Sashe 6
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga baya ne aiki ya mayar da mijinta kaduna ya tarkatasu suka koma sai ya zamana sai dai muyi waya.
To ashe itama tana tare da
ar Shuwa tunda gashi tazo mata"
Lafiya lau Fiddausi jiki da sau
Na fa
a da fara'ata
"Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne"
Ameen"
Na fa
a a ta
aice.
Ramadan ne ya fito da sauri.
"Maman Usama, da Maman Fatima Babangida ya farka yana nemanku"
Da sauri suka mi
e suka shiga.
Har suna rige_rige
Niko da idanu kawai na bisu na ta
e bakina.
Babangida:.
Yana bu
e idanunshi wani irin zafi da tsamin jiki sukai mishi sallama.
Idanunshi ya runtse kawai yana tuno dukan
irjinshi da Sabuwa ta haukace tayi mishi.
Hoton fuskar Khalid kuwa abadan bazai gogu a
walwarshi ba sam.
Idanunshi ya runtse tare da furta.
"Kin cutar dani Sabuwa kin ruguza mun zuchiyata.
Ashe haka nake kishinki?"
Furucin daya janyo hankalin Ramadan zuwa gareshi.
"Babangida ka tashi, bari in kira likita dan tace daka farka a kirata."
Fita yayi yaje ya kira likita, tare ma suka tawo ta shiga dubashi gami da mai tambayoyi.
"Yanzu abinda za'ayi shine a nema mishi tea ya soma sha ya warware hanginshi sai yaci abinci.
Zai karbi allurai da magunguna.
Malam Babangida sannu ko, Ubangiji Allah ya ba da lafiya.
Sannan a kula da yawan motsa hannun gudun kada a dawo mana da aiki baya'
Tana kaiwa nan ta fita akan in yaci abinci za'azo a yi mishi abinda ya dace."
"Ina su Malama Babba da su Kawu Manga duk basu zo bane?"
Babangida ya tambaya idanunshi a lumshe, hoton yadda Sabuwa ta fa
a motar Khalid ya shiga tariyo kanshi da kanshi a
walwarshi.
"Sun zo Baba Malam ne yace su koma gida.
Kuma yace kada su sake zuwa ma."
Bai bu
e idanunshi ba.
Kuma baiyi mamakin abinda Ramadan ya fa
a mishi ba.
Sai cewa yayi.
"Wayata tana hannun waye, sannan ina su Hamida?"
"Uhm wayarka inaga tana hannun Yaya Mustapha tunda shi ya kawo ka asibity.
Ko
azu da safe abokanka duk muna tare anan dazu.
Su Maman Usama suna waje harda Maman Mardiyya ma"
Runtse idanunshi kam yayi jin an ambaci sunan Sabuwa sai yaji tamkar an watsa mishi ruwan dalma a kwanyarshi.
Cikin hucin kishi yace.
"Ban yarda a barta ta shigo inda nake ba sam Ramadan.
Ka je ka kirawo mun su Hamida su zo"
Shine kiran da Ramadan ya fita yayi musu.
Suna shiga suka tarar da dabara Ramadan na
arin zaunar da Babangida dan yace duk jikinshi tsami yake yi mishi.
"Maman Usama dan ha
a mishi tea mai kauri"
Cewar Ramadan dake kiciniyar sama Babangida fulo a bayanshi.
Tea kakkaura hamida ta ha
a mishi daidai sha inda bazai
ona baki ba, amman zai dumama ciki.
Duk da Babangida baya jn da
i a zuchiyarshi da ruhinshi, da gangar jikinshi hakan bai hanashi shanye tean matanshi nata aukin yi mishi sannu ba.
"Sannu Jannaty.
Naji mummunan labarin abinda ya afku.
To ni dama na
auka ta dena bin maza ne tunda nayi mata fa
a a baya sosai"
Wani mugun kallo Babangida ya feso mata wanda saida yasa cikinta ya
uri ruwa.
Gashi dama amfani take so tayi da wannan damar ta yima Sabuwa sharrin da dole ma ta bar gidan Babangida.
"Au munafuka ashe ke daman kinsan maza take bi shine kika rufa mata asiri?
Ohh wato ke kika
aure mata baya tabi maza da aurena ko?
