Sashe 27
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naso inji daga gareki nabi duk wata hanya amman ban sameki ba, wayarki bata shiga naje har layinku aka ce mun kun tashi dole haka na ha
ura.
Kuma inata tunanin zaki neme ni ki sanar dani azzalumin mijinki ya sake ki nanma naji shiru"
Idanuna na lumshe, saida na zubar da haya
in dana zu
a tas kafin na bashi labarin abinda ya faru."
Labarin duk abinda ya faru na bashi tare da
aurawa da cewar.
Yanzu jira muke yi zaman kotu na biyu ya zagayo mu sake komawa kafinnan hannun nashi ya warke kamar yadda nauyan nashi ya bukata."
Murmushi Khalid yayi tare da sakin
an wani ihu da yasani sakin baki da mamaki ina kallonshi.
Lafiya kake ihu?"
"Wannan labarin naki ai dole in yi ihu burina kice ya kusan cika na mallakarki halak malak ba tare da shamakin komai ba?
Lallai zan saka himma a kan ginin da nake yi da na saka wasa amman yanzu dole in saka himma dan gidana da nake ciki bazai isheku ba."
Murmushi kawai nayi na girgiza kai tare da cije le
ena kawai.
Akalar motar ya sauya zuwa wani titi daban.
Ina kuma zamu je, nifa ban shirya aikata komai ba asalima bazan sake aikata komai ba ko dan mutuncin yarana"
Kallona yayi da kyau ya nemi gefen hanya ya tsaya.
"Sabuwa wallahi sosai nake sonki ina mai tabbatar miki duk duniya babu Wanda zai soki rabin son da Khalid yake yi miki.
Kada kiyi tunanin ko ina mu'amala da matan banza har yanzu kiji tsoro ko shakkar aurena.
Ko
aya a halin yanzu bana mu'amala da ko wacce mace face ke, ke kuma kinfi kowa sanin rabin rayuwata ce ke, kada kiyi tunanin sabida jikinki nake sonki.
Da gasken gaske sonki nake yi sosai."
Numfasawa yayi tare da ri
o hannayena biyu yana murzawa a hankali ni dai sama da kasa Allah bai bani ikon cewa dashi komai ba.
"Sabuwa nayi miki al
awarin zan baki farin ciki a aurenmu irin farin cikin da tuni kika yanke
auna da samun shi.
KHALID ne ka
ai yasan mutuncinki."
agowa nayi na dubeshi ha
a ga dai soyayya
arara nakan iya karantata daga
wayar idanun Khalid a zahirin gaskiya zuchiyata ko kusa ta
i gasgata Khalid da maganganunshi.
Taya zai ga darajata bayan ni dashi muke
etare katangar Babangida.
In mu kai Aure bazai ta
a samun nutsuwa da yarda dani ba wannan kam ya shu
e har gaba da abada in dai a wajen Khalid ne.
Jibi irin zargi da ukubar da nake sha da Babangida yanzu haka akan zargi.
Ina kuma ga na auri Khalid kai ina da sakel.
Ajjiyar zuchiya na sauke tare da cewa.
Allah yasa mu dace kai dai ka taya ni da adda'a bari dai auren nawa ya
are tukunna.
Amman inaso mu nesanta da juna sosai ni nayi maka al
awarin da zaran aurena ya mutu Khalid zan nemoka da kaina"
Na fa
a tare da sauke kaina
asa.
Acan
asan zuchiyata ina son Khalid so mai tsanani fa ina dannewane domin aure da kuma darajar
ana.
"Kina nufin ba zaki sanar dani inda kike ba, kuma ba zaki bani number wayarki ba ko me kike nufi.
Sabuwa anya ba yaudarata kike son yi ba kuwa?"
Babu yaudara kasanni farin sani Khalid ni kaifi
aya ce.
