Sashe 23
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aisha zo muje ki ha
o kwanuka"
"Ki yi zamanki Lolo bari in kawo komai"
Cewar Aisha data mi
Yauwa zaki ga abinci a kula saiki
akko"
Ina fa
ar haka na dawo da kallona kan Uzairu zuchiyata nace.
To kai Uzairu zuchiyata sai yaushene batun auren naka, koko dai har yanzu baka gaji da yaudarar ba?"
Dariya yayi yace.
annan matan geton da nake kulawa na data kawai nake farautowa a hannayensu.
Ni kin ganni me aurena sai irin hajiyoyinnan wa
anda suka ci suka tara, ko wacce aka mutu aka bar mata dukiya.
To na dai ha
u da biyu
aya a Abuja take,
ayar kuma baturiyace ma ba'a najeriya take ba.
Ana dai ta buga soyayya mai rabo ce zata
auka.
Duk da hankalina yafi raja'a akan ita buturiyar dan tafi iya soyayya da kulawa da halama tafi ta Abujan ku
i ma"
Ai nan muka samu maudu'i ana cin abinci a tare anata tattaunawa shewarmu har tsakar gida sai hirarmu da nisha
i muke yi.
Wannan ya tuno mun da lokacin da duk muke gabansu Rakiya in muka zauna mazanmu da matanmu a tsakar gida akaita musu abun babu dama.
Wata rana ma a dakalin
ofar gida muke zama da daddare muita musu.
Allah sarki rayuwa.
Bayan mun kammala cin abinci Sama da yayi mana sallama yayi tafiyarahi.
Su Aisha ma duk suka kama hanya muka rage daga Labbai, sai Adama, sai Rahama, da Uzairu zuchiyata sai kuma ni.
Mu matan muna kitchen muna girkin abincin dare wajajen bayan la'asar kenan, Uzairu zuchiyata kuma sai shafa hoda yake yi yanata hotuna dan masifa.
Labbai tace.
"Lolo
azu ta
in su Sama da Uzairu zuchiyata ya
auke mana hankali bamu tattauna batun kama hayar da muka yi ba ni da Adama ba"
Dama nayi shiru da albasa a hannuna da wu
a ina tunanin shariarmu ta yau data gudana na jiyo muryar Labbai.
Ajjiyar zuchiya kawai na sauke.
Duk dariya da walwalar da nake yi
asan ruhina
amfare yake da maganar shari'arnan kamar yadda bugun zuchiya yake dokawa haka shariar take zuchiyata.
Ke dai bari Labbai abunne da yawa.
Wai menene dalilin kama hayar amman?"
Adama tace.
akin yayi mana ka
an sosai.
Kuma maigogul yazo musu da ba
i wai sati guda zasu yi a gidan fa.
Ga fitintimun gidan ni wallahi bazanma iya zama
ashin iyayeba na wuce munzulin.
Shine nace ma Labbai mu ha
a ku
i kawai mu kama haya.
Dama dai ko a gidan uban naka kake zaune kai zakaima kanka komai daidai da sabulun wanka kai zaka siya abunka.
Kinji dalili muka kama
aki a gidan Hamidu"
Gidan Hamidu kuma Adama?
Kinsan fa ance akwai wasu mata da suke kawo maza gidan, bakwa tsoron kada a zarge ku kuma?"
Labbai tace.
"Hmm Lolo kenan gaskiya auren Babangida ya riga daya birkita miki
walwarki a yadda na fuskanta.
Dama mu kina ganin akwai ranar da zamu tsallake zagi ne?
Mu gidan namu wanne irin maza ne basa kawo su Aisha gida, a wanne irin hotel da gidan rawan darene ba'a sanmu ba?"
Fitowar Maman Sa'idu yasa na yafici Labbai tayi shiru.
Ramadanne na hango yana tawowa kici_kici da kayan abinci ya kawo mun harda doya guda biyar a
ulle.
"Ga wa
annan ku
in inji Baba Malam yace ki ri
e a hannunki"
Hannu nasa na kar
a nayi mishi godiya ya juya abunshi.
