Sashe 20
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dangane da shirin da Babangida da gyatumarshi suke yi bazai yi tasiri ba da izinin Allah.
Akan son zuchiyoyinsu da cimma manufofinsu kawai suke.
Kai na gya
a nace.
Allah ya bamu nasara Nagode sosai Baba Malam"
Maigogul ya karaso wajen a hargitse.
"Lolo inaso zanyi magana dake ta
arshe kafin ayi zaman kotunnan.
Gara da Allah yasa kuka fito'
Magana zanyi, muka ha
a idanu da Baba Malam ya girgiza mun kai halamar kada in musa mishi.
Jiki ba laka na mi
e nabi bayanshi har zuwa wajensu Rakiya da Hauwa, dasu Adama.
"Lolo ashe ba zaki ji maganarmu ba kin dage sai kin tozarta uban
anki ke akan daidai kike ne.
Wanne irin iskancine baki tata a gabanmu ba.
Kin dace kin auri malami
an gidan malamai a kab
an uwanki babu wacce baki fita dace ba.
Ki duba irin mazan da suke aure daga
an iska sai
an abu ta kazan uba.
Adama zawarci, Labbai zawarci,
annenku duk zawarci Salaha, da A'isha, da Rahama ne fa ka
ai suke zaman Aure.
A
akin Hauwa kuwa Layuza ce ka
ai sai Qamriyya da aka kawo sadakinta za'ayi bikin.
Dame kike so inji Lolo.
So kike ki tozarta kanki ba wani abun ba.
In Dai baki janye wannan Shari'ar ba, ki sani ko Babangida ya sakeki ba zaki zauna mun a gida ba saidai ki kama haya kamar yadda su Adama akace sun kama haya suna shirin tarewa. ni dai na fa
a miki"
Tunda maigogul ya soma maganarshi nayi
uri ina kallon waje guda.
Rakiya itama ta kama taita ragargazata da yi mun tone tonen abubbuwan da bana ko
aunar tunosu ma.
"Lolo kiyi ma kanki fa
a ato.
Duk wuyar gidan Babangida kinsan yafi gidan ubanki.
Ba'a rageki da ci da sha ba, suturarnan kina dasu yaranki suna karatunsu.
Duk abinda kika samu mu shi muka rasa muka zauna har saida aka koremu muka ha
ura.
Yaranmu duk sun kama irin layinmu na bin maza baka isa ka hanasu ba sabida babu abinci, babu sutura yaya zasu yi suyi rayuwarma.'
Inji Adama kenan.
Ina tsaye nayi shiru har lokacin shiga kotu yayi.
Bance musu kuci kanku ba har suka gama.
Kai kawai nasa na wuce cikin kotu ko gani banayi sosai sabida jiri.
Kotu ta cika da dangina dana Babangida, harma da
an kallo wa
anda ba'a fiye rasasu a kotu ba.
"Lauyoyin
angare biyu su gabatar da kansu.
Barister Ahmad Ahmad ne ya tashi ya gabatar da kanshi.
Kafin lauyan Babangida ya mi
"Sunana barrister Abubakar Shagari nine lauyan wanda ake
ara tare dani akwai abokiiyar aikina wanda tare zamu yi aiki.
Nagode my lord."
Yana zama abun mamaki sai wata lauya mace ta mi
"Sunana barrister Asabe madaki.
Nagode my lord."
Kai na gya
a wato su Babangida a shirye suke lauyoyi har biyu?
Allah ya bamu lafiya.
"Ko lauyan wacce tayi
ara yana da shimfi
ar da zaima kotu?"
Gabana ya fa
i ras.
Barister Ahmad Ahmad ya mi
e yace.
"My lord Sabuwa ta shigar da
aran mijinta Babangida ne a bisa dalilai masu yawa kamar haka.
Na farko Babangida baya ciyar da Sabuwa da
anta.
Na biyu baya biya ma yaranshi ku
in makaranta.
Hatta da sutura baya musu, bai damu da lafiyarsu ba.
Uwa uba ya jingine Sabuwa tsawon lokaci baya sauke hakkin daya rataya a kanshi na mu'amalar Aure.