Da kaina zan nemo ka, ina son samun nutsuwar da zata bani damar mallakar kaina domin in samu
arfin kashe wutar dake gabanane, mutuwar auren yafi komai wuya ka fahimceni dan ALLAH "
Hannuna ya saka tare da jingina bayanshi a kujerar da yake zaune ya lumshe idanunshi.
Gilashin motar na sauke na yar da sigarin dake hannuna na rufe gilashin, kafin na ba Khalid dukkan nutsuwata
uri na share fin minti biyar ina bashi kafin ya bu
e idanunshi da sukai ja ya zuba mun su.
"Naji kuma na amince, ki ri
e amanar zuchiyar da ta da
e da yin sabo da ri
onki.
Ki bani account number ki lokaci zuwa lokaci zan dinga tura miki ku
in da zaki dinga bu
atunki."
Dole na bashi account number na sannan ya harba motar zuwa titi, katafaren shagon siyayya ya shiga dani ya sai mun kayan ma
ulashe kafin ya sauke ni a bakin layinnu tare da sake jaddadamun girman al
awarin dana
aukarma kaina, da wannan mukai sallama da Khalid.
Kai tsaye gidan da su Adama suka kama na nufa, Labbai na hango a bakin
ofar
akin nasu da
aramin risho tana shirin kunnawa, ganina yasa ta washe bakinta.
"Ah Lolo kece da safe haka?
Yanzu kuwa Maigogul ya fita daga gidannan baku ha
u ba?"
Ina dariyar ya
e wanda yafi kuka ciwo nace.
Bamu ha
u ba kuwa"
Shigewa ciki mu ka yi, Adama na kwance a tabarma sai shantaka bacci take yi.
Hiye ba shakka su Adama an samu waje bacci ma take yi har yanzu bata samu damar tashi ba.
Da ace a gidanta ne ai da yanzu tana bakin murhu"
Dariya muka saka ni da Labbai.
Dariyar ce tasa Adama ta bu
e idanunta.
Yamutse fuska tayi ta mi
e tana tsaki, cikin muryar bacci tace.
"Lolo yaushe kika zo?"
Kallon fuskarta nayi dama dama da kwalliya nace.
Naga fuskarki duk kwalliya ta dame"
Dariya tayi tace.
"Bari in wanko baki inzo ki sha labari ni dai nayi kamu ALLAH."
Bakina a sake har Adama ta fita.
Labbai kuwa tana kwance a kasa tana dariyar mugunta dama halinta ne duk yadda akayi ba kamun arziki Adama tayi ba.
Sai da Labbai ta gama dariyarta harda birgima kana tace.
"Kafin tazo baki labarin bari in dafo mana taliyar yara, kinga muna ci muna hirar abun zaifi da
Wata
atuwar leda naga labbai ta bu
e ta ciro indomi manya uku, da
wai uku.
Ni dai mamaki ne ya gama isata nama rasa tacewa.
Wayar Adama ce ta shiga ruri tana gefe na
akko wayar nayi na duba naga an rubuta Alhaji Bilya.
Kai na gya
a kawai na ajjiye mata wayarta na ciro ice cream a ledar siyayyana dana
akko babban roba dama dan mu sha dasu Labbai ne, Rakiya ma na dakko mata
aramar roba da meat pie babba nasan tana son meat pie aikinta kenan ba da sallahun a tawo mata dashi.
Adama ce ta shigo da sallama tana ganin kayan da
i ta shiga washe bakinta. 5 alive ta
auka ta
alle ta sha_ta sha kafin ta sauke.
"Baki ji sanyin shi ba har ma
igata wallahi kai Lolo Allah yasa a wannan karon mu shiga gidan da zamu huta."
Kafin in bata amsa Labbai ta shigo da faranti sha
e da indomi da daddaffen
wai.
Wayar Adama ce ta shiga ruri da sauri ta
akko, da taga sunan sai naga ta washe bakinta.
Labbai kuma nan ta shiga dariyar iskanci.
Nima dai a wannan karon dariyar nake yi duk da bansan meke faruwa ba, amman kamar bazawari Adama tayi.
