Sashe 40
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baby rabu da Sagir kizo in baki abinci kici.
awarmu Bismillah ga abinci nasa an kawo daku"
Tashi nayi na nufi Khalid dake zaune a kafet.
Cinyarshi ya nuna mun na kuwa
ane.
A tsanake ya dinga ciyar dani farfesun kaza har saida nakai geji.
Sannan ya soma cin nashi, anayi anata hira.
Bayan mun gama wajajen tara da rabi muka fice.
Hmm ku
i na inda suke siyayyar da Khalid yaima kanshi ba wata siyayya bace mai yawa sai kudi
Takalmi, wandon riga, sai turare shine ka
ai abinda ya siya.
Nima ya sai mun takalmi, wata doguwar riga tsantsararriya, sai
ankunne da sar
a, da turaruka manya, sai kayan kwalliya dana tsinta dama nawa suna dab da
arewa.
"Baby ga sabulun makari, da manshi ki
auka ki dinga amfani dashi zai
ara miki kyau"
A hankali yake maganar a kunnena bayan ya zuba mun man da sabulun a basket
in hannuna.
Mun kwashi kayan ciye_ciye babu laifi ni harda wani biredi mai kwakwa na siya, da kayan tea
ananun gongoni.
Sai da muka zo wajen biyan ku
i muka san lallai kayan ku
i aka sai mana.
Haka muka fito da kaya kici_kici a hannunmu.
"Sagir ku daga nan sai ina?"
Cewar Khalid dake loda ledojin siyayyarmu a bayan bot
in mota.
"Ah ban gane ba, na zaci zamu mayar dasu gidane ai daga nan.
Ko akwai inda zamu je?"
KHALID ya
uramun idanu tamkar mai karantar wani abu a fuskata.
Can ya dubi Sagir yace.
"Kaje ka sauke
awarmu a gida.
Baby kam tare zamu je gida da'ita.
Na gaji sosai da mun kaisu club"
Idanu Yar Shuwa ta kashe mun.
Nima har ga Allah bana son ko ka
an Khalid ya matsa a kusa dani balle har ace mun rabu.
"Baby shiga mota kinji mu tafi bacci nake ji sosai"
Baby inaso zan yi magana da
ar Shuwa"
Mota ya shige da yaji nace haka.
Sagir ya bishi suna magana, nima naja
ar Shuwa gefe.
"Tabb
ar Shuwa ha
a watan sa'armu ne ya tsaya.
Kin ganni wallahi bazan yi wasa da damar dana samu ba.
Nifa ko gobe yace in kuma binshi mu kwana zuwa zanyi.
Kefa gida zai kaiki?"
Dariya tayi mun
"Sabuwa kenan.
Kada ki mance na fiki bu
ewar idanu, tunda ke yau aka bu
e miki wani shafi, ni kuwa tuni na da
e da biya wannan shafin wani sabo Sagir ya bu
e mun.
Ina zuwa bari kiga"
Jakarta ta bu
e ta ciro wata leda
auke da wani abu curi biyu.
Yagar ledar tayi ta sanya mun curi
aya a ledar ta mi
o mun.
"Kinga wannan ki tabbatar kuna shiga ki saci jiki ki cusa Hmm wallahi sai kin kusan haukata Khalid dan na fahimci son da yake miki yana da
arfi."
ewa nayi maza na cusa a tawa jakar.
Shikenan sai munyi waya.
Yau dai muma zamu kwana da ac." Tafawa muka yi, da wannan mukai sallama kowa ya kama gabanshi."
Muna tafe a mota hannunshi daya akan sitiyari
ayan hannun yana sar
e da nawa hannun, muna hirarmu har muka gida gidansu
Ashe a cikin gidan iyayenshi suke
akinshi dai ta wajen gidan yake tsakar gida kenan.
Ta
ofar baya ya ja hannuna muka shiga.
