Sashe 41
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dan uwarki in aka kuma me zaki yi?"
Kafin ya rufe baki nasa hannu na hankadeshi yaje cikin yaranshi sai su suka rikeshi.
a na zara a
ugunshi na saka mishi a wuya.
Take yaranshi suka zazzaro wu
a.
Da hannu yayi musu nuni da su mayar, ni kuma ya dubeni yayi dariya.
"Dama ance mun akwai wani
an balaja'u da yake sunturi a
ofar gidannan a mota.
An tseguntamun wajenki yake zuwa.
Kina so ki jama
an mutane wahala ko?
Kar kiga ina sonki kiga kamar bazan iya hukuntaki ba"
Hannuna ya dam
e ya mur
e hannuna zuwa bayana ya zare wu
"Kuntun uba me nake gani a
ofar gidannan Akara?"
Muka jiyo muryar Gaza da fitowarshi kenan.
Babu shiri suka shiga taitayinsu.
Cukumeshi Gaza yayi ya makureshi a bango.
Bawai
arfi Gaza ya fishi ba, a lokacin baifi Gaza iya iskanci ba.
Amman kunsan irin Wannan mutanen suna girmama na gaba dasu, a harkar dabanci Gaza na gaba dashi.
"Sai mai gida tuba muke yi adaiyi ha
uri.
Sabon
an balaja'u ta samu shine wai yarinyarnan harni take zaranma wu
a ta dauramun a wuya"
Tsaki nayi na dubeshi nace.
Daga yau sai yau kada ka sake zuwa inda nake soyayya ce na dena bana sonka"
Ya suka
are sai Allah ni dai nayi shigewata ciki
Gaga gaga lokaci yaita tafiya har KHALID suka dawo umara ya kawo mun tulin tsaraba, kuma a ko da yaushe muna yawan ha
uwa dan sai in kwana uku hudu tare dashi ko a gidansu ko a Hotel club kuwa kullum sai munjeshi Khalid dai ya bude mun idanu ya koya mun shaye_,shaye gashi da shegen san sigari duk ya
aurani akan layi.
Da bikin Rahama Khalid ya bani ku
en anko da duk wani gyaran jiki.
Akai biki lami lafiya aka kai Amarya
akinta.
Bayan wata uku da bikin Rahama Adama ta haifo
anta namiji na biyu kenan kunsan ai ta farkon macece.
Gaga_gaga abubbuwa sukaita faruwa daga
angaren gidanmu.
Wannan tayi ciki a zubar, wannan tayo nata a haka har Labbai tayi aurenta ita dai babu laifi a lokacin mijinta yana da
an na rufin asirinshi.
Kab cikin gidanmu kowa sha'awata yake yi yadda nake dama ku
i.
Sai dai ko da yaushe ni da Khalid a cikin fa
a muke, yadda samari suke kulani in mun fita.
Da mun koma Hotel zai lullu
eni da fa
a yai ta tayi, inna bashi ha
uri ya
i hakura sai in watsar dashi dan kanshi yake ha
ura yazo har gida ya sameni.
Muna dai tare anata murzawa har Khalid ya gama jami'arshi.
A lokacin ne ya tunkaro iyayenshi da batun aurena mahaifinshi yayi fur yace shi atafau ba lokacin Khalid zaiyi aure ba.
Kuma sun riga da sun za
a mishi diyar
anwar mahaifiyarshi Zaliha.
Ranar da Khalid yazo yake fa
a mun wannan maganar naci kuka tun yana iya rarrashina har ya kasa sai
ar Shuwa ya kira tazo ta fito dani daga motarshi.
Gashi a daren da yazo mun da wannan Maganar washegari zai bar
asar zuwa yin digirinshi na biyu ya kasa fa
a mun.
Yana jan motarshi jini ya ballemun babu shiri na dur
ushe a
asa.
ar Shuwa zan mutu ki kaini cikin gida "
Na fa
a da muryar kuka, sabida tsabar ru
ewar da tayi a wajen ta barni taje ta kirawo Hauwa a guje suka dawo.
