← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 47

Sashe 12

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sannan in ka saketa Malama fa sakinta Baba Malam zaiyi"
Dafe kai Babangida yayi yana kallon Mustapha.

"Kotu ta kaini akan me wai?"
Nan Mustapha ya bashi labari.

Dariyar da tafi kuka zafi da
una yayi.

"Zata ga sharri.

Lolo zata gane kuranta sai tayi nadamar shigar da wannan
ara, kazalika sai tayi nadamar tunzurani da tayi.

Zata ga makircin lauyoyi kuwa shi kuma farkanta zai sha mamaki wallahi"
Sun da
e sunata tattaunawa da Mustapha kan yadda zasu
ullo ma lamarin.

"Kaga fa wayarta na hannuna amman babu ma chaji farkan nata yaita kiranta tare da tura mata kalmomi da
a akan ta kwantar da hankalinta.

Tana fitowa daga gidanka zasu yi aure.

Duk iyakar runtsi kada ka sake a rabu da'ita wallahi"
Tari Babangida ya soma babu shiri Mustapha yayi shiru da bakinshi.

Babangida yayi juyin duniya Mustapha ya bashi wayar Lolo amman ya
i fur ya ka
a ya raya fur Mustapha ya hana wayarnan.

Mikewa yayi yai mishi sallama ya fita akan da yamma inya taso aiki zai zo.

Yana fita Hamida ta shigo ta nemi waje ta zauna a farar kujerar dake gefen gadon.

Babangida kuma yana jingine shiru yanata lissafin halin da zai shiga in Alhaji Abubakar Baban Bola ya
wace dukiyarshi, ga shariar sabuwa dole tana bu
atar makiran lauyoyi masu yima mutum sharrin da sai ya tsani shari'a.

To su kuma ba
aramin ku
i suke bu
ata ba.

Wani
angare na zuchiyarshi yanata jaddada mishi ya saki Sabuwa kawai ya huta tunda ba sonta dama yake yi ba.

Wani shashe na zuchiyarshi kuma sai yaji yayi nauyi.

Sosai da sosai
MRS BUKHARI
Ina manyan mata masu capacityn suke? ku fito lambarku ce ta fito.
ar uwa turaren wuta kike nema nau'ika daban_daban masu musulmin
amshi da kama muhallu?

Ba itacen banza masu sanya gida
auri da hayaki kamar an kunna taohuwar bespa ba.

Matso gasu MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI nazo miki da duk abinda kike bu
ata na
amshi.

Kama daga turarukan wuta irin na gidan alfarma.

Zuwa humrori iri daban daban masu musulmin
amshi da ri
e jiki.

Bugu da
ari muna da turarukan kaya, na fesawa dana turara kaya.

Muna da kulaccam nau'i daban daban masu gyara jiki da lausasa fata mata, ga kuma
amshi mai inganci.

Muna da turarukan tsugunno na musamman masu sirri Hajiyata
Muna da room freshener iri_iri
Muna da mopping mix masu kama waje.

Akwai turarukan kafet dana kujeru.

Sannan akwai box _ box setika na Hajiyoyi masu
yallin goshi.

Muna da Amarya package.

Muna da uwargida package
Muna da maijego package
Muna bayar da sari ko a
asar waje kike, muna tura kaya
Saudiyya
Nijar
Ghana
Camaron
A duk
asar da kike kayanmu zai iso miki cikin aminci da yardar Allah.

Hajiya akwai Humrar matan aure wannan ta musamman ce.

Duk wani abu da kika sani na
amshi babu irin wanda bamu dashi a kamfaninmu.

Muna da turaruka designer na maza da mata wanda kamfaninmu ke bugawa Hajiya babu inda zaki je ki ci karo da mai irin
amshinki.

MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI TAZO MUKU DA DUK ABINDA KUKE SO NA
AMSHI HAJIYA.

KUNSAN KANURI MUNE
AMSHI DAMU AKE KOYI
SIYAN NAGARI MAIDA KUDI
MUNA MARABA DA MASU SIYAN
AYA KO SARI.