Sai dai duk ranar da yaji sha'awarta yazo ya nemeta ta hanyar
arfi.
Babangida yasha ya doki Sabuwa ya hakke mata tamkar namijin da ke ma yarinya fya
Daga baya ma ya ajjiyeta a gefe ta fita daga jerin matanshi a zahiri saidai a ba
ini matarshi ce.
Cin mutunci da cin zarafin iyayenta babu wanda bayayi mata.
Da wannan ne Sabuwa taga cutuwar tayi yawa take ro
on wannan kotu mai alfarma data kwato mata hakkinta.
Sannan ko a musulunci Babangida bai sauke hakkin da Allah ya rataya mishi akan iyalinshi ba.
Ba'a aure babu abubuwannan dana lissafo.
Nagode my lord"
Wasu siraran hawayene suka shiga aikin yawo a kumatukana.
Barister Asabe madaki ce ta mi
"My lord duk abubbuwan da lauyan Sabuwa ya fa
a zamu iya kiranshi a
age.
Sabida Babangida yana ciyar da Sabuwa yana shayar da'ita kuma yara suna zuwa makatanta.
A yanzu haka ma suna makaranta.
Ya mai Shari'a Babangida yana neman hakkinshi a wajen Sabuwa sakamakon bin maza da take yi da aurenshi.
Malama Sabuwa har a hotel take kwana da maza da aure a kanta.
Akwai sanda Babangida ya kamata ita da Khalid wanda ya kasance tsohon saurayin ita Sabuwa ne tun tana budurwa.
Sabuwa a titi tayi dambe da mijinta Babangida sabida kawai ya kama Khalid da dambe.
Wanta kuma ya sari Babangida a kafa
a shi da sabuwa suka ha
u sukaita dukanshi.
A ta dalilin wannan saida Babangida yayi fin sati uku a asibiti, ga rauni a kafa
arshi ga karaya duk a hannu
aya.
Ya mai girma mai Shari'a Babangida yana neman a fitar mishi da hakkinshi."
Zama tayi.
Ni kuwa sai ha
iyar zuchiya nake yi zufa na keto mun.
Barister Ahmad Ahmad ne yace.
"My lord ina da ja.
Lauyan wanda ake
ara kwatakwata ya sauka akan layin shari'ar da muke yi .
In tuhumarta Babangida yake son yi
ara zai shigar shima domin a kwato mishi hakkinshi.
Yanzu muna magana ne akan Sabuwa da ta kawo karan Babangida da tana son ya saketa"
"Ina da ja ya mai Shari'a "
Cewar baristar Abubakar Ibrahim daya mi
ali ya bashi damar yin Magana
"My lord Batister Asabe madaki tana kan layin shati'a ta yiwu sabida halin rashin kamun kai da bin mazan banza ne yasa Babangida ya watsar da lamarin Sabuwa.
Tunda yasan tana bin maza taya zaici gaba da
aukar
awainiyarsu.
Ya mai girma mai Shari'a wannan shari'ar tana da girma muna bu
atar a bamu lokaci domin gudanar da binciken daya kamata a tsanake.
Sannan a duba wanda ake tuhuma bashi da cikakkiyar lafiya kullum yana zuruftun zuwa asibiti wankin ciwone, asalima kwananshi uku da aka sallamoshi daga asibiti.
Muna bu
atar lokaci mai tsawo.
Nagode my lord "
Bayan al
ali yayi rubutu, yayi rubutu saiya
ago yace.
"Ko lauyan wacce take
ara yana da
orafi?"
ewa yayi yace.
"E akwai ya mai girma mai Shari'a.
Muna ro
on wannan kotu mai alfarma da kada taja wannan shari'ar domin Sabuwa tana cikin damuwa sosai.
Sannan mara lafiya tunda yana iya zuwa asibiti zai iya halartar zaman kotu.
orafina kenan nagode my lord"
Tunda lauyoyin Babangida suka soma magana nake tsiyayar hawaye babu
autawa.
Zuchiyata har tsalle take yi mun tsabar bugawa.
Dana waiga na kalli
an uwan Babangida matan da Malama Babba saina ga suna cike da farin ciki.
an uwanshi maza kuma girgiza kai kawai mafi akasarinsu suke yi.
