← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 47

Sashe 28

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan bai isheki ba a_a sai kin kaso aurenki kema kinzo kin jeru dasu kuci gaba da
akko mana maganar da kuka saba.

Ni dai bance komai ba, gabaki
aya farin cikin ma da nake ciki sai naji ya gushe mun.

Babu shiri na mi
e nayi musu sallama.

"Kifi ruwa gudu dan ubanki.

Yara babu da wacce ka isa, babu dama ai muku magana sai ku hau dokin zuchiya.

In kinso kada ki sake zuwa har mahadi ya bayyana ja'irar kawai."
Harna fita Rakiya ina jiyo muryarta tana zagina.

Kai tsaye na hau abun hawa ya mayar dani gida.

Ina shiga uwar
akina naga kaya a zuzzube halamun an yi mun bincike, ga takaddu baja_baja a gadone, a
asane.

Cikin takaici da tunanin to waye ya bu
e mun
aki na shiga gyara kayana ina tsaki, duk da zuchiyata na zargin Babangida ne.

Na fi awa biyu ina gyara wardrobe dan kusan dukka kayana gogaggu ninkakku an zubo mun dasu, haka na gyara komai na mayar da komai muhallinshi, kana na fito kitchen dan in gyara kwanuka.

Yauwa Maman Sa'idu dan ALLAH waye kika ga ya bu
e mun
ofa?"
Na tambayi Maman Sa'idu dake shanyar kayan yara.

"Babansu Mardiyya ne ya shiga.

In banda abinki waye zai shigar miki.

Ko da yake abu da me kishiyoyi"
Murmushi kawai nayi mata, dan a zahiri da wasa tayi maganar, amman ni nasan har cikin ranta tayi maganar.

"Ab maman Mardiyya ashe kuma Babansu Mardiyya ya saki Maman Usama?

Kaik abu baiyi da
i ba
azunnan ta fita daga gidannan da kaya ni
i_ni
i ita da wata
awarta"
Wani irin mamakine ya kamani, bawai na sakin ba tunda ba abu bane sabo a wajen wanda yayi sakin ba.

Mamakin da nake yi wani auren Babangida zai sake jaji
owa a hakan a gidan haya ga kudin da yake ta
ama dashi babu?

Wato maza masu auri saki tamkar masu aljanu suke, da zaran aljanin saki ya hau kansu to fa sai sunyi suke jin da
i.

Haka da zaran aljanin
arin aure ya hau kansu to sai sun
aro.

Hmm Allah sarki, Allah yasa hakan ya zame mata alkhairi.

In kuma da sauran shan ruwan auren nasu Allah ya daidaita tsakaninsu"
Ina gama fa
in haka na koma ciki nayi kwanciyata a gado
walwata ta shiga tariyomun ha
uwata ta farko da Babangida ha
uwar da har gaban abada bazan dena dana saninta ba.

Ranar data zame mun ranar tarihin da bazai ta
a ciruwa a cikin tarihin rayuwata ba.

Ajjiyar zuchiya na sauke tareda share hawayen da suka gangaro daga guraben idanuna.

Mrs Bukhari
Sai mun tara gobe
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA BIYU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GIDAN SA'A:.

Da sallama
ar Shuwa ta shiga gidan Sa'a ta taddata a bakin pampo kan kujerar tsugunno ga wanki a gabanta cikin ba
in bawo.

Amman a lokacin data shiga waya take yi sai salati take rabkawa.

Jarka
ar Shuwa ta ja kiyy ta samu waje ta zauna kusa da Sa'a.

"Kai amman Babangida kwai
an banza.

Yanzu dan ALLAH in Baba Malam yaji wannan maganar me zamu ce mishi.

Ace Babangida tunda dai ya soma girma yake jaye_jayen magana?

Allah ya kyauta gobe dai zan shigo yau da wanki na tashi mun tara kayan wanki da yawa"
Kashe wayar tayi tana tsaki.

"Lafiya Yaya Sa'a ake aibata mana miji me kuma yayi?"
Baki ta ta
e tare da cewa.

