Sashe 39
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke kinga yanda kika yi wani irin mugun kyau kuwa?
Wato farar mace duniya ce"
Murmushi nayi tare da fari da fararen idanuna masu kama da madara.
Sake lumewa yayi a kujera ya sake shiga wani irin yanayi.
Ina iya karantar soyayyata a idanun Khalid da ma gangar jikinshi."
aran wayatace ta katse mun zaren waiwayena.
Sabuwa:.
Idanuna na lumshe da suke mun wani irin yaji da ra
Wayar ma ni bansan inda take ba, kaina wani irin mugun saramun yake yi.
ewa nayi na mayar da rigata mayafina a hannu, na suri jakata.
Narantse da Allah a wannan lokacin bansan a wanne hali nake ba.
Abun mamaki kayan mayen da nasha sun
i su rage mun damuwa yadda ya kamata.
Harna sauka na wuce dogon falo bansan ina zani ba.
Sabida bana cikin hayyacina.
Jina nake bani da maraba da matacciya wallahi.
Ko ma
iyina bazan mishi fatan ya shiga irin halin dana shiga ba.
Kuma bana mishi fatan ya kamu da ciwon damuwa.
Duk masu ganin rashin kyautawata baron gidan Babangida ni nayi musu Uziri tunda sun kasa gane ba'a cikin hayyacina nake ba.
Harma wasu suka kirani da jaka akan Babangida.
Sai tsintsar kaina nayi a ckin club
in dake
asan hotel
Jirine ya
ebeni na zauna a wata doguwar kujera da
Dariya ka
ai naji inayi irinta zararru sai kawai na jingina bayana a jikin wannan kujerar, bana iya ganin mutane sosai, har saida na kwashe tsawon lokacin da bazan iya tantancewa ba.
Nan na soma ganin
an mata rabi tsirara_tsirara sunata rawar gwatsile maza nata shasshafasu, aiyuka dai marasa da
in gani da fa
e a wajen duk mai tsoron Allah.
Wallahi a
asar Hausa a wannan zamanin ana sake sosai akan tarbiyya iyaye sun saka
afa sun shure amanar da Allah ya basu kan kula da ababen kiwonsu.
Ranar lahira za'aji
umi gaskiya.
Wannan rawa da akeyi a caku
e tsakanin maza da mata shine dalilin da yasa na sake nutsawa cikin labarina mai
auke da warwarar dukkan wani
ulli da masu karatu suke ta canci kanka akai.
KOMAWA KAN WAIWAYE:.
Son so masoyana
Ina godiya da irin soyayyar da kuke nuna ma wannan labarin sosai
Babu abinda zance daku sai adda'ar khairori.
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI
WAIWAYE:.
A hankali Khalid ya tayar da motarshi muka fice a layinmu.
Hankalinshi a lokacin yana kan titi, har saida muka hau babbar hanya kana ya dawo da hankalinshi gareni.
"Baby kina jin yinwa ne mu zarce gidan cin abinci, ko Hotel kawai kike so mu wuce?"
A tausashe nace.
To wannene ra'ayinka, kai kana jin yinwar ne, ko kuwa domin ni za'aje?"
Idanunshi ya
an jujjiya halamar tunani kafin yace.
"Inajin yinwa ni ko kumallo banyi ba, kuma kinga yanzu
arfe
ayan rana tayi"
Gyara zamana nayi da kyau na dawo shi nake fuskanta sa
anin
azu da titi kai tsaye nake kallo.
Zaifi kyau ace kaci abinci ka
oshi.
Nima dai gaskiya ko karyawa banyi ba.
Mun fita da yata da Maogogul, to muna dawowa bamu da
eba kazo"
Kai ya gya
a motar ta
an shiru na wasu lokuta kafin yace.
"To shikenan bari muje muci abincin.
Yauwa Baby nace wannan gida mai buhun shine gidan naku?"
E gudanmu kenan"
Cike da
arfin guiwa na fa
a dan ban ta
a jin kunyar nuna makwancina ba.
