← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 47

Sashe 43

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da yawa yawan kangwayen da suka kasance matattarar
an shaye shaye in kun lura ba'a fiye ginewa ba, zaku iya sanin kangon da yafi shekara goma a matsayin kanko ko?

Yawancinsu a kangon akeson a barsu.

Shi yasa wannan aikin masu unguwannine daya kamata su dena barin kangwaye cikin unguwanninsu suna da
ewa.

Da zaran sunga kango ya da
e kamata yayi a tuntu
i mamallakin kangon domin aji daga gareshi. wallahi babu irin ba
alar da ba'ayi babu irin
arnar da ba'ayi, idan nace komai ina nufin komai.

Kafin a lalata na waje
an cikin layi suke soma lalacewa.

"Matar OGA ki shiga yana ciki sai dai suna ganawa ne da ba
Cewar Laka wanda ya kasance na amanar madubala.

To Laka bari in shiga ba wani abu godiya nake yi "
Inayi ina cicciza tare da gyara zaman wu
ar dake
uguna ina tafe irin ta
an daba mata.

Babban falon dake cikin kangon a ciki madubala yake duk wani ganawa da ba
inshi.

Manyan mutane masu fa
e aji, da wanda baki bazai ma iya fa
insu ba sabida mu
amin su.

Ina zaman zamana ni Badiat azo a tattareni babu ruwana ehe
Babu sallama babu komai na shiga ina ha
e hanya a mugun cake nake sosai.

Kujerar da Madubala yake kai na fa
a idanuna a rufe nayi_nayi in bu
esu na kasa maganganunsu daga saman kaina nake jinsu.

"Wai yane Alhaji ya da mugun kallone haka.

Kayanane wannan ka kuma zuba mata na jiyamu eh"
Figo yayi maganar yana
aga murya tare da daka tsawa.

"Ayi mun afuwa ai bansan Madam dinka bace na zaci irin
an balaja'un da suke zuwa siyan kayan
ari ne."
Ni daga haka ban sake jin muryoyinsu ba, na dai ji sanda Madubala ya gyara mun kwanciyata, ya
akko jaket dinshi ya lullu
emun
afata dashi.

Bani na samu kaina ba sai bayan isha na farka babu kowa a kangon, ga dai fitilar aci balbal nan a ajjiye a
asa.
ewa nayi na shige inda suka mayar ban
aki fitsari nayi na zari ruwan leda ina yin alwala na jiyo motsin durowar su Madubala cikin kangon.

Magariba da isha duka na ha
a ina sallamewa muka ha
a idanu da Madubala yayi shiru yanata kallona amman sai naga jikinshi duk a mace a karon farko da naga karaya cikin idanunshi kenan.

Matsowa nayi kusa dashi ina shirin zama saiya
aurani a cinyarshi. ( kui ha
uri dan Allah yanayin labarinne yazo da hakan)
"Damuwata guda
aya kar muje zubar da cikinnan a samu matsalar da zata iya cutar mun da lafiyarki.

Kinji shara
in da Dr Hashim ya bayar.
azu bayan mun rabu can asibitin naje na sameshi nayi mishi dukkan bayani.yaita wani mun fa
a uwa ya samu
anshi saida na taka mishi birki.

Sabuwa anya ba zaki bar cikinnan ba?

Ni dai ina sonki yaro kuma ina da tabbacin nawa ne, inma ba nawa bane dani a cikin ubanshi.

Muyi aurenmu kawai""
Lamo nayi a
aton
irjinshi inajin gabana na dokawa.

A_a a gaskiya bazan haihu a gaban iyayena ba.

Sannan inma ina son in haihu Maigogul bazai yarda ba.

Ko ka mance yadda kuka kwashe watannin baya ne?

Yanzunma dafa ya sani da wani zancan akeyi.

Kaini kawai a zubar in huta"
Rungumeni yayi tsam a faffa
irjinshi harda wani bubbuga mun bayana.

Banci abinci ba madubala ina jin yinwa"
ago fuskata yayi muka kurama juna idanu ba
in bakinshi ya zura a nawa. (Afwan dan Allah)
Mun jima a wani yanayi shigowar Laka ne ya katse ma madubala hanzarin shi.

