← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 47

Sashe 44

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Gani ku kamani kada ku cutar da'ita bata san komai ba, ni kuke nema ha
a na kamu"
Da sauri na bu
e idanuna ina yin
urin tashi amman wani irin azabar daya ratsa
asana yasa dole na koma.

"Sabuwa sha kuruminki madubala naki ne har gaba da abada.

Zanfa dawo ke dai ki kula da kanki kema kinsan zan fito.

"
Ina gani aka sama madubala an
wa a hannu.

"Sabuwa zan fito karma ki damu kan ki.

Ki ri
e mun al
awarina da na fito zamu yi aure Sabuwa.

Duk wanda kika kula kin ja masa.

Kai kuma Dr ka rubuta ka aje nine ajalinka"
"My friend wuce mu tafi dalla kana
ata ma mutane lokaci."
Wani
an sanda ya daka mashi tsawa.

Ina gani aka fita dashi daga cikin
akin da nake kukan da nake yi sabida ciwo ko fitowa bayayi, ni dai tunda wata nurse tayi mun allura ban kuma farkawa ba sai zuwa washegari na farka naga Labbai da Uzairu zuchiyata a gefen gadona suna
an hirarsu.

"Uzairu zuchiyata maza kira Dr Lolo ta farka"
Da sauri Uzairu zuchiyata ya fita.

Labbai kuma hankalinta ya dawo gareni.

"Sannu Lolo ashe dai abubbuwan da suka faru kenan?

Shine kika kasa fa
ama Rakiya ko ni halin da kike ciki.

Shi yasa kwana biyunnan nake ganinki sukuku"
Yinwa nake ji Labbai ku bani abinci"
Na fa
a cikin muryar ciwo.

"To wallahi kinga ruwan zafine ka
ai muka tawo dashi in akwai ku
i a jikinki bayar a sawo kayan tea sai in siyo miki abinci a cikin asibitin."
Shigowar wata Nurse da Uzairu zuchiyata yasa bance komai ba.

Tazo ta gama gwaje_gwajenta da tambayoyinta ina bata amsa a hankali.

"Kin samu kinci abinci ne?

"A_a yanzu ta farka fa.

Amman itama yanzunnan take batun yinwar za'a nemo mata abinci"
"To shikenan ta soma sa ruwan tea a cikinta tukunna.

Zuwa yamma in sha ALLAH zamu sallameta ma.

Taci abincin zan kawo magani da zata ha
iya."
Ficewa tayi, ni kuma na dubi Uzairu zuchiyata da Labbai inason in tambayesu da gaske an kama madubala?

Amman yinwa ta hanani magana.

Da hannu na nuna ma Labbai jakata ta
akko ta zuge ta ciro ku
in dake ciki.

"Uzairu zuchiyata ka fita ka siyo ma Sabuwa kayan tea da abinci a waje.

Muma ka siyi abincin damu.

Dubu uku ta
irga ta bashi ya fita.

Yana fita
ar Shuwa ta
araso ita da ummansu.

"Labbai yaya kuma jikin na Sabuwa, naga tayi muguwar rama tayi fiyau"
Cewar Mama kenan.

"Wallahi kuwa Mama kin ganta.

Mu bamu san bata da lafiya ba Gaza ne yazo yana fa
a mana wai yaji a bakin wasu
an shaye_shaye abokan fa
ansu Madubala suna fa
in wai a wannan asibitin aka kama Madubala yana jinyar budurwarshi daya kawo aka zubarma da ciki.

Shine muka garzayo muka tawo ashe kuwa da gaske suke.

Allah sarki Madubala ance duk ragowar yaranshi suna hannu firzin za'a kaisu"
ar Shuwa tace.

"Ance sauran suna Lagos sun riga da sun gudu.

Shima Madubala ya
tsayane sabida Sabuwa shi yasa har suka iya kamashi"
Haka Uzairu zuchiyata ya dawo ya samesu sunata mayar da ba'asi.

Da yamma Rakiya da Hauwa, da Maigogul suka zo suka duba ni.

