← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 47

Sashe 46

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni da zina, ko hangen mata da auri saki har abadan abidina.

Allah na tuba ya Allah "
Babangida ya jima kafin ya samu abun hawa duk wanda ya tare sai yace ba hanyar zai koma ba kasancewar dare yayi yawancin ababen hawan masu komawa gidane akan hanya.
yar dai ya samu wani
an acaba
an layinsu dan Babangida ma ya sanshi.

Shine ya
aukeshi suka wuce gidan kai tsaye.

Baba Malam:.

Da duk irin halin da yake ciki jin an ambaci Babangida yazo yasa ya shiga
aga hannu yana girgizawa.

Yana nuna halamar baya son zuwan Babangida.Wawo ne ya matsar da kunnenshi saitin bakin Baba Malam.

A hankali ya
ago.

"Malama Babba inaga ki koma gidan
Kawu Manga ki kwana kawai.

Zan sa Aliyu yaje
ofar gida ya tari Babangida kada ya shigo.

Da dukkan halamu baya son ganinku ne"
Malama Babba ta fashe da kukan da yaci ma ace hawayenta ya
are izuwa yanzu.

Yau a gaban kishiyarta da take ganinta ba a bakin komai ba Malam yake nuna baya son ganinta da Babangida yaron da yafi soyuwa a zuchiyarta?

Ko da yake babu mamaki tunda har Malam ya iya korarsu, babu abinda bazai iyayi bama.

Malama Babba sabida
in gaskiya da soyayyar uwa da
a data rufe mata idanu.

Da gaske tana kallon Sabuwa a sababin faruwar dukkan kunci, da tarwatsewar ahalinsu.

Ada gidansu gidane da suke gudanar da rayuwarsu gwanin kyau gami da sha'awa.

Shigowar Sabuwa shine silar rushe farin cikin wannan ahali, shine sababin haifar ma da zukata ciwon da abadan babu mai warkewa haka zalika tarihi zai ci gaba da maimaituwa a tsakankanin
a da jikokin wannan ahali.

"Wallahi babu inda zani.

Ni yafi cancanta in zauna in kula da Malam tunda nice Babba a cikin gidannan"
Ta fa
a da rushin kuka.

"A_a Babba"
Cewar Malama Karama.

A tsawace Malama Babba ta dakatar da'ita ta hanyar
aga mata hannu ba tare da tace komsi ba.

Likit ne ya shigo tare sa Ilyasu.

"To inaga ku mazan manya zaku iya tsaiwa.

Ragowar dan ALLAH muna son su bamu waje.

Hatta wa
anda suke dokin
ofa in da hali su tafi dan ALLAH "
in Dr kenan dake zaro kayayyakin gwaje_gwajenshi a akwatinshi na likitoci.

Ficewa su Malama Babba suka yi dukkansu.

Kawu Manga da Wawo ne ka
ai a
akin sai Malam dake cikin wani yanayi.

"Wawo bari kaga inje in ka
a Babba ta koma can gidana, kuma shi kanshi Babangida a tare shi.

Ni dama nasan Yaya zai hana da ban kirashi ba wallahi "
"Ai gara daya sani wala Allah yayi ha
uri da jaji
o mana ababen kunya"
Kawu Manga yayi murmushi akwai a zuchiyarshi yana girmama girman taurin kai da rashin shayi irinna Babangida.

Ta
angare guda kuma yana tuno irin titsiye Malam da akayi
azu a kotu da girmanshi da komai wanda wannan titsiye shi ya ja mishi wannan ciwon.

"Babba muje in rakaki gidana, kada kice komai a yanzu samun lafiyar Yaya itace a gaban kowa ke dai tawo"
Bata da za
i dole tabi bayanshi.

Ai ko suna fita aca
ar su Babangida na isowa.

Malama Babba ta
urama Babangida idanu ba tace ga tunanin da take yi ba.

Jiki a sa
ule ya
araso inda suke.

"Yauwa Babangida ri
eta kuje can gida ku jiramu acan inaso in koma wajen Yaya"
Babangida bai tambayi daliliba ya ri
e hannun Malama Babba suna tafe tana kuka mai gunji.