Kayan abincin na soma bubbu
awa.
Shinkafa, wake, taliya, makaroni, kuskus, garin tuwo, maggi, farin mai, manja, maggi, kifi, da kaji guda hu
u a yanke a gyare ga dubu talatin na cefane lallai Baba Malam mutumne harda
ari.
"Wallahi Lolo irin kyautatawar da wannan bawan Allah yake yi miki ko sai inga kamar baki kyauta ba da kike shari'a da
anshi"
Adama tace da Labbai.
"A_a Labbai Lolo ba zata zauna sabida uban mijinta ba.
Shi kanshi ai yasan rashin mutuncin
anshi sarai bawai bai sani bane.
Kina mancewa da abbuwan da akayi a baya ne?
Me
aki shi yasan inda yake yi mishi yoyyo.
Ke lolo juya namannan kada ya
one"
ewa nayi na duba naman ya ko soyu tumatur ni
akke da attaruhu da akbasa a cikinshi na juye a cikin naman da man na tsayar da miyar tunaturi
ina.
Daf magriba muka gama girki daidai shigowar su Mardiyya.
A
a'u naga idanunshi sun yi jawur jikinshi duk shatin bulala.
MRS BUKHARI
Mu tara gobe in Allah ya nuna mana.
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
INA MI
A SA
ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN SA
WANNINKU SUNA ISOMUN WALLAHI.
YAWANKU YAFI
ARFIN ACE ZANA SUNAYRNKU ZANYI A RUBUCE.
INA MUKU FATAN ALKHAIRI.
WANNAN SHAFIN NAKU NE
AN COMMENT SECTION SAI DA KU ANA FAFATAWA MAIGOGUL YANA GAISUWA.
https://chat.whatsapp.com/Hpz6ravGdP1AxEMkXT65bt
Assallamu alaikum sisters @zee Musa collection taxo muku da kayayyaki masu kyau da inganchi kamarsu shaddar lace atamfar kayan Yara Egypt abaya da kayan kitchen kuma akan farashin mai sauki
Kuma tanayin adashin kayayyaki domin bawa masu karamin karfin damar mallakar abubuwan cikin sauki
kyeedai garzaya domin kiyi naki
Kuma tana tura Kaya KO ina cikin yarda Allah cikin aminche kyeedai garzaya domin jinkarin bayani
Location ;Kano state
GA number wayar domin Karin bayanin
08029882667
Har suka wuce ciki yana shesshe
a.
Ko gaishemu ma baiyi ba.
Adama ce ma taje tambayar ba'asi bayan mun shiga
akin.
"Ummi sata yayi a makaranta a jakar wani yaron ajinsu.
Yau ba
aramin duka akai mishi ba.
Malamarmu ma tace tana son ganinki zuwa gobe ummi"
Ras gabana ya yanke ya fa
i.
Shikenan abinda nake gudu yanata faruwa ta tabbata A
a'u ya
akko dabi'un Sama da Ma'aru sak.
Dan a halin yanzu shi kanshi Ma'aru mijin Layuza yayi mishi korar kare a shago.
Waje na samu na zauna nabar su adama suna
atun rashin gaskiya cewar shine dan yayi sata za'ai mishi Irin wannan dukan.
Shi kuwa sai wawwara idanu yake yi.
Satansu nayi na dam
eshi na ri
ashi da
asa na samu guiwata na dira mishi ita a
irjinshi na kama wuyanshi kamar zan kasheshi dan ba
in ciki.
Ga hawaye ya gama wanke mun fuskata.
Ina gani idanuwanshi na firfitowa kamar zasu fa
o da
yar Adama da Uzairu zuchiyata su ka yi gefe dani na jingina a jikin kujera ina maida numfashi, Adama ta mi
ar da A
a'u tsaye.
"Ku shiga kuyi alwala maza su tafi masallaci maza"
Sai da muka shiga
aki Adama tace.
"Lallai Lolo baki da hankali wannan yaro daya mutu me zaki ce da ubanshi?
Kamata yayi ki gode Allah wallahi.
Mu yaranmu mazan shaye_shaye suke yi, matan sun
akko sahun abinda muka yi a baya.
