Sashe 30
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma ko dan ba
in ciki ya kasheka saina Auri Khalid.
Wannan furucin na Sabuwa yafi komai dagula Babangida sosai.
Maganar sai ka
a mishi
ararrawa take yi a zuchiyarshi.
Idanunshi ya bu
e ya
urama hoton Sabuwa dake gefen TV a ajjiye kallo.
Wani abu yake ji game da'ita wanda bai ta
a jin irinshi ba tun farkon yin tozali da'ita a bariki har kawo yanzu in banda yau da yaji abun.
Murmushi yaima hoton kamar zararre ya soma magana da hoto.
"A gidana zaki dauwama babu wani namijin da zai sake mallakarki indai ni Babangida ina taka doron
asa.
Shi kuma Khalid zan nemo inda yake zanje in ja mishi kunne na
arshe akan ki, in bai ji ba Sabuwa komai na iya faruwa dama kece
addarata a rayuwa."
Fasa kuka da Sabuwa tayi ne yasa yayi shiru yana sauraren amon kukan da take yi mai gunji.
Kanshi ne yaci gaba da sarawa tsabaragen kishin dake bijiro mishi idanunshi har
ancewa suke yi suna lumshe kansu.
ewa yayi da sauri zai fita.
Wata zuchiyar tace dashi.
"In hawan jininta ya tashi kuma tana kulle wani abun ya sameta sanadinka fa?"
Cak ya tsaya babu shiri ya tatttaka har
ofar
akin yayi shiru yana jin yadda take shekke
a har yaji ta sassauta."
SABUWA:.
Da rarrafe na rarrafa na haye gado na lullu
a da bargo.
Hawana gadon ke da wuya na jiyo bugun
ofar Babangida tare da amon muryarshi.
"Sabuwa ki bu
ofar nan nace miki"
Idanuna na lumshe ko muryar Babangida bana fatan kunnena ya saurara balle kuma in ganshi.
"Sabuwa ki bu
e kiyi ha
uri da dukan da nayi miki"
A karon farko dana ji kalmar ha
uri ta fito daga Babangida zuwa gareni kenan.
Amman shi mayaudari yakan yi komai damin ya samu abunda yake so.
Dama Babangida gwanine wajen iya tsari ai.
Ya da
e yana magiya da rarrashi, amman ko tari na
i yi dan kada ma yaji da
i.
Asalima rarrafowa nayi na watsa magunguna a baki na kora da 5 alive
in dake cikin kwali a ajjiye a gefen durowar gado a
asa nayi kwanciyata har bacci ya soma fisgata ina jiyo bugun
ofar Babangida har bacci yai nasarar surata na dena jin motsin duniya baki
aya."
Babangida.
Bugun duniya Sabuwa ta bu
ofa ta
i bu
ewa tayi magana ta
i yi' motsinta ma baya ji shab, sai tsoro ya kamashi jikinshi dai babu laka ya fice daga
akin Sabuwan zuwa
akin Ramatu.
Tana zaune a falo tana cin dafaffiyar masara.
Yaran kuma sai wasan su suke Khalifs sai tsokanar Usama yake yi.
Kallo
aya Ramatu tayi mishi taga damuwa mai tsanani akan fuskarshi.
"Usama kama hannun
aninka ku je tsakar gida kuyi wasanku ko?"
"To Mama.
Khalifa kazo muje"
Ya ja hannunshi suka fita suna dariya kuruci dangin hauka.
Nutsuwarta ta tattara waje
aya ta ba Babangida.
"Lafiya na ganka a cikin irin wannan yanayin da ban ta
a ganinka a ciki ba?"
Idanu ya bu
e yace.
"Zazzabi ke damuna.
Kuma naje na samu Malama Babba can na tadda Hamida kinsan mun rabu to abun dai babu da
Baki ta ta
e tace.
ararka ta kai wajen Malama Babban kenan, amman meya ha
aku?"