Rakiya bata gidan,
an matan gidan babu kowa.
Da dai ina kwance a tsakar
akin Hauwa da jinin ya
i ya tsayane dole Hauwa ta
aukeni zuwa
aramin asibitin ku
i dake kusa damu.
Sannan ta kira wayar Rakiya ta sanar mata bata jima ba sai gata.
ari tayi cikine a jikinta da bai wuce wata biyu ba. zamu bata gado sakamakon ta jima tana zubar da jini.
Sannan akwai wani tashin hankali da taji wanda shine yayi mata silar zubewan cikin dake jikinta."
Kamar a mafarki naji Dr ta yima su Maigogul bayani.
Babu shiri na bu
e idanuna na kalli Maigogul shima ni
in yake kallo.
Idanuna na lumshe wasu hawaye suka gangaromun.
Nasan da Khalid yananan yaji labarin halin da nake ciki da yanxu yananan cikin matsananciyar damuwa.
Yanzu wai da gaske Khalid ya rabu dani kenan?"
"Ai baki yi kuka ba tukunna.
Dan nayi ba
in ciki da cikinnan ya zube ba tare da nasan ubanshi ba.
To kukan na uban me kike yi haka nace?"
Na tsinkayo muryar Rakiya a kaina.
Maigogul ne ya hanata magana.
A gurguje
nayi jinya kusan na sati guda, sabida rashin gata ban warke ba aka sallameni.
Ina kwance babu lafiya, ga damuwar rashin Khalid, ga takaicin ni nake saima kaina komai na ci ko sha hatta ku
in asibiti ni na biya da ku
ina, face
an abinda ba za'a rasaba da Rakiya ta biya.
Amman Maigogul ko ficika.
Wannan shine rabuwata da Khalid zance a ta
aice.
Amman mun buga soyayya sosai da sosai
Mahaifanshi sun gama bincike a kan gidanmu ne suka ci karo da mummunan labari a kanmu.
Banga laifinsu ba gaskiya.
MRS Buhari
https://chat.whatsapp.com/JmCasXpUuuT0J6dfLTWFNk?mode=ac_t
18066696785.
Hussaina Bello
HAJIYA KAYAN KITCHEN KIKE SO MASU SAU
I DA KYAU.
KO KUMA SARIN KAYAN KITCHEN KIKE SO KI SOMA KIN RASA INA ZAKI SAMU AKAN FARASHIN DA KEMA ZAKI SAMU ALKHAIRI?
H@H AVAILABLE WHOLESALE AND RETAIL DUNIYA NE
MAZA TUNTU
E HUSSSAINA BELLO KAI TSAYE A LAMBAR WAYARTA.
KO KUMA SHIGA CIKIN ZAURENTA DOMIN KASHE
WATAR IDANU
IDAN KAYA YA GAJI..
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA SHA TAKWAS
Gaga_gaga_gaga_gaga
Haka abubbuwa sukaita faruwa sannu a hankali rayuwar take ta mur
awa.
Yau ace Gaza yayi sara an kama shi, gobe ace sun yi fa
an daba tsakanin
an wannan unguwa da
an wannan unguwa.
Haka Sama shima shine wannan sitetion gobe shine ya saci akuya gata rago zai sato.
Ga
an matan gidanmu yau ciki, gobe zubarwa ko wanne cikinmu da irin jawo maganarshi.
Ni kuwa tun bayan dana warke daga ciwon rashin Khalid na sake zamewa bo
ararriya, samari masu ku
i na yisu basu da iyaka, kuma dukkansu babu laifi suna kulawa dani a lokacin da muke tare, Allah ya saka mun wani irin farin jinin da duk inda muka shiga sai an tayani wannan dalilin yasa na zama ta gaban goshin Maigogul yana matu
ar ji dani sosai .
Duk wannan farin jinin Sai dai su babu al
awarin aure a tsakaninmu kamar yadda mukayi da Khalid, a lokacin ni kaina babu wani aure a gabana ina ganin yanda su Aliya, su Rahama, da Layuza sukai aure aka sakosu duk suna gida a matsayin zaurawa a wannan
adamin.
