← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 47

Sashe 47

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Shiru yanzu Lolo zata fito a_a anjima ne ga fitsari sai sake matsar Adama yake yi.

"Bari dai in ma Lolo magana fitsarinnan ya matseni yanzu haka tana ciki tana shar
ar kukan data saba."
Harta fita zuwa dogon falon tana magana.

Ganin
ofar ban
akin a hangane ba
aramin mugun fa
arma da Adama gaba yayi ba.

Da sauri ta shiga ban
akin taga babu kowa.

Ba shiri ta rufe
ofar tayi fitsari danji tayi yana shirin zubo mata.

Da sauri ta fito ta shiga falo nanma wayam.

Ganin
ofar falon itama a bu
e ba
aramin sake tsurar da Adama yayi ba.

Duk da haka saida ta le
a lungu da sa
on falon, zuwa
akin yara shiru kake ji.

Da gudu Adama ta koma
aki.

"Labbai Labbai tashi Lolo bata gidannan "
A zabure Labbai ta mi
e tana fa
"Mekika ce Adama Lolo bata nanfa kika ce to ina zata je a darennan?"
Adama ta fashe da kuka tace.

"Allah dai yasa ba ba
in cikin dasu Rakiya suka kuntuka mata bane yasa ta gudu ta barmu baki
aya ba."
Labbai ma hawayen take yi tace.

"Kira Tsahare ko Lolo taje
akinmu danta samu nutsuwa"
Nan Adama ta shiga kiran Tsahare sai data kira sau shidda kafin Tsarahe ta
aga.

"Tsahare Lolo tazo ne dan ALLAH?"
Cikin muryar bacci tace.

"A_a gaskiya.

Ni da Sadiya da Salaha ne ka
ai a
akin.

Lafiya amman?"
"A_a babu lafiya.

Yanzu kuje guda ku duba ko taje can duk da nasan zaiyi wuya taje.

Amman ku duba dan ALLAH ko filashin kimun in kunje gidan"
Ita kanta Tsaharen ta ki
ime.

Cak ta tashi ita da Sadiya suka nufi gida sun da
e suna buga
ofar Rakiya kafin tazo ta bu
"Wannan wanne sabin salon kuma iskanci kenan.

Darenma mahutar bawa ba'a barka ka huta ba.

Me yasa baka kwana a inda kaje
inba zaka zo duk ka fitineni"
A tunaninta Maigogul ne.

Tana zare sakata taga su Salaha cirki_cirko"
"Lafiya cikin talatainin dare haka?"
Salaha tace.

"Rakiya Lolo tazo nan gidan?"
Ta jefo mata tambayar.

"O_o rabonmu da ita tun a kotu wani abunne, ko dai Babangidan sakinta yayi?

"Dama sakinne ai da sau
i tunda ba kanta farau ba mu mai ya kashe mu da bamu da auren.

Murna kuke yi in aurenmu ya mutu sabida burinku ko zamu samu mai hannu da shuni.

Duk gashi sakamakon kwa
ayinku yasa Lolo ta gudu tunda dai bata nan duk yadda akayi guduwa tayi."
Rakiya ta yo kan Salaha ta rufe ta da duka.

Fincikewa tayi tamkar zata rama dukan tace.

"Ai gaskiya ne abinda na fa
a duk kunbi kun lalata mana rayuwarmu tun kafin ma musan meke mana ciwo.

Jibi ace duk kyau da farin da Allah ya huwace mana amman dai mun kasa zaman aure sakaamakon baku bamu tarbiyya data dace ba"
i a bayar mitsiyaciya sabida aurenki ya mutu shine zaki sauke mun atlarar rashin arziki
ar iska.

To daidai nake dake har ki mutu baki isa kin kaini ko ubanku bu
ewar idanu ba.

Lolo kuma ta da
e bata shiga duniya ba.

Tunda abinda ta za
a kenan tabar
anta hannun kishiyoyi ita kuma ta bi saurayi da aurenta"
Tana fa
in haka ta banko
ofarta.

Hauwa dake tsaye dokin
ofarta tace.

"Rakiya halinta sai ita.

Lolon wai ba'a ganta bane?"
Kafin su bata amsa kiran Adama ya shigo.

"Tsahare an ganta kuwa?"
Tsahare tace.

"Kin ganmu a cikin gidan babu Lolo babu dalilinta gaskiya.

To ku garin yaya ta fita baku sani ba?"
Adama dai tana nishin kuka ta kashe wayarta.

"Labbai ta tabbata Lolo guduwa tayi
Kuma kinga wayarta ma a kashe take
ib bare muji inda take.

Bari in kira Babangida dai in sanar mishi a tari abun da wuri.

Kai amman Lolo in guduwa tayi bata kyautama yarannan ba.

Kina da budurwar yarinya mahaddaciyar Qur'ani amman ki tsallake ki barta.

Duk fa yadda take ganin lalacewar aurenta da Babangida a hakan ta fimu dacen miji, ta fimu dacen
an ma.

A gidanmu kab in banda yaranta su waye ma suke karatun in banda gantali kwararo kwararo."
Labbai tace.

"Adama a gaskiya Lolo tayi ha
uri ma
ura da Babangida.

Wai shin mancewa kuke yi ne da masomin komai.

Har yaushe Babangida ya soma amsa maganar Maigogul ma balle mu.

Wai zagi ido da ido wannene bai mana ba?

Cin kashi akwai irin samfurin da bai ma Lolo ba?
i ba in ance ya shiryu.

Ha
a naga salama da mutuwar jiki tattare dashi sosai.

Amman ki sani wanda baya sonka to baya sonka.

Nifa tayi mun daidai amman dai kirashi a wayar muji.

Kinga yanzu
ila in an ganta ya sauwa
e mata ta huta muma mu huta."
Adama dai bata samu zarafin magana ba ta riga ta danna kiran Babangida:.

ASIBITIN DA SABUWA TAKE KWANCE:.

Anan na kawo
arshen littafi na biyu.

Zan tafi hutu kafin mu
aura littafi na uku.

Ku da
a gyara zama akwai sauran tafiya gagaruma a gabanmu.

Domin jin yadda zata kaya sai kuci gaba da bibiya wasa farin girki.

Dan yanzu ne muka kai rabi a labarin.

Labarai suna gaba sai mun ha
u nagode sosai da soyayya son so
Courtesy :::Mrs jay ce
6 8
Times New Roman
Times New
Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
2e79fb345e5741e8904eca1ab15dd0ac
Chapter 47 · 0% Book details