Sashe 16
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarinya fa da gaskiyarta Maman Mardiyya wanne tuwone za'a tareta dashi."
Dariya kawai nayi, banso ba amman bana so tayi tunanin wani abun.
Taci kwalliya ta gani a fa
e, matan gidan gaskiya
an gayune sosai, dukkansu kayan kantine a jikinsu, daga masu riga da wando sai masu dogayen riguna, ga abinci na alfarma ko wacce tana yi.
Kwano ta ciko ma malama da lafiyayyar shinkafa da miya, ga
atuwar kaza a saman abincin, ga ko slow harda
aran zo
o da samosa guda
aya.
Da kanta ta
araso ta mi
o mata lokacin ina juya miyar zogalena da taji gandar naman kan saniya da dama yake tafashe a firiza tuntuni.
Ah angode sosai.
Wannan ai yayi mata ma yawa."
Dariya tayi tana ta sake le
a mun miya tana.
"Ahh babu komai wallahi saci da yayyenta"
Ana kiran sallar magriba ina gama kwashe tuwona na saka a filas na tuwo da miya Mardiyya ta shigarmun dashi ciki.
Saida mukai sallah mu matan kafin muka zauna, mazan masallaci suka tafi, saida na ha
a Adda'u da Allah akan ya rufamun asiri da an idar ya biyo Aminu su dawo.
Ai kuwa ana idarwa sai gasu sun shigo.
Malama da A
a'u suka ci shinkafar da Maman Sa'idu ta basu.
Mu kuma na zuba mana tuwo a faranti dukkanmu muka sa hannu muna ci.
Daurewa kawai nake ina wurga loma dan yaushe ma rabon da muci abinci a kwano
aya.
Harsu Malama bayan sun gama cin shinkafarsu saida suka saka hannu akaci tuwon tare dasu.
Rabon da inci abinci mai yawan wanda naci yau tare da yarana harna mance.
Wanka na shiga nayi a ciki na
an shafa maina sama sama, na
auki doguwar rigar atampa na zura na saka hijabina kalar atampar na tada Sallah.
Na jima a zaune a sallaya ina ro
on Allah nasara.
Dan gabana sai naji yanata fa
uwa.
Mardiyya ce ta shigo da sallama.
"Ummi wai Baba yana nemanki inji Maman Usama."
Kallonta nayi, itama ni take kallo sai naga ta nemi waje ta zauna.
"Ummi da gaske jibi zaku shiga kotu ke da Baba wai akan ya sakeki?"
Idanuna na lumshe kafin nace mata.
Tabbas hakane jibi zamu soma zaman kotun.
Kuyi ha
uri kunji, ke kinfi kowa sanin halin da nake ciki a gidan mahaifinki.
Mardiyya nasan ke da kanki ba zaki so inci gaba da zama cikin
anci ba.
Abinda nake so dake shine ki nutsu ki kama mutuncin kanki, da kin samu miji kiyi aurenki ya fiye miki"
Saita sauke kanta naga tana
an murmushi sabida na ambaci mijin Aure.
"Ummi amman a wajen wa zaki tafi ki barmu, ko damu zaki tafi?
Ummi da zan baki ha
uri ki ha
ura da nace kiyi ha
uri dan Allah "
Sai kuma ta soma tsiyayar hawaye shiru nayi ina kallonta ina nazari.
Ta da
e tana rera kuka bance mata uffan ba.
Da dai naga kukanta na neman kassara kuzarina saina jawota kusa dani.
Dena kuka uhm Mardiyya ke da zaki yi aurenki ki tafi naki gidan mijin ma uhm ai na lura kamar kin samu saurayin da kike so ko?"
Kanta ta sunne sai mukai
an dariya.
"E Ummi akwai wani mutum da muka ha
u dashi shekaran jiya, yaso kar
ar lambata nace mishi Babanmu yace har sai nayi aure zan ri
e waya.
