← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 47

Sashe 32

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malam Baba ya lashi takobin sai kin bar gidan Babangida ta ko ta halin
ane.

Mu dai shawara muke baki Sabuwa ki janye wannan
arar kiyi ha
uri ki zauna a kan yaranki.

Har abada bana tunanin cikin
an uwanki da kuka fito ciki
aya, da wanda kuke
an uba za'a samu wandda zata yi dacen miji kamarki.

Kina gani duk gasu nan a gabanmu zawarcinma na wahala suke yi bansa Adama da dai ta samu Bazawari mai
an hannu da shuni.

Batun aure fa ai har yanzu ya
i fitowa kullum sai dai yazo ya
auketa su fita.

Har gobe kun
i ma kanku fa
a kusan cewa ya kamata ku nutsu.

To mu dai shawartarki muke yi sabida muna sonki magana ta domin Allah bama so aurenki da wannan bawan Allah ya
are ko ba haka ba Rakiya?"
Maigogul ya
areshe maganarshi yana mai ta
a cinyar Rakiya.

Ni sabida mamaki daskarewa nayi.

Ko da yake in dai Rakiya da Maigogul ne sun fi nan.

"Sosai kuwa duk abinda ka fa
i hakane Maigogul.

Wannan daular dai ke kike ciki, jibi tuwo da kaza ga man shanu, jibi falonki da yaranki abun sha'awa duk wannan ni'imar kike so kisa
afa ki shure Sabuwa.

Wai to in kin fito wa zai aureki shi Khalid
in kike som ki aura koko
a kike son ayi Sabuwa?"
Kaina yana
asa sama da
asa Allah bai bani ikon tankawa ba sai Uzairu zuchiyata da yace.

"Rakiya nifa ina ganin a cikin zaman aure babu dole.

Ku duba irin ciwon da Lolo tayi har mun cire rai da'ita duk ta dalilin aurenta kuma likitoci sun tabbatar mana da cewar wannan ciwon na damuwa ta da
e a cikinshi, kuma har haukacewa ake yi.

Duk da Babangida a yanzu nutsuwa da nadamar abubuwan daya dinga aikatawa a baya ya kamashi, duk da haka tunda tace ba zata zauna ba ku barta kawai.

Ita ka
ai tasaan abinda ta fuskanta"
Adama tace.

"To Uzairu zuchiyata nima abinda na gani kenan a barta ta kashe auren kawai ta samu nutsuwa.

"
"Eh haka fa tunda kin kasa zaman aure kya hure mata kunne ta kaso nata aure tazo kuci gaba da zaman kanku mana "
Cewar Maigogul da yake ta fa
a.

Sallamar Babangida ce tasa ya sarara.

Da fara,a ya karaso.

"Rakiya ashe kune kuka zo?

Ina wuninku "
Ya fa
a da sabon ladabinshi na munafurci har yana zama, shi da ada sai dai su Rakiya su gaisheshi"
Ai kuwa cikin rashin kamun kai suka shiga gaisheshi tare da tambayarshi kufan jikinshi, da nawa jikin"
"Ah nawa da sau
i sosai.

Natanne dai sai a hankali dan kullum sai kuma rama take yi, jikin dai gashi nan."
"Ta
aura ma kanta masifa ne kawai shi yasa abinda ma ya kawo mu kenan ka da
a ha
uri da duk abinda take yi maka.

Allah ba zai bata nasara ba, zata ci gaba da zama tare dakai"
Babu kunya babu tsoron Allah Babangida yace da Maigogul.

"In sha Allah na kuma gode sosai.

A sake ha
uri da duk abubbuwan da suka faffaru a baya a yafi juna"
Rakiya tayi dariya tace.

"Babangida ai mu babu abinda zamu ce dakai sai dai muce Allah ya biya ka.

