Sashe 2
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bani kiga wayoyin nashi in ri
e mishi.
Su Baba Malam sun san me ake ciki kuwa?"
Wayoyin ta mi
a mishi.
"Wannan ba
ar wayar Maman Mardiyya ce lokacin da abin ya faru ta fa
i shine na take ta.
Banyi tunanin su Malama Babba sun san halin da ake ciki ba yana da kyau a sanar musu.
Yau munga tozarci da abun kunya.
Babu kunya ta kule motarshi shi kuma yaja suna shirin guduwa"
Kai kawai Mustapha yake ta jinjinawa.
Kiran Malama Babba ne ya sake shigowa wayar a karo na barkatai.
Mustapha ya
auka tare da karawa a kunne kana yayi sallama.
"Muryar Mustapha kamar nake ji.
An kashe mun Babangidan ko?
Wallahi sun jawowa kansu bala'i dan bazan yarda ba."
"A_a bai mutu ba Malama ki kwantar da hankalinki muna asibiti yanzu dai aka shiga dashi, saran dai ya shiga sosai.
"Shikenan gamu nan zuwa asibitin hankalin kowa a tashe yake"
GIDAN SU B HOUSE
Sauke wayar Malama Babba tayi a kunnenta.
"Malam kaji wai suna asibiti da Mustapha abokinshi.
Sai muje ko?
Ka kira Wawo yazo ya kaimu"
Jim Baba malam yayi tare da dena rubutun da yake yi a allo yace.
"Ki je ki kira Ramadana yazo mu je, Wawo yana wajen aiki ai ba sai an rabo shi da wajen aikin ba.
Allah dai ya kyauta tsuntsun dai da yaja ruwa shi ruwa kan doka, kuma duk wanda yasai rariya yasan zata zub da ruwa"
Kuka Malama Babba ta kuma fashewa dashi tace.
"Anya malam kana
aunar Babangida kuwa?"
Girgiza kai yayi yace.
"Ko ka
an.
Da ana canja
a da tuni na canja Babangida daga tsatsona.
Kaf haulata babu mai muguwar
abi'ar Babangida."
Shigewa ciki tayi tana kuka.
Baba Malam kuma ya shiga tunano baya
Sallamar wani bawan Allah mai saye da surt ce ta katse tunanin Malam Baba.
"Ameen wa'alaikas Salam.
Bawan Allah daga ina?"
"Daga kotu al
ali Muhammad Muhammad ya rubuto sammaci yace in kawo gidannan.
Surukarka Sabuwa ce ta shigar da
aran
anka Babangida kacigari.
Wannan sammacinne ranar zaman kotun yana jiki Malam zaku gani.
Sai a daure a halarci kotu kuma dan Allah a tabbatar takaddar taje hannunshi."
Salati Malama Babba ta saki wacce fitowarta kenan Ramadan na ri
e da hannunta.
"To Shikenan wannan takadda in sha Allah zata je hannunshi, kuma da zaran lokaci yayi zai zo, da kaina zan kawo shi"
Hannu Baba Malam ya saka ya kar
i takaddar.
Ya juyo ya zuba ma Malama Babba da Malama
arama idanu, can ya dubi Ramadan yace.
"Kayi musu jagora kuje asibiti.
Akwai inda zani yanzu daga can zan biyo"
Malama
arama na son magana amman tana tsoro dan Malam kaifi
aya ne.
Dole haka suka wuce asibiti shi kuma ya nufi gidansu Sabuwa a karo na biyu.
Sallama yayi a bakin
ofar gidan dan ya rasa yaro
an aike"
SABUWA:.
Fitowata daga wanka kenan, Rahama da su layuza duk sun zo, gasu Sadiya anata mayar da zance.
Na jiyo sallama tabbas Muryar Baba malan ne.
Maigogul ne ya fito daga
akin Hauwa.
"Yauwa Lolo ki daure ki shirya in mayar dake.
A cikin gidannan babu uwar abinda zaki tsinta.
