Sashe 31
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abokiyar zamanki da tasan me ke mata ciwo ba gashi harya sallameta ba?
To kema kiyi iyakar yinki wata
aya tim na baki in ganki kin dawo gida da takaddarki in kuma ba haka ba tsame hannuna zanyi a cikin lamarinki"
Gaga gaga haka rayuwa taita garawa babu da
i ta ko wanne
angaren.
Abubbuwan mamaki sun faffaru masu yawa a ciki harda sauyawar Babangida da wata nutsuwa da kamala daya ara ya yafa ma kanshi, kullum bakinshi cikin istigifari yake in ka ganshi.
Matanshi
ar Shuwa da Ramatu kullum basu da aiki sai korafi, shi kuma kullum a cikin basu ha
uri yake dan a yanzu yayi ma kanshi fa
a sosai baya yawan fa
a da matanshi.
Ramatu data haifi
iyarta mace cikin yana shiga wata na takwas da kwanaki ta haihu dan dana tana yin arba'in babu da
ewa ta samu wannan cikin na biyu, babu irin wula
anci da habaice_habaicen da baiji daga wajen danginta ba.
Amman yayi iyakar yinshi ya danne zuchiyarshi ya rabu dasu.
Ranar suna kuwa da su Mustapha suka shigo da tunkiyar da aka yanka nanma kamar dai za'ayi fa
a danma su Sa'a ba kanwar lasa bane.
Shi kuma Babangida a hakanma su Mustapha ne suka sai mishi tunkiyar, da dan tashi ne ma ko yankan ba za'a samu yi ba.
Dan tun ranar da Wawo yace a gaban Malama Babba cewar baya son ya
auki Babangida aiki a kamfaninshi sabida baya son ya rabeshi.
Shi kuma tun lokacin ya dena neman taimakon kowa haka ya dinga bi islamiyoyi yana neman koyarwa, har ya samu gurbin koyarwa a islamiyoyi biyu.
Malama Babba ta saida
an kunnen gwal
inta ta tarkata ku
i dubu
ari biyu ta kira Babangida ta bashi akan ko shago ya kama ya zuba kayan kwalliya, amman Babangida ya
i kar
a fur dole ta ha
ura.
Haka abokanshi suka ha
a ku
i dan su taimaka mishi suma ya
i kar
a.
Sai dabarar siyo kayan abinci suka yi suka rarrabama matanshi.
angaren
ar Shuwa kuma dan bala'i har
an kunnenta ta saida ita da uwarta sukaita shiga lungu da sa
o akan lallai_lallai sai sun sa Babangida ya saki Sabuwa ko ta halin Yayane.
Sun kar
o magunguna iri_iri kuma duk yadda akace
ar Shuwa tayi amfani da magungunan tayi.
Jira suke ranar zaman kotu na biyu al
ali yasa Babangida ya saki sabuwa kawai.
angaren kuma Hamida sun turo motar kaya tare da yayyenta sun zo sun
ebi kayanta
akin ya rage babu komai a ciki, Babangida yasa
an makulli ya kulle
akin.
Gabaki
aya hankalin Babangida yana kan Sabuwa, ya hanata sukuni sam, ko gida zata je sai dai ta bari inya fita ta samu ta tafi, da zaran kuwa ya dawo ya tadda bata gidan har gidan nasu yake zuwa nemanta ya tusota gaba su dawo suna tafe suna caka ma juna magana.
angaren Baba Malam.
Babu wanda bai sa baki akan yai ha
uri Malama Babba ta dawo cikin gida ba amman a wannan karon wannan dattijo mai ha
uri da kawaici ya runtse idanunshi ya
i amincewa fur.
Anyi zama sosai akan yayi ha
uri ya dena fushi da Babangida kuma ya barshi ya dinga zuwa gaisheshi.
Wannan dai ya amince da
yar.
Babangida ya ro
a a ro
ar mishi Baba Malam akan ya barshi yaci gaba da koyarwa shi baya son a biyashi ko sisi lada yake nema amman fur Baba Malam ya
i amincewa haka dole Babangida ya ha
ura.
