← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 47

Sashe 33

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh kamar yadda kike a baya ko, in kin manta a hotel
in da muka soma ha
uwa ai sai in tuna miki, in kin manta abinda ya gudana da maganganun da duk kikayi ai sai a tunasar dake kisan cewar matan titin suna da yawa ba Sumy bace ita ka
ai ba.

Ke naki ai yafi na kowa mijin Aminiyarki wacce duk duniya bata da kamarki dashi kike kwana a Hotel sai da kika bi dare aka auroki dole"
Yana gama fa
in haka ya fice ya barta a mace a wajen da mamaki.

Jakwab ta zauna a gadonta tana jiyo muryarshi yana magana da Sumy a waya, sai dai bata jin abinda yake cewa kwata_,kwaya kuma wayar bata da
e ba taji shiru.

Tana zaune tana jiran ya shigo ta tayar mishi da hankali, sai taji shiru yayi kwanciyarshi a falo har falon ta bishi ta
aga mishi hankali sune rikici har biyun dare, ta ko ji maganganu sosai ya zazzageta son ranshi a wannan daren taci kuka har saki saida ta nema
"Sa'arki
aya na dena saki, amman da ke kanki ma ba zaki soma ba.

Haka dai zamu ci gaba da zama da juna yau fari gobe tsumma sunnar rayuwar kenan"
Da ba
in ciki
ar Shuwa ta kwana, Babangida kuma ya kwana da fargaba a haka dai garin Allah ya waye, aka shiga aikace_aikacen yau da kullum sassafe Babangida ya saka kai ya fice ko bi ta kan
ar Shuwa bai yi ba, dan fishi take yi sosai shi kuma bashi da lokacin magana da'ita dan ita ta jama kanta harya farfa
a mata maganganun da yasan in tana da hankali dole ta zauna tayi juyayi a kansu.

SABUWA:.

Da nauyin jiki sosai na tashi a madadin in ji dama_dama.

Gabana sai naji yanata tsananta bugawa ko ina na jikina a mace sai nake ji a jikina wani babban al'amari zai faru, amman a raina sai nake aiyana
ila sakina Babangida zaiyi shine al'amarin da nake jin faruwarshi a jikina.

Da wannan hasashen na
warara jikina na tashi nayo alwala na gabatar da sallar asuba, nayi zaune akan sallaya inata ro
on Allah ya bani nasara a kotu.

A wajen na karya, ina wajen har yara sukai mun sallama zasu tafi makaranta.

Sai wajajen sha
ayan rana na rarrafa na shiga wanka, doguwar rigar yadi na zura a jikina, babu batun mai, bare turare, ko kwalli ko dankwali na kasa
aurawa sai dai hula na saka da na gaji da
aurawa yana kuncewa, rigar jikina ada caras take zama a jikina a yanzu kuwa sai yawo nake yi a cikinta damma wuyanta tsukakkene sa
anin sauran da wuyansu yake a bu
e dole sai ha
ura nayi na ajjiyesu wasu da yawa a ciki kuma na yima su Labbai kwalimarsu.

Muje Adama zuwa sha biyu zamu shiga kotu."
Adama tace.

"Kafinnan Lolo bari muyi magana ta gasken gaske lallai kina son ki kashe aurenki ki dawo gida kici gaba da zawarci?

Bana so daga baya kizo kina
an daka ce baki yi bane.

Gashi a halin yanzu naga sauyi tattare da Babangida sosai"
Murmushi nayi saida muka fita falo kana na dubeta nace.

"Nadamar Babangida ai ta dole ce Adams ko kin manta a yanzu bashi da gida, bashi da motar da mata zasu bishi?

Duk da nasan a baya da yayo aure aure bashi da gida babu motar, amman ai dole yanzu yayi nadama ko dan igiyar auren uwarshi da aka ha
e tare da nawa.

Adama ko zaki iya fa
a mun menene ribar aurena da Babangida in kika
cire
a da muka samu.