Zawarawan gidan ma neman makafa suke yi balle ke da mijinki yake da rufin asirinshi, mu kanmu dake fa muka dogara.
Ni dai na fa
a miki wallahi Allah sai kin koma"
Fu ya fice, nima na shiga
akinmu a hankali, zancan ake dai ta tattaunawa, kowa yana da damar fa
in albarkacin bakinshi da duk abinda yake so yace.
Mai Rakiya ta mi
o mun mai gurguwa babu ko murfi duk datti cikinshi.
Kaya kawai na zura, goduwar rigar kanti da Sadiya ta ajjiye mun.
"Rakiya ke da Lolo kuzo, ku zo da tabarma"
Gabana ya yanke ya fa
i, Rakiya tayi saurin mi
ewa ta fice, Adama ta bi bayanta da tabarma, ni ko sai da Maigogul ya le
o yai mun dakuwa.
"Ungo nan.
Kaga ne mun
ar nema zaki fito ne ko saina shigo nayi miki
arin makauniya"?
Bakina a ture na suri mayafin rigar jikina na fita.
Dukkansu suna kan taburma ni suke jira.
A hankali na isa na nemi waje gefen Adama na zauna kaina a
asa.
Gyaran murya Baba malam yayi yace.
"A kwanakin baya Sabuwa tazo mini da batun in amince Babangida ya saketa, na rarrasheta na bata ha
uri ta koma gida.
To a wannan karon nasan tabbas rigima ce ta kaure a tsakaninsu, rigimar da ta lafa shekaru fin goma.
Yanzu haka ga takadda daga kotu an turo mana Sabuwa ta maka Babangida a kotu, shine nazo inji ba'asin musabbabin abinda ya ha
a rikicin, da dalilin yin
arar"
Nan dukkansu suka shiga sallallami, Maigogul kuwa yin
urawa yayi ya kawo mun wani wawan dukan da zafinshi ya jima yana ratsa tsokokin jikina.
"Zauna Maigogul abi komai a hankali Sabuwa fa tana da gaskiyarta.
"Wacce gaskiya malam bata da hankaline da zata maka mijinta a kotu dan ubanta, dame ya rageta ba dai hakuri akeyi ba.
Da ba'a ha
urinnan ai da itama fa ba zata zo duniyar ba"
Maiduguri ne yake magana duk a daburce da halama lamarin ya doke su sosai.
Rakiya dai sai tafa hannayenta take yi kaina na
asa ina
igar hawaye.
Gaza daga can gefe yana ma Rahine wanka yace.
"Kaga
ar gari.
Wallahi baki ta
a burgeni irin yau ba"
"A_a ai mata uzuri shekaru goma sha ba kwana goma bane ba.
Nasan abubbuwa da dama da ku baku sanshi ba dangane da tafiyar aurensu.
Amman menene dalilin rikicin?"
Maigogul ne ya zage ya labarta mishi yadda abun yake.
Idanu ya runtse ba tare da yaso jin gaskiyane ko ba gaskiya bane.
Yace
"Batun shigar da
aran akan menene shi kuma Sabuwa?"
A mugun sanyaye nace.
Saki nake nema Malam Baba kayi ha
uri"
Da sauri ya
aga mun hannunshi akan in yi shiru, mu
ut na ha
iye maganata.
"Sabuwa zan miki tambayoyi ki amsa mun su ki daure ki kuma dena kuka."
Ina shesshe
an kukan ba
in ciki da tsagwaron tantagaryar nadama na gya
a mishi kaina.
"Kin shirya rabuwa da Babangida kin tabbatar, sannan kin shirya zawarci da kaucema kuskure da kauce hanyar da akabi a baya, sannan Sabuwa ki sani Shari'a zata iya baki
anki, to in bata baki su ba kin shirya ha
uri, sannan zaki kar
i duk halin tagaiyara ko tozarci da
ancin da zaki gansu a ciki?
Dan daga ranar da kika rabu da Babangida daga lokacin duk tallafin da nake yi zai
are, hatta Islamiyya sai an biya musu zasu je balle boko da ba tawa bace.