Duk sanda kuwa yaje gaishe da Baba Malam a cikin damuwa mai girma yake tafiya.
Dan bayan sallamarshi da yake amsawa sai Lafiya da yake
aurawa dashi, in Babangida ya tambayi
arfin jikinshi ma sai yayi saurin
aga mishi hannu, ga ciwo yana gani Baba malam yana yi a tsaitsaye."
angaren gidansu Sabuwa kuma Anyi bikin Sama da Rita, da kuma bikin Qamriyya dukkansu suna zaune anan dutse.
Gaza kuma Allah yayi fitowarshi daga furzin ya sake zama ru
an daba ga
wacen waya, da satar mashina da suke yi.
Lokaci guda Gaza ya sake sauya rayuwarshi da Abokan shi ya shiga cikin tawagar marasa jin da ake jin sunatensu a Jigawan dutse, su kansu a gida ganinshi wuya yake musu, duk kuwa ranar da zai zo ganin karnukanshi da daddare yake shugowa fuska a kulle.
angaren Rakiya da Maigogul kuma har izuwa wannan lokacin duk sanda Sabuwa tazo gida sai ta tafi da zafin zuchiya har izuwa wannan lokacin suna kan bakarsu akan sai dai ta janye wannan
arar, ita kuma tana kan bakarta na son rabuwa da Babangida ko ta wanne irin haline.
Akace duk abinda akasaka mishi rana komai daren da
ewa zaizo.
Yau saura kwana
aya a sake zaman kotu.
Wasu zukatan cike suke da fargaba kamar zuchiyar Babangida da Malama Babba, a yayin da wasu zukatan suke cike da fatan sakin ya yiwu a ciki harda Sabuwa da tafi kowa son ganin burinta ya cika, da
ar Shuwa data lashi takobin ko yawo tsirara zata yi sai Sabuwa ta dena amsa sunan uwargidan Babangida.
Sabuwa:.
Zaune nake ina kwashe tuwon dare da yamma sakaliya.
Kwatsam na tsinkayo muryar Maigogul da Rakiya da Uzairu zuchiyata a tsakar gida suna gaisawa da matan gidanmu.
Banji da
in zuwansu ba sam, ni da nake fama da hawan jini ko gama warkewa banyi ba, sati biyu baya babu wanda yayi tunanin zan rayu har a asibiti na kwanta.
Ciwon damuwa ( Deepretion) mai tsananine ya kamani har wani zabura nake yi, bacci kuwa saida na kai kwana biyu masu kyau banko runtsa ba.
Kullum ina
unshe a
aki bana ko son ganin haske.
Hakanne yasa hawan jinina shima ya hau sosai.
Labbai da Adama ne sukai ta jinyata.
Dangin Babangida babu wanda ya le
o ni in Banda Wawo shima Baba Malam yake kawowa domin shi ya
auki nauyin duk wani ku
i da aka kashe a asibiti.
A wannan kwanciya da nayi ne dangina dana Baba Malam suka san ina
auke da hawan jini tare da ciwon damuwa.
Babangida ma kullum da safe yana zuwa duba ni, haka ma da yamma.
Da naji sallamarshi nake rufe idanuna bana bu
ewa har sai naji ya fita.
Yana kawo lemo da kankana kullum
Sannan ana kawo abinci kullum.
Adama ce ta fito daga ciki jin muryar su Rakiya.
Tunda aka sallamoni daga asibiti Adama tana tare dani, ita ke mun aikace_aikace yaune ma na
warara jikin nawa na fito nayi tuwo da miya, ita kuma na barota tana gyara ma yara kaya da suka hautsina a durowa"
"Rakiya kune daf magriba haka?"
Cewar Adama kenan.
Hankalinsu Rakiya duk yana kaina.
Maigogul yace.
"Adama wani ciwon Lolo ta kuma yi ba'a sanar mana bane.
Naga ta rame sosai tayi wani irin mugun haske.