Kana ina ganin masu auren gidan namu irin
orafe_
orafen da suke kawowa da irin yadda suke yau yaji gobe kome dai, jibi anyi doki in doka ko da miji ko da
anin miji.
Wannan rashin mutuncin ba ya Aliya da Labiba a kaf gidanmu.
Su baku ji labarinsu ba, da sauran ragowar
an uwan namu ko?
Uhm kunsan ba komai bane zai zanu a rubutashi ba shi yasa.
Haka nake yin samarin a rabu wasu da dalili wasu babu wani dalilin kirki.
Maigogul kuma tukuru ya dawo harkar tsubbu a lokacin anyi wani irin rikicine na kawalai kunsan suma harda asirce_asirce suke jifan junansu.
Maigogul da wata azal ta kamashi saida yayi wata shida a gidan yari abar kaza cikin gashinta.
To da fitowarshi sai ya tsiri harkar kuma abun mamaki yana samun kudi sosai, sai ya jefi tsuntsu biyu da dutse
aya ga bokanci, ga kawalci yana tallatama matan aure da zawarawa ha dama
an matan.
Ni Maigogul ya ja a jiki nake
ulla mishi magunguna sabida a cikin
an gidanmu na fisu sau
in kai.
Kuma a lokacin ina tare da Tijjani yana mun
arna da
udi, hannuna a sake yake ko nawa Maigogul ya tambaya in ina dashi ina bashi haka ma Rakiya, kuma ko fita nayi ina siyo kayan abinci in ajjiye musu sai suji dana cefane.
Wannan dalilin yasa Maigogul ya jani a jika sosai, da sannu har nasan yadda ake dukan
asa, a duba taurari, da ma karanta bayanin
asa.
Abinda ya shigemun duhu ina tambayarshi yana fa
a mun.
Yace mun gada yayi a wajen mahaifinshi shi kuma ni ya za
a da ya gadarma.
Bari kuji wani sirri.
Harkar bokanci duk fa yaudarace, mafi yawanci
aryane da hasashe wallahi, sai wasu
an siddabaru da basu da wahala da ake yi( Mata muji tsoron Allah bokaye su dena yaudararmu suna rabamu da Ubangijin mu.
Duk abun bugace kawai ga tarin zunubi da mutum ya
aukarma kanshi, uwa uba ga rashin biyan bu
ata.
In Allah yaso ya kamaka kuma sai kije wajen bikan
arya ya daka kuka ya baki, kisha kuma ki samu biyan bu
ata.
Amman fa ku sani Ubangijin da yayi bokan, ya yiki yana madakata yana jiranku acan zaki yi mishi bayani a inda ba'a
arya) Wani sa'in in naga mata sun dawo suna ma Maigogul godiya harda tukuici sai inta mamaki, domin nasan bayan tukunya da ruwan tawada nake ji
a mishi a bokitin fenti in ban fita ba in tayashi da daddare mu
aura a matsayin rubutu.
Mafi yawan magungunan da yake basu na sha ararra
ine, na haya
in kuma itacen dorot ne yake bulbula turaren binta Sudan a ciki.
A hakan har sai da takai ta kawo sai Maigogul ya fa
i mata nawa zai iya gani sabida layin da ake yi mishi.
Kaji kuwa lokacin su Rakiya a gaskiya sun goge wuyansu dan har wani
iba sukayi sunci uban talauci Rakiya ta sake haske, Maigogul ya sake wani irin kyau.
A harkar bokanci aka biya ma maigogul kujerar makka na biyu, na farkon muna yara yaje wannan a harkar kawalcinshine ya samo.
Gidanmu ya sake yin
aurin suna, da an tashi fa
a sai kaji ana kiranmu yaran
ananan mutane gidan mutanen banza, marasa tarbiyyar islama.
Gaga_gaga dai nayi saurayi ri
an daba, ko da yaushe ina cikinsu duk wani lungu da sa
o tare muke shiga kullum cikin shigar maza nake, wu
a kuwa a lokacin har dauri nake sha maganin wu