Da rana su Adama da ragowar
akinmu suma duk sunzo dubiya harma Aisha ta kawo lemo da Ayaba.

Da yamma lis aka sallameni muka koma gida naci gaba da jinya dan da
yar nake zama da
yar nake tashi, da kudina na dinga kulawa da kaina nice shiga ruwan zafi, nice shan farfesu, har yajin daddawa nasa Rakiya tayi mun.
ar Shuwa kuwa kusan dawowa tayi baki
ayanta gidanmu da zama sabida yadda ta damu da ciwona.

Ni a jikina a lokacin inajin tamkar rayuwata ba zata kai ba.

Harna soma warkewa ciwo ya dawo sabo jini ya sake
allemun ranga_ranga aka sake mayar dani wani asibitin da ban ba asibitin da Madubala ya kaini ba, su da muka je
in kar
ata suka yi.

Likitoci suka sake jaddadama su Maigogul matsawar na sake yin
urin zubar da ciki zan iya rasa rayuwata ma baki
aya.

"A yanzu haka mahaifata bata da wani
wari tana dab da lalacewa.

A bincikenmu da muka gudanar bama lallai bane Sabuwa ta sake samun ciki ba.

In kuwa ta samu zai kasance tasha wuya ainun ba lallai ta iya haihuwa da kanta ba.

Sabida haka yana da kyan gaske a kiyaye sosai in dai kuna son rayuwarta kenan."
Dr ne ya sanar da su Maigogul wannan jawabin.

Kwanana shida cib a asibiti aka sallamoni muka dawo gida.

Duk wata hidimar ku
i ni nayi ma kaina saida duk
an abinda na tara ya
are a neman lafiya ta.

Maigogul yana da ku
in amman ya
i yi mun sam.

Dan a lokacin ya zama shahararren boka lamba
aya.

Kullum mata sunturi suke yi a gidanmu.

Ganin irin jinya da ramar da nayi yasa
an unguwa suke ta ra
e_ra
in cutar
anjamau na ciyo.

Ni ba jinyar tafi damuna ba rashin Madubala yafi damuna.

Nayi suntirin gidan yari yafi sau goma, daga baya ne aka sanar mun ba a firzin
in jigawa aka kullesu ba.

Garin aka bari dasu.

Gaga_gaga abubbuwa sukaita tafiya da da
i babu
i, jikina ya warware sai dai rashin
arfin jiki wanda shi kuma wannan sai a hankali.

Yau da gagarumin tashin hankali muka tashi a cikin gidan namu har guda biyu a jejjere manya, banda
ananu wanda dama duk wayewar gari sai mun tashi da shi.

Duk da ma dai ai mu gidanmu ba'a rabo da fitintinu iri daban _daban.

Ina zaune a tsakar
akinmu ina cin abinci a cikin robar ci ka yar wanda
ar Shuwa ta kawo mun.

Dan a halin yanzu bani ko ku
in saka kati abincin da zanci in ba dai su Sadiya bane suka fita suka kawo
walam da ma
ulashe da aka raba dani ba, sai dai in jira
ar Shuwa ta fita in ta dawo ta tawo mun da abinda zanci, ai na fa
a muku ta dawo gidanmu da zama duka.
ar Shuwa tana gaban jakar kayana tana za
en kayan da zata saka ta fice.

Labbai tana zaune tana ninkema Rakiya kayan data kwaso a wanki.

Uzairu zuchiyata kuma sai waya yake yi yana kashe muryarshi.

Kamar daga sama muka soma jiyo hayaniya da muryoyin maza a tsakar gida.

A guje dukkansu suka fito.

Ashe wai wata matace babbar mata Maigogul yaita damfararta ku
e ma
udai da sunan yana mata aiki.

Tun dai yana yaudararta harta soma ganeshi.

Har wankan magani yaje gidanta yayi mata.

Itace ta
akko mishi
an sanda aka shigo har gida za'a kamashi.

Ga mijinta sanannene sosai.

Shima yace sai inda
arfinshi ya
are akan Maigogul.

