← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 47

Sashe 11

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Gabaki
ayan dukkan kadarorin yaronnan da muka yi musu ku
i basu kai ku
in da Alhaji Abubakar Baban Bola yake binshi ba, ciki mun ha
a da motar shi, da motar Amaryarshi.

Ku
en dake cikin asusun bankinshine bamu san ko zasu isa a cikita bashin da ake binshi ba, a samu a gaggan
a a biya wannan ku
e domin dai kada a shiga wannan kotu Yaya.

Shi Alhajin zamu rokeshi ayi rubutu dasa hannuna da garantonshi, dasa hannun lauyan kamfani takaddun kadarorin duk su zama mallakinshi, ya
aga mana
afa kafin mu ha
an uwa ayi karo karon taimakon wannan yaro.

To babbar damuwata shine Babangida bazai tsira da komai ba daidai da muhalli sai mu mun taimaka mishi da inda zai zauna tare da iyalanshi.

Mata har uku ga yara.

Muna nema ma wannan yaro alfarma daga cikin gidajen hayar da kake dashi a bashi koda falle_fallene yaran sa dinga bin
akuna"
Murmusawa Baba Malam yayi daman wajen da yake son azo kenan.

"Manga kenan.

Lallai son Babangida ya gama rufe maka idanu.

To amman ka sani ni idanuna a bu
e suke ras.

Kasan Allah ko haya bazan iya barin Babangida yayi a gidajena ba, balle har ni in bashi muhalli kyauta ya zauna.

Batun ku
i da kake yi, ni fa wannan duk bata shafeni ba in kun mance tattaunawar da mukayi daku anan wajen in yana magana shima bai mance ba, dangane da dukiyar da Babangida yake ta wada
a da'ita, sai auren mata yake yana sakinsu, ba'a wata uku zai kuma jaji
owa kai kuma ka
aura mishi auren.

Yaita ma mata
arin dukiyar mutane, yaita saka suturun alfarma.

Sai yanzu data dame mishi ne za'ace inyi wani abun?

La babu abinda zance, babu abinda zanyi akai.

Kuma ina mai shawartarku da ku bari aje kotu domin al
alai suke da hakkin fitarwa da me hakki hakkinshi, tunda harkar kasuwanci suke yi, Babangida shike juya ku
i.

Iyakar shawarata kenan.

Ita Shari'a sa
anin hankalice sai kuga kun tsira da wasu abun da bakui zato ba.

Ai kana maganane akan gudun zubar da mutuncin gidan ko?

Akwai wani abun kunya da za'ayi kuwa wanda Babangida bai riga yayi bane?

Karfa ka mance Manga..."
"A_a Yaya ya isa dan Allah.

Mun gode da shawararka in sha Allah zamu je kotun a yi komai acan
Wawo taso muje mu tattauna"
Cikin gidan suke shirin shiga Baba Malam yace.

"A_a Manga ba dai a cikin gidana zaku tattauna wannan maganar ba.

In wajen Babba kuke son zuwa to kai Wawo shiga ka kirawota kuje can gidan Manga ku tattauna amman ba a gidana ba kuwa."
aramin mamaki sukai ba.

Amman in suka duba girman Malam da girman laifukan Babangida sai sui ma malam uzuri.

Wawo ya shiga ya kira Malama Babba suka ha
u dasu sa'a a gidan Kawu Manga akaita tattauna yadda zata kaya daga karshe suka tsaya a matsaya guda ta a bari a shiga kotun ko Allah zaisa Babangida ya tsira da wani abun.

"To amman matanshi kuna ganin a sanar musu halin da ake ciki ko kuwa a bari a
are zaman kotu?"
Kawu Manga ne yake tambayarsu.

Wawo yace.

"Gudun kada a saka su cikin damuwa kan damuwa inaga a bari aga
arshen shariar tukunna.

Kome kika gani Sa'a Kudidi?'"
Sa'a da jikinta yayi murus tace.

"E Wawo hakan yayi kada ayi gaggawar sanar musu tukunna.

Mu jira abi komai a hankali.

Amman ya batun karar da waccan balagazar ta shigar?"
Usman yace.