Hatta ubansu yabar sake shigo mun gidana.
Sabuwa!"
Ya kirani da murya ta gaske.
Bakina na rawa na amsa.
"Kin shirya ma duk wa
annan lissafin da nayi miki, da wa
anda tunanina bai kawo su ba?"
Rakiya tace.
"Babu ma Kotun da za'a shiga Malam dan Allah maganar nan a barta Sabuwa dai ba ita ta haifo kanta ba, ni da Adama da daddare zamu rakata gidanta.
Sannan shima Babangida a bashi ha
uri da abinda ya shiga tsakaninsu da Gaza.
Shaye_shayenshi yayi bata fa
a mishi gaskiya ba ko maigogul?"
Ta tambayi Maigogul dake hararata.
Da sauri yace.
"Sosai ma.
Kaga muma fa in yayo shaye_shayenshi ya dibga sai yazo yace uwar tashi zai zane, ko kaji ma ya kirata da matarshi.
Ayi ha
uri "
Malam Baba yace.
"Assha Allah ya kyauta.
Ai Maigogul duk wannan fa ba damuwa bace, addinin Musulunci addinine mai sau
i, nima da kaina ina sulhunta aure, wasu ma in abun ya
i sai in turasu kotu daga
arshe kaga an rabu.
Sabuwa ki amsa mun tambayoyina duk kin kar
E Baba malam na kar
a babu damuwa"
Idanunshi ya runtse tare da ri
e kanshi yayi shiru kamar ruwa ya cinyeshi.
Sautin
ura ashar na Maigogul kawai kake ji a wajen sai zagina yake yi yana mangareni.
Gaza kuma ya taso shima ya tsaya akan Maigogul sunata fa
i in fa
"Maigogul dan Allah kabi komai a hankali duk wannan bashi bane.
Ke Sabuwa da daddare ki shirya Rakiya da Adama su mayar dake
akin ki, kije ki zauna har aga menene sakamakon
arshen shari'a.
Ki sani da aure a kanki shi wannan bawan Allah kar ki sake ha
uwa dashi, aji tsoron Allah Sabuwa"
Da sauri na
ago jin ya ambaci in koma
akina, magana nake son in yi amma nauyi da kwarjininshi yasa dole na sunne kaina
asa ina hawaye.
"Ji mana kai Dattijo bafa eh zata wani koma ba in fa
a maka gaskiya"
Baba Malam ya dubi Gaza yace.
"Abi komai a hankali Sabuwa ta koma
akinta har sai an gama Shari'a"
ewa yayi yai mana sallama ya fita.
Dawa Allah ya ha
a su Maigogul in bada ni ba.
Nan wannan yace wannan, wannan yace wancan akaita zagina tare da aibantani.
Har Sadiya tana duban tsabaragen idanuna tana cewa dama in Babangida ya sake ni ita ya aureta duk bala'i zata zauna.
Gaza shima ya saka tijara shi yana bayana.
ASIBITI:.
Isowar su Malama Babba ke da wuya aka fito da Babangida daga
akin
aramar tiyatar da akayi mishi a hannunshi, a gadon marasa lafiya aka wuce dashi zuwa ward
in maza.
Malama Babba sai sharce hawaye take yi, a kaf yaranta Babangida shine mafi soyuwa a gareta, inda za
i za'a bata na ta za
a sauran yaranta duka, ko Babangida shi
aya tilo, to da shi zata
auka.
Ba wai dan ya fisu biyayya ba, sai dan irin yadda yake da shiga ran duk wanda yake tare dashi.
Baba Malam yana mutuwar son Babangida da yabon
wazonshi a baya kafin Sabuwa ta shigo rayuwarshi.
"Ku daure mu jira daga waje yana bu
atar hutu, sannan kai inason ganinka a office
ina."
Cewar Dr A_A NAFA
A kenan tana kallon Mustapha dake waya da Wawo.
Da sauri ya kashe wayar .