← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 47

Sashe 34

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sabuwa sharri kawai take ma Babangida domin ta ha
a shi fa
a da mahaifinshi amman bai rageta da komai ba.

Inaso wannan kotu ta bani dama in kira Rakiya mahaifiyar Sabuwa tazo ta bayar da shaidar abinda ta sani"
Hawayene suka gangaro a guraben idanuna masu zafi.
ali yace
"Zamu tafi Sallah mu je mu dawo kafin Rakiya ta fito ta ba da nata shaidar."
Yana gama fa
in haka ya mi
e yabi
aramar
ofa.

Duk kowa saiya soma fita ni kam saida Adama ta tallafeni kana na iya mi
ewa tsaye a hankali muka fita.

Kasancewar anata kiraye_kirayen sallah a masallacin kotun hakan bai bamu damar cewa komai ba, alwala kawai aka shiga kiciniyar yi.

A zaune na gabatar da Sallah na da
e a raka'ar
arshe goshina a
asa sai kuka kawai nake yi, kaina da idanuna kuwa kamar zasu zazzago.

Ina idarwa Rakiya tace.

"Kuka yanzu ne dai zaki yi mai hujja ba dai ke taurin kai gareki ba?

Ko
igon tausayinki bana ji kin ha
a kai da uban miji sabida son zuchiyarku"
ewa nayi na barsu a wajen na koma barandar bakin kotun nayi zamana ina mayar da numfashi.

Nasan Rakiya zata jagula komai amman dukkan abinda Allah yayi mai kyaune a raina na gama yanke hukuncin matakin daya fi dacewa dani tuni.

Abinci Babangida ya turo Ramadan dashi takeaway biyu nawa
aya na Adama
aya.

Lafiyayyar party jallof rice ce wacce taji hanta ga kaza
atuwa akai sai fanta
ara.

"Lolo ki daure kici, sai ki watsa magungunanki
aya har ta wuce kusan da minti ashirin"
Cewar Adama wacce take ma wannan abinci cin yinwa."
Bana jin ko ruwa zan iya kur
a Adama ke dai kici maganinma ki barshi zan sha in muka koma gida"
"Amman Lolo wanne irin in muka koma gida ke da kike cikin ciwo"
Dan Allah Adama ki barni.

Ciwon dake zuchiyata yafi wannan ciwon da kuke kallo, asalima ciwon zuchiyarne ya haifi wa
annan ciwukan.

Madamar ina amsa sunan matar Babangida ku cire rai da rayuwata dan wallahi yadda nake ji mutuwa zanyi.

A haka muka sake shiga kotu ko gani da kyau bana yi.

Sama sama na dinga jiyo Rakiya.

"Wallahi
arya take yi.

So take ya saketa ta auri tsohon saurayinta wanda shi Babangida ya kamasu tare kawai.

Amman ita da take cewa babu abinci a gidanta itace fa take taimakonmu da abinci da ku
i.

Iyakar abinda muka sani Babangida na
arinshi...."
Bansan da wa
anne kalmomi Rakiya ta
arashe jawabinta ba, dan kunnuwana do
ewa suka yi.

Sai ji nayi al
ali yace.

"Bayan sauraren wannan
ara, da yin nazarin hujjojin da suka gabata wannan kotu ta kori wannan
ara"
Shima a iyakar haka kunnuwana suka dena jiyo komai bafa suma nayi ba, ina kallon mutane suna ta fita a kotu Adama da Labbai suna ri
e dani har muka fita.

Ku kaini gida Labbai kada ku kaini in mutu a
akin Babangida"
"Kiyi ha
uri Lolo kada ki kashe kanki, yanzu in muka kaiki gida wani
arin ba
in cikinne gara muna tare dake acan gidan kafin mu san abunda zai biyo baya.

Amman Rakiya sun bani mamaki bana wasa ba."
"Niko basu wani bani mamaki ba.