"Hmm ke dai ki bari kawai Abokiyar zamanki Hamida Babangida fa ya saka wai jiya da daddare.

Yanzu ya dace kenan abinda yayi fisabilillahi yana ganin anata tunanin yaya za'ayi da batun kotu da Sabuwa ta dokashi, ga batun karayar arzikinshi hakan duk bai isheshi ba.

Yanzu nan da wasu watannin in dai Babangida ne sai dai kuji ana shigo da kayan Amarya, koma yayi a
oye kamar yadda ya auro waccan marar kunyar Amaryar taku."
Shiru
ar Shuwa tayi tana tunanin dalilin da yasa Babangida ya kwana a
akinta jiya kenan alhalin ba kwananta bane.

Wani farin ciki taji a zuchiyarta marar misaltuwa a zahiri kuma sai ta nuna ma Yaya Sa'a abun ya ta
a ta sosai.

Amman ita bama Hamida bace a gabanta ba dan ta riga da tasan tafi karfinta.

"Hmm ni dama Sabuwa ya saka daya fi ai.

Kinsan Yaya Sa'a kamar Sabuwa ta asirce Abban Fatima kuwa?

To kinga yama dawo yana mana rabon kwana da'ita matar da take bin maza kalan yaje ya kwaso cuta ya saka mana.

Yanzu ma haka tare fa muka fito dashi muka sameta a hanya zata tafi yawon barba
anta data saba, shine ya tareta ta fa
a mai inda zata je ta
i fur a titi ta tafi ta barmu shine ya tari Aca
a ya bita shi, ni kuma nayo nan.
addarace dai tasa kuka ha
a iri da su Sabuwa.

Mahaifinta fa kullum zaki ganshi da mata, har cikin gidansu yake kawo ajjiyar karuwai duk wani iskancin duniya ya
are a gidansu Sabuwa, ai gara ya saketa ya huta da wannan tozarcin"
Wawuyar ajjiyar zuchiya Sa'a ta sauke a duniya babu wacce ta tsana sama da Sabuwa.

Kuma tana mai ba
in cikin tseratar mata da aurenta da Baba Malam yake son yayi.

Da ba dan ya riga ya ha
e igiyar auren Sabuwa data Malama Babba ba ai da tuni wani zancan akeyi ba wannan ba.

"Hmm ke dai ki bari.

Ai kinsan Baba malam yace in ya saketa to tsinuwace zata bishi kinji dalilin da yasa Sabuwa ta samu waje ta mi
e take tatala rashin mutuncinta.

Kuma ai kema kinsan in mijinku ya saketa a bakacin auren Malama babba ne kinsan komai ai.

Babangida kuwa da kike ganin yana lalla
ata so yake ta janye
arar data shigar gudan kada tayi nasara tsinuwar Baba Malam ta bishi.

Kinsan akan wannan maganar Malam Baba ya hana ma Babangida shiga cikin gida kwata_kwata?

Ai Sabuwa sai dai muce Allah ya tsine mata albarka.

In sha ALLAH sai ta wula
anya a gidan Babangida muguwa azzaluma"
Ajjiyar zuchiya
ar Shuwa ta sauke a ranta take furta.

"Kenan babu ta yadda Babangida zai saki Sabuwa kenan, tare zasu
are rayuwarsu?

Ina wallahi ko tsirara zanyi yawo sai na kara
e bokayen Dutse da kewayenta na farra
a Babangida da Sabuwa, so nake yai mata korar kare.

Dan nasan babu wanda zai aureta muddin ta bar gidan Babangida.

Ga
annenta da yayunta nanma duk an sakosu suna gaban iyayensu"
"Gaskiya in yana neman albarka bazai iya sakinta ba.

To amman Yaya Sa'a in al
ali yasa dole ya saketa fa?"
ar Shuwa ta kafe ta da idanu.

"Hakanma in sha ALLAH bazai faru ba.

Kinsan Allah ai in tasan wata bata san wata ba.

Wannan shari'ar data jaji
o da bakinta zata janye in sha ALLAH.

