Sashe 22
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kayi abubbuwa a rayuwa masu tarin yawa, har ila yau baka dena ba tunda har ka iya auren mace har kuka haihu babu wanda ya sani a cikinmu.
Wa yasan inka warke irin rigimar da zaka sake jaji
owa"
Shiru yayi yayi
asa da kanshi yana girgizawa.
"Bazaima jaji
o komai ba tunda yanzu bashi da ko sisin kwabo, babu sana'a koyarwan ma Baba malam ya koreshi.
Ai sai yaci sa'a ne in aka gama shari'arshi shi da Alhaji Abubakar Baban Bola zai iya samun ladan juya dukiya in aka cire ma mai hakki hakkinshi.
Wallahi Kawu Baba Malam ya fa fimu gaskiya a cikin wannan lamarin.
Laifin Malama da yake gani shine yana ganin kamar ita kullum a bayan Babangida take.
Kuma fa hakanne.
Kai ko dan Malama Babba ai ya kamata ka nutsu.
Gashi ta dalilinka aurenta yana girgi
Sa'a tace.
"Gaskiya laifin Babangida ne duk komai ma.
Laifin Baba Malam ri
o shi baya mantuwa, kuma in mutuncinka ya zube a idanunshi babu mai kwaso maka wannan mutuncin.
Kai Babangida kana ganin za'ayi nasara akan wannan shari'ar har al
ali yasa Sabuwa tilas ta zauna dakai?
Dan naga tana da hujjoji manya wanda zata iya ham
arar damu?"
Kudidi tace.
"Ni bama wannan ba Baba Malam ashe shi ya
aukarma Sabuwa lauya ma.
Ni anya Sabuwa ba lashe zuchiyarshi tayi ba?
Ina tuno bayane a lokacin da ko muryar Sabuwa da ubanta baya son ji.
Amman yanzu yafi son su sama damu.
Mu dai mu tsaya tsaiwar daka dan mu tseratar da auren mahaifiyarmu.
Malama Babba dai ruwa yana neman
arema
an kada.
Ita abinda yake damunta a ranta maganar kishi ne, ko a yanzu
arama taga wallenta kuma ta cire tuta ita da
anta a idanun Malam.
A gabanta Malam ya hanata shiga cikin gidanshi.
Kawu Manga yace.
"To Babangida gobe shine zaman kotunku kai da Alhaji Abubakar Baban Bola.
Duk da ita wannan shari'ace da za'a gudanar da'ita a camba, kuma lissafin dukiya ka
ai za'ayi.
Shawarar da zan baka kai namiji ne kayi bakin
arinka dan ganin ka shawo kan matarka kasata da kanta ta janye wannan
arar salin alin duk yadda zaka yi aikin naka nd.
In kuma hakan bai samu ba hujjojinta suna da
arfin da al
ali zai iya umartarka da ka saketa.
Ka nutsa sosai ko dan mahaifiyarka, wannan yarinya dai ta zame mana
arfen
afa, ko
adangaruwar bakin tulu."
An da
e sosai anata tattaunawa tare da tsayawa akan matsaya guda
aya.
Wawo yace zai tafi da Malama Babba zuwa gidanshi akwai
angare guda da zata iya zama, zai
aukar mata
ar aiki da zata dinga mata aikace_aikace dan ya riga da yasan matanshi ba lallai suyi abinda ya dace ba.
Basu tsaya wata wata ba, anayin sallar azahar Wawo ya
auki Malama Babba da su Sa'a suka wuce gidanshi, Baba malam yana kallonsu yana zaune yana karatu abinshi.
Sai wajajen bayan magriba Babangida ya isa majalisarsu nanma akaita tattaunawa akan dai abu
aya.
ar Shuwa da Hamida sai ranga
a mishi kira suke yi a waya dama ya gaji sai kashe wayarshi yayi dukka.
"Yanzu wa zaka saka a cikinsu?
Ni ina ganin ka saki Hamida tunda kaga itakam ai tama jima kai da baka saba ajjiye mace ta da
e ba"
Cewar Mustapha kenan.