Kada in jaku da tsayi saida na kwana biyu cir a cikin gidansu Khalid, dan ko washegari da muka je birthday muka dawo gidansu yasa aka zarto damu, ya duramun kayan maye sosai dani dashi duk a buge muka kwana.
Khalid shi ya koyar dani shan kayan maye.
Washegarin ranar birthday
in ma sai wajajen azahar na watstsake sabida a lokacin sigari ka
ai nake sha itama Akara ke bani in
an ja in yazo ban ta
a shan guda ba, sai dai ya kunna mu dinga sha tare.
A gaggauce nayi wanka hankalina ya koma gida kuma, a wannan kwana biyun da nayi babu wanda da wasa ya kirani yaji ko lafiya.
Sai Halima data kira tana mun masifa akan takalminta zata fira tanaso tasa ance mata na saka.
Saida Khalid ya kuma yi mun shopping mai yawan gaske har kayan abinci nasa ya sai mana, ya siya mun waya Soni ta wannan zamanin, ya bani dubu ashirin kash a hannuna.
"Baby gobe zamu yi tafiya da Abbanmu zan rakashi umara.
Me kike son zan sai miki?"
Kafin in bashi amsa naga su Adama sun fito daga makotanmu ita da Labbai da tukunya
ar babba a hannunsu saida suka shiga hankalina ya dawo gareshi nan na narke mishi akan nifa bazan yarda ba.
Saida yaita lallabani kana na amince mukai sallama, da kanshi ya fito ya sauke mun kayayyakina yaja motarshi ya tafi.
Ina waigen yaron da zan gani ya shigarmun da kayan.
Sai na jiyo ihu da fa
an Maigogul da Rakiya ya fito ta biyoshi har zaure tana ya
a mishi magana.
"Sai kuma kiyi amman kinsan Allah Rahama nanda wata uku bata gidannan dole ta auri yaronnan bazan yi rantsuwa a banza ba.
Yanzu da wancan Alhajinne yayi mata cikin da gasken da sai mu shiga mu fita ai ya aureta ko dan dole.
Amman tunda kunnena yaji cewar wannan mitsiyacin yaron da yake jele a
ofar gidannan shi yayi mata aure dole.
Ku
aura abinci anjima masu kawo kaya akace zasu kawo"
"Ai kuwa baka isa ba a wannan karon.
Kana ganin rayuwar wahalan da Layuza take ciki, ita kanta Adama jibi duk yadda ta lalace haka zakai ma yaran naka?"
Kuguna duka biyun suna ri
e bakina a ta
e nake kallonsu.
Maigogul ne ya hangoni da kayan alatun dake gabana.
Da mugun sauri ya baro Rakiya.
"Lolo wannan kayan abincin da ledojin kuma fa?
Badai Akara bane yayi miki wannan hidimar ba.
Dan ko jiya yazo nemanki gida"
Ina dariya nace.
Wane Akara Hmm Maigogul sabon saurayi nayi
an masu ku
i kuma da Aure yake sona"
Da dariya ya tuntsure dashi shi da Rakiya har suna ha
a baki da fadin.
"Alhamdulillah "
Tare da Maigogul muka dauki kayan muka soma shigarwa.
"Gaza ga cicci
en buhun shinkafa fita ka shigo dashi"
Cewar Maigogul daya saki katon din taliya a
ofar Rakiya.
"Kai Sabuwa farawa da iyawa, a lafiya dai kanwata ta kaina sai dake wallahi"
Ya irin hade hannayensa irinna
auraye yace.
"Cau_cau Lolo "
Dariya kawai nayi na shige
aki inda anan na tarar da Rahama zaune tanata kuka, Adama da Labbai sun rufu a kanta"
Rahama meke faruwa naji ana cewa zaki Auri iliya.
Shi Alhajin
aryatawa yayi yace ba cikin nashi bane?"
"Ke dai Lolo bari kinsan Maigogul dai in yaso kafiya.
Munje ges house wajen Alhaji kamar yadda yace mana.
Allah ka
ai yasan irin kudin da aka ba Maigogul dan ko Rakiya dubu
ari ya bata, ni kuma ya bani dubu hamsin.
