Sashe 18
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Laifinka ne kaine ka nisanta kanka da ita.
A lokacin da take fita ta kwana a waje.
Kaima a lokacin kana club, ko wajen Sumy kana yin irin abinda wani yake yi da taka matar."
Saitin zuchiyarshi da yake ji tamkar zuchiyar zata faso
irjin ta fito ta zagwanye ya dam
e yana rufe idanunshi.
Wasu siraran hawayene suka gangaro mishi masu zafin gaske.
Burinshi ya mance da abubbuwan daya gani.
Sai dai ina yasan har abada bazai goguba.
Zama yayi a kujera zazza
i yana sakko mishi, zuchiyarshi na faman bugawa, wani abu na sakko mishi wanda shi kanshi baisan menene ba.
A ranshi ya
udure har gaba da abada ya dena mu'amula da matan banza.
Kuma da kanshi zaije ya sallami Sumy.
To
anshi dake wajenta yayi Yaya dashi, wa zaiba ri
on yaron, me zaice in aka tambayeshi daga ina ya samo
Wannan yana daga cikin illolin bariki.
Idanunshi ya lumshe yana jin tsanar Sabuwa da tsanar kanshi na sakko mishi.
Ba sallah, babu salati, babu istigifari yana zaune akayi kiran sallar farko.
Idanunshi da fuskarshi baki
aya sun yi jawur sun kuma kumbura.
Da
yar ya shiga ban
aki ya shasshafa alwala ya fito, raka'atanil fajir ya gabatar yana mai jin kunyar mahaliccinshi a bisa kauce dokikinshi da yayi.
Allah ya bashi sani, yasan illolin zina, yasan irin lalacewar da mazinaci yake tsintar kanshi a ciki, shike ma wasu wa'azi amman shi ya
i hankalta.
Kai ya girgiza
"Kaicona"
Ya fice zuwa Masallaci jiki babu laka.
Yana ta juyayin hawan jinin da Sabuwa ke
auke dashi.
SABUWA:.
Jin fitar Babangida yasa na tashi Mardiyya.
Mardiyya kije kiyi wanka ke da malama.
Kafinnan ki soma tashin yaran can su yi alwala su tafi masallaci"
Ina gama fa
a mata na ta da kabbara.
Bayan na idar da Sallah, nayi addu'o'ina saina haye gado dan kaina kamar zai fashe haka nake jinshi, numfashina ma naji yayi nauyi.
Bani na farka ba sai goman safe idanuna sunyi nauyi sosai.
Nasan bani da damuwa Mardiyya tayi ma
annenta duk abinda ya dace sun kama hanyar makatanta, kafin in kwanta dama na ajjiye musu ku
in mota a saman durowar gado.
A hankali na sakko da naji cikina na wani irin mur
amun.
A falo nake jiyo muryoyin su Babangida, ko da su waye oho.
Wanka na wuce nayi na dawo na zura riga mai sau
i na kuma fita.
ofar shiga falon na tura na shiga ban kalli kowa ba nayi ficewata, na dai ji wani
an kanzagi daga cikin abokan Babangida yana cewa.
"Sannu Madam"
Watsin ruwan tsarki nayi dashi nayi fitata.
umamen tuwon jiya su Mardiyya suka ci, ga kari biyu ta ragemun ta barmun a cikin tukunyar miyar.
"Maman Mardiyya yau sai yanzu kika fito dake kece da Oga?
Ahh Lallai zamu zo
iban hadda a wajenki"
Cewar Maman Sa'idu kenan.
Duk matan lungun suna zaune ko wacce a kujera tare da wasu gungun mata da banyi tunanin a gidan suke ba.
Ga wani kwangirin kwano a gabansu.
an murmushi nayi muka gaisa da matan wajen.
Wallahi bana jin da
ine ma shi yasa.
Dan ko su Mardiyya bansan sanda suka tafi makaranta ba"
Maman Sa'idu tace.
"Na tambayesu ma ina kike suka ce kina bacci.
Sai kika bar Babansu da kiciniyar yi musu kayan kari shi da baida lafiya.
