Sashe 25
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shine har biyun dare idanunshi a soye, idanu ya
urama
ar Shuwa wacce take ta sharar bacci abubuwa da yawa yake tunanowa a kanshi game da farkon soyayyarshi da'ita da irin yadda yake jin in ba samunta yayi ba zaima iya mutuwa."
"Aisha!
Aisha"
Babangida ya shiga kiranta a hankali"
Cikin bacci ta bu
e idanunta ta kalleshi.
"Jannaty bakai bacci ba na ganka a zaune Aisha ka dawo kirana kuma hmm?"
Idanunshi ya lumshe yana jin motsin san kasancewa da mace a jikinshi.
Dan in
acin rai ya shiga kasancewa da mace ke saukar mishi da fishin nashi.
Kallon da yayi mata tuni ta bugo jirginshi take ta ba da kai bori ya hau.
Cikin dabara komai ya gudana duk da a hakanma saida ya
an fama ciwonshi.
Bayan komai ya lafa ne bacci ya sureshi.
Yayinda ita kuma
ar Shuwa ta zauna zaman dirshan zuchiyarta cike tab da tunanin yadda zata kawo
arshen sabon asirin jawo hankalin da Sabuwa taima Babangida da har ya iya zuwa
akinta yayi kwana biyu.
Kuma Sabuwa ta ji mata ciwo Babangida ya kasa
aukar matakin komai akai.
Gashi yau da Aisha gatsau ya kirata kafasiti nata zubewa.
"To ko dai yana son matarshi ne daman?
Duk da dai yace sabida bakin da Baba Malam yayi mishine ne yasa yake zaune da'ita.
To amman a wannan karon me yasa har Malama Babba bata son a saki Sabuwa?
Ya zame mun dole gobe in ziyarci gidan Yaya Sa'a a canne zan iya dukan cikinta in ji komai tunda ita na fahimci lusara ce.
Washegari da safe
SABUWA:.
Bayan mun kammala karyawa yara sun yi wanka kowa yasa kayan makaranta, saina
auki jakata da mayafina nima na fito.
A lokacin harsu Mardiyya sun fice.
Ina kulle
ofa Malama tace.
"Ummi gidan Baba Maigogul zaki je?
Nima zan biki ummi dan ALLAH"
Murmushi nayi nace.
To yanzu kuje makaranta nima makarantar taku zanje, in kuka taso kuma kinga kuna da islamiyya.
Ranar juma'a nayi muku al
awari zamu je mu kwana ma a gida asabar ma dawo"
Nan suka shiga murna abunka da yaro
Maman Sa'idu dake ha
a kayan karyawa tayi dariya itama.
Gaisawa muka yi a gurguje nayi mata sallama muka fita.
Kafin in fice a gidan na hango fitowar Babangida daga
akin
ar Shuwa tana biye dashi da halama unguwa suma zasu je.
Da sauri Babangida ya sha gabanmu.
Yaran suka gaisheshi ya amsa yana fara'a harda
auko
ari biyar yana ba Mardiyya.
"A_a Baba ka barshi Ummi ta bamu ku
in mota"
Kallon yaran yayi sai yaji kunya.
"To ku dai
ara kunji"
Hannu tasa da ladabi ta amsa suka wuce.
Babangida ya dubeni, ni ko kaina gefe yake kallo, mutuniyarku tana tsallake ta cika ta batse.
"Ina zaki je da sassafe haka ke da bakya kaunar zaman gidanki kisan bana son fita ko?"
Idan kaga mace na
aunar zaman gidanta, kaje ka bincika ha
a wannan gidan a ciki take samun nutsuwa.
Ire_irenmu kuma sai mun fito daga gidan namu muke samun nutsuwa".
Ina gama fa
in haka nabi gefenshi zan ra
a, yayi maza ya kuma shan gabana.
"Amman kinsan mace ta fita ba tare da izinin mijinta ba mala'ikun Allah ba zasui ta tsine mata har sai taje ta dawo ko?
Ko da yake nasan ba lallai kisan wannan ba tunda...
Sai yaja bakinshi ya rufe.
uri nayi ina kallonshi har yayi shiru.
Ba'a bani tarbiyyar sanin hakan ba a gidanmu.
