Sashe 29
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka kuma ba mahaifiyarka ha
uri."
Shiru ya kuma yi, ga Mustapha ya dameshi da kira sai saka wayar a silet yayi.
Can dai yace.
"Kuyi ha
uri bazan iya ci gaba da zaman aure da'ita bane, sabida wani dalilin da fasuwarshi dani daku bazai mana dadi ba.
Malama Babba kiyi ha
uri ba
in bin umarninki nayi ba.
Dole ce tasa nayi sakin akan dalili mai
arfi.
Kuyi ha
uri bakin al
alami ya riga da ya bushe"
Ya ja baki yayi shiru.
Malama Babba ma ta rasa abinda zata ce, domin bata ta
a tunanin zata bashi umarni ya
etare ba.
Tasan yana bakin
okarinshi wajen bin umarninta.
Abinka da
a da uwa kuma
an dama yafi soyuwa a zuchiya fiye da sauran.
A take Malama Babba taima
anta uzuri da wannan kalmar ta malam bahaushe da yake cewa mai
aki shi yasan inda yake yi mishi yoyyo.
"To shikenan Babangida dani da gyatunarka ba zamu matsa maka ba akan dole sai ka dawo sa matarka ba.
Domin babu dole a cikin aure.
Ke hamida sai ki daure ki koma
akinki ki yi idda in iddarki ta cika Allah bashi saiki tafi in rakaki har garinku"
Hamida da jin haka ta mi
e rai a
ace diyar ta mi
ar tsaye ta
aura akan cinyar Malama Babba ta suri akwatinta.
"Ga yaranku nan ni dakai har abada.
Kuma ka sani zakuntata da kayi in sha ALLAH sai surukanka kaima sun
ana maka ba
in cikin da kake
anama naka surukan.
Ke kuma kici gaba da biye mishi in sha ALLAH sai yayi ajalinki"
A zafafe Babangida ya mi
e zaiyi kan Hamida Malama Babba da Kawu Manga suka dakatar dashi.
an kuka mai zama uwarshi jifa.
Babangida kabi duniya a sannu.
Kai kaji kalaman da yarinyarnan ta fa
a ko?
Kayi
ari ka gyara
abi'unka ina ji maka tsoron ka samu yaro irinka, wallahi duniya ba zatai ma da
in zama ba.Jibi a sanadinka kasa na bawo gidam aurena na dawo hannun
ana Malam da ranshi da lafiyarshi ya koreni a gidanshi, inta kama ma rabuwa dani zaiyi kuma duk sanadin jaye_jayen maganarka.
Bazan maka baki ba abun sai yayi maka yawa.
Allah ya sani ina sonka Babangida shi yasa kake wahalar dani.
Jibi yarinya
arama da matarka ta dire mun a cinyata.
Ga Hauwa tsohuwar matarka yau
innan ta kawo
anka ta dan
ama Malam.
Shi kuma malam ya kira kudidi ya bata, ga Mufida Hamida ta dure mun ga Usama.
Kukane yaci
arfinta Kawu Manga yace.
"A dai taru ayi ha
uri dai.
Yara kuma shi Usama ya tafi dashi ya ba matanshi.
Ita kuma wannan zan ba mata a cikin gida suci gaba da ri
onta, ga Mariya na da
iya sa'arta kinga ta samu
awa.
Kai Babangida kama hannun yaronnan kuje, mutumin kawai."
Babu shiri ya fice yana sharce zufar data tsattsafo a saman goshinshi.
Sumy ta gama dashi ta dalilinta yau yana ji yana ganin Malama Babba na zubar da hawaye amman bashi da hannun share mata.
Duk da wannan kukan da
ine akan fasuwar
wan da yake son yaga ya rayu ba tare da fashewa ba.
Abinda Babangida ya mance shine shin za'a dauwama ana
oye ma Amir asalinshi ne, ko za'a dauwama ana tafiya a mazaunin Amir agolane da Sumy ta tawo dashi gidan aurenta?
Yana fita ya zaro wayarshi Mustapha ne dai yaketa kira.
Tabbas yasan da matsala banza bata kai zomo kasuwa wannan kira babu
autawa.
