kayi nayi yanzu aka soma"
Tare muka fice mu makai titi, Rakiya tayi saman layinmu sana'ar kayi nayinta.

Muna isa gida na kwanta a kujera sai Labbai ce ta bani magungunana na ha
iya naji dama dama.

"Yanxu bari in
aura abinci ki daure zuwa yamma sai mu tafi asibitin ko minti goma ne muyi sai mu dawo"
Kai kawai na
aga ma Adama, dan idanuna a rufe suke suna fitar da hawayen ciwo ga magungunan sun soma
ibana."
GIDANSU BABANGIDA KACIGARI:.

Kawu Manga yana gurfane a gaban wanshi yana yi mishi bayanin yadda suka
arke a tsakankaninsu da Alhaji Abubakar Baban Bola.

A jiya da daddare bayan sun baro asibiti kenan.

Yaso ma tun jiya yazo wajen wan nashi sai dai yace bari ya bari yau tunda Alhamis ce almajirai babu karatu sai rubutu, wanki, da wanke allo.

Wawo na daga gefe yana jinsu.
Chapter 10 · 0% Book details