Sashe 15
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muka ci muka baje, su Aminu suka tafi
akinsu, Mardiyya da Malama suka sauke katifarsu sukai kwanciyarsu.
A wannan daren nayi bacci sosai da sosai.
Washegari sassafe muka tashi da aiki, yara suka ci gaba da kacaniyar shirin makaranta.
Na
akko ku
in mota da abun break na basu jarabawa ma suke yi Mardiyya za'a shiga ss 3 karatu ya zo
arshe za'ace.
Aminu na jss 3 Adda'u za'a shiga jss 1 Malama kuma aji hu
u zata shiga.
Har titi na rakasu saida suka shiga abun hawa sannan na dawo bayan na jaddadama Mardiyya kada fa ta mance sunan layin.
Dariya tayi tace.
"Ai Ummi akwai
an makarantarmu da yawa a layinnan.
Mum ma ta
a zuwa gaisuwar rasuwar yarinyar ajinmu a layin dake bayan namu"
Sannan hankalina ya kwanta
A hanyar komawata gida kuwa naita cin karo da
an makarantar tasu.
Ina shiga gidan na tarar matan gidan ko wacce tana bakin
ofarta tana ha
a abun kari.
Sai
amshin toye_toye ke tashi abunma kamar gasa a yadda na fahimta.
Matan dake cikin lungummu na tsaya duk aka gaggaisa da fara,a na gabatar musu da kaina.
"Ayya sannu da dawowa Maman Mardiyya.
Aini da naga an tashi su Maman ummi nayi mamaki, sai daga baya ne muka ji labarin wai matan
anin abokin me gidanne zasu dawo su hu
Murmushi kawai nayi mata na wuce ciki.
Labbai na tsaye tana toya
wai, Adama na ha
a tea a
aramar robar fenti.
Sai kwatsam muka jiyo muryar Maigogul yana gaisawa da matan lungun.
"Sannunku fa.
Nine mahaifin Sabuwa uwargidan Babangida wanda suka dawo jiya.
Ga mahaifiyarta nan, wannan kuma yarta ce"
Nan suka shiga rige_rigen gaishesu, sai washe bakinsu suke yi.
"Masha Allah Allah ya baku zaman lafiya.
Megidan nasu yana kwance a asibiti ne, amman yauma za'a sallamoshi daga asibitin muke anata
arin biyan ku
en jinya ma, dake ya jima a asibitin.
Ai fa
ane..."
"Maigogul dan Allah ku shigo daga ciki, Rakiya ku karaso"
Cewar Adama data katse hanzarin Maigogul danta fahimci so yake daga zuwa ya watsarmun da mutun
cina a idanun matan gidan ga gida gidan yawa.
arasowa suka yi.
"Ahh Adama anata ha
a ha
in murtuk an baro gidan miji an rabu da dumamen tuwo.
In sha Allah aurenku sai masu arziki a wannan karon.
Sai ku
ara sanwa dan ko ruwa bamu kur
a ba." Maigogul yana gama magana ya tsallake ya shigewarshi ciki.
Babu mamaki matan lungunmu sunji sak abinda maigogul yace, tunda ko wacce tana bakin aikinta.
Tattare kayan karyawan muka yi zuwa cikin falon.
Adama ta zuzzuba ma kowa muka zauna zaman karyawa tare da tattaunawa.
Maganar dai
aya tak.
Ni dai in yi ha
uri in zauna a
akina in janye
ara akwai al
awari mai tsoka da Malama Babba tayi musu muddin na jaye wannan
arar.
Wasu zafafan hawayen ba
in cikine ya zubo mun.
Shikenan mu iyayenmu a kullum sunfi fifita abin duniya sama da farin cikinmu.
Wato Malama Babba ta hanyar su Maigogul ta bullo?
Wallahi koma menene
udurinta sai dai ta mutu wallahi sai Babangida ya sake ni ko sama da
asa zata ha
e.