Babu arabi babu boko sai yawon bin bola da rafi.
Adda'a zaki dage kiyi tayi mishi sai kiga Allah ya shirya miki.
Lolo da ace yaranmu zasu yi rabin abinda muka yi ke kam na fahimci ha
iye zuchiyarki zaki yi ki mutu.
Ki jawo
anki a jiki ni dai na fa
a miki.
Dan Allah kada ki sake dukanshi in an kawo miki karar yayi sata, duka baya gyara sai dai ya sake kangarar da yaro" Uzairu zuchiyata yace.
"Ato ta kama yaro zata kashe wallahi Lolo ki dena irin wannan dukan.
Ni bamma san gidan uwar data iya duka ba.
Maigogul dai da Rakiya basa duka.
"
Adama yanzu ace a irin shekarun A
a'u har yasan ya dinga manyan sata ina yake son in sa raina.
In na fita na barsu a hannun matan uba yaya zai zama kenan?"
Labbai tace.
"Suna daga cikin abubuwan da ake jiye miki Lolo.
Kayi da kanka ma yaya ka cika balle kuma wani ne zai yi maka"
Kallonta nayi nace.
Amman kinsan zaman
a da mafi yawan akasarin mata suke yi shike kashe musu rayuwarsu kuma hakan kesa mazan in an haihu dasu suke yima macce duk abinda yayi musu gani suke yi ko dan
anta dole ta zauna kinsan da haka ko?
Ai duk masoyina wallahi zai so rabuwata da Babangida "
Ficewa nayi ina nunfarfashi na
auro alwala na fito.
Na da
e sosai akan sallaya inata rokon Allah akan ya shirya mun A
a'u ya dena wannan sata.
Sannan Allah ya
orani akan Babangida inyi nasara akan wannan shari'ar.
"Kizo muci abinci Lolo ke muke jira gashi har anyi kiran isha kina ta zaune a dadduma."
Kuci abinci Adama bakina babu da
i kunu kawai in Mardiyya taci abinci zata damamun."
Basu ce mun komai ba suka zuba abinci suka ci.
Ni kuma na tashi na gabatar da isha.
Ina idarwa na hau gado dan wani irin ciwo kaina yake yi mun.
Sai wajajen tara su Adama sukai mana sallama suka tafi sun
i yadda su kwana suna son suje suyi gyare gyare a
akin da suka kama.
Tun da yamma dama na
iban musu kayan abinci a cikin ragowar nawa komai da komai wanda su biyu dai in sun jalauta zai iya musu wata guda ma.
Idanuna na lumshe ina tunanin taya zan
ulloma A
a'u ne.
Sallamar Babangida muka jiyo daga bakin
ofa.
Da sauri Mardiyya dake rubutu ta mi
e ta fice, Malama kuwa ta da
e da yin bacci.
Ina jin takunshi har gaban gadon da nake kwance.
Ruf naima idanuna kamar mai bacci.
"Sabuwa nasan idanunki biyu ki tashi dan Allah muyi magana.
Ya kamata mu fahimci junanmu."
e idanuna nayi yana tsaye a kaina.
Kaga dan Allah ka dena shigo mun
aki kai tsaye haka.
Sannan babu wata magana a tsakaninmu kaje kawai wajen matanka.
Duk abinda zaka fa
amun
atabakine kawai."
Ya jima yana kallona kafin ya sauke ajjiyar zuchiya yace.
"Shikenan zan bari ranar girkinki ya zagayo sai muyi magana.
Kuma kafin ranar ki shirya tarbar mijinki dan ina cikin matsananciyar bu
atarki.
Ke kanki kinsan nafi samun nutsuwa dake"
Dariya kawai nayi mishi a raina na aiyana.
Ashe zan fame maka ciwon da kake tattalawa ka
auka Sabuwa daka saba turmushewa dan dole ne a baya.
Zan kuwa gwada maka"
Juyawa yayi ya fita na mayar da idanuna na rufe ina ha
iyar zuchiyata.
Mardiyya ce ta dawo ciki.