Kuma Maigogul yace in muka nuna gidanmu musamman ga samarinmu da suke da hali zasu fi tausaya mana tare da yi mana hidima.
Wallahi kunji na rantse kamar yadda a gidan tarbiyya ake koya ma yara tarbiyya, haka a gidanmu Maigogul ke taramu yana koyar damu salon wayo, da sace zuchiyar samari, har tafiya shi da Cicib su suka koyar damu yadda ake karka
a jiki kunji na rantse kada kuyi zaton labarin
azon kuregene wannan labarin ya faru da gaske a kan karan kankin kaina.
Sai dai kash Adama da Layuza duk matsiyata
auyawa suke aure lamarin da yake dukan zuchiyar Maigogul kenan dan shi kam ba haka yaso ba.
Adama dai ita ta nace saita aure mijinta bayan sun gama yawon shagunan abokai dan wannan baida ku
in kama Hotel ri
an dabane sosai wanda kowa ke shakkarshi.
An zuga rikici wanda bana ko fatan tunowa, dan irin gorin da akaita zuba mana a dangin mijin Adama duk bakinmu saida muka kasa magana, unguwa kanta
auka tayi akan wannan biki domin itace mace ta farko da aka soma Aurarwa a gidanmu, kuma Adama tayi zamani sosai, an yi wasan wu
e a
ofar gidanmu bazan ta
a mancewa ba.Ita kuma Layuza Maigogul ne ya rantse saita auri mijinta sabida sau uku shi ka
ai yana mata ciki, lamarin da har gobe yake dukan Hauwa kenan.
Kuma ya kafa dokar duk yarinyar da sau uku saurayi
aya yayi mata ciki, wannan saurayin ko a bola yake kwana saita aureshi.
Ko da yaushe cikin nanata mana wannan dokar tashi yake.
en gidan cin abinci KHALID ya kaini, wajene na manyan mutane ha
a tsarin wajen ka
ai ya isa ya burge mai cin abinci.
Kuma na lura kamar gidan abincin gargajiya ne.
"Barka da zuwa Alhaji me kuke da bu
atar a kawo muku, ko kuna bu
atar a kawo muku jadawalin dake
auke da jerin gwanon abincikan da muke dashi ne?"
Cewar wata ma'aikaciyar da naga sai wani kallon Khalid take yi tana wani mishi dariya.
"A_a masar gero zaki kawo mana da farfesun da
aron saniya ( khadija maidoki) , sai kunun za
i da lamurje"
Ya fa
a mata hankalinshi gabaki
aya yana kaina.
Da sauri taa juya dan kawo mana abinda mukai oda.
"Baby da fatan wajen yayi miki dai ko, kuma kina cin abind nasa a kawo mana?
Kinsan na fison abincin gargajiya fiye da abincin turawa da zamani"
a mishi kai nayi halamar yayi mun
Saida muka take cikinmu mukai
at kafin muka nufi hotel.
Hmmm a wannan ranar Khalid yayi duk yadda yake so yayi dani kuma tare da ha
in kaina
ari bisa
ari, ko matar daya cire ku
i ya biya sadakinta iyakar moreta da zaiyi kenan.
Yayi mamakin jina a yanayin daya jini.
A wannan ranar mukaima juna al
awarurruka masu tarin yawa, daga wannan ranar soyayyata da Khalid ta samu ginuwa, wannan ranar tana daga cikin ranakun da suka zamemun wata matattakala na sake fetsarewa.
Daganan asalin rashin kunyata ya samo asali Khalid yace in taka uban kowa shine jigona bango majinginata sabida gidansu akwai ku
Kamar yadda yaimun al
awarin Aure tare da
auke mun dukkan bu
atuna.
Nima haka nayi mishi al
awarin ni tashi ce shi shi ka
ai abadan, ina
ame a jikinshi mukai bacci bamu yi sallar azaharba la'asar ma a lokacin ta riga data wuce.
