← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 47

Sashe 36

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kai dai kaji kunya wallahi ka nemi sana'a ya fiye maka wannan kananun sace_sacen a unguwa"
Rahama ta mi
e tsaye tare da cewa.

"Uhm ko ya nemi sana'a ko kada ya nema ni kam Rakiya na wuce."
Maganarma irinta yara marasa kunyarnan sunayi suna ke
e baki da harara.

Rakiya tace.

"To kar dai ki mance in zaki tawo in ganki da leda ni
i_ni
i wannan kazar ta gidan gona mai manyan cinyoyinnan"
Dariya Rahama tayi kawai ta fice.

"Ikon Allah wai na kwance ya fa
Cewar Hauwa da bata
aunar taga ana zaman lafiya.

Rakiya dai ikon Allah bata bi ta kanta ba sam.

Da
aya da
aya manyan
an matan duk suka fice zuwa gari ko wacce taci kwalliya, mazan ma ko wanne ya kama gabanshi banda Uzairu zuchiyata da yafi
aunar ya ganshi a cikin mata ana cabcabcewa dashi.

Shine a kafa
an wannan shine a kafa
ar waccan
Gidan ya rage daga su Rakiya.

Sai ni sai Uzairu zuchiyata sai Halima, da Sadiya da Salaha, da mabaruka a
akinmu kenan.

Ragowar duk sun fita, wasu daga cikin tun yamma suka fice abinsu.
akin su Hauwa kuma daga ita sai Sajida sai Binta ka
ai duk sauran basa gidan.

Nima a shiryena nake tsab
ar Shuwa nake jiran shigowarta muma mu shiga gari kamar yadda muka saba party ma na murnar zagayowar Haihuwa Anisan Ajinmu ta gayyacemu kuma club
in na manyan yarane duk yawonmu bamu ta
a zuwa wannan hotel
in ba.

Ina cikin le
en hanyar waje sai muka jiyo shigowar
ar Shuwa babu ko sallama sai sunana da take kira, babu wanda ya damu.

Tana isowa na jata muka shige hautsinannen
akinmu da babu komai a ciki daga katifa sai sib
in da ko murfi babu kaya kuwa duk sunyi amai.

"Ya akayi mu shirya mu tafi ko goman dare akace za'a soma kinga tara har ta wuce."
To ai sai mu shirya nifa tun
azu daman ke nake ta jira.

Ina zuwa bara in ma Salaha magana ta aramun kayan da taje party dasu jiya ke kinga kyansu kuwa?

Saurayinta ne ya siya mata."
Muna cikin maganar ta shigo
aukar mayafinta.

Yauwa Salaha dan Allah wannan kayan da kika sa jiya kika je party su zaki aramun wani party aka gayyacemu mai zafi wajen zai tara manyan yara."
Kallona tayi sama da
asa taja tsayi.

"Bama ki da hankali Lolo"
Tana fa
in haka ta nufi hanyar waje.

Jawota nayi na shiga zaginta.

Ni kike cema bani da hankali?

Na faffar
eki dan abu ta kazanki"
Rakiya ce tabu
e labule tace.

"Zaku soma ba uhm hum ai kunma da
e baku yi ba.

Sakakkata Lolo jiranta akeyi a waje.

Ki saka kayanki kuma kuyi tafiyarku tunda dai tace ba zata baki ba, ku fice ku bamu waje mu sha iska"
Ai wallahi nima ta bar ganin komai a wajena in ara mata."
Na ja tsaki maimakon in saketa salin alin sai na ingizata ta fa
a kan gado.

Harna gama binciken kayana ina mita
ar Shuwa kuma sai shafa hoda da janbaki take yi tana dariyar da ke sake
ular dani.

Sai a wajen sadiya na ari wando, Halima kuma ta ara mun riga da takalmi.

Agogo da
an kunne da sar
a, da
an mayafine ka
ai nawa.

Nan na zauna zaman kwalliya saida muka dai cinye lokaci goman ma a gida tayi mana.