Ku
i masu yawa Malama Babba ta aiko Wawo jiya da daddare ya kawo musu, Rakiya da Maigogul akan ku
i babu abinda ba zasu iyayi ba wallahi."
Sama_sama nake jinsu gani ido a bu
e ina tafiya da
afafuna amman babu hankali a tattare dani.

A falo muka ya da zango tunda na rufe idanuna hawaye sukaita sakkowa a idanuna na
i bu
ewa.

Babu irin bam baki da magiyar da su Labbai basui mun ba, amman na
i magana.

Har su Sadiya da Uzairu zuchiyata, da Sama sun zo naki magana fur, na
i bu
e idanuna.

Sun kai kusan magriba sunata mayar da zance tare da tattauna abunda su Rakiya suka yi a katu sabida ku
i.

Dana gaji da ji da bin bango na rarrafa na
ule
aki na saka sakata.

Babu wanda yayi yin
urin biyoni suma sun lura ka
aici nake bu
ata.
aramin akwatina na jawo na bu
e durowa na zuba kaya wallahi bansan wanne irin kaya na zuba ba, sai tarkacenmu na mata, na kulle akwatinnan, na jingineshi tare da
an uwanshi,
aramar jaka na
akko ba
a na mayar da
an ku
ena ciki, da su katin
asa da Atm card
ina guda biyu sai
an kunnen goid
ina dana yaran.

Itama jakar na adanata kafin na bu
e sakatar da bin bango na shiga ban
aki, ina jiyo yara suna mun sannu na
i magana bana tunanin ma harshena zai iya sarrafuwa harya bada harafin da za'a fahimta.

Alwala na
auro na koma ciki a
akin na tadda Adama suna waya da Gaza tana labarta mishi abinda su Rakiya suka aikata.

Ni dai daga zaune na yi sallah.

"Lolo ga abinci ki daure kici ko dan ki samu lafiya kinga ya kamata ace kin sha magani.

Da ido kawai nake binsu na
i yin magana.

Sai abun ya shiga basu tsoro kuma duk sukai cirko_cirko a kaina.

Ana cikin haka muka jiyo sallamar Babangida.

"Shigo Babangida gara da Allah ya kawo ka.

Shigowa yayi muka ha
a idanu nayi mishi wani irin kallon da saida ya tsorata.

"Kaga Lolo babu ci, babu sha, babu uhm babu uhm_uhm tunda muka baro kotu."
Take ya firgita yace.

"Adama kamar yaya ban gane me kuke son kuce mun ba."
A mugun tsorace yayi maganar Labbai ce tayi mishi bayanin yadda zai fahimta.

A hankali ya tsugunno a gabana ya zuba mun ido kawai yana kallona.

"Sabuwa kina jin abinda nake fa
a?

In kina ji amsa kika kasa mayarwa bakin ki ya
i bu
ewa ki
aga mun kai"
Ban ko nuna da wasa naji abinda yace ba.

Hannunshi ya
aura a kaina a tsanake ya soma karanto Qur'ani cikin kira'a mai da
in saurare.

Ni dai ko tari yafi awa
aya yana mun karatu banko yi tari ba, sai hawaye dake ta zuba a idanuna"
"Babangida anya Lolo ba gamo da aljanu tayi ba kuwa, ko ko dai ba
in cikin abinda ya faru a kotunne duk yasa ta koma haka.

Kaima dai hanyar daka biyo gaskiya yau dai
aya in
ana baka kyauta ba.

Taya zaka ha
a kai dasu Rakiya sabida Allah, sabida kasan babu abunda ba zasu iyayi akan ku
i ba ko?

To yanzu ga abinda hakan ya haifar"
Ni dai idanuna a lumshe suke.

Adama da Labbai suka kinkikeni zuwa kan gado suka shimfi
eni.

Ina jin sanda Babangida ya zauna akan gadon ya ri
o hannuna.