"Mustapha wannan kira haka.
Allah yasa muji alkhairi?"
Mustapha daga wayar yace.
"Babu wani Alkhairi kai da nake ta kiranka tun abun na faruwa.
Sabuwa ce wannan matsiyacin yazo ya
auketa a bakin makarantar yara a mota.
Shine naita kiranka baka
aga ba."
Wani irin hajijiyace ta kusan buga Babangida da
asa babu shiri ya jingina da bango numfashinshi yana fita da sauri_sauri.
A take kamanninshi suka sauya, idanunshi da jijiyoyin kanshi duk suka fito.
Runtse idanunshi yayi yana sauraren zuchiyarshi.
Wani irin mugun tsananin kishin Sabuwa ke dafa zuchiyarshi da gangar jikinshi harma yake iya jin zai iya kashe Khalid ya kashe Sabuwa kowa ya huta."
"Babangida kana jina kuwa.
Inata magana naji shiru?".
"Ina jinka.
Ya kaimun ita Hotel ko, ya danne mun ita ko Mustapha?"
Cikin wata iriyar muryar da baisan yana da'ita ba yayi maganar.
Shi kanshi Mustapha yayi mamakin jin muryar abokin nashi da irin furucinshi.
Ya dai san baya son Sabuwa a rayuwarshi, amman yasan Babangida na da wani irin kazamin kishi.
"A_a basu je Hotel ba.
Sun shiga store yayi mata siyayya, sai a bakin titi daya parking motar sun da
e suna ciki bana iya ganin me suke yi.
Sai ya sauketa a gida.
Lokacin da nake ta kiranka sun shiga store siyayyane naso kazo ka same shi mu
addamar mishi sai baka
aga wayar ba"
Idanu Babangida ya lumshe yana ji tamkar zuchiyarshi zata jijjige ta fa
o.
Yayi magana ya kasa ha
a kalmar da za'a fahimta sai in'ina kawai.
Wayar ya kashe kawai ya figi hannun Usama suka bar wajen.
Wani irin zafi da ra
adi yake ji.
Allah Allah yake ya isa gida ya ajjiye Usama yabi Sabuwa har gidansu ayi duk wacce za'ayi in ba dukan mutuwa yayi mata ba,
ila ajalinshi ta shirya yi da ba
in ciki."
Banko
ofar gidan yayi babu kowa a tsakar gidan, yana kallon
ofar
akin Sabuwa ya ganta a bu
"Usama jeka
akinsu Khalifa ina zuwa yanzu kaji?"
"To Baba"
Cewar Usama.
Kama hanya yayi turyan_,turyam zuwa
akin su Khalifa har saida yaga shigarshi kana ya nufi lungunsu Sabuwa."
Sabuwa:.
Ina kwance ina karanta wasi
ar jaki na ji an banko
ofa an shigo.
Kafin in yi wani yin
uri Babangida ya cabke wuyana gam ya sha
eni.
Idanunshi duk sun fiffito tamkar shi aka sha
e bashi ya sha
e ba, har wani tararren hawaye nake hangowa a guraben idanunshi.
"Wato ke Sabuwa har yanzu baki ha
ura da wannan la'ananne.
Khalid
in ba ko?
Sabida kinga ina raga miki ne yasa kike wasu abun.
ar iska wacce sukai gadon iskanci.
Mace da aurenta harda budurwar
a amman tana raba jikinta ga
an balaja'u.
Yau kasheki zanyi in kashe shi dan ubanku nima a kasheni duk mu huta"
Da wani irin
arfin murya mai salon dashewa yake magana irinta basawan india sak kun tuna maganbo na shirin
in kwaila?
To sak muryar da yayi kenan.
Idanuna sai fitowa suke yi dan Babangida ba imanine dashi ba sai sake makuremun wuyana yake yi.
Ni kuma sai kiciniyar
wacewa nake yi amman ya
i sake ni.
Hannu nasa na biji
asanshi da dukkanmin
arfina.
Ihu yayi ya sakeni tare da ri
asanshi da hannunshi mai lafiya.
Mi
ewa nayi na diro daga gadon da gudu ina haki.