Daga ges house muka wuce aka bani maganin zubar da ciki a w
ajen Abacha.
Ina kwance cikina na mur
awa Iliya yake fa
amun yana
ofar gida na fa
a mishi cikin nashine sabida dama nashi ne.
Muna tsaye muna mayar da zance Ashe Maigogul yana jinmu shine yace nan da sati
aya ya turo kayan Aure da akwati da sadaki nan da kwana goma a
aura mana aure.
Shine ya ro
i a barshi wata uku.
Shine tun shekaranjiya Rakiya dashi suke rigima, Hauwa na kuma zugashi"
Rahama ta karashe tana jan tsaki.
Adama tace.
"Ni da wannan yawon gara ki auri iliyan ai kin huta.
Jibi fa Lolo da kamar ba zata yi yawo ba.
Amman kunce kwananta uku ko biyu ne bata gida."
Labbai tace.
"Adama kenan.
In bata fita ba so kike ta zauna ba
in cikinsu Rakiya ya kasheta, sannan sutura, abinci, magani in baka da lafiya, audigar yin jinin al'ada, sabulu turare, kayan kwalliya a matsayinta na mace waye zaiyi mata.
Ni burgeni tayi fa.
Ke meye baki shuka ba, ke da kika kwashe kayanki kika koma shagon saurayi.
Ina Aliya take bata gida sai jifa jifa take zuwa.
Waccan
ar iskar ta
akin Hauwa itama zuwanma ta dena"
Su Gaza ne suka shisshigo da kayayyakin dana shigo dashi.
Kayan da
in aka rarraba kowa ya
auki kasonshi, kayan abinci Rakiya ta adanasu a gefe Maigogul sai ko
ani yake ta faman yi, daga ranar Maigogul ya soma ji dani dan na fita zakka cikin
an uwana.
Ni sabida ma kaina da nauyi baccina nayi na barsu suna girkin masu kawo akwati ance yau zasu kawo.
Sai bayan magriba suka iso Hmm kayansu a jakar buhu ta bacco atampa kala biyu lesiri kala
aya, shadda
aya, sai takalmi da jaka, da turare shikenan suka bayar da ha
uri haka dole aka kar
a.
Hauwa kuwa saita samu abun fa
e taita yama
i da wannan kaya a ma
ota.
Rahama dai duk da
ari tayi hakan baisa ta zauna ba, kullum bata gida
Kwana uku da yin wannan ranar asabar da rana Rakiya ta haifo
iyarta itama fara sol da'ita.
Abun tausayi yarinyar wallahi.
Ashe ma ba mai tsayin rayuwa bace.
A lokacin ina da ku
i kace_kace dan ko tafiyar Khalid ya aiko Abokinshi Sagir ya kawo mun ku
i.
Ga waya munayi akai akai, dubu ashirin na
irga ranar suna na dan
ama Maigogul ya sawo rago aka yanka ga kayan abinci dama muna dashi.
Ni ranar a gadon Mamansu
ar Shuwa muka wuni munata hirarmu ta
an mata muna dariya.
Bayan suna Allah yayi ma yarinyar rasuwa.
Mu dai mun taya ta murna.
Gaza ya saka tijara akan su Rakiya suyi ha
uri da haihuwa haka.
Maigogul yaita kutuntuma mishi ashariya shi kuma yanata karta wu
a a
asa.
Sagir wajen taran dare yazo ya fita da
ar shuwa kafin na nufi gida.
"Ke Sabuwa"
Cewar Akara da yazo
ofar gidanmu harda yaranshi biyu sun wani tattare hanya dole naja na tsaya tare da har
e hannayena a
irjina.
Lafiya kake mun kiran karnuka Akara?"
Hannu yasa a baki.
Ya lailayo wani ashar ya
uma.
Kar ka sake irin wannan zagin a
ofar gidannan"
Daga fa
an haka ya
araso gabana kamar zai dageni.