Sashe 13
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawu Manga yake tambayar meya samu A
a'u.
Kafin in yi Magana mandiya tace.
"Sata ya shiga yayi a ma
ota shine matar tai mishi irin wannan dukan."
Jim yayi muma duk mu kai shiru kamar ruwa ya cinyemu.
"Allah shi kyauta.
Ai sai a ci gaba da bashi rubutu yana sha ko Allah zaisa ya dena"
Wawo kuwa girgiza kai kawai yake yi.
A sanyaye mukai musu sallama muka shige
arayina.
Duk bamu zauna ba Alwala kowa ya shiga yi, saida akayi Sallah suka soma kiciniyar cin abinci kuma.
Ana gamawa yara suka tafi
akinsu, muma muka kwanta
Ni dai juyi kawai na dingayi har iya awannin da ban isa sani ba.
Washegari:.
Bayan hantsi muka shirya ni da Labbai Adama yaranta sunzo wajenta dama tace ita ba zata je wani asibiti ba.
A can muka tarar da
ar Shuwa da Hamida, Kawu Manga da Wawo ma suna
akin muka shigo.
Ba'a ko gaisa ba wasu mata su su biyu suka shigo da ganin kamanninsu uwa da
a ne, ga yarinya da bata wuce
ar wata takwas ba a ri
e a kafa
ar wannan dattijuwar, wata kyakkyawar matashiya na biye da'ita
"Ohh Babangida ashe haka jiki ya tsananta ji hannunka yadda ya aune"
Inji wannan dattijuwar.
Ni yaron dake ri
e da hannunta ma nake kallo yaro mai kama da Babangida tamkar an tsaga kara.
To su kuma suwaye wa
annan na fa
a a raina
Bani ka
ai ba harsu Hamida wannan
an yaro suke kallo.
A murya kawai na fahimci Babangida bashi da gaskiya yadda duk ya daburce yana zare idanu.
"Bayin Allah ina wuninku, yaya kuma me jikin?"
"Jiki da sau
i gashi nan"
Hamida ta ba dattijuwar amsa a yatsine.
"Baby yaya
arfin jikin naka kaga yadda ka rame kuwa?
Na kira Mustapha sai yi mun hanya hanya yake yi.
Ni kuma ina ganin lokaci yayi da zan bayyana kaina ga iyalinka sabida tsoron halin mutuwa ko dan sabida wannan yaron"
Inji wannan matashiya.
Mu dai duk munyi tsit muna sauraren ikon Allah
Dattijuwa tace.
"Gaskiya ne kam.
Ni kaina sai bayan kwanciyarka a asibiti nayi nadamar biye muku da nayi a matsayina na uwa.
Yarinyarnan tun sanda labarin rashin lafiyarka ya sameta take cikin damuwa sabida abokanka kab sun kasa fa
a mata a wanne asibitin kake."
Babangida ya kalli su Kawu Manga da sukai tsuru_tsuru ya dawo da idanunshi kanmu kafin ya runtse idanunshi tare da dafe kanshi da hannunshi mai lafiyar"
"Hajiya mu bamu gane ba fa.
Ku
in su waye ne daga ina?"
Cewar Wawo da kanshi yafi na Kawu Manga daurewa.
Ni kam tuni na gane matarshi ce tabbas ko kaffara babu.
"Bawan Allah ka tambayeshi wa
a a bakin me ita yafi da
i ai.
Ke Ramatu jeki ki zauna acan baki fiye juran tsaiwa ba."
Kusa dani da
ar shuwa tazo ta zauna tace.
"Sannunku"
Tana mana kallon banza.
Yauwa sannu"
Na amsa mata.
"Kai Babangida su waye wa
annan matan, menene ala
arka da me kiranka Baby?"
Ya da
e sosai yana tauna maganar kafin a sanyaye yace.
"Matatace Kawu kayi ha
uri "
Salati su Hamida suka shiga yi tare da tafa hannaye.
Ni kuwa sai murmusawa nake yi.
aramin tashin hankali da damuwa
ar Shuwa ta shiga ba.
"Matarka, yaronma da cikin duk naka ne kenan naga kamar ciki ne da'ita ai?"