Nasan sabida kada aurenta ya mutu ne take son lallai saina janye
arar dana shigar.
In zauna suci gaba da tsangwamamun.
A fili nace da Rakiya da Maigogul.
Ni wallahi bazan ta
a iya janyewa ba.
Maigogul nifa sai Babangida ya sakeni, wallahi na fishi taurin kai a wannan karon ni ku
yaleni kawai ni ka
ai nasan halin da nake ciki"
Duka Rakiya ta kawo mun.
Maigogul kuma ya sauke murya.
"A_a Lolo cewa fa tayi zata iya bamu gida.
Kar muyi haka dake, ina laifin me sonka da
anshi.
Shifa Malam da kike ji da gani ingiza mai kantu ruwa yake yi miki.
Babu
auna a tsakaninku, in kin mance bada
alar data faru a baya da irin matsananciyar
iyayyar da yake yi miki a baya sai mu tuna miki dan ubanki.
Harni zaki ma ba
in ciki tun tasowarku a
aki
aya kuke rayuwa ku da uwarku ya yau ance za'a bani gida Lolo kina son kawo mana cikas.
So kike in bi malamai a kanki a juya miki kai.
Ko ko a_a so kike in kwaso tsofaffin kayan tsubbuna in soma turo miki aljanu ba
ene su birkita miki lissafinki bafa tsoronki muke ji ba.
Malama Babba har mun fa
a mata kin janye ma kin gama shine kike wannan maganar"
ewa nayi na shige uwar
aki a guje na fa
a ga
o dan ba
in ciki da takaicin dake shirin
arashe rayuwata.
Su Adama ne sukai mun tsaye a kaina sai fa
a suke yi mun akan in daure ko ba dan komai ba in zauna a
akina dan yarana.
Ni dai nasan a musulunci babu wani zaman yara da hausawanmu suke yi.
Kaga mace ma an saketa kamar tsohuwar maiya tace ba zata tafi ba zatai zaman
anta.
Maigogul har uwar
akin ya shigo yace.
"Ku barni da'ita dan ubanta nace.
Zata gane kurenta inna dinga yi mata ture ba zata ji da da
i ba.
Wai ya zaka haifi yaro ya zama baya jin maganarka Rakiya tawo muje.
Kuma duk ku bar mata gidanta taci kanta"
Ai kuwa ilai suka tarkace komatsensu suka tafi sai ni ka
ai.
Na jima ina kukan ba
in ciki can baccin wahala da gajiya ya debeni bani na farka ba sai azahar shima jiyo kiran Sallah nayi ranga
au a kunnena kamar a cikin gidan da muke.
Babu shiri na duro, shi ciwon hawan jini muddin kana cikin
unci, musamman ha
i da ciwon damuwa baka ta
a rabo dashi.
A zaune nayi Sallah na
aga hannu na dinga ro
on Allah akan ya bani sa'a da nasara akan shari'ar da zamu zauna gobe.
Ya kuma kareni daga sharrin lafuzzan Maigogul dan wabillahillazi la'ilaha, illahuwa akan gidannan da Malama tace zata bashi, zai iya mun shige shigen malamai dan a rikirkitamun
walwata, hmm ku dai a gaba akwai labarai da dama da muka tsallakesu dole zamu
akkosu daga tushe.
Kuma komawa gado nayi na du
una, zuchiyata ta shiga aikin tunanin son gano meye manufar Malama Babba akan wannan shari'ar da take so in janye tunda ai dama tasan igiyoyin aurenmu a sar
e suke
Nasan koma menene zata yi ne dan kawai tafi son a kullum taga ina kuka Babangida yana jana a
asa.
Ni kuma na lashi takobin ja ya
are a tsakanina da kowa.
Dole a sake mu ni in bar gidan mijina in kama haya.
Ita kuma ta koma
auye ko hannun
Sallama naji anata dokawa a falo dole haka na fito kaina na sarawa.
otane suka shigo ganin waje, tare da matan gidan.