Shikenan dan gidanmu na da ba
in fenti sai in zauna da wanda bama
aunar juna ni dashi?

Ko kuwa shi Aure dole ne?

Naji a wani kaset inda malam Aminu Daurawa yake fa
an jerin sunayen sababban da suka mutu basu da aure ciki harda mace, gami da bayin Allah wa
anda sukai ma addini hidima har suka bar duniya babu aure.

Adama nifa ba wai zan rabu da Babangida in auri kowa bane, a_a inaso in mayar da hankalina waje gudane in san inda rayuwar kanta ta dosa.

Kinsan Allah da dai inci gaba da amsa sunan matar Babangida gara in dauwama babu Aure "
Adama zata sake wata maganar na haneta, itama kanta tasan waye Babangida da irin wula
anci da tozarcin da yayi mun da dangina harma da
ana.

Har muka
arasa kotu babu wanda yace da wani uffan, ni da
yar ma nake jan numfashina.

Kotu tayi cikan ban mamaki.

Acan na tadda
an gidanmu.

Ga dangin Babangida suma kusan duk
an gidansu sun hallara mazansu da matansu.

Jikina a sa
ule na
arasa wajen Baba Malam da Wawo, daga nesa Baba Malam ya yafitini na isa inda suke.

"Sabuwa wannan irin rama haka subhanallah kiyi ha
uri ki rage ma kanki damuwa yanzu shari'ar zata soma tafiya in sha Allah da sannu zaki cimma burinki kinji ko?"
Kai kawai na gya
a haka suddan naji jikina yanata rawa.

Ina wajensu Baba Malam lauyana ya
araso a gaggauce isowarshi ke da wuya lokaci ya cika duk muka rankaya zuwa cikin kotun.

Waje kowa ya samu ya zauns sai
an tashin hayaniya kasancewar al
alin bai shigo ba tukunnah.

Sha biyu da mintu biyar al
ali ya shigo duk muka tashi cike da girmamawa har saida al
ali ya zauna kana muka zauna bisa dokar kotu.

"Ayau
aya ga wata wannan kotu zata sake sauraran shari'ar Sabuwa wacce ta kawo mijinta
ara tana neman ya saketa"
Numfashi na ja a hankali tare da
an dafe gefen zuchiyata dake wani irin dokawa ga zazza
i kau a jikina.

"Ko lauyoyin dukka
angaren biyun suna cikin wannan kotu su tashi su gabatar da kansu?"
"My Lord sunana Barrister Ahmad Ahmad nine lauyan wanda ta shigar da
ara nagode my Lord "
Ya zauna cike da girmamawa lauyar Babangida ta mi
e itama naga kamar yau ita ka
ai tazo.

"Sunana Asabe madaki nice lauya mai kare wanda ake
ara"
Bayan al
ali yayi rubutu tare da dogon nazari can yace.

"Ko lauyan wacce tayi
ara yana da wata hujja mai
arfi da zai iya gabatarma da kotu?"
Zumbur ya mi
e tamkar wanda akaima allurar zabura.

"Akwai my Lord.

Inason in gaiyato surukin SABUWA Malam Baba domin ya zame mana shaida ta farko "
Ajjiyar zuchiya na sauke tare da lumshe idanuna da suke mun wani irin yaji.
angaren Babangida na kalla, ha
a naga damuwa sosai shimfi
e a fuskarshi, haka ma Malama Babba nata baya musaltuwa.

Murmushi ne ya su
ucemun.

Muryar al
ali ce tasa na nutsu.

"Kotu na neman Malam Baba ya fito gabanta"
A tsanake Dattijon ya fito tare da tsaiwa a cikin
an akwakun tsaiwa.

Barrister Ahmad Ahmad ya
araso gabanshi.

"Malam ko zaka fa
ama kotu sunanka da hala
arka da Sabuwa dama Babangida?"
"Sunana Malam Baba kamar yadda ake ce mun.