Yauma mun ha
u dashi a hanyar makaranta"
A_a Mardiyya me yasa baki kwatanta mishi gidanku ba sai a waje zaku dinga ha
uwa?
Kema kinsan duk randa Babanku yaji ko ya ganki zaki
ana ku
arki.
In kuka ha
u ki kwatanta mishi gidanku yazo ya samu Babanku ya nemi izini.
In Allah ya dedetaku shikenan kinga
an gidan Sa'a ya huta duk da shima fitinace kawai"
Dariya ta saka naga jin da
i sosai a tattare daita.
To muje ku gaishe da Babanku da jiki.
In mun dawo a bani labarin me sunan sirikin nawa"
Gaba tayi tana dariya.
Ni kuma na sharce wata
walla mai
umi.
Hmmm mi
ewa nayi ni da yara muka je
ofar
akin Hamida muka yi sallama, daga ciki ta amsa tare da bada izinin shigowa.
MRS BUKHARI
Ga masu son shiga group
https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=r_t
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA BAKWAI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
INA SONKU WALLAHI MASOYANA SON SO SAI DA KU
AN AMANANA.
Babangida yana zaune a kujera mazaunin mutum uku ya mi
e kafarshi a kujerar ga filo an jingina mishi a wajen hannun kujerar.
Matanshi duk suna
akin ko wacce tana har
e a kujera rannan nasu kicin _ kicin.
1 sitter na samu na zauna bance da kowa komai ba, babu wanda yace dani
ala.
Yara suka wuce suka duba Babangida sai wani fara'a yake yi musu ta gaibu, su kuma dake ma basu sababa
Sam sun kasa sakewa dashi.
Mardiyya kuje ku kwanta nima ina zuwa"
Tashi suka yi suka fice, na dawo da dubana wajen Babangida nace.
Kasa anyi kirana, gani to"
Murmusawa yayi tare da cewa.
"Lolo kenan.
Hakane nasa an kiraki domin ina da magana uku da nake son mu tattauna muhimmai, kuma ya shafi iyalin gidan baki
aya"
Murmushin na mayar mishi ina
are mishi kallo.
Wai yau ni Babangida yake ma magana da taushi?
In baka mutu ba zaka sha kallo shegiya duniya.
Katseni yayi ta hanyar cewa.
"Ga Ramatu nan matatace da
anmu
aya, sai abinda yake cikinta.
A
a'ida ba dole bane in zan yi aure saina sanar daku ba.
Sabida manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ma yayi aure ba tare daya sanar ma iyalanshi ba, sabida ba laifi bane.
Ganin damane, amman ku mata kun
auka ma cin amanane yin hakan.
Wannan laa ba huruminku bane.
Wannan kenan, gata nan yanzu kun santa.
Ramatu a iyakar zaman satikan da kika yi damu na san kin riga kin gane lissafin abokan zamanki.
Ma'ana wacece babba wacece mabi da'ita ko?"
Ya kalli Ramatu.
A gatsine tace.
"Zan dai gane in ka ganar dani.
Taya ma zan gane da kaina alhalin matan naka girman kai garesu, tunda nazo suke kishi dani mun kasa samun daidaito.
"
ar Shuwa ce ta
an ja tsaki, hakan sai ya bani murmushin da sautinshi yasa muka ha
a idanu da
ar Shuwa harma dan tsokana nayi na
aga mata kira.
Ita tasan me nake nufi sarai, a cikin shika_shikan rashin arzikin Babangida bata ga komai ba.
"To kinga wannan itace Sabuwa matata ta fari kenan uwar manyan yarana da suka fita yanzu itace mukai auren lalle.
Sai Hamida gata kin ganta ita ke bi mata, sai maman Fati wacce ta kasance Amarya kafin zuwanki.
Da fatan kin fahimta ko?"
"Na fahimta."
To sai batu na biyu shine yafi mahimmanci.