Sai daf magriba na tashi a nannauyan baccin da muka yi.
Jikina kota ina ciwo yake yi.
irjin Khalid na kurama idanu tare da fuskarshi bai
aya.
Murmushi nayi na sakko a hankali zuwa toilet dan yin wanka.
Na da
e ina kalle_kalle.
Uhm dole mana su Labbai suke
in kwana a gida.
Nima dai da zaran mun gama sabo da Khalid wallahi barin gidannan zanyi ni dasu sai ziyara.
Ruwan zafi madaidaici na saka a kaina ina wani murmushi wanda ni ka
ai nasan fassararshi.
Wankan tsarki na soma yi na dan
ara ruwan zafin na gargasa jikina da kyau.
Maigogul ne ya koya mana yadda ake wanka in jini ya tsaya ya kuma fa
a mana wankan duk iri
ayane, hatta Rakiya daya aurota shi ya koya mata.
Ina kan yin wankan soso na
ago muka ha
a idanu da Khalid wanda yayi tsaye a dokin
ofa hannunshi har
e a kirjinshi da dukkan halamu yama jima yana
aremun kallo.
"Baby wanka babu gayyata, ni da ya dace ace ni zanyi miki wannan wankan Amaryata?
Ni ji nake yi kamar kada ma ki tafi ki barni wallahi.
Ko kuma in
aukeki muje gidana kawai"
Dariya nayi mishi kawai.
Tare muka
arashe wankan muka fito
aure da tawul.
Ina tsaye babu komai a jikina ina goge kaina.
Shi kuma yana zaune yanata waye_waye da abokanshi kan yadda birthday
in gobe zai kasance.
Rigata na zura na tada sallar azahar a lokacin shida da rabi harda minti takwas.
Kunji wasa da Sallah ko?
Wata rana ma bana yin sallah biyar cikakku
Shima ina gani daya gama wayar ya tada i
ama.
Muna idarwa yace
"Akwai masallaci
asa da Hotel
innan.
Bari naje na dawo.
Zansa a kawo miki abinda zaki
umama cikinku.
Baby nifa bazan iya barinki ki koma gida ba yau.
Da fatan babu matsala a gida ba za'ayi miki fa
a ba?
Nasan ke babbar yarinya ce.
Dariya kawai nayi.
Shi kuma yayi murmushi tare da lakace mun hancina kana ya fice.
Saida na yi sallar magriba, na lalubi jakata na zaro wayata na daddanna lambar
ar Shuwa
Ringing biyu sai ta
auka.
awata yaya akayi menene labari?
Kin ganni tare da Sagir
ina"
Dariya nayi.
Shegiya
ar Shuwa nasan ta ankarar da nine dan kada in fa
o wata maganar.
Har yanzu kuma tare kenan, aina
auka kina gida?"
"A_a muna tare.
Ai Yanzu ma wajenku zamu tawo tare zamu je siyayyar birthday
in Khalid
in naki"
wasa
ofar da naji anayine yasa nace.
To shikenan sai kun karaso"
ewa nayi na bu
ofar.
Nayi tunanin Khalid ne ashe ma'aikatan abinci ne.
Hannunta
auke da tire mai sha
e da kayan abinci harda wata butar shayi.
Matsawa nayi ta shigo ta ajjiye tiren sai wani gaisheni take yi.
Har takwas Khalid bai dawo ba, kuma su
ar Shuwa basu
araso ba.
Tashi nayi na gabatar da sallar isha, ban idarba Khalid ya turo
ofar ya shigo.
Ko zama baiyi ba su Sagir suka
araso suma.
Idanu muka ha
a da Yar Shuwa wacce take ma
ale da Sagir a kujera
aya.
Kun iso kenan.
Sagir ashe har yanzu dai kuna tare?"
Nayi maganar fara'a cike da fuskata.
Shima da fara'ar yace.
"Muna tare inata sha
ar turare
an Maiduguri"
Shi dai Khalid idanshi a kaina.
Cikin muryar soyayya yace.