Turaren Maigogul na bincika a akwatinshi na bi jikina na dinga fewasa.

"Lolo lallai zaki ha
u da Maigogul kin sanshi sarai ba'a ta
a kayanshi bai gane ba, akan wannan turaren sai kin gane kurenki jine bakya yi"
Rakiya data shigo tayi tsaye a kanmu take magana fa
a_fa
Mayarwa nayi na ja hannun
ar Shuwa mukai ficewarmu, a
ofar gida muka ga Salaha a cikin wata jibgegiyar jeep tana ta
i Labbai ma mun ganta a can titi ita kuma a jingine saurayin nata yake a motar ita kuma tana kan motar a zaune jikinsu na gugar na juna.

Abun hawa muka tare muka shige abinmu.

Sai zumu
in son
arasawa wajen party
ar Shuwa take yi, ni kuma maganganun da Salaha ta fa
amun nake nazari a kansu.

Sai nake ganin kamar ni ce koma baya a
an gidanmu ko wacce nada samarinta masu ku
i da mota, aita kashe musu ku
i amman ni na tsaya ina biyema Junaidu da
an jarin tabar da yake kasuwanci gabaki
aya in an ha
a nawa ne?

Da
yar fa yake iya mun anko, kaza a sati sau
aya yake sai mun."
"Ke mun fa iso.

Duba kiga manyan yara anata kawosu a mota.

Ji wannan zalihan ajin namu a motar da saurayinta ya kawota kut Lolo kinga kyan wai da tayi kuwa?"
Tsabaragen abubbuwan sun ca
e mun banko kula yar Shuwa ba nayi sakkowata a motar muka biyashi yayi wucewarshi.

Zaliha Abdulhadi ta kallemi tana murmushi na wani banka mata uwar harara, ita kanta ta san dan wajen ya tara manyan yarane da yau saina ci abu ta kazan...

Mu je
ar Shuwa kima dena kallonsu mu da muke ta
ama da farar fata kuma har me za'a fa
a mana "
Jayeta nayi muka bi ayarin mata da maza zuwa cikin inda ake partyn
Sai ka nuna takaddar shaidar gayyata za'a barka ka wuce.

Muma haka dai muka nuna muka shiga, kamar yadda kowa ke zama haka muka zazzauna.

Teburane mai kusurwa hudu biyu maza biyu mata haka aka tsara wajen ga ruwan gora da abun sha a gaban kowa.

Rabi da kwatan jama'ar wajen duk
an ajinmu ne sai sababbin sani da suka cikace kwatan.

Makarantar fa ni da kaina na saka kaina a ciki sabida na taso da sha'awar karatu gaskiya.

Tashin ki
a ne kawai yake tashi an
awata wajen da balanbalo masu kaloli da yawa uwar party tayi kyau itama fara ce amman ba irin farinmu
aya da'ita ba.

Awa biyu cir akayi ana wannan biki, rawa kuwa ni da
ar Shuwa kusan mu muka cinye wajen dan ba
aramin iya rawa mukai ba.

Ba'a soma bikin ba dama dai sai sha
ayan dare karfe
aya aka tashi, an rarraba jakunkuna ciccike da kayan tan
e tande.

Muna tsaye a titi babu ma abun hawa sam wa
anda samarinsu suka kawosu duk sun tafi sai tsirari ire_,irenmu.

Wata mota ce ta dalle mana idanu fitowarta daga cikin Hotel
in kenan.

Idanu muka ha
a da mamallakin komar ko ince matu
in motar a ta
aice.

Kallon da yayi mun kallone da tuni na saba da ganin irinshi a wajen samari, sai dai wannan na musamman ne.

"Ku tawo mu kai ku gida
an mata in mota kuke nema ai ba zaku samu ba"
Hannun
ar Shuwa naja muka karasa bakin motar.

Gidan baya muka shige kasancewar akwai mutum a wajen mai zaman banza.

