Sashe 19
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina goge kaya ya le
"Sabuwa meya ha
aki da maman Fati ta kirani tace wai kin fasa mata bayan kunne saida taje asibiti?"
Kallonshi nayi bance uffan ba na maida hankalina kan gugar da nake yi.
Shigowa yayi ya zauna a bakin gadona.
"Sabuwa!!"
Ya fa
a da wani irin taushin yaudara.
Nasan yasan bazan amsaba shi yasa ma ya soma magana.
"Ina dai
ara ro
onki akan shari'arnan dai Sabuwa.
Kima Allah Sabuwa ki janye wannan shari'ar Sabuwa
anmu fa zamu jama abun fa
e, ki sani wannan abun bazai ta
a yi musu da
i ba.
Yanzu Sabuwa zaki so ace a kanki Baba Malam ya rabu da Malama Babba?
To bari in
ara fa
a miki duk da nasan kin sani.
Baba Malam cewa yayi muddin al
ali yasa na rabu dake, to Malama Babba tasa a ranta tamkar shine ya rabu da'ita.
Igiyar data sar
e aurenku yace a ha
e take, ba za'a tsinka taki nata ya zauna ba.
Ko yau
innan naje dan in gana da Baba Malam amman ya
i.
Malama Babba tana cikin gida babu lafiya, ya hanani shiga cikin gidan ya haramtamun hakan.
Yayu da
anne duk muna cikin damuwa, ga tsinuwa a kaina Sabuwa.
Dan Allah ki zauna kiyi tunani dare
aya kike dashi"
A sanyaye ya mi
e ya fice.
Ni kuwa mamakine ya kamani.
Ohh dama wannan dalilinne yasa Malama Babba take ganin zata siye mu dan ita ta cinma burinta ko, ni kuma ko oho.
To ai kuwa saidai mu zama zawarawa dani da'ita shari'a babu gudu babu ja da baya wallahi.
Gugar ma sai naji na kasa tsulum na haye gado nayi rigingine inata tubka da warwara.
Wayewar gari:.
Yara na tafiya makaranta na shiga aikace_aikace shara wanke_wanke da wankin yara duk nayi.
Na yi girki na ajjiye a kula dan bansan in mun tafi
arfe nawa zamu dawo ba.
Tara na safe sai ga Adama da Rahama sun shigo.
Babangida yana falo suka shigo.
Yau dai ya amsa gaisuwarsu harma da tambayar yaransu.
Dama a tsaye yake zai fita suna gama gaisawa ya fice.
"Sabuwa jiya fa su Sa'a sukai ayari suka je gida wajen Rakiya da Maigogul.
Bakiga ka
akin arzkin da suka kai musu ba.
Manja, maggi, shinkafa, taliya harda ku
Abinda suka tattaunane bamu sani ba jiya ina gidan, amman Maigogul ya kironi waje."
Jikina duk sai naji yayi tulus guiyoyina naji sun sare.
Wayata ce ta shiga
ara Barrister Ahmad Ahmad ne yake kirana.
Jikina murus na
aga kana na saka a kunnena.
"Assalamu alaikum.
Sabuwa ya kamata ace nan da tara da rabi ki
araso kotu kafin a shiga zama mu
ara tattaunawa ko?"
To barister yanzu ganinan fitowa"
Kashe wayar nayi na dubi su Adama nace.
Bari in
akko mayafina mu tafi lauyanane ya kirani"
Mayafi da jakata na shiga na
akko muka ha
u muka fice kai tsaye babbar kotun cikin gari muka nufa.
Mun shiga kotun tara da arba'in.
Da Babangida na soma ha
a idanu suna zaune da abokanshi da wasu da ban sansu ba.
Can gefe Malama Babba da Malama
arama ne a zaune suma harabar kotu dai ta cika har
an gidanmu ma naga sunzo harda Uzairu zuchiyata da Sama, Gaza dai ban ganshi ba.
ewa muka yi da lauyana.
"Inaso ki nutsu kada ki ru
e duk abinda al
ali ya tambayeki ki nutsu ki amsa mishi a tsanake.
