← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 47

Sashe 21

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A bakin titi wajen samun abun hawa muka tarar da su Sa'a suna tsaye kome suke jira ohon musu, sai wani kallon
yama suke yi mana sabida dattin da Sama yayi.

Niko a raina ina fa
in ai kallon
yamar auroni ya kusan zuwa
arshe tare da Malama zamu zama zaurawa.

Muna tsaye motar da zata
ebesu ta fito suka shige,motarsu Baba Malam na binsu, sai ta su Malama Babba, sai ta samarin gidan.

Mu kuma muna dai tsaye duk abin hawan da muka tare sai suce banan zasu yi ba.

Daga
arshe sai hawa muka yi muka rage tafiyar muka sake shiga wani abun hawan.

Su Rakiya tun muna neman abun hawa suka zo suka wuce mu a mota Maigogul ke tu
in motar wata ha
iyar mota ko kallonmu shi kan baiyi ba ga ki
a ya sakar musu Rakiya mandiya tana gaban mota.

Da sallama muka shiga gida.

MRS BUKHARI
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA TARA
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Assalamualaikum brkanku d warhaka hmmmm Wani kaya sai amale tohhh mata masu capacity matan kwarai
ga ramlex Mai kayan daa kayan buje
akwae
Package na uwargida
Package na amarya
Package na mejego
Tsimi baure
Tsimi magarya
Hadin tattabara
Hadin kaxa
Hadin ciccibi
Gumban Madara
Gumban ridi
Gumban waken soya
Karin dandano
Xuman matsi
Manta uwa
Hadin mallaka
Hadin bita xaixai
Hadin tsuguno hmmmmm gareku mata akwae adashen gata duk sati 2k hadi Mai kyau xaayi muku duk Mai bukata ga no 07069722234 ko 07044503983 snnn dn Neman Karin bayani ku tuntubi wnnn layukan
BABANGIDA:.

Yana bayan motar Mustapha a zaune idanunshi a rufe tun daga cikin kotun har suka fito motarsu ta nausa titi bai bu
e idanunshi ba.

Yana jin su Bashiru suna jinjina rashin mutuncin Sabuwa.

"Ai ni wallahi Mustapha mamaki Sabuwa ta bani ban ta
a tunanin da gaske take yi za'ayi zaman kotunnan ba.

Bura uba ni matata ta kaini kotu akan saki wallahi ko da bakin iyaye a kaina saina saketa.

Babangida matsala
aya ce tasa bazai ta
a iya sakin Sabuwa ba matsalar Malama Babba.

Amman da dan bakin Baba Malam ne ka
ai wallahi da tuni an saki mitsiyaciya ta kama gabanta muga wanne kamilinne zai fito ya aureta.

Yarinyar da aka taimakama ji iyayenta fa da
an uwanta, ni naga uban harda mota yazo arowa yayi amman dai ko?

Kai amman Baban Sabuwa ya mugun iya wanka.

"
Gabaki
aya suka fashe da dariya Mustapha yace.

"Bashiru wallahi kai
an iska ne.

In ba arowa ba a ina zai samu Jeep ce fa ina yaga ku
in mallakar wannan motar.?

Ko da yake kawalai wallahi
asar a hannunsu take"
Wayar Babangida sai kuka take yi ya
i bu
e idanunshi ji yake tamkar inya bu
e idanunshi kanshi zai fa
Bashiru dake kusa dashi ne ya
auki wayar ya kara a kunnenshi ganin wacce take kiran wayar.

"Wallahi da baka
auki wayarnan ba da kaji mummunan labari.

Ina son ganinka da gaggawa wallahi awa
aya na baka in ba haka ba narantse da Allah ubanka zai kiraka ya sanar maka
anka ya koma gidan kakanninshi.

Lallai Babangida kaci abinci ka kuma yi wasa da tunanina.

Allah
aya kenan sai ka yi dana sanin sanin Sumy a rayuwarka."
Wayar a hands free take duk abokan Babangida suna ji.

Babu shiri Babangida ya bu
e idanunshi tare da warce wayar.

