Sashe 26
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Zan
ara maka ko nawa kake so muje ka kaini kotun cikin gari"
Ya fa
a cikin wata nutsuwar da shi kanshi baisan yana da'ita ba.
Yana zaune a Aca
a amman tunaninshi yana wajen Sabuwa da kayan dake ledar hannunshi.
"Khalid Allah dai ya tsine maka albarka.
Dake kai tantirin
an iskane hankalinka kwance kake mu'amala da matar wani, harda kawo mata tsarabar kayan karuwai.
To mijinta ka siyo ma ta saka mishi, ko ko A_a ka siyo ne dan a saka maka ka kalla kaji da
Duk wannan m
aganganun a cikin zuchiyarshi yake yinshi.
Kanshi ne ya sara mishi take wani jiri da zazza
i ya sakko mishi.
Babu shiri ya soma ambaton Allah
Amman zuchiyarshi sam ta
i nutsuwa, in bansa tunzurashi da zuchiyarshi take yi bata komai.
Har hango sabuwa yake yi a
akin hotel a gaban Khalid da wannan rigar baccin a jikinta.
"Malam anya kuwa kana da hankali ka duba nafi minti uku ina cewa mun iso amman babu um babu um_um."
Sai lokacin Babangida ya fahimci dashi fa ake Magana,
ago kan da yayi yaga lauyanshi da Kawu Manga a gaban Aca
"Ashsha Babangida jikin naka ne ya kuma tashi ne, da ganin yanayinka kana cikin matsanancin ciwo."
"Kawu mai girma ma kuwa.
Ku taya ni da adda'a kawai ita nafi bu
ata ba lallai bane in warke daga cutar da zuchiyata da tunanina suka kamu dashi ba"
ina dubu biyu waye wai zai bani ne?"
Cewar
an Aca
a da aka
ureshi har zuwa bango.
Dubu biyu Kawu Manga ya ciro aka sallami mai aca
a ya wuce su kuma suka rankaya izuwa Chamba.
A ciki ya tadda Alhaji Abubakar Baban bola tare da lauyanshi da
anshi, sai al
ali dake kujerarshi a zaune.
Bayan sun samu waje sun zauna al
ali yace.
"Babangida inaso inji daga bakinka shin da gaske kamfanin da kake ri
e dashi babu ko sisin kwabonka a ciki, naka juya ku
inne da yarjejeniyar raba riba?"
"Hakane mai shari'a babu jayayya ga duk abinda Alhaji Abubakar Baban bola ya fa
a.
Nayi mishi laifi ina neman afuwa a sassauta mun"
Anan dai aka
are magana da kissafe_lissafe a ta
aice da nera million goma kacal Babangida ya tsira shima a hakan ba
aramin adalci akayi mishi ba.
Shari'ar dake a chamba ce kuma akwai sanayya sannan Babu jayayya ko musu a take aka gama komai Babangida ya sanya hannu shi da lauyanshi, haka ma Alhaji Abubakar Baban bola ya sanya hannunshi shi da
anshi da lauyanshi.
Batun bama Babangida million goma kuma yace a i mishi alfarma zuwa wani lokacin zai bayar da haka aka rufe case
in kwata_kwata.
Suna fitowa sai ga kiran malama Babba ya shigo wayar Kawu Manga.
agawarshi ke da wuya Malama Babba tace in suna tare da Babangida su tawo su sameta a gidan Wawo yanzunnan.
"To shikenan gamu nan.
Amman lafiya naji muryarki haka a firgice?"
Malama Babba tace.
"Babangida hankalinshi bazai ta
a kwanciya ba har sai yaga ba
in cikinshi yayi ajalina tukunna.
Wallahi da zan iya ha
ura dashi kamar yadda Malam yayi dana huta"
Kawu Manga ya girgiza kai.
Babangida Kuma ya sauke kanshi
asa dan shi baisan kuma me ya kuma aikatawa ba.
"To ko Sumy ta kai Amir gidane danta fallasa asirina?