"Akan wannan
arar data shigar Malama gata a zaune ko bacci bata iyayi.

Duk halaccin da Baba Malam yaima yarinyarnan gada abinda zata saka mana nan"
Malama Babba ta nisa tace.

"Zaima saketa kowa ya huta.

Yaji da
aya.

Jira nake a sanarmun da farfa
owarshi tukunna.

Ko a wayana zan kirashi muyi maganar.

Tunda ya kamata da wani namijin ai dole ma su rabu."
Naja'atu tace.

"Ya kamata yaranma a kaisu asibiti ayi musu gwaji domin a tabbatar da nashi ne Amman malama Babba aurenki fa?'
Kawu Manga yace.

"Gidanku Naja'atu.

Nace hakan ki.

Yara dai namu ne da gani domin basu da bambanci da yaran Wawo da yaran Sa'a mu kininmu baya
uya.

Sannan ke Babba da kike cewa zaki saka Babangida ya saki Sabuwa hala kin mance da shara
in Yaya ne ko?

Abi komai a hankali dai."
Haka dai akaita tattaunawa daga baya suka watse.

Wawo da matarshi suka tafi kai abinci asibiti.

Asibiti:.

Tun sassafe Yar shuwa ta kasance a asibiti.

Hamida kuma taje raka iyayenta tasha zasu
auki hanya.

Tana zaune a doguwar kujerar dake
akin da Babangida yake kwance tanata tunani a ranta so take tasan menene yake faruwane taga tamkar dangin Babangida da akwai abinda suke
oyewa dai.

"Amman koma menene in tayi wari maji"
Ta fa
i hakan a zuchiyarta.

A hankali Babangida ya bu
e idanunshi ya kalli sama, ya dawo da kallonshi wajen
ar Shuwa da Ramadan dake zaune a kujerar roba yana gyangya
"Ramadan ka kira mun Mustapha a waya inason ganinshi"
Ya fa
a yana nishi irinna jiki yayi tsanani.

Saida Ramadan ya garzaya ya kirawo ma'aikatan jinya kafin ya isarma da Mustapha sa
on Babangida.

Mustapha yace dama suna hanya shi da matanshi gashi nan
arasowa "
Likita na tsaye a kanshi yana aunashi, ga nurse a tsaye da kwando
auke da takaddu da magungunan marasa lafiya"
"Malam Babangida ka daure ka rage ma kanka damuwa sabida jininka ya samu ya sakko.

Kaga jinin bai sauka yadda ya kamata ba.

Tunda dai kai musulmine dole ka yarda da kaddara me kyau ko akasin hakan.

Ka duba iyalinka da iyayenka karka kashe kanka a banza yaranka suna bu
atarka a raye"
Dr ya dinga mishi nasiha tare da bashi musalai masu yawa, har da jawo mishi hadisai da ayoyin Qur'ani mai girma.

"Nagode sosai Dr.

Komai zai daidaita in sha Allah."
Idanunshi ya runtse zuchiyarshi ke tuka mishi.

Har aka gama wanke mishi ciwon aka sake yima wajen dressing Babangida idanunshi aru
fe sai ajjiyar zuchiya yake saukewa.

Bawai baya jin zafin ciwon bane har cikin ranshi yake jin motsin zafin.

Amman zafin da zuchiyarshi take
auke dashi ya doke zafin ciwon zafi.

"Yanzu ka samu kaci abinci kasha magangunanka, sai ka daure kayi wanka.

Amman sai dai a goge maka jiki da tawul kada a kwara maka ruwa a jikinka.

Magungunan ya mika ma Ramadan, yayi musu sallama ya fita.

"Ramadan taimaka mun in soma watsa ruwan tukunna, ji nake kamar na shekara babu wanka.

Ramadan ya taimaka mishi suka shiga bayan gida, shi ya goge mishi jiki da tawul, ya bu
e mishi sabon brush yayi.

Alwala ya
auro mishi ta hanyar shasshafa mishi ruwa ya kuma taimaka mishi suka fito.

Saida yaci abinci, yasha tea, ya ha
iyi magungunanshi kafin daga gadon ya soma rama sallolin da ake binshi.