"Sumy ganinan zuwa yanzu kiyi ha
uri "
it ta kashe waya
"Hmm bariki kenan.

Ku da ba dan bariki ba Sumy ta isa ta fa
a mun magana haka?

Mustapha dan Allah juya akalar motarnan zuwa gidan Sumy kasanta muguwar mahaukaciyace saita aikata abinda ta ambata."
Mustapha yace.

"Amman ya zaka yi da zaman meeting da za'ayi a gidanku kuma a kanka?"
Yama mance shaf amman ya zaiyi dole yaje ya soma kashe wutar da Sumy take son sake kunno mishi."
"Kai dai muje kawai ai ba zama zamu yi ba"
Bashiru ya harareshi yace.

"Kai da wa?

Wallah ba zamu shiga ba sai dai kai ka
ai ka shiga.

Kaima da munji shiru sai mun kawo maka
auki mun kira motar
an kwana_kwana (fire service) "
Dariya suka fashe dashi, shi kuma ya koma ya jingina bayanshi a kujerar motar.

Har suka isa
ofar gidan suna surutu.

Wani yaron gidanne yace.

"Laa ga baban Amiru ya dawo daga tafiya"
Yana fa
in haka ya ruga a guje.

Babangida a karon farko daya soma nadamar ajjiye farka daya soma kenan a rayuwarshi.

Mazan dake
ofar gidan ya gaisar sunata kiranshi Baban Amiru.
ari kayi ashe Baban Amiru?"
Wani ya tambayeshi, kafin ya bashi amsa Amiru fito da tafiyarshi irin ta yara ya rugungune
afafun ubanshi.

"Wallahi kuwa Malam Hamza ha
arin mota nayi"
Nan suka shiga jajanta mishi dai.

Hannun Amiru yaja suka shiga da sallama cikin gidan.

Matan gidan duk suna tsakar gida suna aikace_aikace.

Sannu kawai yayi musu ya shige ciki.

Sumy tana tsaye tana jijjiga dan bala'i da masifa hancinta har hunhuna yake yi.

"Kai ka
auka wasa nake yi Babangida, tsawon shekaru nawa ka ajjiyeni ka hana kowa ya ra
eni, ka hanani kula kowa sai yanzu inji labarin ka cikace mata hu
Wallahi Allah saika saki mace
aya dan samamun gurbi a gidanka, wallahi Allah saina rayu dakai rayuwa irinta sunnah ko kuma inje har gidanku in fallasa asirin ka in zaiyanama mahaifinka irin tsawon zamanin da muke tare da Irin duk abinda muka aikata kuma in bashi Amiru ya kiraka ya baka
anka tunda tonon asirin kafi so.
ar balaja'uce ni cikakka.

Har bidiyonka saina fitar wallahi"
Zama yayi babu shiri a kujera yana ta aikin kallonta tace wannan tace wancan.

"Wata
aya tak na baka muyi aure a gama komai shine magana.

Ko ayi haka ko kuma duniya ta sanka"
"Amman kinsan ko zan aureki sai kin koma gaban iyayenki kinyi istibira
i na wata uku kafin muyi aure ko?

Kuma ki sani duk matar da zan saka itama dole sai tayi wata uku na idda kafin ta fita a sahun jerin matana, ko nayi saki in dai na mutu kafin ta gama idda dole za'ace matana hu
u kuma zataci gado.

To kinga batun muyi aure a wata
aya bai taso ba.

Sannan ke me yasa bakya bin komai a hankali ne kinata ihu so kike matan gidannan su gane irin zaman da muke yi ne?"
Murmusawa tayi ta
aura
afarta
aya a kan kujerar da yake zaune
ayar
afar tana
asa ta matso da fuskarta ta yadda suke jin
umin numfashin juna"
"Wallahi baka isa kaimun wayo ba.

Naji zanje gida in yi istibira
i, sai dai ka sani a matar auren da mijinta ya saketa zanje.

Iyayena bazan ta
a bari su san Amiru shege bane.

Ina gama wata ukuna sai kazo a
aura mana aure.