Dubana na mayar kan Baba Malam wanda na kasa fuskantar a cikin irin yanayin da yake.
angarensu Maigogul sai naga tamkar sunfi su Malama Babba ma farin ciki.
Su Adama kuwa ko wacce ranta a
ace yake da dukkan halama suna tayani jin zafin abinda ke faruwane.
"Bayan sauraren
ara da wannan kotu mai alfarma tayi wannan kotu ta
age wannan
ara izuwa
aya ga watan Mayu.
La'akari da shi Babangida da ake tuhuma bashi da ishasshiyar lafiya.
Kotu ta bashi dama yaje yayi jinya kafin ya dawo aci gaba da sauraren wannan shari'ar.
Sannan tuhumar da Babangida yake ma Sabuwa bai shafi shari'ar da muke yi ba.
In hakan suke so sai ya shigar da sabon
orafi.
A zama nabiyi lauyoyin
angare biyun zamu basu damar soma gabatar da hujjojinsu."
Ya kwa
a gudumar kotu duk aka mi
Ni kam saida Adama ta tallafamun kafin na iya tashi.
Bana ko ganin gabana Adamace ta zame mun garkuwa.
Da muka fito harabar kotun lauyana da Baba Malam ne suka tareni.
"Sabuwa ki kwantar da hankalinki ki dena
aga ma kanki hankali.
Ko wata nawa aka saka na sake zaman kotu zaizo ne.
Kuma duk yadda azzaluman lauyoyi suka kai da iya sharri dole za'a kai
arshen wannan shari'ar dole.
Barister Ahmad zai nemo wani lauyan suma su zama su biyu.
Shari'a yanzune za'a soma.
Adama ki daure tunda naji labarin mutuwar aurenki kije ki zauna da Sabuwa ko dan
ebe mata kewa.
Ramadan anjima zan aikoshi da ku
in cefane da kayan abinci ya kawo muku."
Godiya nayi mishi kawai Sama da Uzairu zuchiyata ne suka
araso inda muke tsaye, su Maigogul kuwa suna ke
e da Babangida.
"Lolo wannan tonon sililin har ina, kinji fa abinda lauyan mijinki yake cewa a kotu.
Wai hotel_hotel kike zuwa mu'amala da mazan banza.
Wai shine nace wai dama baku watsar da rayuwar da kuka gudanar a baya ba.
In da anji talaucine ya sakaku kaucewa yanzu da kike gidan aure kuma me yasa kika kauce?
Adama kinsan Allah nakai zuchiyata nesa ne da muna fitowa zan cukume Babangida ayi wacce za'ayi.
Allah yasa Gaza bayanan yana canma a kulle me yau da anyi batacciya.'
Adama tace.
"Sama duk fa abinda yake faruwa Sabuwa fa akan daidai take.
Abinda kaji lauya ya fa
a sharrine.
Ina Khalid tsohon saurayin Lolo?"
Ta tambayeshi Uzairu zuchiyata yace.
"Wannan baban nacin zaki ce mun"
Adama tayi dariya tace.
"Shifa.
To a asibitin da ita Lolo take kai yaranta yake ranar taje asibiti saiya ganta ya rago mata hanya ya kawota gida.
A bakin titi a cikin mota fa ya gansu shine yayi mata wannan sharrin.
Dake shima
an iskane shi yasa tunaninshi ya tafi can.
Mu fa
ama kanmu gaskiya Babangida fa taceccen
an duniya ne fa.
Maigogul da Rakiya suma ku
i suke yima.
Mu bi bayan
ar uwarmu kawai Sama"
Kai Sama ya girgiza yace.
"Wallahi hakane wai duk basu suka
anta rayuwarmu ba, sun haifemu sun watsar damu muna gantali a titi ba.
Ai shi yasa ni aure ma zanyi ciniki harya fa
a Lolo muje gidan naki sai mu tattauna acan ance kun sake gida ana muku gyara a wancan gidan naku." Duk wannan bayanin da yake yi zaku ce fa
a akeyi yanayi yana ihu da wauware hannaye.
unguma muka yi dukkanmu muka nufi gidana.