Wani kallo yayi mata tasan in bashi yaso ayi hirar abu ba ba'ayi balle abinda ya shafi saki da baya tattaunawa da ko wacce mace.
"Zan shiga ciki in
an kwanta dan ALLAH kar ki shigo ka
aici kawai nake bu
ata.
Ga Usama nan ki ha
a da Khalifa ki ri
"Me kace
an kishiya wai in ri
e kake nufi?"
arashe Maganar tana dariyar rainin hankali.
Bai kulata ba, dan a yadda yake ji in kulata zaiyi
ila itama korata gidansu zaiyi sai dai kash ya kulle
ofar saki ya gama saki har abada.
Hakanne yasa yayi shigewarshi ciki ya haura kan gado duk
asa, zanin gadon kuwa duk datti.
Tsaki ya sake yana tuno lokacin da take amarya irin yadda ta
e cabtace jikinta da muhallinta.
Amman fa banda yanzu tundai daga cikin Khalifa
azantarta ta bayyana ha
uri kawai yake yi.
A haka ya kwanta a gadon yana kallon sama
Tunanuka da dama yake yi tun daga farkon rayuwarshi izuwa yanzu.
Zuchiyarshi sai hasko mishi kusakuran daya tabka a rayuwarshi take yi.
Barinma
angaren neman matan banza wanda sanadin abokai yayi zurfi a ciki, shine harda ajjiye mace a matsayin dadiro gashi a yau yana ji yana gani zai aureta ba dan yana jin ko
igon sonta ba, sai dan kawai rufin asirin kanshi, da shi Amir da aka sameshi bata hanyar data dace ba.
Nadama Babangida yayi ta tafi cikin tirela.
Tunano adadin littattafan addini daya haddace a wannan kan nashi ya shiga yi, da yadda ya san Qur'ani ya rubuta da hannunshi, yake iya tafisirin ayoyinshi, da irin Yadda yake koyar da magidanta, matan aure, dama
an matan.
Akwai sanda wani matashi ya tambaye shi aibun zina da inda Allah ma
aukakin sarki yayi bayaninta a littafi mai tsarki.
Amsar daya bashi ya tuna da irin yadda ya kwashe mintuna talatin cur yana lissafo musu illolin da zina ke haifarwa a hakanma bai gama
irga musu illolinta ba sabida
arancin lokaci.
"Allah na tuba Allah ka yafe mun.
Allah kai kace kana son bayinka masu tuba.
Allah na tuba bazan sake aikata zina da dukkan wani babban laifi ba.
Allah ka soni ka amshi tuba na.
Allah kasa kada wani
ato ya sake take mutuncin aurena
Ya Allah ka tsaremun Sabuwa ta ya Allah.
Ka shirya mun ita kamar yadda na shiryu nima
Mrs Bukhari
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
INA MI
A SA
ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LABARIN.
Ramatu:.
Tana zaune tana jinjina kanta tana rantsuwar ko sama da
asa ha
ewa zata yi ita ba zata ri
an kishiya ba.
Ana cikin haka mahaifiyarta da
anwarta Luba suka yo sallama suka shigo"
"Iko sai Allah wai na kwance ya fa
i Ramatu haka rayuwa ta juya miki baya.
Ji wani
aki kamar fa
in store
in gidan tsohon mijinki
Karab a kunnen Babangida wanda yake kwance yana ro
on Allah gafarar kusakuranshi.
Take kishi ya mur
eshi babu shiri ya mi
e ya tattaka har zuwa bakin
ofar
akin dan ya gane muryar waye.
"Mahaifiyarta ce da bakinta take fa
in wannan maganar?"
Kai ya jinjina ya koma
aki amma yana ma jiyosu.
"Umma kune a tafe sai yau kuka samu damar zuwa?"
Cewar Ramatu data mi
e da
aton cikinta a gaba.
"Ramatu wai nan kuka dawo?
Mai yasa Babangida bai kama muku babban gida da babban falo ba, gida babu Ac babu yalwa shi baisan inda ya
akko ki bane?