Wallahi Babangida kayi ka
an ka rabani da Khalid ni dashi sai mun yi aure mun haifi yar.."
Kafin in karashe Babangida yayi wani kukan kura ya buge bakina da iyakar
arfinshi.
Take naji bakin kamar ba nawa ba.
Rungumarshi nayi ina shirin yin fa
a dashi.
Ayau dai na kasa dan ran maza ya
aci fya
ani yayi a gado yana nuna ni da yatsa.
"Sai dai a mafarki wallahi Sabuwa bazan ta
a rabuwa dake ba .Kuma ko dan sabida Khalid kina cikin gidannan babu inda zaki je wallahi kinji na rantse.
So kike ki kasheni da ba
in ciki ne Sabuwa kome kike so.
Shin Khalid
in fina yayi iya tarairaya, ko
arfin mazantaka zai nuna mun ki fa
a mun nace"
arashe maganar da tsawa tare da runtse idanunshi har saida hawaye ya surnano a idanunshi guda
aya.
Zama yayi jikinshi a mace a bakin gadon, nima ina zaune a gadon ina maida numfashi ga jini sai zuba yake yi a bakina, bakina ya aune yayi suntum.
Ya da
e yana kallon waje
aya kome yake kallo oho.
Ni kuma sai lumfashi nake yi gami da ha
iye kukan dake tunkudo kanshi da kanshi dan ko kasheni Babangida zai yi na dena kuka a gabanshi kuma bazan
ara ba.
"Sabuwa daga yau sai yau in kika sake fita wallahi Allah
aya kenan komai zai iya faruwa.
Haba sabuwa ya kamata ki kare mana mutuncin
anmu, ko baki kame kanki dan aurena dake kanki ba, ai kya kame kanki dan darajar
anmu.
Idan kika sake ha
uwa da Khalid ko na kamaki kina waya dashi Sabuwa zan kasheshi Allah.
Dama tunda kika shigo rayuwata nake gamuwa da bala',i."
Nima shigowa rayuwata da kayi bala'i da masifa ne.
Ha
uwa da Khalid kuma yanzu na soma Babangida.
Kai ka kame kanka daga matan banza ne.
A kunnena nake jiyo nishinka kana mu'amala da karuwarka.
Kaine wannan zangon ba
in kaine wancan zangon ba
in.
Suma duk matan da kake mu'amala dasu iyayen wasu ne,
an wasu ne,
annen wasu ne.
Narantse da Allah ko da tsiya ko da arziki sai ka sake ni.
Kuma ko dan ba
in ciki ya kasheka ni sabuwa saina Auri Khalid.
"SABUWAAAA"
Ya fa
a a zafafe tare da
aga hannunshi yana so zai dokeni, jikinshi har rawa yake yi.
Hannun ciwonshi na doke cike da mugunta.
Dan wallahi na shirye in baiyi wasa ba saina sauke hannun duka.
Ina gudun kada a
ara mana tsayin shari'a ne kawai.
Lumshe idanunshi yayi hawaye masu yawa suka zubo a guraben idanunshi.
Wallahi yafi minti goma a tsaye tamkar mutum mutumi daga bisani ya bu
e idanunshi ya sauke a kaina.
Idanunshi sun zama tamkar garwashin wuta.
"Ki kasheni in rataya a wuyanki kinga wuta zaki shiga kai tsaye.
Ni da kike kallona a matsayin Ra'asujjarima sai in shiga aljanna kina kallo"
Yana kaiwa nan ya fice da wani irin mugun sauri.
Sakata na saka ma
ofata na jingina a jikin
ofar ina sulalowa
asa a hankali ina kuka mai gunji.
Nafi awa
aya ina kuka wallahi har saida na soma ganin duhu_duhu kana na yi shiru inata faman sauke ajjiyar zuchiya kuma"
Babangida:.
Yana zaune a falon Sabuwa idanunshi a rufe shi ba kuka yake yi ba amman zuchiyarshi kuka take yi sosai.
Zafin zuchiya, zafin maganganun Sabuwa,yasa ko zafin ciwon da Sabuwa ta jangwale mishi baya ji.
"Ko da tsiya ko da arziki saika sake ni.