Sashe 42
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare da Madubala ake farararmu mu gudu, ni dai sau biyu kwalawa na kamasu tare dani sai daga baya Rakiya, ko Maigogul su zo suyi belina, a haka ina
an fita club ko zuwa Hotel haka a
oye ba tare da sanin Madubala ba, sabida son ku
i da kuma sabo da yawon kawai, ko kuma a bu
e kada in rufeku ince muku sabida sabon da nayi da maza namiji
aya harga Allah bai isata gundurata ma yake yi.
Yana daga cikin illa mafi girma ga mace da tasan maza da yawa.
Wallahi Allah ko ta tuba mijin aurenta sai dai kawai ta zauna dashi domin Allah, amman ba wai dan shi ka
ai zai iya gamsar da'itaba.
Wasu bisa wannan dalilin suke komawa ruwa ko da auren nasu sai su kasa katange kansu ga mazajen waje, wata kuma da hannu take
ara biya ma kanta bu
ata, ko kuga sun
ige da yin ma
igo.
Iyaye muji tsoron Allah,
a muji tsoron Allah domin wani sa'in daga yaranne ba daga iyayen ba, wani sa'in daga iyayenne.
Kamar gidanmu daga iyayenmu ne.
Kunji wata sabuwar
addara mai rikitarwa?
Dani Sabuwa ake fita fa
an daba ina gaba_gaba in sari namiji, namiji ya sareni na mayar da kaina samodara ( samodara itace macce mai shigar kayan maza) kullum ina soke da wu
a a
uguna, a rigar Mamana kuma ina sa
e da askata.
Ina zaune na gasa tagumi a tsakar gida da rana fetal gidan babu kowa sai ni ni ka
ai.
Maigogul yau harkar kawalci ya tafi, ina zaune mata sunfi goma da suka shigo nemanshi ina cewa dasu bayanan.
Nima
ar Shuwa nake jira tace zamu je gidan wata
awaemu da tayi aure tun
azu nake jiranta.
Da tunani da ka
aici yayi mun yawa sai nake tunanin bari inje in sameta a gidansu ma wuce daga can.
Madubala ne ya kira wayata wai yana kofar gidanmu."
Ina zuwa"
Na fa
a a cige irinna asalin
an dabannan.
Ficewa nayi daga gidan ina fito Madubala yana zaune a dakali hannunshi da leda bibbiyu ya
urama
ofar gidanmu idanu.
Yana ganin fitowata yayi murmushi.
In muna tare a ke
e ba tare da yaranshi bane ka
ai yake iyayimun murmushi.
Amman in muna kangon da anan suke rayuwarsu cikin
azanta da guje_guje rayuwa mara
anci rayuwar wahala baya mun dariya sam.
Zama nayi ina kare mishi kallo.
atone sosai a
irji dan ba
aramin cin
arfe yake yi ba.
Madubala hatsabibine kuma yana da ha
ari sosai.
Duk iskancin Gaza a
asan
afar Madubala yake dan a dabanci siniyanshi ne sarki Gaza ke kiranshi fadarshi cike take da matasa ire_irenmu da suka rasa kafa
ar da zasu jingina.
"Yaya akayi Sabuwa?
Naga kinyi wani kwalliya kamar fita kike son yi.
Nifa kwana biyu bana gane miki kin
auke
afarki a wajena ni sai dai inzo inda kike?"
Yana magana yana wani ciccijewa.
Kallonshi nayi da kyau na da
e sosai ina kallonshi amman bance mishi komai ba.
Sai can nace.
Madubala gajiya nayi a gidanka kullum kwalawa basu da aiki sai kawo sumame, yau a kamamu gobe mu gudu"
Dariya yayi kawai ya daki dakalin da muke zaune yace.
"Wallahi ba sabida haka bane ke da nasan jarumace, kina da jarumin maza kamar madubala har kina shayi?