Mahaifina Kawaline ba Malami ba.
Amman dai nasan zina masifa da bala'ice kuma mai yinta baya ta
a kasancewa cikin arziki, dama lafiya, kuma bashi ce kayi da matar wani ayi da taka matar shi wannan na sansu"
Wucewa nayi da
arfina dan nayi niyyar da ya sha gabana to ha
a saina tunku
eshi ya fa
Inaji yana kiran sunana yana bina a baya, nayi fumfurunfus.
Ina zuwa titi na fa
a cikin Bus
in da yara suka tara muka wuce abinmu.
BABANGIDA:.
Shiru yayi a gaban titi zuchiyarshi na suya mishi.
Tare da tunanin to ina Sabuwa zata je da safe haka?
Wata zuchiyar ta ayyana mishi.
"Ko wajen Khalid zata ne kasan sun da
e basu ha
u ba""
Take ya runtse idanunshi.
"Ai sai ka tare mana abun hawa mu wuce ko tunda ita matar taka tayi tafiyarta muma ai sai mu tafi ko?"
Idanunshi ya bu
e take taga sun sake nauni dole ta ha
iye masifa da bala"in da take son sauke mishi.
Mashin ya tare ya
ane.
"Bus dincan da tai kwana zaka bi mun.
Ke kuma ki kama hanya ki tafi wajen yaya Sa'a ni sai na dawo"
Fuu mai Acabanshi ya ja suka wuce.
Wasu hawayen ba
in cikine suka sulalo a kumatun
ar Shuwa tayi kasa
e a titi tana mamaki har saida ta dena hango Babangida kafin ta tari abun hawa ta wuce gidan Sa'a
Babangida yana biye da Bus
in su Sabuwa har sanda ta diresu a
ofar makarantar yara.
Nannauyan ajjiyar zuchiya ya sauke tare da lumshe idanunshi yaji wani irin sanyi da baisan na menene ba a zuchiyarshi.
Wayarshi ce take ta ruri lauyanshi ke kiranshi babu shiri ya
auka.
"Babangida ya kamata ace uwarhaka muna kotu tare da kai domin mu sake samun damar tattaunawa kafin a shiga Chamber.
Sannan da fatan baka mance da takaddun lissafin ku
en ba ko?'
Kai Babangida ya dafe dan ya mance da takaddar.
"Barister wallahi na mance da takaddar kaina ya
au zafi da yawa.
Amman yanzu zan juya in
akko bazan jima ba zaka ganni."
Kashe wayar yayi, kana yaima
an Aca
a kwatancen inda zai kaishi zai kuma jirashi ya shiga ya
akko takadda ya fito.
Basu juma ba suka iso,
akin Ramatu ya soma shiga tana zaune tana karyawa da doya da
wai ya shiga a
agauce.
"Ramatu kayayyakina suna
akinnanne dan ALLAH?"
"A_a kamar suna
akin Maman Usama ko
akin Maman Fati ban dai sani ba ka tambaye su"
Bai bata amsa ba ya fice zuwa
akin
ar Shuwa neman duniya baiga takaddun ba, akwai kayayyakinshi a
akin takaddunne babu.
Dakin Hamida ya shiga ya sameta a ciki tana kan ha
a kayanta ya shiga birkita kayayyakinshi na
akin nanma babu wa
annan takaddun sam.
Yana shirin fita ne Hamida tace.
"Ni inna gama zan wuce garinmu.
Zan tafi da diyata, Usama kuma a wajen wa zan barshi?"
Tsaiwa yayi ya dubeta ita da yarinyar dake bacci a bayanta kana yace.
"Ki ba Ramatu shi kice in jini.
Zan tura miki ku
in mota Allah ya tsare"
Yana gama fa
an haka ya fice zuwa lungunsu Sabuwa estira key
in kwa
akin ya saka ya bu
akin ya shiga zuwa uwar
akinta ya hau dube_duben takaddu, ya birkita kaya sosai kafin ya gansu a killace a cikin wani fail fari mai
auke da sunanshi.
Ajjiyar zuchiya ya sauke kana ya mi
e tsaye yana
arin mayar da kayan Sabuwa daya wargaza mata.
Ananne wata
atuwar leda fara mai
auke da hatimin shagon siyayya ya fa
Haka kurum yaji ya kasance cikin son ganin menene wannan abun dake cikin ledar.