Sai daga baya Mardiyya ta kar
a ta
arashe musu."
Sai naji kaina ya
aure a raina na shiga jujjuya maganar amman dai na kasa fahimta.
Wata zabiya ce ta katsemun tunanina da muryarta mai za
i da kara
i kamar ta
aye manna ( Habibty) dan da wa
a baiwar Allah'nnan zata yi da zata samu a jikin wa
"Toh ni dai Mamam Mardiyya zo ga haja kema ki zama memba kafin Maman muklisiyya tazo ta kwace mun ke.
Duk matan lungunnan da matan ma
otanku gasu a wajena suke siyayya kuma wallahi nake fa
a miki ku
e suke tatsa a wajen mazajen nasu shi yasa zaki gansu kullum fes dasu ga cin abinci me kyau.
Kiga mace da yamma fes da'ita ta
au seti network ciki da waje."
Shewa suka saka harda tafawa.
Nima saida na dara.
Ina dai daga kitchen
ina nace.
Hmm ni da megida babu lafiya ina ni ina shan kayan harka.
A dai bari in ya samu lafiya"
Carab wata matar tace.
"To ga
ananan kaya na gwanjo amman giredi ne sosai zo ki zazza
Gudun kada su rainani dai yasa na
arasa wajen inda ta bu
e buhun kayan na shiga
agawa.
Gaskiya suna da kyau babu laifi sai dai in ba siye zaka yi ba.
Wata riga mai ruwan hoda na
auka me hannu
aya da ba
in wandon da suke tare.
Sai wata riga mai ruwan makuba ita kuma da dogon siket yadin yayi kyau sosai.
To na
auki wannan nawa ne ku
insu?"
Cikin washe baki tace.
"Tunda ke sabuwar kostoma ce ba da
aya da
ari biyar na miki ragin
ari biyar."
To nagode bari in kawo miki ku
in."
Na wuce na koma kitchen
ina na daura
umamen tuwona a gas, ina
arin shiga ciki su Mustapha suka fito na basu waje suka fice.
"Sabuwa zamu je asibiti su Mustapha zasu kaini ni saina dawo"
Ganin yadda matan lungun suka kureni da idanu yasa nace.
Sai ka dawo"
Murmushi yayi mun, ni sabida ba
in ciki ma sai naga kamar kuka yake yi.
Shigewata ciki nayi na
akkoma mai gwanjo ku
inta.
Na gama dumamen tuwona na dafa ruwan bunu nayi shigewata ciki.
Ina karyawa sai ga
ar Shuwa tayo sallama ta kunno kai tana
arema
akin kallo.
Sau
aya bisa kuskure dana
aga kai naga itace ban sake
agowa ba.
"Sabuwa ina Babangida yake?
Kin hanashi ya le
o ya duba mu sabida mugun hali.
Ai ni daman nasan ba zaki iya barin gidan Babangida ba.
Kinbi kin asirce kab danginshi sai ro
onshi suke yi akan kada ya sake ki.
Nace ko kin dawo da bokancinki ne Sabuwa?"
arfi take maganarta indai ma
otana suna zaune a inda na barsu to tabbas suna jinta.
Dan na lura a shirye tazo tsab danta sanarma Babangida cewar ni boka ce, ta fasa wani
wai, shima babban saita fallasashi.
Ba tasan a yanzu in
wayayen sun Kai dubu so nake ta fasa uban kowa ya huta warin ya turni
emu duk mu mutu ma."
"Dake nake yi bokanya Sabuwa mai bama mata asirin mallakar kishiya, ko mallakar miji, ko kassara kishiya.
Ki sani asirinki bazai ta
a tasiri a kaina ba nafi
arfinki tun da bare yanzu"
Sama da
asa Allah bai bani ikon tankawa ba.
Har na soma jin matan lungun suna magana.
Kafin in aune sai naga daga waje an hanka
ar Shuwa ta shigo, tana shigowa sai ga Aisha mutan zango da Sadiya sun shigo harda sa sakata."