Ka ri
e Sabuwa da kyau babu abinda ta rasa a wajenka, ko banza ka rufa mata asirinta damu baki
aya"
Kallona Babangida yayi ina kallonshi ta gefen ido yana wani murmushi.

Mi
ewa yayi ya zaro dubu biyu ya mi
o ma Maigogul carab ya cabke ku
in tare da hannun Babangida.

Yaita zunduma mishi godiya.

Sallama yayi musu ya fita Adama ta kira Mardiyya.

"Maza ki
au tiran abincin Babanku ki bishi dashi."
Mardiyya ta amsa da
"Toh"
Ta fita.

Tunda Adama tazo Babangida ya samu gata duk ran girkina yana shigowa Adama ta zuba mishi abinci ya take cikinshi, kwananne dai ya ha
ura tunda Adama tana nan.

Taso ma ya dinga kwana ita ta kwana a falo, shine bai amince ba jira nayi inji yace to suga tsiya daga shi gar Adaman amman sai yace mata hakan bai dace ba ita dai ta kula dani kamar gaske.

"To Rakiya tashi mu wuce.

Lolo kamar yadda aka saba dai"
arashe maganar yana dariya.

Kayan abinci nasa Adama ta
iba musu na basu dubu biyar biyar Uzairu zuchiyata na bashi dubu biyu Adama da Mardiyya suka rakasu titi.

Ni kuma ina yin sallar isha na haye gado sakamakon cikin magungunana akwai na bacci ko da yaushe a cikin bacci nake tunda dai aka sallamoni, in ba baccin nake yi ba ma bana jin da
in komai"
Babangida:.

Da sallama ya shiga
akin
ar Shuwa.

Tana zaune tana waya da Mamanta jin sallamarshi ne yasa ta kashe wayar.

"Sannu da zuwa"
Ta tarbeshi harda fara'arta shi dai yasan ya fita da safe tana fishi da
orafi akan ku
in ankon bikin
anwarta da yace har zuwa lokacin bai samu ba.

Abun mamaki kuma ya dawo ya taddata cikin fara'a harda
aukar kwalliyar
ananun kaya.

"Yauwa sannu ya gidan?"
Waje ya samu yaima kanshi masauki a
asan kafet dan ba
aramin gajiya yayi ba aikin koyarwa akwai wahala ( ina jinjina ga duk Malaman duniya maza da mata, malaman boko dana islamiyya)
Zama tayi a gefenshi.

"Ina yaran sunyi bacci ne?"
Sai da ta ka
a idanu kafin tace dashi.

"A_a
azu mama tazo shine ta tafi da'ita"
Take ya gintse murmushin da yake yi mata.

"Amman sau nawa na fa
a miki ki dinga sanar dani in yarinyarnan zata je gidanku, koma ina zata je yana da kyau a nemi izinina matu
ar ina da mutunci da
ima ko?"
Kafin tace wani abun Mardiyya ta shigo da sallama ri
i_ri
i da tire ta dire a gaban Babanta.

"Baba ga Abincinka"
"To sannu
iyar kirki Allah yayi albarka"
"Ameen"
Ta amsa ta fita a tsanake.

Binta yayi da idanu yana jinjina irin kamanninta dashi da irin nutsuwar da take dashi.

Ikon Allah wai Sabuwa ce ta haifi yarinya kamila irin Mardiyya.

"Ban gane ba, naga an biyoka da abinci sabida cin fuska"
Ya jiyo muryar
ar Shuwa ta daki kunnenshi.

Juyowa yayi ya
ura mata idanu baice da'ita komai ba amman taga
acin rai sosai a tattare dashi.

Tiren ya jawo ya zuba lafiyayyen tuwonnan da naman kaza cinya da
irji aka saka mishi.

Nan ya hau zuba loma ya bar yar Shuwa da ha
iye yawu dan su yanzu da kifi suke girki nama ma sai jumma'a_jumma'a suke ganinshi kaza kuwa tunda rayuwa ta juya musu baya siya sai dai su ci a tukunyar ma
ota.