Duk wannan bidirin bakin
ar Shuwa bai rabu dayi mishi sannu ba.

Daidai da sannunta sau
aya bai amsa ba, inda take ma bai kalla ba.

Mustapha da iyalanshi ne suka turo
ofar suka shigo suma ni
i_ni
i da kayan abinci a basket.

Daga me ciki, sai me goyo, sai me jego a matan Mustapha.

Gaggaisawa akayi kafin Mustapha yace
Dukkanku ku bamu waje zamu tattauna in mun kammala kwa dawo"
Matan Mustapha da Ramadan suka fice,
ar Shuwa kuma ta gyara zama ita a tunaninta ai duk abinda za'a tauna yana da ala
a dasu.

"Ke me kike nufi da ba zaki fice ki bama mutane waje ba?"
Babangida ya fa
a da
aga murya yana zare idanu tamkar zai cinyeta.

"Kayi ha
uri jannaty da bata maka rai da nayi natuba.

Amman kaga yanzu haka daga gida aka turo mun hoton Sabuwa ita da wani a zaune"
A razane ya kalleta yana son ya furta kalma harshenshi ya gaza ha
a kalmomin da za'a fahimta.

"Ya haka baiwar Allah, ya ina ganinki da hankalinki zaki fa
a ma mara lafiya irin wannan maganar kuma?"
Cewar Mustapha kenan.

"Ka kyaleta wallahi so take zuchiyata ta buga in mutu a raba musu gadon dukiyata ki fice a
akinnan"
Cikin fushi tayi ficewarta asibitin ma ta bari baki
aya dan ji take da badan Babangida jinya yake yi ba bai isa ya daka mata tsawa bata mayar mishi ba.

"Mustapha yaya kuka
are dasu Sumy ne da Ramatu, wayata na hannunka ko?"
"Tana wajena dukkansu so suke dole sai sun zo asibitinnan sun duba ka.

Kasan Allah da ace dukkansu sunsan a wanne asibitin kake kwance da tuni sun
aro maka aiki.

Amman ni ba wannan ba batun Alhaji Abubakar Baban Bola shi yafi
aga mun hankalina in fa bawan Allahnnan kudinshi za'a biya shi Babangida wallahi dukiyar daka tara kab sai ta
are kuma bata kai ka biya shi ku
inshi ba.

Nace kenan asirin rufin bakin da akayi mishi tsawon shekaru shine ya karye?

Cewa nayi ko zan kuma komawa Inugun ne in samu malamin a sake rufe bakin shi Alhaji Abubakar Baban Bolan?"
Kai Babangida ya shiga girgizawa tunda Mustapha ya soma magana, saida ya jefo mishi tambayar
arshe ya samu zarafin cewa.

"Kaiya Mustapha bakin alkalami ya bushe.

Ai tunda Alhaji Abubakar Baban Bola ya samu baki ya fallasa wannan maganar taje har kunnen Kawu Manga da Wawo kaima kasan tabbas Baba Malam yasan da maganar.

To shi in an rufe bakinshi su iyayena da
an uwana yaya zanyi dasu?

Asirina ya riga daya fallasu"
Mustapha ya busar da iska daga bakinshi yace.

"A_a Babangida kacigari karka sare.

Har su Baba Malam
in ba sai a sa a rufe musu bakinsu ba?

Talauci da tsiyane fa suke shirin tukaroka.

Ka bari a sake sabgarnan kaci gaba da dama dukiya"
Hannu ya
aga mishi hakan ya tilastama Mustapha yin shiru.

"Mustapha ba zaka gane bane.

Mu ajjiye wannan maganar a gefe ta riga tazo
arshe mu dawo maganar Sabuwa zuchiyata jinta nake tamkar zata tarwatse Mustapha.

Kai a tunaninka wanne matakin ya cancanta in
auka wanne hukunci zata kar
a ita Lolon?"
"Hmm ni a nawa muguntar duk runtsi kada ka saketa tunda abinda take so kenan.

Kaga duk bala'i dole ta ha
ura da wannan
an iskan.

Ai tunda takai
ara kotu kada ka sake ka saketa.
Chapter 11 · 0% Book details