Kai kawai ya
aga ma Kawu Manga.
Shiru yayi yana nazari kafin yace.
"To ai Shikenan babu damuwa tunda dai aure kuka yi.
Waye ma
aurin auren to?"
"Baba na shago ne"
Kawu Manga yayi shiru ya kasa cewa komai Wawo kuwa inya kalli Babangida sai ya kalli Kawu Manga.
"Hajiya gara da Allah yasa ku kai tunanin zuwa tun wuri ba har saida lokaci ya
ure muku ba."
Wannan dattijuwar tace.
"Hala mahaifinshi ne kai ko?"
"E uba nake a wajenshi"
Sai tace.
"Alhamdulillah ga Ramatu itama a bata
aki a gidan mijinsu ta zauna a ha
u ayi jinyar Babangida tare da'ita.
Gidan da suke ciki ma Wanta ya kar
e har ya siyar sakamakon wani iftila'in daya afka mishi.
Ni kuma bazai yiwu taci gaba da zama a gidana ba tunda dai mijinta yana da gida.
Dama kuma ba da son ran dangin mahaifinta aka yi auren ba.
Ganinta a gida da akeyi sai aka soma tsogumin ko aurenne ya mutu"
Kawu Manga yace.
"To yayi.
Ke Sabuwa in zaki tafi ki tafi da wannan baiwar Allahn ta zauna a turakar Babangida tunda a halin yanzu babu inda zata zauna zuwa a sallamoshi"
To Kawu in sha Allah"
Na fa
a da
arfin guiwata.
"Keyn turakar a hannun wacce matar taka yake?"
Babangida tsabar kunya ne, ko meye yama kasa
agowa ya kalli kowa yace.
"A hannun Maman Fatima na barshi"
Kawu ya dubi
ar shuwa yace.
"Kin yana tare dake ne, ko yana gida?"
A kumbure tace.
"Yana gida"
Bai damu da kumburinta ba yace.
"In kin koma sai ki ba Sabuwa keyn.
Wawo da Ramadan ku taso muje.
Matanshi zasui jinyarshi su dinga yin kama_kama"
Ai kuwa suka ha
u su uku suka fice, da gani a
ule Wawo yake ainun dama gashi da fa
"To Ramatu da Alkhairi in kin isa gidanki mayi waya ki mana kwatance ko.
Babangida Allah ya
ara sau
"Ameen nagode Mama"
Wannan dattijuwa ta fita Amarya ta bita a baya.
Yaro kuma yana wajen Babangida a yanata mishi kwarance
"Hmmmm.
Hmmmmm.
Hmmmm"
Shine abinda
ar Shuwa take ta nanatawa idanunta sunyi jawur dasu.
Wallahi ni kuwa raina fes tamkar audiga.
Labbai muje masallaci muyi Sallah sai mu
au haramar gida ko?"
Na fa
a tare da mi
ewa.
Kafin mu fita Amarya ta dawo, mu kuma muka fice.
"Lolo haka mijinku yake kamar bunsuru wajen son mace?"
Haba Labbai ai sai dai ki kirashi Ayu baban bunsurun kenan.
Ni wallahi abun yayi mun da
ar Shuwa ai gani take ta mallake Babangida sai yadda tayi dashi.
Bata san ya fita cin kai ba, a tafin hannunshi take.
Ya kika ga Amarya kyakkyawa da'ita gashi a doke ba dokuwa zata yi ba ba"
Dariya muka saka.
Har muka isa masallaci bamu dena dariyar ba.
Ko da muka idar da Sallah a hanyarmu ta komawa cikin asibiti zancan dai muke yi.
Muna tura
ofa muka tarar ana gurmi, wai damme Amarya da zuwanta zata shiga tatta
a Babangida a gaban matan gaban goshi.
Ita kuma Amarya tace ai mijinta ne itama.
"Ya isheku haka ko, kasheni kuke so kuyi ne kome.
Ke Maman Fati me yasa bakya son a zauna lafiya ne?"
ar dariya ce ta subuce mun da naji yau babu Habibaty sai Maman Fati
"Maman Fati ka kirani yau gatsau Jannaty sabida wannan abun?"
"Wacece Abu?