"Adama wallahi duk abinda kika ga ya faru a kotu bani da masaniya a kanshi.

Yadda kuka ji nima haka naji.

Ni bama wannan ba lafiyar Lolo yanzu itace a gabana, in har batai magana ba zuwa gobe da safe sai mu wuce da'ita asibiti.

Kuyi ha
uri dan ALLAH ni dai naja komai ni na lalata komai lokaci bai kure ba zan gyara abinda na
ata da hannuna.

Wallahi ina son lolo inason zama da'ita"
Wayarshi ce ta shiga ruri
Da sauri ya zaro a ajjihu tare da karawa a kunnenshi.

"Assalamu alaikum Kawu Manga.

Barka da dare"
Daga wayar Kawu Manga yace.

"Abin duk da ake gudu ya faru.

Kazo gida ka samemu yanzu.

Malam yana cikin mawuyacin halin da babu Lallai ka iso ka taddashi da ranshi.

Ina jiye maka tsoron Yaya ya rasu da ba
in cikin ka Babangida kazo maza"
A mugun gigice ya mi
e baice komai ba ya fita har yana tuntu
e tsabar firgici.

Adama tace.

"Malam ne naji ta wayar ance baida lafiya.

Ni Labbai wallahi tausayi Babangida yake bani.

A wannan karon nadamarshi ta gaske ce ga mahaifinshi yana fishi dashi oh ni Adama wannan Aure"
Haka dai sukaita tattaunawa a tunaninsu bacci na samu, ni kuwa nasu baccin nake jiran samuwarshi in kama gabana in tafi inda yafi dacewa dani tunda dai
arfi da yaji bariki suke son in shiga ai sai in koma ruwa."
Na da
e idanuna suna rufe ina sauraren muryoyi da motsi, har yara duk sun shigo sun dubani ina jinsu.

Daga inda nake kwance ji nake tsabar jiri tamkar gadon sama yake tashi dani.

Ina dai jirace har na soma jin saukar munshari halamar bacci yayi nisa.

A hankali na bu
e idanuna, amman me sai naga bana ma gani sosai duhu_duhu nake gani.

Cikin dakiya da dauriya na mi
e zaune, nafi tsawon minti biyar kaina na hajijiya.

A hakan na yin
ura dafe da gadona.

Jakar hannu ka
ai na
auka ko mayafi babu na fice a
akin da bin bango.

Cikin nasara har na fice a gidan ban ha
u da kowa ba.

Ina isa titi na tari mota.

Hotel mafi kusa zaka kaini ni ba
uwace"
Nayi mishi maganar a hankali tamkar wacce take a bige.

"Shata ne Hajiya?"
Murfin gaban motar na
alle na fa
a da
arfi na zauna ina dafe da kaina.

Tsabar ciwon kai ko haske bana son bude idona in gani.

E shata ne kai dai muje"
Figar motarnan yayi muka bar bakin unguwarnan.

Na barta kenan har gaba da Abada ba zasu sake sakani a idanunsu ba.

MRS Buhari
Sai monday in Allah ya nuna mana
Son so.

Ku fa
i ra'ayoyinku
Shin Sabuwa abunda tayi shine daidai.

Ko kuna ganin da bata shiga duniya ta dage akan neman saki.

Wasu ma suna ganin gara Sabuwa taci gaba da zama da Babangida ko????

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
INA MI
A SA
ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN HA
A INA GANIN RUWAN COMMENTS
AN BATI.

COM MA BA'A BARKU A BAYA BA SA
ONKU YANA ZUWA GARENI SON SO
Mai mota a ina kasan zan samu kayan caja kai da daddarennan?"
Nayi maganar a hankali dan ji nake tamkar kaina zai rabe gida biyu.

"Duk wannan cakewar batai miki ba har sai kin sake hawa gajimare?

Amman Hajiya daga gani ke babban kaine.
Chapter 34 · 0% Book details