Amman wallahi a ranar da zan soma
irgen istibira
i a ranar
aya daga cikin matanka zata soma
irgen idda.

In kuwa baka yadda ba in tona asirinka in saki videos
inka da su suka cika wayata in sakarma duniya a dauwama ana tsine maka"
ewa yayi ya
aga mata hannu.

"Ya'isheki Sumayya nace miki naji zan aureki.

A cikin matana kafin wayewar gari zan sallami
aya.

Gobe ki shirya ki tafi garinku, ki bani adireshinki"
Dariya Sumy ta saka.

Kafin ma tayi magana wayar Babangida ta soma ruri Kawu Manga ke kiranshi anacan an taru za'ayi meeting uban gayyar baya nan."
"Assalamu alaikum Kawu ina hanya in sha Allah bada jimawa ba zanzo".

Amsa sallamar tashi yayi tare da cewa.

"To Babangida ka same ni a gidana acan zamu gudanar da meeting
in Malam fur ya
i mu shiga gidanshi.

Kai atakaice dai ya aikata abinda baima kowa da
i ba.

Kaga su Wawo suna ciki sai koke_koke suke yi"
Rararasas gaban Babangida ya tattake yayi mummunar fa
uwa.

Yana son tambayar abinda ya faru yana tsoron bugun zuchiya.

"Shikenan gani nan zuwa"
Da mugun sanyi yayi maganar tare da sauke wayar.

"Ni zan tafi gobe ki tattara ki koma garin iyayenki.

Duk halin da ake ciki zamu yi waya."
Har yasa kai zai fita tace.

"Babangida!"
Cak ya tsaya ba tare daya
ara ko ta
aya ba.

"'wallahi Allah bazan yaudaru ba.

Kafin in tafi goben sai ka kirani ka tabbatar mun da sakin
aya daga cikin matanka, sannan ka turo mini da copy na sakin ta wayata.

In kayi haka ni kuma sai in tafi"
Baice mata komai ba ya fita.

Da sauri ya fa
a mota ba tare daya ce uffan ba.

Idanunshi ya rufe kai da zuchiyarshi suna harbawa da
arfi.

Basu da
e ba suka iso
ofar gidan Kawu Manga kamar yadda yace nan zasu kawo shi.

"Shikenan ni anan zan wuni da yamma zan le
o majalisa"
Mustapha yace"
"Amman yaya kuka yi da Sumy Babangida.

Karfa ta tona maka asirinka?"
"Mustapha in nazo majalisa da yamma zaku ji yadda akayi"
Shiga cikin gidan Kawu Manga yayi da sallama.

Babu kowa a tsakar gidan duk suna ciki kenan.

Ga takalma birjik a
ofar falon Kawu Manga harda tashin muryoyin
an uwa.

Da sallama Ya shiga tare da neman waje ya zauna kusa da Wawo.

Jikin kowa a mugun mace.

Kawu Manga yace.

"To kai Wawo bu
e mana taron namu da adda'a"
Da adda'a ya bu
e taron kafin Kawu Manga ya soma magana.

"Abun dai babu da
i Malam ya yanke hukunci yayi tsauri gaskiya.

Yanzu idan Sabuwa tayi nasara a wannan shari'ar shikenan Malam ya rabu da Babba kenan?

In kuwa da gaske yake yi ha
a bai yima Babba halacci ba, Malam bai kuma duba shekaru da
a ba.

Ya kori Babangida daga gidanshi a baya, tsakanin Babangida da gidan mahaifinshi sai dai ya shiga ya gaishe da iyayenshi mata.

To yanzu yayi mai
ungurungum yace ko mutuwa yayi bai yafe ba muddin
afarka ta taka zuwa cikin gidannan.

Itama Babba yace kada ta koma mishi gida ta zauna a hannun yaranta har zuwa lokacin da sharia zata zo
arshe.

Ga takaddar sallamarka da Malam yayi a makaranya yana hannun Wawo.

Babangida duk da dai duk abinda Yaya yake kai gaskiya ce kuma soyayyace yake gwada maka.
Chapter 21 · 0% Book details