Ko da yake ai kince kafin a gama gyaran gidanshi ne ko?"
Ramatu dai murmushin da yafi kuka ciwo tayi suka gaisa ta kawo musu ruwa da abinci.
Kular abincin Luba ta bu
e shinkafa ce da miya sai kifi da aka murmusa a miyar da hala ma yanzu ta murmusa kifin da zata kawo musu,dan kifin na saman miyar du
ui bai shige cikin miyar ba.
"Tabb ni kam na
oshi abinci Babu nama babu manyan soyayyun kifi wa zaici.
Umma in zubo miki?"
Dariya kawai Ramatu tayi ma Luba tana tuno gidan tsohon mijinta da ita ta kasheshi da ba
in cikinta.
Nama, kaji, talo_talo babu irin abinda baya jibge mata na jin da
in rayuwa, amman nan data biyo soyayya ga irin yadda rayuwarta ta sauya cikin
anin lokaci.
"Zuba mun in
an ta
Ta jiyo muryar mahaifiyarta wanda yayi sanadiyyar katse mata zaren tunaninta.
Luba ta zuba ma umma Abinci bata kai ga ci ba Khalifa ya shigo da gudu Usama ya biyoshi.
"Shi kuma wannan mai shanyayyen idon da gani
an Babangida ne idonsu iri
aya me yake yi a
akin ki tare da Khalifa?"
Ramatu tayi
asa da muryarta.
"Umma Babangida yana ciki kiyi a hankali.
Uwarshi aka saka, shine dan ya rainani yake so in ri
e yaron wai"
Baki umma ta rufe bata ce uffan ba ta shiga tura abincin a loma biyar dai ta ajjiye abincin.
"Ke ni na
oshi abinci ba fasali, wai miyar tumaturi ce wannan koko ta jajjage ce Ramatu?'
ewa Ramatu tayi tare da ture Tambayar umma da fadin.
"Bari in sanar ma da Babangida zuwanki yazo ku gaisa"
Tana fa
in haka ta wuce.
Da sallama ta shiga
akin idanshi biyu, ido suka ha
a yana cikin yanayin dai da yake.
"Ba nace bana son ki shigo ba ina neman ka
aici ne ba.
Me ya kawoki, shikenan ni da gidana bani da ikon da zan kwanta in huta akeso ace kome uhm?"
Ya kakkafeta da idanunshi da suka zama jawur.
"A_a dama umma ce suka zo ita da Luba shine nace kazo ku gaisa.
Sannan in akwai ku
i a jikinka ka bani ko lemo in sai musu"
Murmushi kawai yayi ya kawar da kanshi can gefe.
"Kije ki fa
a musu bacci nake yi.
Ai na fa
a miki ka
aici nake nema a zahirin gaskiya bazan iya fitowa ba".
Mamaki da al'ajabine ya kashe Ramatu umman tata yaima irin wannan rainin da har yake jin bazai iya fitowa ma su gaisa ba duk irin halaccin da tayi mishi?
Maza kenan.
"Hmmm to me"
"Dakata da Allah"
Yayi saurin
aga mata hannu ranshi ya sake mugun
aci, take ta shiga taitayinta.
"Tun kina iya gane kanki ki kama hanya ki fice na fa
a miki kenan"
Cikin
acin rai ta fice harda tsaki, ji yayi tsakin yayi tsaye a zuchiyarshi ya caka mishi.
Amman yaya zaiyi, yana tunanin soma gyara kanshi kafin ya saita gidanshi tukunna.
A haka Ramatu ta koma falo cike da fara'a tamkar babu wata damuwa a ranta.
Cewa tayi dasu yasha magani yayi bacci jikinne ya
an motsa mishi.
Su umma dai basu da
e ba suka ce zasu tafi.
Maganganun data kunso sai a bakin get suka samu zarafin tattaunawa.
"Ato tun wuri ki ma kanki fa
a yarinya dake karki kuskura ki kashe rayuwarki akan wani soyayya kisan inda dare yayi miki.