Sai da yaci ya
oshi ya sha kunun Aya kafin ya nufi masallaci a lokacin anata kiraye_kirayen Sallah.

Har yaje ya dawo Tiran abincin yana wajen
ar Shuwa bata
auke ba tana dai zaune a wajen tana cin jalof na taliyar manja da bushasshen kifi tana korawa da ruwan randa.

Shi kam ban
aki ya fa
a yana so ya
an watsa ruwa ko zai
anji
arfin jikinshi.

Amman me?

Ko da ya shiga ban
akin yana wanka zuchiyarshi cike da fargaban abinda kaje kazo, duk da lauyoyinshi suna ta tausarshi akan ya kwantar da hankalinshi komai zai daidaita, sannan Malama Babba ta basu ku
i masu yawa kamar yadda ta al
auranta musu.

Ruwan zafin ya
ebo a kofi ya zurara a kanshi idanunshi a lumshe fes yake ganin hoton Sabuwa a idan zuchiyarshi.

Murmushi yayi kawai tare da saurin bu
e idanunshi yana mamakin yada yake jin da gaske yake fargabar rabuwa da Sabuwa ba wai dan auren Malama Babba ka
ai ba, shi kanshi ya fahimci yana bu
atar Sabuwa a rayuwarshi ashe?

Duk da har zuwa wannan lokaci ya kasa yadda da zuchiyarshi gani yake yi sabida Malama Babba ne kawai ya sassauto daga
iyayyar da yake yima Sabuwan domin itace hanya mafi kusa wajen cimma buri.

Ta wani
angare na zuchiyarshi kuma yana
aryata hakan sosai.

Da daske yana mutuwar son Sabuwa ashe?

Jin
aran wayarshi ne yasa ya bu
e idanunshi ya
arashe wankan tare da
auro alwala ya fito
aure da tawul a
ugu.
ar Shuwa ya tarar a tsaye a bakin gado tana kallon wayar tashi.

Sumy ce yauma ta kira, ta lura a kwanakinnan duk sanda girki ya zagayo kanta inta duba wayarshi zata ga Sumy ta kira, ko shi ya kirata banda ragowar tulin sunayen mata da suke kiran wayar tashi, duk da dai su missed call take gani, bata ta
a ganin ya
auki wayar ba, ko kuma ya kira daga baya ba.

Bata ji shigowarshi ba ta
auki wayar don son jin muryar ita wannan Sumy da take kiran magidanci a irin wannan lokacin "
"Hello barka da dare Hero da fatan kana lafiya?"
Gyaran muryar da Babangida yayi daga bayan
ar Shuwa bai hanata fesar da abinda take son fesarwa ba.

MRS Buhari ce
Mu tara gobe
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA HU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
"Ke wacce iriyar da
iya dabba jahilace da zaki dinga kiran mijin wata da daddare, har kina kiranshi Hero?

Ohh kune irin matannan na layi masu tum
ele da bin mazajen mutane ko?"
arasowa Babangida yayi ya fisge wayar a hannunta.

"Sumy bani mintuna zan kiraki"
Yana gama fa
ar haka ya kashe wayar.

"Menene dalilinki na
aga mun waya har kiyi zage_zage da macen da baki san ko ita wacece ba?

Oh kina son ki nuna mata cewar ni ba tsayayye bane a gidana ba ko, ko so kike ki nuna mata cewar babu mace mai tarbiyya a gidana uhm?'"
A fusace ta juyo jin furucinshi na
arshe.

"Au naka irin borin kunyar kenan?

Ai nasan
aya daga cikin karuwanka ne da kuka saba mu'amala tunda ma naji ta kiraka da Hero in ba tamba
a kuka saba ba ai batun Hero bai taso ba"
Maganar ta daki zuchiyarshi yaji zafi sosai.

Amman sai yayi dariyar cusa haushi yace.
Chapter 32 · 0% Book details