Sashe 35
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bari muje bakin kusfa akwai masu saida kaya a titi"
Kai tsaye kusfa ya kaini, wajen a baya muke zuwa sayen kayan harka.
Motarmu na tsaiwa matasa biyu suka
araso suna rige_rige.
Jakata na bu
e na ciro dubu ashirin na mi
a ma saurayin da shine yai nasarar kunno kanshi cikin motar.
in makara kusa zakaimun kar ka cire komai"
Da mamaki ya kalleni.
"Ke wallahi zaki iya haukacewa in nai miki hadin makara kusa.
A mazan ma sai manyan kai kina mace ina ke ina ha
in makara kusa.
Ai naga mata sunfi yin ha
in sha ka lula shine daidai abinda kanku yake
auka.
Jibeki a
wale kin kasa mallakar kanki amman kike neman makara kusa"
Dariya suka saka shi da mai motar.
Samari kai dai bani, ka ha
amun da sigari kwali biyu"
Jim yayi yana juya ku
en daga baya dai ya dubeni da kyau yace.
"Wannan ba Lolo bace
anwar Gaza ba, ko ba ita bace?"
Ni dai kaina kawai na dafe da nake ji tamkar zai tarwatse dan tsananin ciwo.
Ganin ban saurareshi ba yasa ya kirgo kayan ku
ina ya mi
o mun muka wuce, mai mota ya saukeni a Hotel na biyashi kudinshi na shiga a hankali.
Motoci sai shiga cikin hotel
in suke yi kasancewar
asa
aton club ne ( gidan rawa da lalatartun mata da maza ke zuwa domin alkata bi
ala) ga mata matasa da wa
anda suka mallaki hankalin kansu, ko wacce cikin shigar banza take.
Wajen sai hada_ hada akeyi tamkar rana Allah ka
ai yasan
arfe nawan dare ne a lokacin.
Dogon falon zangon ba
in.
Wani dattijo a baya suka shiga da wata yarinya da bata wuce Mardiyya ba tana biye dashi.
Da ganinta sabuwar shiga ce dan sai kame jikinta take yi, kuma tana ta dan kalle kallenta.
Mu kula da yaranmu wallahi.
"Daki kike so Hajiya, ko tare kuke da Alhaji ne?"
A_a
aki nake so a bani"
"Muna da
aki
aya, muna da mai ciki da falo wanne kike so?"
A bani mai ciki da falon"
Na yi maganar a hankali.
Takadda ta bani na cike da sunan Mardiyya na
akko lambar da ban santa ba na saka tare da adireshin bogi.
Wannan dattijo sai kallona yake yi yana murmushi irinna cikakkun mazan bariki Hmm.
Sabida rakiyar asara shi ya biya mun ku
akin gashi kwana biyu na rubuta.
Godiya kawai nayi mishi.
akinmu a jere yake, tare dasu ma muka hau
afar benen da zata sadamu zuwa
akunan kwanan da suke a jere cikin tsari.
"Hajiya sannu ko?"
Yace dani yana satan kallon berar da bansan me zai kwasa a jikinta ba.
akina na bu
e na shiga na tura
ofa kana na jingina a jikin
ofar.
akin nake
arema kallo, tsari da ha
uwar
akin, gami da
amshi, da ruwan wajen ka
ai ya isa ya sakkoma da mutum nutsuwa.
Duhune ba sosaiba mamaye a
akin, akwai hasken jar wuta a kan durowar dake manne da gado daga cikin
akin ya bada
an gasken da mutum zai iya ganin tafin hannunshi.
Idanuna na mumshe wasu hawayen ba
in ciki suka shiga zubo mun.
Shaidar da Rakiya ta bayar a kaina a kotu da yanda suka nuna sunfi son ku
i sama da rayuwata yafi komai damuna.
Shikenan gaku ga ku
in da aka baku kuita ci har duniya ta na
e Sabuwa kuma kun rasata har duniya ta na
e dama ba damuwa damu kukai ba, asalima duk matsaltsalun rayuwarmu kune.