Wallahi harke bazan
yale ba ke da Sabuwa saina
aureku har igiya sai tayi saura.
Tare zan koreku ai in dai Sabuwa ta bar gidan kema ba zama zaki yi ba maras mutunci.
Shi kuwa farkan nata kasheshi zanyi da hannuna.
Zan yi maganinku duka.
Wallahi ba'ayi komai ba akan Sabuwa zan iya mutuwa"
Babangida da ihu da fa
a yake maganarshi.
Wata ma'aikaciyar jinya ce ta karaso"
"Amm kuyi ha
uri kuje daga waje sabida ba'ason mara lafiya a dinga fa
a mishi maganar da zata
ata mishi rai.
Bakwa ganin halin jinyar da yake ciki ne?
Da Allah kuje waje"
Ta fa
a a wula
ance.
ar Shuwa sai zufa take sharewa allura na neman tono garma.
Jikinta a sanyaye ta fita zuchiyarta cike da tunanin mafita.
Gami da mamakin kalmar da yace akan Sabuwa zai iya mutuwa.
"Kenan yana sonta dama?"
Wannan amsar har Hamida ita suke ta son ji.
Hamida na biye da'ita har zuwa barandar da suke zaune"
"Iskanci kawai.
ar iska ashema tasan tana bin maza bata iya fa
a mun ba.
Kenan ita ta bayar da
ofar ayi iskancin ma?
To zan kuwa ka
asu tare kenan in huta dan wallahi itama ta fita a kaina."
Idanunshi ya rufe wasu hawayen mugun kishi da ba
in ciki ya biyo gefen fuskarshi ya zubo siriri dashi.
Farfesun da Sabuwa ta dafo mishi na kayan ciki shi Ramadan ya zuba mishi.
"Bazanci ba tunda dai ba dole bane kaji ko?"
Kafin Ramadan yace wani Abu sai ga Kawu Manga tare da Wawo da Jibrilu sun shigo.
Kai da ganin fuskokinsu kasan cike suke da damuwa mai tarin yawa.
"Babangida ka samu ka tashi kenan?
Gara da Allah yasa idanunka biyu domin kaine ka
ai zaka iya warware mana wannan
ullin ko zamu samu nutsuwa."
Cewar Kawu Manga dake dafe da kan Babangida.
"Na farka Kawu.
Kaga abinda wan Sabuwa yayi mun akan gaskiya ta ko?
Bazan bar maganarnan ba gaskiya Kawu."
Wawo yace.
"Kaga duk ba wannan ba.
Al'amarin fa daya tunkaroka al'amarine mai girma.
Shin kasan Alhaji Abubakar Baban Bola dai ko, sannan kasan da maganar dukiyarshi dake hannunka?
Muna son
arin bayani, dan yanzu haka maganar tana kotu"
A mugun razane yake kallon Wawo zuchiyarshi da kanshi a lokaci guda ya buga.
Ma'aikaciyar jinya ce ta karaso wajen tare da katse musu hanzari da cewa.
"Dan Allah ku
an bamu waje, zanyi mishi allura kuma zai sha magani, ba'aso ya fiye yawan magana sakamakon jininshi da ya hau."
Kawu Manga yaima Ramadan da Wawo nuni da su su fita.
A sanyaye suka fice.
Kawu Manga na tsaye
yam yana kallon yadda jikin Babangida yake rawa, ita kanta ma'aikaciyar jinyar abun karfinta yafi a guje taje ta kirawo likitan da yayi aikin dare suka dawo tare.
Aunashi yayi jininshi ya yi mugun hawa fiye da kima.
Allurar gaggawa akayi mishi bacci ya debeshi luu.
"Uhm Baba akwai wani abun da aka fa
ama mara lafiyanmu wanda ya
aga mishi hankaline?"
Kawu Manga ya sharce zufar data keto mishi yace.
"Akwai Dr karayar arzikice ta sameshi"
Idanu Dr ya
an runtse yace.
"Ashsha na tayashi jimami gaskiya.
Amman Baba ai asibiti ba wajen tattauna ire_iren wa
annan maganganun bane.
In akayi la'akari da irin halin da shi marar lafiyan yake ciki.