A_a ai duk shara
in data bani ban tsallake ko
aya ba bafa ita bace"
"Babangida muje gyatumarka na son ganinka yanzu.
Barrister mun gode sosai Allah ya saka da alkhairi "
Hannu Babangida yaba Barrister sukai musabaha kafin yabi Kawu Manga da wani irin sanyin jiki.
Yana bayan bespa Kawu Manga na tukasu tunaninshi kacokan yana wajen Sabuwa da tsarabar da take hannunshi har suka iso
ofar gidan Wawo bai daina tunani ba.
"Sai ka shige mu je ai ko, sai wani sanyin jiki kake yi kamar gaske a haka kamar ba kaiba in ka kuntuka wata tsiyar sai mutum ga ri
e bakinshi mutumin banza."
Har suka shiga Kawu Manga fa
a yake yi.
Matan Wawo suna tsakar gida suna aikace_aikacen mata na yau da kullum su Kawu Manga suka shigo.
Nan suka shiga rige_rigen gaishe da Kawu, yara da basa makaranta suka iso wajen Babansu a guje suka rirri
e mishi kafa
Murmushi Babangida ya dinga yi musu yana shafa musu kansu.
Da
yar iyayensu suka rabasu dashi, saida ya bada
ari biyu ku
in biskit, ya gaishe da matan yayan nashi kana ya shiga.
Da idanu yu suka bishi suna mamakin irin halayenshi a ido gashi dai mutum har mutum mai zubin kamala, hankali da tunani.
Da sallama suka shiga part
in da Malama Babba take ciki, ga wata yarinya tana shanya a igiyar dake
an tsakar gidan da halama mai aiki ce Wawo ya
akko.
Suna saka kai Babangida yayi tozali da Hamida da
anta suna zaune dirshan a gaban Malama Babba "
SABUWA:.
Bus
inmu ta sauke mu a daidai bakin makarantar, haka nabi ayarin dalibai muka shiga cikin makarantar.
Mardiyya kaini ofishin shugaban makaranta"
Mardiyya ta shige gaba ina biye da'ita har ofishin.
Na shiga na tarar da wata uwa itama ta kawo
orafi akan
alibai sun saka yaronta gaba da duka da tsangwama suna neman su burkita mishi tunaninshi.
"To Malama kiyi ha
uri sha'anin
alibai sai adda'a.
Amman zamu sake saka idanu sosai akan shi Jamilun da mu'amalarshi da yara
an uwanshi.
Uhm kije gida kawai"
ewa tayi tare da cewa.
"Shikenan Malam nagode ina fatan ganin sauyi mu wuni lafiya."
Ta fita a hankali.
Shugaban makaranta ya kalleni yace.
"Hajiya barka da zuwa menene
orafinki, koko kin kawo yaro zai shiga makaranta ne?"
Yayi maganar da fara'a.
A_a ni mahaifiyar A
a'u ce nazo ne naji ba'asin dukanshi da akayi irin wannan dukan sai kace ba uwa bace ta haifeshi ba"
Take ya gintse fuska, nima na
aure fuskata tamau.
"Uhm naga halama.
Uhm Hajiya an kuwa baki labarin sata yayi aka dakeshi kuwa, sannan kuna da masaniyar sace_sacen da wannan yaron yake yi a wannan makarantar kuwa?
In ba dan darajar kakansu ba ai da tuni mun koreshi dan gudun kada ya
ata ma yaran mutane tarbiyyarsu ta hanyar koyar dasu sata"
Yawu na ha
iye muryata a kausashe, a dakushe a lokaci guda.
Malam dan yayi sata sai ai mishi irin dukan da akai mishi aka farfasa mishi jiki?
Shin a matsayinka na uba kuma babban malami kai kana ganin irin wannan dukan hanyace ta horar da yaro ko hanyace ta sake fan
arar dashi.
Ko tunaninka satarshi mu iyayenshi mu muka koyar dashi, ko kuwa mu muka
aurashi bisa gwadaben satar?
Ka sani babu wata uwa da zata so
anta ya kasance bana gari ba.