LAMBAR DA ZA'A SAMENI KAI TSAYE ITACE.

Wa.me/2348179523215
SAI NA JIKU
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA BIYAR
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
INA MI
A SA
ON GODIYA GA
AUKACIN MASOYANA NA FA
IN DUNIYA.

MRS BUKHARI TAKU CE.

Sabuwa:.

Bani na farka ba sai ukun rana.

Da hanzari na mi
e amman jiri sai ya mayar dani na koma kan kujera.

Kasancewar yau alhamis yaran suna gida babu islamiyya.

"Sannu ummi kin tashi.

Ya jikin?"
Mardiyya ta fa
a da salon tausayawa.

Su Adama ina jiyosu a kitchen kamar ba basu biyu bane.

Jiki da sau
i Mardiyya ina A
a'u naga kowa shi banda shi?"
Sadiya ta fito daga kitchen tace.

"Gaskiya Lolo yaranki na da shegen yawo.

Yau mune har kogi ammman babu shi babu dalilinshi.

Muka dinga zagaye gidajen abokanshi wallahi suma abokan basa nan"
Take na sake shiga sabuwar damuwa dan na lura A
a'u yana da rashin ji sosai kuma yaron bashi da tsoro sam.

Ni dai ko da nayi wanka nayi Sallah Allah na ro
a akan Allah ya shirya mun A
a'u ina ro
on Allah kada A
a'u ya
ebo halina ko halin mahaifinshi na sa iyaye a cikin magana "
Kafinma in fito Labbai ta biyo ni da jallof
in taliyar Hausa taji attaruhu da albasa ga kifi an warwatsa.

"Lolo yaya
arfin jikin naki?

Ki samu ki daure kici abinci zuwa yamma mu le
an asibiti.

Naga waccan ba
ar kadarar ta dawo daga asibitin mun ha
u da'ita a tsakar gida kinga kallon banzan da take yi mun kuwa?

Taci sa'a yau aka sakeni jikina da sanyi da sai naci abu ta kazan ubanta"
Adama ce muka jiyo tana ranga
a mana kira da ji ba lafiya ba, babu shiri na tsallake abincin na fito da sauri.

Na'ila na gani sha
e da wuyan A
a'u ga bakinshi na fitar da jini.

Lafiya meya faru Na'ila.

Kai kuma meya same ka sarkin yawo?"
Tana jijjiga tace.

"Ai dole kice haka kin koya ma yaro sata.

Kamar wannan yaron ace har ya iya shigowa
akin mutane sa
ab sa
ab ya yi sata?"
Da mamaki na kalleta na dawo da kallona gun A
a'u.

Tabbas ya sata ga rashin gaskiya
aro_
aro tattare dashi na gani.

Dama bai dena satar ba kenan?

"Baiwar Allah ai nutsuwa zaki yi ki mana bayani a tsanake ba kizo kina jijjiga ba.

In hau kike ji dashi iyayenki ne a gabanki.

Ki sake yaron mutane ko?"
Adama tana
arashe maganarta ta fincike A
a'u a hannunta.

Ni dai numfashi kawai nake ja da fesarwa.

Kudina gasu ya shiga ya satan mun daga shiga ban
aki.

Allah yasa yana
arin guduwa ni kuma na shigo.

Narantse da Allah in ya kuma shiga yayi mun sata na lahira sai ya fishi jin da
Ko da yake tarbiyyar da aka koya mishi kenan.

Uwarshi ma da ranar Allah aka kamata a mota"
Tana fa
in haka naji wani abu ya tsirgamun
Ga yara duk suna wajen sunyi cirko _ cirko.

"Ke dakata
aramar
ar balaja'u mai tafe da wando.

Ya zaki shigo har
akin mata kina fa
a mata magana.

Sata dai ai ba a kanshi aka soma ba.

Kuma da kike cewa an kamata a mota ke a kamaki mana.

Ya yi satan kuma ya saci banza"
Ai Labbai bata rufe baki ba Na'ila ta shiga
aga murya tana kwaroroto dan mutane suji dama nasan da biyu, amman
an kuka shi ke jama uwarshi jifa.