Kunga wannan gidan da muka dawo akace muku za'ayi gyara a wancan namun?
To zance na gaskiya ba hakan bane.
Anan zamu ci gaba da zama wannan rayuwar da muka yi ta a baya ta wuce sai dai mu shiga sabon nema in da rabo sai a samu arzikin da yafi na da"
Da mamaki duk muke kallonshi, duk da ni mamakina
alilinne domin bai shafeni ba.
Ta wani
angaren naji da
in jin wannan labari gaya.
"Ban gane me kake nufi ba Jannaty.
Kana nufin karayar arziki ka samu ko kuma me kake nufi da a wannan tsukukun gidan da layin zamu ci gaba da zama.
Aikin ka fa, kamfaninka fa motata kuma da aka kar
Tunda kuka ji Jannaty ai kunsan wake magana.
Duk tabi ta ru
e dake dama ba zaman auren bane ya kawota ba, gashi na santa da idon cin nera.
Ai wallahi bata ga komai ba tukunna.
Hamida tace.
"Baban Usama dan Allah kai mana bayani meke faruwa mu iyalanka ne yana da kyau musan halin da kake ciki, sannan mu san ya akayi dukiyar taka ta salwanta dare
aya?"
Idanunshi suka ka
a sukai jawur dasu.
"A halin yanzu iyakar abinda zaku iya samu kenan.
Abubuwa da yawa sun cunkushemun tunanina.
Amman ku daure kayan abincin da kuke dasu ku jalauta tunda kunga ba lafiya bace dani balle in fita ko aikin
arfine in samu inyi ba.
Kowacce ta tattala na hannunta."
Amarya Hala tace.
"Allah ya rufa asiri ya mayar da arziki.
Zamu yi ha
uri da sauyin rayuwar in sha Allah "
ar Shuwa ta wani harareta.
Ni dai narasa dalilin da yasa Babangida ya zaunar dani, duk abinda yake fa
e banji ta yadda suka shafeni ba.
A tunanina ma takaddata zai bani wallahi.
Magana ta uku ta
arshe shine yau na dawo zan soma rabon kwana daga
akin Sabuwa tunda itace babba"
Dukkansu su ukun suka ce .
"Me?"
Hamida nan ta shiga sababin itace da kwana wallahi ba za'ai mata jure ba.
"Sannan da kake cewa a
akinta zaka soma rabon kwana da can ba da bakinta tace ta sallamar ba.
Matar da ta makaka a kotu, ka kamata da wani namijin daban har"
"Ke Hamida dakata da kalamanki haka.
Ba nazo dan muita tattauna magana bane.
Na sanar muku ne dan ku sani.
Da kike cewa ta sarayar da kwanan nata, to ai ba ita take aurena ba, a bayan ma ganin damanane ba juyani akeyi ba.
Mata baku san da usulubin da zaku yi magana da miji ba.
Haba dan Allah dame zanji ne"
Da fa
a yake maganar.
ar Shuwa kuwa
uri tayi kawai tana jijjiga kanta da halama ta shiga ru
anine shi yasa tayi shiru.
ewa nayi na dubeshi sai huci yake yi kamar kumurci nace.
Allah ya mayar da sabon arziki na halal.
Batun rabon kwana ma karma ka
aura ma kanka jarfa.
Ai yanzu bana cikin jerin matanka ma dan haka kayi zamanka a tsakanin matan so.
Ni zaman Baba Malam nake yi ai ka sani"
Hanyar waje na nufa sai ji nayi yace.
"Kina nufin shi kike aure kenan ko yaya?"
Juyowa nayi na
are mishi kallo tsab nace.
Babangida kacigari kenan in shi nake aure ai kafi kowa sani.
Na yi ficewata.
Babangida:.
Uwar
akin Hamida ya shige fuu ya shiga neman wayarshi data Sabuwa.
ar Shuwa tayi tsaki tace.