Ai wallahi nafi
arfin abu ke da gani kinsan ni dake babu ha
yar dai sukai shiru sai da ya daka musu tsawa sannan suka nutsu.
Amarya mu zamu tafi, kin shirya tafiya ne yanzu?"
A wula
ance tace.
"Ni anan zan kwana kije kawai"
Tana fa
in haka ni da Labbai muka juya muka fice abinmu.
Ya suka
are ohon musu dai.
Baba Malam:
Yana zaune a zaure gashi ga Malama Babba da Malama
arama da Wawo, da Kawu Manga.
Kawu Manga ya kwashe komai ya fa
a musu ya
aura da cewa.
"Kai tsaye wajen shi Baba na shago muka je.
Ya tabbatar mana shekara
aya da kusan rabi kenan da
aura auren
Wannan shine abinda yake faruwa a gaskiya na kusan cire hannuna akan Babangida koma ince na cire hannun nawa.
Shi wanne irin yarone?"
Malama Babba dake ta faman salati sai ta sau kuka.
"Yanzu ashe a duniya akwai abinda Babangida zaiyi ba tare da ya shawarceni ni mahaifiyarshi ba?
Wannan yaro ina zansa ba
in cikinshi?"
"Ai tukunna ma Babba.
Ba dai kina bayan rashin gaskiya ba, in dai kuka ne ai bakiyi ba.
A baya irin kunyar da Babangida ya saka mu ta wasa ce.
Bari in fa
a miki ki kuma sani batun Sabuwa data maka ku a kotu.
Kisa a ranki muddin al
ali ya saki Sabuwa tamkar ke ya saka in baki sani ba ki sani igiyar auren Sabuwa a
ulle suke tare suke tafiya da igiyar taki auren.
Ai sanan kinsan da zaman wannan shara
Kuma daga yau ban amince Babangida ya sake tako
afarshi ya shigarmun gidana ba.
Na zame shi daga cikin jerin
ana ko mutuwa nayi kada yazo kan gawata."
Salati Kawu Manga ya shiga yi ganin yadda Malama Babba take shi
ewa.
"Kawu mu kaita asibiti kada ta mutu.
Malama Babba"
Wawo ya shiga kiran sunanta.
Babu shiri suka kwasheta zuwa asibiti cikin rashin hayyaci.
Malam ya runtse idanunshi wasu hawaye masu
umi suka zubo mishi.
Ya lura Babangida shine zaiyi ajalinshi da ba
in cikinshi.
Sai kace shi ka
ai aka haifa duk yabi ya fitineshi, bashi da aiki sai jaye_jayen magana tun yana
arami.
A daddafe ya rarrafa ya shige turakarshi ko gani bayayi.
Jin har an kira Sallah a masallaci Baba malam bai fito bane Idirisa ya shiga turakar ya samu Baba malam a
asa babu yadda yake.
Kan kace me mazan gidan suka rufu a kanshi.
Su Wawo suna asibiti aka bugo musu waya ana sanar dasu halin da Malam yake ciki.
Babu shiri Wawo ya baro asibitin ya bar Malama
arama acan da Sa'a da bata jima da zuwa ba.
Malam dai anyi juyin duniya a kaishi asibiti ya
i fur.
Dole sai likita aka kira mishi har gida yazo ya duba shi.
Jininshi ne ya hau sosai da sosai.
A wannan rana iyalan gidan Malam Baba basu runtsaba a cikin wannan dare da ya shiga tarihin daren da Babangida ya tashi hankalin kab ahalin gidan.
Gashi a wannan karonma silar Babangidan ne.
Babangida:.
Shima yana asibiti jikinshi ya tashi sakamakon fargabar abinda kaje yazo.
Yasan matsawar Baba Malam yaji abinda ya aikata tamkar sake rura wutar
iyayyarshi yayi a zuchiyar Baba Malam.
Hatta Malama Babba da a kullum burinta ta kareshi yasan in taji wannan labarin zai ruguza mata zuchiya.
Wannan abunne duk suka taru suka ha
e mishi.
Gashi da
yar ya kori
ar Shuwa da Hamida a asibitin suka bar Ramatu ta yi zaman jinyarshi na kwana
aya.
"Baby jikinne yake damunkane?