"Wacce unguwar zamu kai ku
an mata?"
Cikin yanga irin tamu ta mata
ar Shuwa tace.

"Unguwar Zai zaku kaimu.

Mun gode fa sosai"
Murmushi yayi yace.

"Ai babu komai kune kuka zo bikin murnar zagayowar haihuwa ko?

Dan lokacin da muka shiga Hotel
in a lokacin mutane suke kan zuwa"
Duk wannan maganar abokin matu
in motar ne yake yi.

Shi mai tu
in hankalinshi yana kan titi rabi, rabin kuma yana wajena dan duk
ago kan da zanyi zanga ni dai yake kallo ta cikin madubi.

Hakan ba
aramin da
i yayi mun ba Allah ya sani a zuchiyata na dinga ro
on Allah yasa suce suna sonmu.samarine
an gayu da ganinsu yaran masu dashi ne, kuma ko wannne da
anshi daidai da misalin da hankalin masu karatu zai
auka, ai dai kunsan irin kyan
anmu Hausa Fulani?

To irin wannan kyan.

"Tunda muka
akkoku Sagiru yake tazuba kamar rediyo bai baku damar gabatar da kanku ba balle muma mu gabatar muku da kanmu gashi har mun kusa unguwarku"
Wannan matu
in motarne yayi magana da murya mai da
ar Shuwa da Sagiru sukai dariya ni kuma
an murmusawa nayi kawai.

"Ni Sunana Aisha la
anin sunana
ar Shuwa kasancewata
ar asalin yaren Shuwa arab tsantsa.
awata kuma sunanta Sabuwa amman da Lolo ake kiranta"
"Sabuwa Sabuwa.

Ta kuwa dace da sunan gatanan sabuwa dar da'ita.

To ni dai sunana Khalid abokina sunanshi Sagiru amman yafi amfani da Sagee."
Nan dai mu kai ta
an hira har suka kawo mu bakin unguwarmu.

"Da zai yi kyau ku saka mana lambobin wayoyinku anan muma jibi muna da party na bikin murnar zagayowar haihuwar Khalid muna gaiyatarku amman namu bikin na kwanane dan
arfe
ayan dare za'a soma zuwa biyar na asuba.

Da fatan babu matsala zaku iya halarta ko?"
Carab nace.

Babu wata matsala tunda kun gaiyacemu za mu yi iya yinmu mu halarta.

Sai dai
arfe
aya ba zamu samu motar da zata kaimu ba"
arashe maganar tare da amshe wayar ina daddanna musu lambobin wayoyinmu a lokacin waya batai yawa a hannun mutane barkate ba.

Sagiru yace.

"Tunda kuna damu ai baku da matsala in dai kunsan ku ba irin yarannan bane da ake takura musu a gida ba gudun kada a samu matsala.

Zamu zo har nan mu
aukeku ku dai ku shirya kawai"
Khalid yace.

"To in da hali Sabuwa gobe zan zo in
aukeki ki raka ni shopping ina fatan babu matsala ko?"
Wani irin farin ciki naji tare da jin sanyi a zuchiyata dan na fahimci Khalid ni yake so tunda yace zan rakashi shopping.

Idanu na ka
a irinna yara marasa kunya nace.

Baka da wata matsala
ofa a bu
e take kana iya zuwa ka
aukeni duk sanda kaga dama, kuma zaka iya zuwa dani koma inane"
Wayarsu na mi
a musu muka fito.

Rafar ku
ari bibbiyu suka bi
o mana na dubu goma goma.

Godiya mukai musu Khalid ya wani kashe mun idanu tare da mun murmushi.

Nima idanun na kashe mishi muka shiga layinmu babu kowa a layin sai haushin kare kawai kake ji.

"Ke Sabuwa gaskiya mun yi babban kamu yau"
Hehehe
ar Shuwa ke dai bari dai komai ya kankama wallahi saina rama Abinda Salaha tayi mun ko zata mutu na dena bata aron koma menene.
Chapter 36 · 0% Book details