Ni mahaifin Babangida ne, Sabuwa surukatace"
"Kaji abinda Sabuwa tace game da
anka Babangida sannan tace kai kake ciyar da'ita kake shayar da'ita ya abun yake?"
"Ina da ja ya mai Shari'a.

Barrister Ahmad Ahmad yana amfanine da salo na
aurama shaida magana a baki, koko ince
aurashi akan abinda yake son ya fa
a wanda hakan ya kauce
a'idar aiki."
ali ya jinjina kai.

"Barrister Ahmad Ahmad a kiyaye"
"In sha ALLAH my Lord"
a duk abinda Sabuwa ta fa
a hakane.

Na
auki tsawon lokaci ina biya ma yaranta ku
in makaranta, ku
in motar zuwa makarantar dama ku
in tara duk ni nake biya.Batun ciyarwa ya
akko asaline a lokacin da shi Babangida ya auro wata mata daga lokacin ne ya dena ba Sabuwa da yaranta abinci.

Ko da ta kawo mun
arar saina bata ha
uri ni na
auki nauyin ciyar dasu har kawo yanzu da nake magana anan ni nake basu abinci.

Haka ma sutura kamar da Sallah, ko wani ankon biki duk ni nake yi mata"
Kai barrister Ahmad Ahmad ya gya
a yace.

"Am Malam shin Babangida bashi da halin
aukar nauyin iyalinshi ne, ko kuwa Sabuwa da yaranta yake yi ma haka?"
"Sabuwa ka
ai da yaranta yake yima haka.

Mutumin da a lokacin yake da gidan kanshi, kamfanin kanshi, ga motar hawa, yana iya
ebe matanshi su tafi umara ai kaga yafi
arfin ciyarwa"
Numfashi na kuma ja tare da saukewa da
yar dan ji nayi numfashina yayi mun wani irin tauri na ban mamaki.

"My Lord iyakar tambayar da zan yi mishi kenan"
Cewar Barister Ahmad Ahmad.
ali yace.

"Ko lauyar wanda ake
ara yana da tambaya?"
"Akwai My Lord"
Tattakowa tayi har zuwa bakin
an akwakun.

"Malam Baba ko zaka iya fa
ama kotu yadda akayi Babangida ya auri Sabuwa?"
"Zan iya fa
a miki yarinya.

Su suka ga juna suka amince da junansu mu kuma iyaye mukai musu ido"
Gabanane ya fa
i ras.

Sai naga Barrister Asabe madaki tayi dariya tace.

"Amman a yadda labari yazo mana Babangida baya son Sabuwa kaine ka tursasa mishi harma ka kafa mishi shara
in muddin ya saketa saika tsine mishi"
Shiru ne ya biyo baya na wani lokaci.

Malam Baba ya dubi Malama Babba tayi saurin sauke kanta
asa, kai ya girgiza dan yayi imani wannan aikinta ne.

"Hakane kenan Malam Baba?"
"Ina da ja ya mai Shari'a"
Barister Ahmad Ahmad yayi saurin
watan malam Baba sai dai kash
orafi bai kar
u ba.

"Barrister Ahmad Ahmad dole malam Baba zai amsa tambayarnan"
Asabe madaki ta dubi Malam Baba tace.

"Kotu kai take saurare"
"Hakane yarinya abinda kika fa
a.

Amman wani babban daliline wanda sirrine na cikin gida yasa na fa
i hakan"
"My Lord a wannan ga
ar nake so wannan kotu ta duba wannan shari'ar da kyau Shari'a ce mai sau
i.

Babangida iyayenshi yayi ma biyayya yake tare da Sabuwa tsawon shekaru fun goma sha.

Malam Baba yaso ya ciyar da Sabuwa da yaranta ne sabida shi ya ha
a auren bawai dan Babangida ya gaza ba.

A binciken da nayi a kab layin da gidan Babangida yake babu gidan da ya kai nashi abinci kuma iyayen ita kanta Sabuwan shaida ne.
Chapter 33 · 0% Book details