Ina ganin haka nayi kukan kura na dira a wuyan
ar shuwa nan dambe ya turni
e a tsakankaninmu, na hana su Aisha saka mun hannu.
Ai ita tasan baki ta fini ba dai
arfi ba.
Nayi mata dukan Allah ya tsine uwar mai
arya.
Matan gidanne suka banka
ofa suka
waceta.
Da mugun gudu na shiga ciki.
Nayi kata_kata na dawo baya wu
a ko wani makamin nake nema da zan illata
ar Shuwa tura ta kaini bango, daidai nake da ko wacce
ar abu ta kazan...
Frime
ina me glass na ciro a bango na fito da gudu .
Da Allah ya bani nasara a tsakiyan kan
ar Shuwa na fasa frime
innan.
MRS BUKHARI
HAYYA HAYYA
AR SHUWA YA JIKIN KUMA.
WUYA A HANNUN SABUWA AN FASA FRIME A KAN
AR SHUWA
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA TAKWAS
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
SADAUKAR.
NA SADAUKAR DA WANNAN SHAFI ZUWA GAREKI MRS JAY
NAGODE SOSAI UBANGIJI ALLAH YA BAR ZUMUNCI
SON SO
Assalamualaikum brkanku d warhaka hmmmm Wani kaya sai amale tohhh mata masu capacity matan kwarai
ga ramlex Mai kayan daa kayan buje
akwae
Package na uwargida
Package na amarya
Package na mejego
Tsimi baure
Tsimi magarya
Hadin tattabara
Hadin kaxa
Hadin ciccibi
Gumban Madara
Gumban ridi
Gumban waken soya
Karin dandano
Xuman matsi
Manta uwa
Hadin mallaka
Hadin bita xaixai
Hadin tsuguno hmmmmm gareku mata akwae adashen gata duk sati 2k hadi Mai kyau xaayi muku duk Mai bukata ga no 07069722234 ko 07044503983 snnn dn Neman Karin bayani ku tuntubi wnnn layukan
Ji kuke taratsatsa, take jini ya soma zuba kwalbar ta sameta a gefen kunnenta ta yankata sosai.
"Mun shiga uku Maman Mardiyya zaki yi kisan kai"
Cewar Maman Sa'idu.
Ni kuwa dana
yalla idanu na hango kwalbar koka kola
ai saina surota da sauri.
ar Shuwa tana tsaye tana cin
amarar fa
a, jini na zuba mata duk ya
ata wajen.
Ganina da wannan kwalba yasa ta fice a guje.
"Wallahi kuyi ta kanku
an daba ne dukkansu"
Matan ma
ota suka runtuma suka bita a guje matan gidanne ka
ai suka tsaya sunata bani ha
uri.
"Muna jiyota tana kiranki da boka kin asirce miji.
Wannan ai ba
aramar magana bace.
Yanzu fa da mai gidan yananan sai kiga in ba wani ikon Allahn ba sai kiga ya kama.
Kishiya duk yadda kuke burinta ta ganka a
asa Allah dai ya kyauta"
Nan suka gama surutansu suka bamu waje.
Aisha ce ta gyara wajen da jini ya
ata ina zaune ina huci.
Aisha yaushe a gari zuwa ba sanarwa?"
"Wallahi sabida zaman shari'arku ta gobe nazo.
To naje gida naji Maigogul yana cewa shi bazai je kotun ba.
Rakiya dai tace saita je yana bazata ba.
Har Hauwa dasu Layuza wai zasu je."
Baki kawai na ta
e ta kuntomun goyonta ta mi
o mun.
Wuni guda muka yi dasu muna hirarmu duk da hankalina baya jikina ma sam wallahi.
Saida suka ci abincin dare da na gama girkashi tun biyar na yamma.
Suna fita sai ga su Mardiyya Ramadan ya dawo dasu gida.
Ana magriba Babangida ya shigo da sallamarshi hakan yasa dole na mi
e nayi shigewata ciki.
Ina jiyoshi yana cema Mardiyya ta zubo mishi abincin.