Na'ila kowa yasanta ba
atamar munafuka bace ita da
awarta Hamida.

A guje
ar Shuwa ta le
o tana tambayar meke faruwa ai kuwa Na'ila ta fa
a mata.

A lokacin har Maman Safara,u ta shigo.

"Uhm Allah ya kyauta.

Sata yaro kamar wannan?

Ashe duk
an canjinan da muke ajjiyewa mu rasa shine yake sacewa.

"Ya sata dan uwarki kiyi abinda zaki yi in baki bar wajennan ba zaki sha mamaki"
Inji Adama.

"Hehehe me zanyi kuwa.

Kuji da sakin duk da akai muku itama Lolo tana hanya dan baku isa kun tare mana a gida ba"
Nayi mamakin yadda akayi
ar Shuwa tasan auren Adama ya mutu, gara ma na Labbai tunda anyi rikici harda motar
an sanda.

"Ayi ha
uri Labbai dan Allah kada ku sake cewa uffan.

Ke kuma maman Fatima ki koma
arayinki.

Na'ila tunda dai kinga ku
inki sai kiyi ha
uri duk a taru ayi ha
uri "
Tsaki yar shuwa tayi ta wuce fuu.

Adama ta tasanma zagi
Na'ila kuwa saida ta dinga zage_zage tukunna.

Ni tana zage_zagenma na zame na shiga ciki na dira a wuyan A
a'u kamar Allah ne ya aikoni har gwara kanshi a bango nake yi.

A tunanina ya dena sata tunda muka baro tsohon gidanmu.

Sata babu irin wacce A
a'u bayayi har atampa ya sata ya siyar ya kashe ku
in.

Nasan jarabawace tunda guda nawa yaron ma yake.

Su Maman Safara,u ne suka kwaceshi a hannuna duk goshinshi ya fashe, ni kuma sai haki nake yi
Maman Safara,u da Labbai ne suka garzaya dashi kemis ni ko dana shiga
aki sai kuka, na da
e ina rera baitukan kuka kafin nayi shiru.

Adama na zaune tana cewa in gode Allah a hakanma,
Su Mardiyya kuwa kowa ya shiga taitayinshi, ban fiye dukansu ba amman inna tashi dukan yaro ni saina fitar mai da jini hankalina yake kwanciya.

Da sallama Labbai ta shigo.

"Lolo ki daure kici abincin ki tuttura nasa Mardiyya ta kawo miki tea wancan yayi sanyi.

Kinga biyar har tayi mu samu muje asibitinnan ko?"
Ko magana na kasa yi, ina gani sukai wanka duk suka saka suturuna.

Da
yar nayi ma abincin loma uku tean ne ma na rufe ido na shanye na tashi.

Sallah nayi na sake kayana muka nufi asibiti harda yaran duka, A
a'u naso barinshi a gida amman da nai wani tunanin dole na ja hannunshi muka tafi asibitin.

Hamida na ciki tana ba Babangida tea muka shigo.
a idanu muka yi dashi na wani ha
e girar sama data
asa na nemi waje na zauna.

Su Adama ma da suke yi mishi ya jiki babu na wacce ya amsa.

Yara dai sun yi mishi ya jiki ya amsa musu ciki _ ciki.

Hamida bata kula kowa ba, babu wanda yabi takanta in banda yara da suka gaisheta.

Jigum_jigum muka zauna na kusan minti talatin.

To Labbai ku taso muje ko magriba har tayi"
Mun tashi kenan muka ga an turo
ofar an shigo
Mustapha ne ya soma shigowa abokanshi suka mara mishi baya.

Suna
arasa shigowa nayi ficewata su Adama ne suka tsaya aka gaisa kafin suka fito suka same ni muka wuce gida.

Sai bayan isha muka shiga gidan.

A tsakar gidan muka tarar da Kawu Manga da Wawo, da
ar Shuwa a tsaye tana mi
a ma Wawo key kamar dai na mota ne.
arasawa mukayi aka gaisa.
Chapter 12 · 0% Book details