Nan gaba a kiyaye hakan dan Allah.
Yaci abinci ne daman?"
Saida ya kuma ajjiyar zuchiya dan ya riga yaga amsar da suke son ji daga yanayin Babangida tabbas komai ya tabbata duk da dai ga saka hannunshi nan akai.
"Sai dai a tambayi Ramadan shine ya kwana dashi"
Wayarshi ya
aga yayo kiran Ramadan.
Yana ganin kiran sai bai
auka ba ya garzayo da sauri.
"Mara lafiyanmu yaci abinci ne?"
Dr ya kara tambaya a karo na biyu.
"A_a ya dai sha tea amman da kauri.
Abincin na zuba nayi nayi ya
i yarda yaci"
"Ok babu damuwa tunda ya sha tea.
A kiyaye domun ba'ason hayaniya.
In so samu ne duk kuyi zamanku a waje dan Allah ba sai kun shigo ba, mu zamu dinga dubashi"
Tare suka fito da Dr daga
akin.
Wawo ne ya nemi a sake ma Babangida
aki, a saka shi a I P U nan da nan aka maidashi abinka da ku
i harma kulawar da ake bashi aka ninka.
SABUWA:.
Mu dai muna ta zaune mu na
an ta
a hira da Labbai.
Daga shigarsu Hamida wajan Babangida har fitowarsu, kama zuwansu Kawu Manga da fitowarsu, da sake ma Babangida
aki duk ina zaune ina buga lissafine kawai.
Bamu muka bar asabitin ba har saida muka yi isha, muka tattare kwanukan abincinmu wanda Ramadan ne ka
ai yasha farfesun mukai musu sallama muka tafi.
A nan muka baro Kawu Manga da Wawo.
Hamida,tun yamma ta dawo gida ita da ba
inta.
ar Shuwa da
annenta
ila nan kwana dan naga basu
aura haramar tawowa ba.
Ko da muka shiga gida munyi tulis da gajiya tara da kusan kwata muka shigo.
Mardiyya ce ita ka
ai a zaune a falo tana ta karatun Alqur'ani.
Tana ganinmu ta mi
"Ummi kun dawo.
Ya jikin Baba"
"Jikin Babanku da sau
i.
Ina su A
a'u?"
Labbai ta bata amsa.
"Allah ya
ara sau
i.
Su Aminu tun
azu sukai bacci.
Ummi
azu A
a'u daga zuwa masallaci yabi abokanshi rafi da daddare da
yar muka ganshi.
Dana dakeshi shine ya zageni"
Kai kawai na girgiza wannan yaro baya ji sam.
Kullum ina mishi adda'ar shiriya.
Hmm barni dashi gobe da safe zaki ga yadda zamu kwashe.
Kije ki kwanta muma a gajiye muke."
Sallama tayi mana ta wuce
akinsu.
Ni na wuce ciki kai tsaye zuwa ban
aki dan in watsa ruwa ko zanji da
i, Labbai kuma kitchen ta nufa dan ta sama mana abinda zamu ci.
Ina zaune ina shafa mai wayar da Baba Malam ya bani ta soma ringing.
Nadai san lauyan da akace zai kirani ne.
Dagawa nayi da sallama a bakina.
"Ameen wa alaikis salam.
Sunana barrister Ahmad Ahmad.
Ina magana da Sabuwa ne wacce ta shigar da
arar mijinta tana neman ya saketa?"
Idanuna na lumshe a hankali wani irin zazza
ine yake hudani sosai.
E nice ina wuni?'
Na bashi a takaice.
"Lafiya lau.
Gobe inaso ni dake mu ha
u dan mu tattauna dangane da Shari'ar da zamu soma.
Sabida musan yadda zamu bullowa lamarin dan shari'a a tsakankanin mata da miji sharia ce mai rikitarwa.
Inason jin jawabai daga gareki."
To Shikenan a ina zamu ha
u, ko zanje gidan iyayena sai ka sameni acan.
A unguwar Zai suke"
"Yauwa hakan yayi.
Kije zanzo da misalin karfe takwas na safiya sai kiyi iya
okarinki kafin lokacin ki rigani isowa."
A haka muka daddale na sauke wayata.
"Kixo muci abinci.