Sabuwa in kullum mutum sukum da guda zaki kashe wallahi ko an
aureki zansa a sakoki, mu da muke da manya a hannunmu, yarinyar Goga da kika burma ma wu
a a ciki kinji labarinma ya tashi eh in ba yanzu ba.
Ke dai fa
amun meye matsalar?"
Ajjiyar zuchiya kawai na sauke.
Madubala cikine dani ni kuma tsoron zubarwa nake yi"
ur ya zuba mun idanu.
"To Sabuwa ba sai abar cikin ki haife ba tunda kina tsoron cirewa?
Ni wallahi bani da wata matsala da kika ganni.
Bayan kin haihu sai muyi aurenmu, ki ba masu ganin yaudarata kike kunya eh wallahi madubala zai zama Abba"
Harararshi nayi.
Wanne irin in bar ciki kuma?
Kawai dai tsoron nake ji, naji ka bani to ku
i in zubar dashi, da ku
en da zanyi jinyar kaina.
Kana ganin irin wahalar dai da nasha a baya da ka kaini aka burge mun cikina kana jin shara
i da garga
in da Drn ya bayar akan yawan shan magungunan zubar da ciki.
Girgiza kai yayi.
"A_a Sabuwa
afata
afarki ina da likitan da zai zubar miki da cikin.
In kin shirya muje in kaiki kawai faka_faka yanzu zai zube tu
eshi za'ayi."
Idanuna na lumshe nace.
Fita zamu yi da
ar Shuwa ka ganta ma sai yanzu taga damar fitowa ita nake ta jira"
Na nuna mishi
ar Shuwa da take zuwa.
Ko kusa madubala baya son
ar Shuwa bai ta
a fa
an alkhairi a kanta ba.
Yace akwai wani ba
in cikin da take
oyewa a zuchiyarta game dani.
Ranar daya fa
a mun hakan saida tayi kwana bakwai bai ganni ba, ana takwas ne muna tsakar gida muna jimamiin mutuwar auren Labbai sai ga Madubala ya shigo jaye da
aton karenshi.
Haka yaita bani ha
uri da
yar su Rakiya suka saka baki na yafe mishi.
Tun daga ranar bai sake maganar banza akan
ar Shuwa ba, amman baya mata fara'a itama ba
aunarshi take yi ba ko ka
"Madubala"
ar Shuwa ta ambaci sunanshi bayan ta iso"
"Shuwa yane?" "
"Lafiya lau.
awata muje ko?
Ina jiranki a titi"
Ta fa
a tana wani ke
e bakinta tare da gangarawa.
"Kinsan Allah in yarinyarnan bata bini a hankali ba saina sa an mata abinda abadan ba zata mance dani ba?
Sabuwa yarinyarnan ba
in ciki take dake ko ki yarda koma kada ki yarda watarana saita saki kuka eh wallahi munafukace.
Ga wannan kajine yara suka fita farauta suka samo, eh ki mana dabgensu sauran su Rakiya sa ci."
Yana ajjiyewa ya haura da gudu.
Madubala"
Na mi
e tsaye tare da ambaton sunanshi, da gudu ya dawo gabana yana murmushi.
"Wallahi ina sonki da yawa
ar farata yaya akayi yau kinyi laushi duk maganar cikinne?"
Hannu yasa ya shafo cikina ta cikin riga.
Yaushe zamu je a zubar da cikin to?"
"Duk lokacin da kika dawo kinsan inda zaki sameni ai sai mu tafi aje a cire.
Ki kwantar da hankalinki kece kin
i yadda muyi aure sai jana kike yi"
Ya jima yana rarrashina, ni kuma duk fargaba ta rufeni.
Gida na shiga na juye kajinnan a tukunya na rufe sauran kayan alatun shopping
in kuma na bu
e bokitin fenti na zura ledojin a ciki na fito.
Sai a gidan
awarmu ne Yar Shuwa ta samu zarafin tsigaleni akan na barta ita atsaye sabida wani Madubala
Dariya nayi.
ar Shuwa ke da Madubala dai kamar mage da bera bakwa jituwa"
Hararata tayi tace.