Anguwarmu, da gidanmu suka cika da al'umma masu gulma tabbas su suka fi yawa dan kab unguwarmu babu wanda yake
aunar
an gidanmu.

Muna gani, muna ji aka wuce da Maigogul Uzairu zuchiyata da Hauwa ne suka bi bayansu dan ganin ina za'a kaishi.

Rakiya jin yaje gidan matar yayi mata wankan magani ta dinga zage_zage shine dalilin rashin binsu da bata yi ba.

Tace a kashe shi uban kowa ya huta.

Mama ce taita bata ha
uri har tai shiru.

"Rakiya ki dena wannan maganganun kina
ara ba magauta damar suyi muku dariya ne.

Tunda dai Maigogul ba kisan kai yayi ba ai da sau
i damfara ce kawai.

Ai ni na
auka da gaske maganin yake bayarwa"
"Ina fa wani magani, muma da munyi tunanin hakan ashe kinga damfarace.

Duk yadda suke son yi dashi sai suyi ni bazan kashe kaina ba.

Na gaji da ba
in ciki na gaji wallahi."
Sai kawai ta rushe da kuka tayi shigewarts
aki, hakan ya tilastama
an tsurku suka soma watsewa suma.

Mun shiga
aki duk munyi duru_duru ba'afi awa
aya ba wani yaron ma
otanmu ya shigo da mugun gudu yake shaida mana anyi kame a kangon Gaza an kamasu duka ana tuhumarsu da manyan laifuka harma an harbi Gaza a
afarshi da
arshi da yayi yin
urin gudu.

Nan tashin hankali ya dawo sabo.

Mu dai ranar duk muka shiga damuwa muka cure a
aki da
akinmu kab
insu.

Hauwa ma da basu da
e da dawowa ba itama tana
aki da nata tawagar.

"Ohh ni Rakiya miji a kulle
a a kulle.

Waini yaushe zan huta ne ni Rakiya?"
Adama ce tace.

"Ki dena wannan kukan Rakiya bashi da wani amfani mu dai yanzu menene mafita.

Wacce hanyar zamu bi Maigogul ya fito, shi kuma ya shiga ya fita Gaza ya fito?"
Labbai tace.

"Ga Uzairu zuchiyata dashi muka je shifa Maigogul cewa yayi muyi dawowarmu gida yana da manyan mutane da zasu zo su yi belinshi.

Yace dai in muka ga bai dawo ba akai mishi abinci.

Gaza shi kanshi jama'ar da yake ma aiki zasu je su san yadda zaiyi ya fito."
Haka dai akaita jimantawa.

Munafukan unguwa sukaita shigowa jaje, da Rakiya ta gaji duk wanda ya shigo jaje da zagi take rakashi kuma dai suma gulma ce kawai ke kawosu.

Har ruwa da toka take watsowa.

Gaga_gaga yamma nayi irin dab magriba Rakiya ta zuba mana abincin da aka ha
a ku
i aka dafa a
akinmu.

"Lolo, da Uzairu zuchiyata da Adama ku kukai mishi abincin.

Amman Adama yawan yajinnan da kike yi yana yawa, anan
in ba da
i ba.

In aurennan bazai yiwu ba ai gara a kaso shi musan kina gida kamar dai sauran
annenki."
Adama ta kar
i kwanon abincin.

"Uhm Rakiya ni da auren mutuwa yayi da saina zuba ruwa a
asa ai nasha.

Kina jin ba
in mugu fa cewa yayi bazai ta
a iya sakina ba.

Yanzun wai aure zaiyi mu biyu daya ajjiyemu bai iya ciyar damu ba.

Yara wallahi wani sa'in sai dai su fita su yo bara su nemo abincin da zamu ci.

Kab unguwarmu bashi ake bina
akin nawa ya dawo babu komai a ciki
an bashi duk sun sabauta ni."
Baki Rakiya ta ta
e kawai, muka dunguma muka kaima Maigogul abinci.

Da magiya da fari da idanu suka yadda muka ga Maigogul ma.

"Yauwa sannunku.

Kar ku damu zan fito.
Chapter 44 · 0% Book details