Tur_tur da iyaye ire_iren su Maigogul da Rakiya.
Wallahil azeem irinsu sunanan a cikin gidaje masu yawa wa
anda suke cikin abunne zasu gane zafi sa ra
in da zuchiya take ciki.
Ji nake kamar in bulbulama kaina fetur in
yasta ashana.
Jakata na bu
e na zaro sigari a kwali inason in kunna bani da ashana.
Jefa jakar kan kujera nayi.
Na shiga ciki kai tsaye ban
aki na shiga na saki ruwan sanyi a kaina ya dinga zuba.
Dana runtse idanuna mutane uku nake gani a idanuna Babangida Rakiya, Maigogul wa
annan mutane ukun sune matsalar rayuwata.
walwatace ta shiga tariyo tarin tulin rashin tarbiyyar da muka taso a cikinta.
Taya ma zamu yi tarbiyya alhalin masu bada tarbiyyar ma tarbiyya suke bu
ata?"
Kuka mai ciwo na fashe dashi.
Na jima ina tsaye ina kukan ba
in ciki kafin daga bisani da naji kaina na neman tarwatsewa na
auro tawul na fito daidai buga
ofar
akina da ke jiyowa.
Jikina kuwa zazza
i ba'ama wannan maganar.
Dan ruwan sanyin da nayi wanka dashi wallahi daya sauka a jikina yake komawa na zafi tsabar yadda jikina yayi kau.
Daga ni sai tawul
innan ruwa na
iga a kaina na bu
ofar mu kai ido hu
u da wannan dattijon.
Sai karema zatina kallo yake yi.
Lafiya kake bugamun
ofa?"
Firgigit ya dawo hayyacinshi.
"Am dama inaso in
an tambayeki ne tare kike da wani ne, ko dai kema bakuwace a garin kamar ni?"
uwa ce bansan kowa ba"
Na bashi amsar a ta
aice.
"To masha Allah.
Abinci zansa a kawo mana ke me kike da bu
ata in sa a kawo miki?
Sunana Alhaji Hazallaha kefa?"
arashe yana dariya har saida ha
oranshi na makka sama da
asa suka bayyana.
Mardiyya sunana.
Farfesu ma ya wadatar, in zasu kawo dan ALLAH su ha
o mun da laita inaso zan sha sigari"
Har zan mayar da
ofata in rufe ya mi
o mun laita daga ajjihunshi.
"Gashi, ai ni bana rabo da'ita a duk inda nake.
Zan neme ki ko da zuwa anjima ne"
Hannu nasa na kar
a na rufe
ofata.
Saida nasha sigari kara biyar a take kafin na soma jin
an dama_dama daga cikin azabar da zuchiyata take ciki.
Amman me ina tuno
ana sai zuchiyata take ta sake yin ba
Oh ko wacce iriyar rayuwa su Mardiyya zasu shiga bayan jin labarin guduwana oho.
A duk inda na tsinci kaina zan kasance mai yi muku adda'a."
Sigari na sake kunnawa na ci gaba da zu
a ina fesar da haya
in idanuna ina jinsu a bushe kamar babu digon ruwa a cikinsu.
wasa
ofa naji anayi a hankali.
Tashi nayi na zura rigata na fito na bu
ofar.
Ma'aikaciyar hotel
ince ri
e da turen silver
auke da kwanon farfesun kaza, sai tea da ruwa mai sanyi.
Hanya na bata ta wuce ciki,
akin cike yake da haya
i har tari saida ya turni
eta da sauri ta fice, na mayar da
ofata na rufe.
yar na iya cin cinyar kaza
aya, dan jinta nake a bakina tamkar ma
aci, kayan
ari dai na watsa a bakina na biyeshi da ruwan tea mai zafi.
Na jingina a gado ina murmushin da yafi kuka ciwo
Idanuna na lumshe sai nake hasko rayuwata ta baya nake ganinta tamkar yanzu abun yake faruwa a gabana.
WAIWAYE:.