"Kaga tashi ka rage mun hanya ka kai ni gida.
Wannan sakin wacce tsautsayi ya afkama ce zata sameshi ku dai ku zuba idanu.
Ita kuma Sumy da ace tasan bani da komai a yanzu ba Lallai ta yadda zata aureni ba.
A tunaninta zata zone ta mi
afarta taci arziki"
Bashiru yace.
"Wacce dai Allah ya taimaka ita zaka saka.
Kai da baka da ko sisi ka koma gidan haya shine zaka ce wani menene.
Itama Sumy ai gara ta shigo ta zauna taci uwar da zata ci"
Dariya suka yi dukkansu.
Mustapha da Babangida suka mi
"Sai gobe da yamma in na shigo majalisar.
Ka gaida matayenka"
Ya saka kai suka wuce shi da Mustapha."
SABUWA:.
Da sallama muka shiga gidan matan gidan dama ma
ota duk suna tsakar gida anata zuban zance can na hango
ar Shuwa a tsakiyarsu anata hira harda shewa.
"Sannunku fa ina kwananmu?"
Cewar Adama.
Nan suka amsa da fara,arsu muka yi wucewarmu zuwa ciki.
A falo muka ya da zango.
"Wallahi Lolo waje yayi kyau sosai.
Duk wa
annan da muka wuce matan gu
danku ne?"
A_a Sama harda matan ma
ota hira suke shigowa yi na fahimta" Uzairu zuchiyata yace.
"Kada ki sake ayi wannan zaman gulmar dake.
Kina ganin
ar shuwa a cikinsu ta mimmi
afarta itace harda shewa.
Baki ga irin wani mugun kallo da take watsa miki bane, ni ko ina ankare da'ita wallahi watarana zamu yi mata babu da
Adama tace.
"Ai muna nan daku wata rana Babangida sai yayi mata abinda harta mutu ba zata ta
a iya mancewa ba."
Dariya nayi musu nace.
Ai ko yanzu kasuwar tawatse
an koli yaci riba.
Babangida inaga fa ku
in da yaketa juyawa yake auran mata ya saki kamar ba nashi bane.
Shi da kanshi ya taramu yake yi mana bayanin cewar wannan gidan hayan anan za'aci gaba da zama sabida shi ya rasa komai nashi hatta abinci yace musu su jalauta na hannunsu dan saiya warke zai nemi sabuwar sana'a"
Rahama tace.
"Kuma Lolo ke kina ganin da gaske yake yi kuwa anya, har gida da motarshi kenan ya rasa, ina ita tata motar to?"
A labarin daya bayar komai ya rasa hatta kamfaninshi ya rasa balle wani gida da mota.
Akwai dai abinda yake
asa yana dabo amman ni ba sani zanyi ba gaskiya.
Shi kuma dama zurfin ciki gareshi nayi imanin bazai zauna ya tattauna da ko wacce a cikinsu ba.
Shi da danginshi ai sun san inda matsalar take."
Aisha tace.
"Da badan wani abu ba dana ranga
a gu
a a wajennan wallahi.
Duk da haka naji da
in wannan labarin
ar shuwa zata gane shayi ruwane a yanzu" murmushi nayi nace.
In bata sa ya saketa ba ko?
Ai ba zata iya zama dashi a matsiyaci ba.
Ku
inshi ta biyo fa ai ko a haka ta tatsa da yawa.
Tunda naji labarin gini ma take yi.
ar Shuwa fa ba zama zata yi ba.
Ni kuma zanta ro
a mata Allah akan ta
arashe rayuwarta a gidan Babangida.
Wallahi in batai wasa ba saina kafeta a gidannan"
Dariya muka kwashe dashi dukkanmu tamkar babu mai matsala a cikinmu.
Sama ne yace.
"Ku tsaya nifa Aure zanyi na samu macen da take sona tsakaninta da Allah.
Kuma da gaske aurena take son tayi.
Kuma nima a guje na kar
eta.
Kune
an uwana naga yafi dacewa in sanar daku farko tukunna tunda su Rakiya fa
ace_fa
acensu suka sani.