Wasu ma a tsaye suka tsaya suna yaba kyan wajen, sune harda le
a uwar
aki.
Wata zabiya ce tace.
"Waje yayi kyau komai nason gyara ji waje yadda ya sha fenti da tsadaddun kaya kamar ba
akin maman ummi mai kitso ba."
Sai suka saka dariya.
Wata
awutar mata da zata yi Amina madaki a
iba da duhun fata mai she
i tace.
"Ashe an sallamo mijin naku, ai
azu
an uwanshi suka wuce dashi
akin
aya daga cikin abokan zamsn naki.
Ni da nama
auka a
akinki zai zauna yayi jinyar har sai ya warke.
Maman Bello naga sanda Baban Bello mota ta bijeshi a
akinta ya zauna yayi jinya"
To ni bamma san sun dawo ba, ina ruwana da dawowarshi mutumin da in ina
aunar mutuwata to ina
aunarshi.
an murmushi kawai nayi musu, sukaita hira a tsakaninsu daga
arshe suka fice.
Ajjiyar zuchiya na sauke, na shiga kaye_kaye nice harda shara.
Kitchen na fito dan in
an samu ruwan zafi in kur
a.
Sai ko ga Sa,a a
ofar
akina.
"Wai ke Sabuwa me kike ji dashi, da me kike ta
ama da har zamu fi awa biyu da shigowa gidannan an dawo da Babangida amman ba zaki zo ki duba jikinshi ki gaishe mu ba?".
ar dake hannuna da na
auka zan yanka albasa na kalla, take bakina naga ya soma cijewa da kanshi tsumin dabancina nason ya tashi.
Abinda kike ji shi nake ji Sa'a.
In ke kina jin mara ji ce ki shigo daga ciki in ban faffar
eki ba kice ba Sabuwa bace"
Zaburowa nayi ina shirin bu
ofar.
Wallahi saita danna a guje ta bar lungun, a yadda taji ina magana ma ka
ai ya isa yasa ta tsorata, kuma a baya tasan waye Sabuwa.
Ba kince bakya ji ba, dana koya miki ji, inda aka fito da
an uwan naki ke ki maye gurbinshi."
Dariya na saka dana tuno yadda ta saka gudu
akatar_
akatar ga sifukun zama kamar na masoyiya maidoki sai sama da
asa suke yi.
wai na soya na dafa indommie guda
aya, na ha
a tea nayi komawata ciki.
Inaci kamar magani nake ci haka nake ji, bana jin da
in komai
Haka naita turawa har yamma lis yara suka dawo makaranta, sai dai daf magriba suka dawo sakamakon nisa da muka
ara yi.
Dole na kira Malam a waya nake sanar mishi sai yace daga makarantar zai sa a dinga ha
osu da yaran Wawo ana wucewa dasu can gidan in yaso in aka tashi makarantar islamiyya Ramadan ya kawo su gida.
"Amman Sabuwa kin shiga kin duba Babangida da jikin kuwa naji labarin an sallamoshi ko?"
Kai na girgiza kamar yana gabana kafin nace.
E an sallamoshi, amman banje ba"
"Assha Sabuwa a dinga daurewa yaci albarkacin haihuwa.
Ki taimaka mishi yaranshi suga darajarshi.
Ki kama hannunsu kuje zuwa bayan isha ku duba shi
ila ma akwai
arin bayanin da zai zaunar daku yayi muku"
A sanyaye nace.
To in sha Allah zamu je nagode"
"To mu kwana lafiya sai Allah ya kaimu jibin in mun ha
u a kotu"
Ajjiye wayar nayi naci gaba da tu
a tuwona.
Mardiyya ku samu kuje kuyi wanka ayi Sallah sai azo aci tuwo ko?"
Malama nan tahau bori ita ba zata ci tuwo ba abinci take son taci.
ociyarmu tana ji maman Sa'idu tayi dariya tace.
"Zo ki kar
i abinci to.