Kamar yadda kukaji a baya Rakiya
ar kano ce iyayenta sunyi rayuwa a
aramar hukumar Bebeji dake jihar kano kafin daga baya kuma Allah ya amshi abinshi.
Har gobe family house
in su Rakiya yana nan a Bebeji, kuma muna zuwa biki, mutuwa sunane ka
ai bama zuwa kundai san
auye da sha'anin haihuwa.
Itama
annenta, da yaransu suna kwaso jiki su tawo duk wani sha'ani namu, haka suddan ma suna zuwa mana ziyara.
Zumuncinne yasa ma Tsahare ta dawo hannun Rakiya da zama bayan mutuwar Aurenta.
Maigogul kuma asalin mahaifinshi Malam Buba
an wanka irin bararo
innanne mazauna
asar nijar cikin garin damagaram nanne asalin tushensu.
Malam Buba
an wanka ya kasance bafatake ne suna fitar da kayan fataucinsu zuwa
asar Ghana.
A wannan zuwa fataucinne Allah ya ha
ashi da matarshi Fatima ita kuma asalinta basudaniyace haifaffun Ghana mazauna Ghana cikin garin kumasi.
Sukai aurensu suka haifi Maigogul da
aninshi Isuhu suke nan yaran da Allah ya basu.
To sun zauna a
asashen afrika da dama irinsu, Angola, kamfala, Kongo, da dai sauransu daga
arshe suka yada zangonsu na
arshe a jihar jigawa.
To a wannan tafiye_tafiyen da akaita yi Maigogul da Isuhu annan idanunsu ya bu
e sosai.
Iyayen Maigogul Allah yayi musu rasuwa tun su Maigogul suna
an Samari dai haka.
Sun mutu sun bar musu tarin dukiya da zanarai amman dangin Malam Buba
an wanka suka yi rub da ciki kan dukiyar, sukai watsi da zumunci, suka kasa
aukar nauyin ci gaba da karatun su Maigogul, izaya babu iriyar wacce ba'a ganama su Maigogul ba.
Kuma mahaifinsu yana da tarin ra
umai daya barsu a hannun
an uwanshi. duk suka ha
a suka cinye suka bar su Maigogul a wulakance
Wannan shine tsanin daya zame ma Maigogul silar fa
awa bariki.
Babu iriyar halastacciyar sana'ar da bai jarababa amman babu riba, duk abinda ya ta
a sai ya lalace mishi.
Sai daga baya Maigogul ya fa
a harkar kawalci ta dalilin Amininshi cicib da suke kwana a
aki
aya. kamar wasa sai harkar ta soma kai mishi har ma ya auri Rakiya kayi nayi suka soma tara iyali.
Wannan shine asalin salsalan tushenmu.
Shi yasa Allah ya yimu kyawawa farare sol duk da a cikinmu babu wanda ya kama
afar Maigogul a kyau sai Uzairu zuchiyata dan kamar kumbo ne kamar gatanta shi da Maigogul.
(Na yanke muku tarihin Rakiya da Maigogul sabida labarin asali na Lolo ne ba iyayenta ba)
Wannan kenan.
A tsakar gida muke kusan dukkanmu gidan.
Hauwa da nata tawagar
an a waje
aya.
Haka ma Rakiya da nata
an muna zazzaune anata cin musu kamar yadda aka saba.
Rakiya dai tana zaune tana cin farar
asa da
atotim cikin Autarmu marigayiya Sailuba haihuwa ko yau ko gobe.
A lokacin Rahama itace babba dan Adama tayi aure.
Tana zaune tana ta fesa turare a jikinta gashi dama ta
auki wanka iyakar
urewar gayu ba fariya ba Allah ya hore mana kyau gamu farare sol dukkanmu, wannan hasken shi ke sake
aukar hankalin maza a kanmu"
"Rahama in zo ki bani na sigari ne inaso zan shiga gari kinsan fisge yafi da
i da daddare
an yara da ake aikensu siyo kayan karyawa irindu biredi da sikari yanzu sunata tafiya zamu je mu datse hanya"
Cewar Sama babban wanmu a maza.
Gaza yace.