Kuma amsa
aya ake bayarwa ko sau nawa za'a tambayeki kada ki canja daidai da kalma."
Kai na
aga mishi kawai ni magana ma na kasa.
Gashi kusan duk harabar kotun ni suke kallo face ragowar mutanen da suma muka shigo muka taddasu da basu sanni ba ban sansu ba.
"Akwai wani sabon labarine?'
E akwai barister"
Nan na zaiyana mishi yadda muka yi da Babangida jiya.
Da labarin da su Adama suka kawo mun yanzu"
"Da kyau wa
annan maganganun suna da matu
ar amfani zamu adanasu da akwai ga
ar da zamu sokota.
Yanzu muje an soma shiga kotu"
Wucewa yayi ya barni, ni kuma na koma wajensu Adama.
"Mu jenku Sabuwa anata shiga mu muna tsaye"
Inji Adama kenan.
Sai da su Babangida suka wuce mu kafin muka bi bayansu zuwa cikin kotun.
Kotu dai a mugun cike take yau ma
il cikin
anin lokaci kotun ta cika har babu wajen zama dole wasu suka tsaya daga waje, ciki harda Hamida da Amaryar Babangida
ar Shuwa kam ita da uwarta summa riga mu shiga kunnenta na
e da audiga.
Da halama ba shari'armu ka
ai za'ayi ba.
Dan duk inda na waiga sai inga bansan mutanen ba dan sun fimu yawa sosai.
Karfe goma dot al
ali ya shigo ta wata karamar kofa.
Duk muka zabura muka tashi, bamu zauna ba har saida al
ali ya zauna kana."
Mai karanta
arane ya mi
e da takadda a hannunshi ya soma jawabi kamar haka.
", Ayau ashirin da biyu ga watan maris ne zamu saurari
ara mai lamba
ari da shittin.
arar da Halima ta shigar tana tuhumar mijinta Baballe da handame mata ku
en gadonta tare da siyar mata da gidanta data gada."
Ashe ba shari'armu za'a soma ba.
Kai kawai na girgiza maza da yawa son zuchiyoyinsu kawai suka sani."
ali ya
ago kai yace.
"Lauyan Halima in yana kusa ya gabatar da kanshi."
Wani lauyane ya mi
e tare da cewa.
"Cike da girmawa ya mai Shari'a sunana Barrister Buhari Ladan nine lauyan wacce ta yi kara wato Halima.
Nagode ya mai Shari'a.
Yana zama wani lauya ya mi
e shima yace
"Sunana barrister Ibrahim Abubakar nine lauyan wanda ake
ara wato Baballe.
Nagode mai Shari'a."
ali yace.
"Ko lauyan wacce take
ara yana da shimfi
a da zai ma kotu?"
A zabure da zafin nama ya tashi.
"My lord Halima matar Baballe ce suna da yara hu
u tare dukka mata.
Mahaifinta ya rasune shekarar biyu da suka wuce ya rasu ya barma yaranshi su Halima kadarori da ruwan dukiya.
ai irin na mace akan mijinta da Halima ta nuna ma Baballe shine.
Da aka raba aka bata gadonta na gida da ruwan ku
i miliyon bakwai.
Kuskuren da tayi saita dam
ama Baballe miliyan biyar a hannunshi tace ya ja jari dasu.
Kasancewar yana taya abokinshi saida motoci saita bashi shawarar me zai hana ya dinga bin abokin nashi zuwa kwatano suna
akko mota tare tuwaris.
Akan wannan dalilin Halima ta ba Baballle ku
inta kuma ba kyauta ba da shara
in zasu dinga raba duk wata riba da aka samu harya gama biyanta ku
inta.
My lord ku
inta basu fito ba, a tsakaninta da Baballe babu mutuntawa daga karshe da ku
inta yayi aurenshi ya kama
atotin gida ya saka amaryarshi, ya sai motar zagaya gari da'ita.
Ita Halima da yaranta ya barsu a
unci.