Wannan kukan ba
aramin
one zuchiyar Babangida take yi ba.

Yasan san dai silarshi duk wani abu yake fitowa daga haularsu a dalilin son kai da son zuchiya irin nashi kaico.

A babban falon Kawu Manga akaima su Malama Babba masauki.

"Kira mun sa'a tazo Babangida ku kaini asibiti"
Da mugun sauri ya mi
"Bari in kira Ramadan ko Wawo ya bani keyn motarshi in kai ki"
Bai jira abinda zata ce ba yayi yin
urin fita.

"A_a Babangida kada ka shiga cikin gidannan.

Ka kira Sa'a kurum ni dai umarnin dana baka kenan."
A sanyaye ya dawo ya zauna yana jin mashasshara.

Sai da ya kira Sa'a sau hu
u ana biyar ne ta
aga.

"Babangida lafiya a darennan.

Ko dai wata rigimar ka sake rikitowa? kasan kai kam akuyarka tayi kuka"
Sai da ya ha
iye wani irin yawu mai
aci da
yar ya iya sarrafa harshenshi yace.

"Malama Babba ce tace kizo.

Muna gidan Kawu Manga "
Jin abinda ya fa
i ai tuni ta wattsake tasan ba lafiya ba.

"Ganinan ina zuwa, bari in taso Baban yara ya kawo ni"
Tana fa
in haka ta datse wayar.

Malama Babba sai nishi take yi Babangida na ri
e da'ita matan Kawu Manga na yi mata fifita har Sa'a ta iso.

Gashi ta
i fur a sanar ma su Kawu Manga halin da ake ciki.

Da motar mijin Sa'a suka wuce asibiti cikin gaggawa aka amsheta.

"Babangida sai dai ka kashe mana iyaye
arfi da yaji sannan zaka dawo kanmu.

Shikenan mu tun sanda ka kai munzili abinda zai faru ya faru baka sake barin zukatanmu sun yi da
i ba.

Ko bamu ga Sabuwa ba ai muna ganin
an da suka fito daga tsatsonta.
ar kawali dangin marasa mutunci.

Sabida son zuchiyarka kaje ka kwaso mana masifa.

Wallahi
ana bazai ta
a auren Mardiyya ba sai dai akan haka zumuncinmu ya yanke ni da kai Har gaba da abada ma.

Sabuwa kuma Allah ya tsine mata albarka tsinanniya maha'inciya"
Idanunshi kawai ya rintse ha
e da dafe kanshi da yake ji tamkar zai tarwatse.

Maganganun Sa'a jinsu yake yi tamkar saukar aradu a kanshi.

Sa'a ta dinga zazzaga masifa da bala'i a zaune a benci.

Kiran wayar Babangida ne ya katseta.

Kawu Manga ke kiranshi.

Saida gabanshi yayi mummunan fa
uwa a yanzu tsoronshi ace mishi Baba Malam ya rasu, ko Malama ta rasu, ko wani abun ya faru da Sabuwa.

Wa
annan mutane ukun suna da mahimmanci da wani irin matsayi da samun gurbi a dukkan zuchiya da rayuwar Babangida.

"Assalamu alaikum kawu Manga"
Ya fa
a cikin rarrabe kalmar.

"Na'am Babangida wai kuna asibiti da Malama Babba ko?"
Sai da Babangida da Sa'a suka sauke ajjiyar zuchiya kana Babangida yace.

"E Kawu Manga hawan jinin nata ne itama nasan ya kuma motsawa.

Muna tare da Yaya Sa'a mijinta ne ya kawo mu.

Yaya jikin kuma na Malam"
"Jiki da sau
i za'ace amman Yaya da wuya ya tashi, to likita yayi mishi allurar bacci yana bacci yanzu haka.

Mu kuma kowa ya watse Wawo dai a gidan zai kwana tare da shi Malam
in a
aki.

Gobe da safe zan zo asibitin yanzu magani zan watsa in
an runtsa ni kaina bani da lafiya"
"To shikenan Kawu Manga sai zuwa safen.