A mafiya yawan lokuta duka ba mafita bane musamman ga yara ire_iren A
a'u jawosu a jiki suka fi so da kuma nuna musu hanyar gaskiya tunda har gobe A
a'u yaro ne
arami kuma ina fatan Allah kar yasa ya girma da wannan halin.
Kuma ku sani kuma da naku
an suke a kimtse wallahi Allah ba dabararku bace."
Ina dasa aya na mi
e tare da zuge jakata na zaro nera dubu
aya na ajjiye akan teburinshi.
Ga ku
in da akace ya sata a mayar ma da yaron sannan a bashi ha
uri.
Kai kuma kune malamai ya dace ku taya mu tarbiyyar yarannan domin daku suka fi rayuwa a rana awa nawa mu iyayensu muke samu tare dasu, rabi da kwatan lokutansu naku ne.
Ayi ha
uri kada a sake mishi duka irin wannan duk yadda zai lalace ha
a inason kayana."
Juyawa nayi na nufi
ofa har na kusan ficewa naji shugaban makaranta yace.
"Hajiya!"
Juyiwa nayi na kalleshi.
Jikinshi yayi laushi sosai, ni kuma zuchiyata tafasa kawai take yi.
a na
auki babban darasi a maganganunki na hikima.
Na yaba da salon isar da sa
onki cikin ruwan sanyi kika dafa ni da ruwan jikina.
In sha ALLAH daga yau babu wani malami da zai sake dukan A
a'u kan yayi sata.
Koma me ya aikata zamu kira lambarki ko ta mahaifinshi dake jikin form mu sanar muku inma na zuwa ne sai ku zo.
Baya ga wannan halin na A
a'u yaron bashi da matsalar komai.
Gashi da
walwa, gashi da haza
a, kuma yarone mai tausayi, bugu da
ari yana da son
an uwanshi.
Hajiya ai mana afuwa wallahi mun dakeshi ne ba dan mugunta ba, sai don gyaran tarbiyyar shi.
Amman zuwanku yasa na fahimci ta inda mu kanmu muke da kuskure kuma zamu gyara"
Idanuna na lumshe kawai na gya
a kaina tare da cewa.
Allah ya bamu ikon gyarawa.
Nayi maganarne ha
e da sauke ajjiyar zuchiya irin na wanda ya samu sassauci a zuchiya.
Ban bi takan yaran ba na fice a makaranta.
Ina tsallake ina jiran abun hawa sai naga mota ta tsaya a gabana.
Gilashin motar aka zuge Khalid ne a cikin motar yana saye da fararen suit yayi kyau sosai.
uri yayi mun da idanuwanshi, nima shi nake kallo ina jin wani abu a raina game dashi.
"Shiga mota in kai ki duk inda zaki je Sabuwa."
Da ka yi tafiyarka Khalid nagode sosai."
Murmushi yayi ya fito daga cikin motar ya iso gabana yana murmushi.
"Ai ban isa na barki anan wajen ba.
Wai kinsan irin neman dana dinga miki ban sameki ba kuwa?
Wallahi da kinsan irin halin dana shiga ta dalilin son sanin halin da kike ciki tun bayan rabuwarmu da kin tausaya mun.
Ki daure muje in kai kii"
Jakata ya kar
a ya bu
e mun gaban mota na shiga, ya zagaya da hanzari ya shiga mazauninshi.
Idanuna a lumshe sanyin Ac na ratsani naji Khalid yace.
"Ga sigari ki sha ki rage nauyin zuchiya da ganin yanayinki kina cikin damuwar da tafi damuwar da kike cikinta a baya kafin in dawo cikin rayuwarki."
Sigarin na kar
a na soma zu
a cikin salon
warewa shi kuma ya ja mota ya seta ta a titi.
"Ina zaki je dama?"
Gidanmu zanje can zaka kaini"
Kai ya gya
a yayi mun murmushi tare da cewa.
Menene abinda ya faru bayan rabuwarmu a wannan lokacin?