", Kai Laka zo kaje ka karbo ma Sabuwa abinci maza.

Sabuwa to me zaki ci?"
Saida na jujjuya idanuna na sake rikirkita madubala kafin nace.

Soyayyar taliya mai hanta, sai dafaffen
wai da Fanta
ara"
"Kaza fa bakya so?"
Uhm bana so wa
anda ka kawo mun ma suna gida bansan ko Rakiya ta dafesu ba.

Amman nasan tana gani tasan aikinka ne"
Nan da nan Laka ya siyo mun abinci, fargabar abinda kaje kazo sai muntsinar raina yake yi bai bani damar dai cin abincin yadda ya kamata ba.

Madubala ya kama hannuna muka nufi katanga.

A wuyanshi ya sa
ani na
ale katangar na zauna.

Ina kallo yayi tsalle ya kama bulo ya hauro ya same ni.

Saida yayi dube dube na marasa gaskiya kafin ya dira ni kuma ya taimaka mun na kuma hawa wuyanshi.

Tara a asibiti tayi mana a gaban Dr.

"To tunda ka biya sai ta biyoni mu je ciki ko"?

Madubala yayi mishi wani irin kallo.

"Ahhh ban gane ta bika ku shiga ba.

Ban gane ba anyi yamma da kare?"
Dr cikin Laluma yake magana tare da cewa.

"Dr Tabawa tana cikin
akin ita zata yi mata kamar dai wancan.

Abinda yasa nace da'ita tazo muje akwai matane a ciki guda biyu suma cikin ake cire musu
aya matar aurece kaga bazai yiwu ka shiga ba"
"Sabida me shine kai zaka shiga?

Kaga bari in fa
a maka gaskiya sai dai mu shiga tare ko kuma mu jira a gama musu su matan cikin"
Yana ciccijewa ni dai nayi zugum.

"Baka fahimta ba"
ewa madubala yayi ya zaro wu
a daga
ugunshi ganin wu
arnan Dr yayi saurin mi
ewa yace.

"Muje ayi mata mu sallameki"
wafa madubala yayi yace.

"Da dai yafi.

Sabuwa wuce muje"
Haka madubala yasa Drn nan a gaba muka wuce
akin wankin ciki inda a ciki likitocin da basa tsoron Allah suke zubarma da ire irenmu ciki da matan auren da bansan dalilinsu na zubar da cikin sunna ba.

Dokace a ko wanne asibiti ba'a cire ciki sai da babban dalili wanda za'a iya rasa rai.

Amman a ko wanne asibiti kuma duk tsaronshi akwai ire_iren Dr da Dr Tabawa marasa tsoron Allah masu cin amanar aikinsu
Haka na kwanta ina dam
e da hannun Madubala har aka gama duk abinda za'ayi.

Jinine ya soma
ibata nadai ji Madubala na ambaton sunana da ihu daga haka ban sake sanin a ina nake ba dama ga Allura anyi mini."
MRS Buhari
Tsokana anan shine
Wannan littafin wallahi babban darasine a garemu
ar uwa ki nutsu da yawa ki dinga bin komai daki daki zaki fi fahimta sabida kiyi al
alancin gaskiya da gaskiya.

A iya wannan page
in akwai darrusa da yawa.

Wanne darasi kika
aru dashi a cikin wannan page
in dan Allah?
i ra'ayinki a
akin sharhi.
an uwa ku fito mu tattauna
Ni ina da abun fa
a da yawa amman na za
i magana akan yawan ibadar Madubala da duk iskancinshi Sabuwa tace shi ya sata take sallah akan lokacinta.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA TARA
BADIAT IBRAHIM MRS BUHARI B4B GIDAN
AMSHI
https://chat.whatsapp.com/JmCasXpUuuT0J6dfLTWFNk?mode=ac_t
18066696785.

Hussaina Bello
HAJIYA KAYAN KITCHEN KIKE SO MASU SAU
I DA KYAU.

KO KUMA SARIN KAYAN KITCHEN KIKE SO KI SOMA KIN RASA INA ZAKI SAMU AKAN FARASHIN DA KEMA ZAKI SAMU ALKHAIRI?