Bata isa taci nasara ba, ba wai dan muna sonta ba"
Haka sukaita tattaunawa
ar Shuwa na taya Sa'a wanki har suka gama, suka kuma runtuma zuwa kitchen itace da girki.

"Ni Banga Anty Nasiba ba yau tunda nazo.

Nasan kuma ba mai zaman
aki bace"
Baki Sa'a ta ta
"Tana asibiti mahaifinta ne babu lafiya shine take jinyarshi"
ar Shuwa tace.

"Ah kice ke ka
aice da gida kiyi yadda kike so.

Kishiya ko masifa"
Sa'a an sosa mata inda yake mata
ayi tace.

"Ai kuwa ji nayi kamar kada ta dawo gidan.

Ai da
yar fa ta yarda ta tafi jinyar.

Kinsanta da maganar son turaka.

Saida yatta tazo gidannan tayi mata tatas shine ta ha
a kayanta ta tafi.

Kuma fa mai gidan kullum sai ya je asibitin ya kai musu garar arziki.

Ai kishiya komai zaman lafiyan da kuke yi to ta ciki kawai na ciki.

Kinga matarnan ba
aunata take yi ba.

Kishi dai_kishi dai da taga sutura a jikina ko jikin yara ta soma zafin zuchiya kenan tai ta tuhumarshi shi kuma yana mata rantse_rantse namiji_namiji sai dai a barsu da halinsu kawai."
Haka har suka gama girkinnan bakinsu bai huta ba sai aibata abokan zamansu gami da yi musu
age suke yi.

Babangida:.

Ranshi a mufun ha
e ya shiga ya gurfana a
asa a gaban Malama Babba.

Kawu Manga ya nemi waje a saman kujera .

"Yaya kuma akayi Malama irin wannan kiran gaggawa ya sake yo wata tsiyar ko?"
"Ina kwana Kawu?"
Cewar Hamida wacce da ganinta taci kuka ta
oshi.

"Lafiya lau ya kwanan yaran, da abokan zaman naki?"
"Duk muna lafiya"
"To madallah"
Babangida ne ya gaishe da Malama Babba tace.

"Ni ban kiraka dan ka gaisheni ba.

Ai burinka bai wuce hawan jini ya kasheni ka huta ba.

Yanzu ana cikin damuwowi kala_kala me yarinyarnan tayi maka daka saketa?"
Kawu Manga ya shiga salati harda cire hularshi.

"Saki kuma?

Yaro sai kace mai aljanu.

Shin Babangida lafiyarka
alau kuwa nace kana da hankali da zaka saki yarinyar mutane a irin wannan lokacin duk mutunci da karamcin iyayenta.

Tukunna ma mai tayi maka da har ka saketa?"
Shiru babu amsa ya
i magana fur.

Kawu Manga yace.

"Ke hamida fa
a mana abinda ya jawo sakin.

Sannan saki nawa yayi miki?"
Nan ta labarta musu iyakar abinda tasan ya ha
asu.

Kawu Manga yace.

"Babangida ka mayar da'ita
akinta yanzu kaji na fa
a maka.

Mu birne maganarnan tun kafin ta tsallake gidannan."
Malama Babba tace.

"Zancan banza zancan wofi kenan ma.

Ai ya zame mishi dole ya maidata
akinta.

Sabida kai saki baya baka wahala akan shinkafa saika saki mace"
Dundu ta sakar mishi a gadon bayanshi na ba
in ciki.

"Ashsha abi komai a hankali Malama duka da
aga murya ba naki bane.

Ke ba ishasshiyar lafiya ba.

Zai mayar da'ita ma kiyi ha
uri.

Kai Babangida"
Ya ambaci sunanshi, sai lokacin ya
ago kanshi ya dubi kawu Manga.

Kafin Kawu Manga yace wani abu wayarshi ta shiga ruri Mustapha ke kiranshi.

"Zaka iya
aga wayar taka in tana da mahimmanci"
"A_a Kawu Manga babu damuwa Mustapha ne, inna fita zan kirashi"
"To to ai shikenan.

Yarinyarnan kayi ha
uri ka dawo da'ita
akinta.
Chapter 28 · 0% Book details