Hakan baiyi mishi ba kuma kwatsam Halima na zaune da yamma a gidanta ranar talata biyar ga wannan watan.
Sai taga Baballe da dillalai masu duba gida.
Data tambayeshi lafiya saiya kada baki yace da'ita ya saida gidan harya amshe ku
inshi dan haka shi ya saketa ta tattare kayanta ta bar gidan.
Akan wannan rashin adalcin da Baballe yayi ma Halima ta shigar dashi
ara sabida
ila ya amta da hukuma.
Ina neman wannan kotu mai alfarma data dubi halima ta kwato mata hakkinta.
Nagode mai Shari'a "
Kai na girgiza ina kwatanta girman wautar da Halima tayi.
Ko da yake bana kira hakan da wauta ba, ita a tunaninta shine mijinta shine makwafin ubanta a wannan lokacin, kuma dashi ka
ai ta amince shi yasa ta dan
a mishi ragamar dukiyar tata.
Shi kuma ya tata mata wannan rashin mutuncin.
Muryar alkaline ya katse mun tunanina.
"Lauya mai kare wanda ake
ara yana da abun cewa ne?"
"Ya mai girma mai Shari'a ina da ja akan dukkan abinda lauyan wacce tayi
ara ya fa
a a matsayin shinfi
a.
Sannan ya kamata ya iya harshenshi wajen tabbatar da laifi akan wanda ake tuhuma, domin zargine ba tabbas"
ali yace.
"Barister Buhari Ladan a kiyaye jingina laifi kai tsaye ba tare da an tabbatar ba."
Lauyan wanda ake
ara yace.
"My lord Halima matar Baballe bata ba Baballe ko sisin kwabonta ba.
Asalima shi da kanshi ya ro
i ta taimaka mishi da jari ta
i.
Kowa yasan Baballe mutum ne tsayayye ba mai macacciyar zuchiya ba.
Babu ko sisin kwabon Halima a hannunshi.
Batun gida da take ikrarin ya siyar ya saketa.
Ya mai girma mai Shari'a itace ta siyar da abinta sabida kishin auren da mijinta yayi wai itama sai an kama mata hayar tabkeken gida kamar yadda ya kamama Amarya.
A wannan ga
arne ya saketa kuma Allah ya baka yawan rai yanzu haka a cikin kotunnan ya dawo da matarshi.
Nagode my lord "
Halima dai sai share hawayenta take a kusa da juna muke inaji tana sambatu masu zafi da ra
"Bayan sauraren
ara da wannan kotu tayi, da shimfi
a da lauyoyin
angare biyu suka yi.
Wannan kotu ta
age
ararnan zuwa ashirin da biyu ga wata na gaba.
Tana bu
atar lauyoyi na
angarorin da su kawo hujjojinsu masu
arfi domin kotu taci gaba da saurarensu.
Sai
ara na gaba kuma"
Mai karanto
ara da ake kiranshi da turanci ko mene nadai kasa ha
e turanci amman ai kun ganeshi ko?
Saiya mi
e yace.
"Sai
ara mai lamba
ari da sittin da
aya wacce Sabuwa ta maka mijinta mai suna Babangida a kotu bisa tana neman ya saketa sakamakon kasa cika hakkokinta na Aure.'
ali yayi rubutu yayi rubutu kana yace.
"Zamu je hutu na rabin awa in mun dawo saimu saurari
aran."
Wannan guduma ya buga, yabi ta
ofar baya ya fice.
Nan take kotu ta
auki hayaniya
an uwan Halima suka shiga tsinema Baballe, da wannan muka runtuma zuwa wajen kotu.
A wajenne muka tarar da Baba Malam, da su Rakiya da Maigogul suna zazzaune.
Gefe guda na zauna nayi tagumi.
Baba Malam ne shi da Barister Ahmad Ahmad suka karaso inda nake.
Gaishe da Baba Malam nayi da girmamawa ya amsa kamar kullum.
"Sabuwa kar ki karaya naga halamun mutuwar jiki a tattare dake.
Zan baki duk gudunmawar data dace.