Hannunshi na rawa ya zazzage ledar kayan dake ciki suka zubo.
Idanunshi suka sauka akan kwalin sigari
asar waje.
Wani yawu ya ha
iye mu
ut a hankali ya tsugunna ya
auki kwalin sigarin yana kallo
Ko daya bu
a saura guda hu
u kacal a ciki duk sauran an shanye.
Yarwa yayi ya kuma
aga wani net sai yaga rigar bacci mai raga_raga da wandonta
arami shima mai raga, harda rigar Mama masu tsadar gaske dan Designer ne take jijiyoyin kanshi suka shiga shocking suna kumbura suna sakewa da kansu.
Yana ri
e da
an kamfai numfashinshi na yin sama_sama.
Wannan tsarabace khalid yayo ma sabuwa shiru kawai yayi baisan a wanne yanayi shi kanshi yake ciki ba, baya iya fahimtar komai face ra
in da zuchiyarshi take yi mishi, da irin luguden da zuchiyar tashi take dokawa.
Sake lumshe idanun nashi yayi tare da tariyo adadin matan da yayi tarayyar banza dasu.
Sai dai kash sabida tsabar yawansu tuni wasu ya mance ma dasu.
Wani irin wutar kishine take ci a zuchiyar Babangida wanda hakan ya haifar mishi da jikewa sharkab da ruwan gumi.
Har sau biyu lauyanshi na kiranshi amman baima sani ba, sai a kira na uku ne Allah ya bashi ikon ji.
Nannauyan ajjiyar zuchiya ya sauke kana ya
auki wayar sai dai harshanshi sai yaji sun sar
e ya kasa magana.
Zare wayar yayi a kunnenshi kawai ya tattare wannan kayan ya mayar ledarsu, ya ha
a d takaddunshi jikinshi a mugun mace ya fita
Mrs Bukhari
Sai mun tara gobe
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA SHA
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
(BANA JIN DA
IN YADDA MUTANE DA YAWA SUKE MUN DM SUNA TAMBAYATA SHIN DA GASKE NAKE YI LABARIN SABUWA YA FARU A GASKE.
ALAL HAKI
A DUK SANDA NACI KARO DA WANNAN TAMBAYAR INA MATU
AR JIN BABU DA
I DOMIN HAKAN YANA NUFIN MAI TAMBAYAR YANA TANTAMAR
ARYACE KAWAI NAKE YI.
KO KUMA INA CEWA LABARIN GASKIYA NE DA WATA MANUFA.
KU SANI BABU RIBAR DA ZANCI DAN NAYI MUKU
ARYA.
SHIN BAKU TA
A JIN UBANDA YAYI
IYARSHI CIKI TA HAIHU BANE?
AI LABARIN YAFI NA SU SABUWA MUNI TUNDA MAIGOGUL BAI TA
A JIN SHA'AWAR YARANSHI BA.
WALLAHI BILLAHI NASAN GIDAJE DA YAWA DA SUKA FI GIDANSU SABUWA KAZANTA.
SANNAN KU SANI DUK LITTATTAFAINA LABARAINE DA SUKA FARU A ZAHIRI KI AMINCE KO KADA KI AMINCE WANNAN YA DANGANTA DA YANAYIN YADDA KIKE
AUKAN ABU.
AMMAN TABBAS LABARIN SABUWA LABARINE NA GASKE.
NAGODE SOSAI DA SOYAYYA ALLAH YA BAR
AUNA)
SABUWA TACE IN MI
A MATA SA
ONTA GA DUK
AUKACIN MASOYANTA.
IYABO MA TACE TANA BIBIYAR WANNAN LABARIN KUMA TANA TAUSAYIN SABUWA SOSAI.
( IYABO MAI RAYA SUNNAH A GARKEN SHANU TSUNTSUN SOYAYYA BA.
TA HAMMA BADA KANKI A SARE, AMINIYA A WAJEN UWANI TA BALBALIN, CINYAR SA MAGANIN MAI HA
AMA BA
Yana fitowa
an Aca
a ya soma bambamin fa
a akan sai an
ara mishi ku
i shi wallahi shi tallahi bazai yarda ba.