H@H AVAILABLE WHOLESALE AND RETAIL DUNIYA NE
MAZA TUNTU
E HUSSSAINA BELLO KAI TSAYE A LAMBAR WAYARTA.

KO KUMA SHIGA CIKIN ZAURENTA DOMIN KASHE
WATAR IDANU
Farkawa nayi naga ledar
arin jini a hannuna
aure.

Madubala na zaune a farar kujera fuskarshi saye da takunkumin hanci (facemask) da suwaita mai hula ya sauke hularnan ko
wayar idanun nashi ba'a gani.
akin nabi da ido ga marasa lafiya ratata a cikin
akin.

Madubala"
A mugun razane ya
ago muka ha
a idanu hawaye na bin gefen idanuna.

"Sabuwa kar ki kuma kiran sunana nemana akeyi ruwa a jallo sabida ke nake garinnan su Laka duk yarana suna Lagos.

Nima ke nake jira Sabuwa ki farka inga yanayin jikinki bazan iya tafiya in barki ba, tare zan tafi dake"
Fuskata ya shafa ya zame hular tashi baya ka
an ta yadda zan iya ganin idanshi.

Me ka aikata kuma kisa?"
Duk cikin ra
a muke wannan Maganar.

Kai ya girgiza yace.
arnar da akasa muka aikata tafi kisa Sabuwa.

To amman yaya zamu yi da rayuwarmu kullum ana farautarmu.

Iyayen da sukai silar zuwanmu duniya tun muna yara suka watsar damu a titi muna gararamba babu arabi babu boko, babu tarbiyya.

Kullum a cikin zaginmu da aibatamu suke.

Nifa mahaifiyata tun ina yaro take yawan tsine mun.

Kinsan wacce kalmar tafi amfani dashi a kaina?"
Kai na girgiza mishi dan bakina ya
i ko motsawa.

"Kullum in nayi mata ba dai_dai ba sai tace mun matsiyaci, marar albarka,
an iska shege.

Duk wa
annan kalaman ga tasirin su a tattare dani shi yasa har gobe nake
aura alhalin lalacewana a kanta.

Duk
an da yake son yayi albarka ai zai kula da mahaifiyarshi ko?

To ni har ta mutu ban kula da'ita ba tunda na bar mata gidan ban koma ba har sai lokacin da
anwarta ta kirani tana fa
a mun jikin Mama yayi tsamari kuma sai sambatun kiran sunana take yi.

Shine naje tsakanin uwa da
anta sai Allah take naji tausayinta muka
auketa muka Kaita asibiti a hannuna ta cika tana saka mun albarka tare da cewa in yafe mata tasan bakinta ke yawo a rayuwata.

Sai dai kash a lokacin daya fi dacewa ta kula da rayuwata a lokacin ta barma duniya taimun tarbiyya.

Sabuwa ina tuno lokacin da mahaifina yake ri
e hannuna muje masallaci sallah.

Ina tuno lokacin da yake sani a gaba ya bani hadda.

Shafi biyu nake haddacewa kullum fa.

Tun daga mutuwar Mama na sake fan
arewa na bo
are rayuwar matasa masu shaye_shaye rayuwace abar tausayi, rayuwar guje_guje rayuwar shan muyagun
wayoyi, rayuwar da duk ku
inka ba zaka iya morarsu yadda ya dace ba.

Rayuwar da al'umma kullun cikin tsine maka suke.

Yanzu jibi inda nake kwana fa"
Idanuna na runtse ganin shigowar jami'an tsaro cikin
akin da nake bisa jagorancin Dr.

Madubala ga yan sanda ka gudu ka gudu.

Bai juyo ba yayi tsalle ya taka cikin wata marar lafiya ya haye taga ya fice.

"Tunda kika sa ya gudu to ke zamu kama
ar iska marar mutunci"
Cewar wani
an doka mai
aton ciki.
igon hawaye babu a idanuna a wannan lokaci idanuna a runtse kawai suke na jiyo muryar madubala kamar almara yana cewa.
Chapter 43 · 0% Book details