Ni na rasa dalilin da yasa suke son maigogul har suke fa
a a kanshi."
Nan muka shiga murna da farin ciki marar misaltuwa a mazan gidanmu babu wanda ya ta
a aure budurwarma in banda Uzairu zuchiyata wake kula mata cikinsu.
"Kai wannan abun murnane gaskiya Sama wannan yarinya da abun mamaki take.
Kuma ta ganka tasan yadda kake Sama?
Kai da baka da sana'a ina kai ina jijji
o aure kuma ga kanka suru_suru"
Murmusawa yayi yace.
"Adama kwantar da hankalinki zata nema mun aiki kamar yadda taimun alkawari.
Inma ni ban samu aikin ba ita tana aikinta zata ci gaba da zuwa aiki zamu rufa ma juna asiri."
Ni dai baki cike da fara'a nace.
Menene sunanta, kuma ita wannan mata zance dan bana ce yarinya ba a ina take?"
Wayarshi kawai ya zaro ya danna mata kiran waya a lambarta ya rubuta mata Love.
"Hello ki kirani zaki gaisa da
annena muna tare dasu"
Yana gama fa
an haka ya kashe wayarshi wallahi saiga kira ta biyo shi dashi.
Allah mai iko
Rahama ya mi
ama itace suke zaune kusa sosai.
Gaisawa suka yi fes kafin ta mi
ama Adama, daga Adama sai Uzairu zuchiyata ya kar
a, suna gaisawa ya mi
omun.
Haka dai akaita kar
a_kar
a wajen gaisawa da budurwar Sama.
A
arshe ya amshi wayar.
"Zamu yi magana zuwa anjima muna meeting ne akan aurenmu.
Ki kirani zuwa anjima"
Sallama suka yi ya ajjiye wayar.
"To kun dai ji muryarta kuma kun amince da maganata.
Rita kenan ba musulma bace kiristace gaba da baya asalima a
auyensu dake mangun garin Jos mahaifinta shine fasto. mun yi al
awarin aure da'ita zata yi addininta zanyi nawa babu mai matsama juna.
Kuma ta
auke nauyin komai na bikin"
Nan muka shiga kallon kallo.
Adama harda salati da tafa hannayenta.
"Ohh ni Adama gidanmu gidan da
a taso kome gidan mijinta.
Yanzu Sama duk matan dake jigawa da dutse babu wacce ka gani musulma har saika auro ahalul kitabi tazo ta haifama yara kiristoci?"
"Dallah dakata waya fa
a miki yarana kiristanci zasu bi?
Da kike ganina ni ba mahaukaci bane kune kuke kallona a haka fa yarana ni zasu biyo.
Kuma ai ba'a cikin danginta zamu zauna ba nan dutse zan kawota anan zamu yi rayuwarmu.
Ke Adama a Irin rayuwar da muke gudanarwa in ba kiristaba wama zance zan aura a amince?
Nine satar kaji, nine satar awaki, nike
wace da fisge. kuma duk wannan halin da muka tsinci kanmu Maigogul ne ya ja mana.
Yanzu ba gaku ba ko wacce ta kasa zaman aure ba.
Gara in auri arniyarma babu mesa mana idanu daga
angarenta"
Shiru muka yi dan ya fimu gaskiya akan maganganunshi.
"Hakane Sama.
Abinda zamu ce shine Allah ya baku zaman lafiya yasa sanadinka ta musulunta.
Sai dai kai kanka baka tsaida Sallah biyar..."
"Ke dan abu ta kazan ki ni kike fa
a ma wannan maganar dan kin ganni a cikinku?
An koya mana Sallah ne, ko tsoho ya samu a islamiyya ne?"
Adama abar maganar haka azahar har tayi lokaci babu wuya fa"
Uzairu zuchiyata da tunda ake magana yake ta danne dannen wayarshi, saidai in anyi abun dariya ya dara ya
ago yace.
"Lolo yinwa cikina har mur
ewa yake yi rabona da abinci tun jiya da rana fa, sai dai
an yayime yayime."
To acici mala'ikun tauna bari in kawo abinci kowa yaci.