"Ai har adda,a nake yi Allah ya kawo wanda zai ture gwammatin Madubala a zuchiyarki wallahi"
Dukan kafafarta nayi nace.
Ke hattara
ar Shuwa na faffardeki
ar abu ta kazan...
Inason abuna fa kada kiga madubala a haka wallahi yasan abinda yake yi mutumne shi mai son ibada asalima a sanadiyyarshi sallata ta gyaru, duk irin har
allar da ake
ullawa da lokacin Sallah yayi yake dakatar da komai har sai yayi Sallah.
Bugu da
ari Madubala mutumne mai kirki yanayi ne fa kawai yasa ya zama haka kamar yadda muma yanayi da
addara ta maishemu haka"
Amarya ce ta iso inda muke da ture sha
e da kayan ciye_ciye na amare da abubuwan sha.
"To
an mata asha lemu kafin abincin ya sauka.
Saida na cika bakina da dambun nama kana nace.
Me kika
aura mana Amarya?"
Zama ta gyata tace.
"Nasan kina mugun son jallof din manja mai bushasshen kifi to ita na
aura mana ina fatan wuni zaku yi dai ko?
Oga bayanan yayi tafiya, koma ince ya koma bakin aikinshi saini ka
ai ka
aici kamar ya halakani kai zaman takura babu da
i, ku kam kunji da
inku ina mugun kewar club sosai"
ar Shuwa tace.
"Mu da muke fatan mu shige daga ciki ya kike sage mana guiwa kuma"
Ki shige daga ciki dai.
Wa yadda nake zamaninnan bafa zan zauna a
ashin mutum
aya ba wallahi.
Ya gama sukurkutani ya sakoni, ko kuma ya sake auro wata"
Hararata
ar Shuwa tayi tace.
"Sai a
ashin madubala ri
an iskan da bai isa yayi yawo a fili ba?"
Yafa isheki haka wallahi
ar Shuwa.
In fa nabar madubala dake ba da
i zaki ji ba.
Dan kina aminiyatane yake
aga miki
afa fa.
Ya zaki dinga aibatamun masoyina dan wula
anci ina fa sonshi
Amarya tace.
"Uhm kan ku ake ji.
Ni in kuna da sigari bani in zu
a ko zan samu sukuni yaushe da rabon a hadu"
Sigari na ciro dukkanmu muka kunna ko wacce tana zu
a cikin
warewa muna hirarmu.
Yanzu ke mijinki yana tunanin wata ta kirki ya auro haka ma surukanki basu san kurace da fatar akuya ba"
Ina gama maganar na zuba
wayoyi a bakina na bisu da lemo"
"Uhm haka fa kafin ya tafi muka je gaishe da uwarshi.
Harda ni
ab na saka yanata masha Allah.
Ni kuma na sane sabida tsaro wallahi.
Amman fa auren ya isheni gashi ba wani jarumi bane, babu armashi abun sam.
Yadda samarin waje suke suna da bambanci da mazajen aure fa.
Shi wannan baifa iya wata soyayya ba ko sumba kala
aya rak ya iya.
Baya
ata lokaci wajen yimun wasa burinshi biyan bu
atarshi gasu da san kai in tasu bu
atar ta biya ke ko oho in fa
a miki."
A nan gidan muka wuni muna hirarmu da shaye_shayenmu sai bayan la'asar mukai mata sallama.
Ni bamma koma gida ba wajen madubala na wuce ita kuma
ar Shuwa gari ta shiga abunta.
Ina dira cikin tabkeken kangon yaranshi dake murza tabar wiwi na siyarwa suka hau jinjina mun cikin girmamawa a matsayina na yarinyar ogansu.
Kunji nace na dura ko?
Kangon bashi da
ofa, an fitar da
ofar amman sai aka shafeta kuma.
Wannan kangon a hannun wani bawan Allah wani mai ku
i ya siya, bai siya domin ya gina ba, ya siyane domin su madubala su zauna a ciki suna sana'arsu ana biyanshi kamisho.