Tsahare ce ta shigo da sallamarta.
Ganin kayan ciye_ciye yasa ta hau washe baki.
"Na dawo a daidai ashe a daidai.
Lolo ashe kinzo?"
Kaga manya manyan zawarawa ban jima da zuwa ba.
Fita kika yi ne?"
"Wallahi a gidan
awata na kwana ta haihu mijinta baya nan shine ma ya nemi alfarman inje in zauna da'ita.
Yanzun ma kaya nazo zan
iba zuwa bayan suna zan dawo"
Adama fa tana gefe tana waya wallahi sabida
asa da tayi da muryarta mu kammu bama iya jin abinda take cewa.
Tana gama wayar muka saki shewa tamkar bamu da wata matsala a rayuwa.
Alhalin ko wacce cikinmu da damuwa
unshe a ranta.
Amman da zaran an ha
u an zauna saimu wanke ma kanmu da kanmu ba
in ciki.
Muna cin abinci Adama tace.
"Lolo sabon bazawari nayi mai malum malum shine Labbai ta saka shi a gaba shegiya da dariya tun jiya da dadare.
Ma'u ce tazo gari ta
aukeni muka je bikin ma'aikatan kamfaninsu.
To acan muka ha
u dashi.
Ba
auye ne amman wallahi akwai ku
i, kuma kamar lusari ne kashe ma mace ku
i bai fiye damunshi ba."
Labbai tana gama ha
iye
wan data saka a baki tace.
"Wai ke kinga malum_malum
inshi zata yi yadi goma, gashi
ato sosai gashi da tsayi.
Lolo
afarshi duk faso, amman ke da ganin motarshi wallahi ku
in akwaisu, amman a fatarshi babu wani halamun hutu"
Dariya mu ka yi dukkanmi.
Ahh Adama kice koma ta kama babban kifi?
Amman ai baki gama idda ba yana da kyau ki sanar mishi"
Saida Adama ta tsotse romon hannunta kana tace.
"Na sanar dashi tun jiya.
Ya kuma ce zai jirani in gama iddata sai yazo mu sasanta kanmu."
Yauwa hakan yafi.
Amman gaskiya ki aureshi da zaran dai kin gama idda kar mahassada su shiga su fita.
Kinsan da yazo
aya biyu layinnan ba lallai yazo na uku ba magulmatan layinnan zasu korar miki shi"
"Ke dai bari Lolo.
Duk da naji yana cewa ba'a cikin garin dutse iyalanshi suke ba, bazan
i aurenshi ba tunda yana da ku
i.
Dama na rantse na maya da in kuma auren wahala gara in zauna inta zawarci.
Ke tunda wannan babban kifi yazo hannu Lolo ai babu sanya.
Zan
anje ma wajen wani malami ya
an rubuta mun fahami, ko ke zaki rubuta mun ne Lolo?"
Dariya kawai nayi dan nasan tsokanata take yi sarai.
Rakiya ce ta bu
e labulen
akin.
"Babu shakka Lolo ashe da gaske ke
in Uzairu Zuchiyata ya gani
in.
Wato yanzu sai dai ki wuce gida kizo nan ki baje duk abinda kika kawo kuci anan ko?
Yayi kyau"
Shigowa tayi ta nemi waje ta zauna.
Ba haka bane Rakiya yanzu zuwana ban jima ba.
Kuma kema ga naki tsaraban da ban na ware miki.
Indomi kuma nasu Labbai ne suka dafa mana"
a mata
ar ledar ice cream da meat pie
inta nayi ta kar
e tana washe bakinta.
"Allah yayi albarka.
Jibi
arin duk da Babangida yake yi a kanki amman a haka kike son.
Tozarta kanki.
Yanzu jibi Adama go
ai go
ai da'ita tsofai_tsofai tana zawarci, banda sauran
annenki.
Abidan Hauwa ma mijin ya sakota yanzunnan da
anyen goyo yanzu isowarta tun jiya suke cin tafiya a mota.