Lolo kada fa ki kashe kanki a banza da wofi kima
anki asara."
Cewar Rakiya kenan.
Inda Maman Sa'idu take tsaye na kalla.
Duk da a yanzu sun san duk halin da muke ciki da Babangida, da kotu da muke duk
ar Shuwa ta zaiyana musu tas harda ma
arya da gaskiya.
Duk da dai hakan ba zan so su Rakiya su saki layi ba.
Da dabara na mi
e.
Ni kaina nasan na rame kuma ina jin jiki sosai har iska
aramun sauri take yi ko kuma in ta ka
a inji kamar zan fa
Rakiya ku shigo daga ciki.
Adama Dan ALLAH
arashe kwashe tuwon."
Adama tace.
"Ai sai da nace miki ba zaki iyaba kika ce zaki
arta ina
arfi a jikinki ki ma."
Shigewa ciki muka yi muka bar Adama na kwashe tuwo.
Ina wuninku Maigogul?"
Da fara'a suka amsa dukkansu tare da tambayana
arfin jikin"
"Ai daga gidan Sama muke matar tashi bata ji da
i ba shine muka je dubata Uzairu zuchiyata ya kaimu yarinyar kirki baki ga tarbar da tai mana ba duk da bata da lafiya.
Kinga wannan ledar du cincin da dambum nama ne a ciki bayan munci da zamu tawo ta sake ciko mana leda"
Ayya Allah ya bata lafiya"
Iyakar abinda nace kenan, muka jiyo sallamar yaran.
To ganin su Maigogul yasa duk suka kacame da sowa.
Ni dai ina ta binsu da ido.
Malama ce tazo ta ta
a wuyana.
"Ummi ya jikin naki?"
Sauran yaran duk sukai mun yaya jiki.
Da sau
i Malama ya karatun kuma?"
"Karatu yauma na amsa Tambaya a islamiyya Baba malam ya mini kyautar Qur'ani izifi sittin yana wajen Adda"
Dariyar ya
e nayi nace.
Kai masha Allah.
Adda kuje maza ku sauya kaya.
Su Aminu kuyi alwala kuje masallaci da Maigogul da Uzairu zuchiyata maza."
Da hanzari mazan suka sauya kaya duk suka
auro Alwala, Maigogul ma ya shiga yayo alwala sannan Uzairu zuchiyata shima yayo suka wuce masallaci.
Muma muka gabatar da tamu sallar.
Ina zaune akan sallaya, Mardiyya sai shigo da tuwo take.
Tuwon shinkafa ne miyar taushe da kaza da man shanu.
Sai kunun Aya da yara suka ro
i Adama tai musu.
Da sallama su Maigogul suka shigo.
Duk muka ha
u muka ci abinci, ni tare da Adama da Uzairu zuchiyata da yaran dukka a tire
aya muke ci.
Maigogul da Rakiya kuma kowa kwanonshi da ban.
Ana ci ana hira kamar yadda muka saba a gida har dai aka gama.
Ni loma hu
u nayi babu wanda ya lura, dan ban cire hannuna daga tuwon ba nakan lashi miya.
Mardiyya ce ta mi
o mun ledar maganina.
To kuje
aki kowa ya soma homewok
inshi kafin ayi isha kuma."
Saida suka wuce kana na soma
allan magunguna.
"To Lolo gamu dai mun sake zuwa miki akan batun rikicinki da mijinki a karo na barkate.
Jiya naje wajen uban mijinki akan shi yayi miki magana ya
i amincewa yace a barki ke ba yarinya bace kinsan abinda ya dace dake.
To Lolo wallahi uban mijinki mugunta yake so yayi miki tunda ki tuna irin tababar data faru a shekarun baya a tsakaninmu dashi.
Tun ranar farko ya nuna
yamarshi a kaina dame ke kanki da aminins cicib kuma kinsan komai.
Har gobe baya
aunarki shi yasa shi farin ciki ma yake da wannan saki da kike nema.
Kuma Malama Babba ta tabbatar mana da hakan.