Allah ya baku lafiya duka"
Da haka sukai sallama.

Itama Malama Babba allurar baccin dai akai mata dan tana bu
atar hutu sakamakon jininta daya kuma haurawa dama ba
arasa warkewa tayi ba.

Fuu Sa'a ta shige
akin da Malama Babba take kwance.

Shi kuma Babangida wayarshi ya zaro ya lalubo lambar Sabuwa ya danna kira.

Yasan dai ba zata
auka ba amman Adama ko Labbai zasu
auka so yake yaji tayi magana ko har yanzu shiru.

In ance har zuwa lokacin shiru yaje ya
akkota zuwa asibiti.

Amman ya kira wayar ma baisan sau nawa ba ba'a
auka gabaki
aya sai hankalinshi yayi mummunan tashi.

Gashi shi bashi da lambar Adama, lambar Maigogul ka
ai gareshi yanzu kuma yayi dare ace ya kirashi yana tambayar lambar Adama.

Sai kawai ya kira Ramatu.

Itama sai da ya kirata sau biyu ana ukun ta
auka da muryar bacci.

"Ramatu muna asibiti ne Malama Babba bata da lafiya.

So nake kije lungun Sabuwa ki dubo mun yaya jikinta.

Ko ki ha
ani da Adama yarta a waya inji yanayin jikin nata"
Ramatu taji wani kishi ya tokareta.

Dan ta lura da takun Babangida a kwanakinnan irin yadda ya mayar da hankalinshi kacokan akan Sabuwa da yaranta.

"Hmm a darennan wallahi bazan ita fita waje ba tsoro bazai barni ba kayi ha
uri kuma ka fahimceni."
Idanunshi ya lumshe, cikin dakewar murya marar halamun wasa ko kar
an wargi yace.

"Nace kije ki kaima Yar Sabuwa waya inason inji yaya jikin nata"
Kai tsaye cike da rashin tsoro da halin komai ta famjama famjam tace.

"Wallahi bazan ita fita tsakar gida da daddarennan inje inci karo da aljanu ba.

Sannan ai ba ni ka
ai bace matarka ba.

Baga Aminiyarta ba ka ce taje ta gano maka mana dole sai ni."
Tana
arashe maganar ta ta kashe wayar
Da mamaki Babangida ya bi wayar da kallo yana ta'ajibin abinda ta aikata.

Lallai zata gane kuskurenta amman yanzu damuwarshi yadda zaiji jikin Sabuwa ne.
ar Shuwa ya soma kira ita kam kiran duniya ma bata
aukaba balle ya sanar da'ita sa
on a haka Babangida yaita tunanin hanyar jin jikin Sabuwa, gashi shi ba abun hawa ba balle yaje ya dubota ya dawo.

"Lallai abun hawa akwai da
i.

Inaga dole zan kar
i lifan
in da Mustapha da yaita nacin in kar
a ya rage mun matsala na
i kar
ewa yayi ya shiga
akin da Malama Babba take.

Sa'a na zaune a kujera kamar da Kudidi take waya.

Malama Babba tana kwance tana bacci a tsanake.

Sai kallonta Babangida yake yi yadda take ta
arewa tun dai lokacin da Sabuwa ta shigar da
ara kotu dakuma korarta da Baba Malam yayi daga
akinta.

Kusan rabin
ibarta ne ya zuge sai tayi haske hancinta na usil ya sake wani tsayi.

"Kaga halin da take ciki ko?

Ni nama
auka ka tafi ne naga mintu goma da shigowata"
"Ban tafi ba ina waje a zaune"
Bata kulashi ba, shima bai damu da hakan ba.

"Zanje daga waje duk abinda ake bu
ata ina waje sai ki kirani"
Yana gama fa
in haka ya saka kai ya fita a
akin a hankali."
Adama:.....

Fitsari da mumnunan mafarki shi ya farkar da Adama ba shiri ta zabura.

Zaman dirshan tayi tana tunanin wannan mafarki da muni yake.

Juyawa tayi taga Labbai sai baccinta take yi amman bata ga Lolo ba, saita
addara tana ban
aki.
Chapter 46 · 0% Book details