Sashe 3
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Malama kuje ku zauna a waje Ramadan ya zauna dashi zanje ganin Dr yanzu"
"A_a ni kam bazan iya fita daga
akinnan ba
arama kije ki zauna a waje Sa'a da su Kudidi suna hanyarsu suma"
Da Malama
arama da Mustapha da Dr tare suka fita, Malama
arama ta nemi waje ta zauna Mustapha yabi bayan Dr A_A NAFA
A zuwa office
inta, a hanya suka hadu da Wawo dasu Sa'a.
Wawo yabi bayan su Mustapha, su Sa'a kuma suka wuce zuwa wajen su Malama Babba.
"To Alhamdulillah mun yi mishi tiyata a hannun nashi, anci sa'a karaya
aya aka samu a hannun, kuma anyi gaggawar kawo shi asibiti baku ce na hausa zaku yi ba.
Jininshi yayi matu
ar hawa ainun yana cikin damuwa a zahirin gaskiya.
Amman dangane da tiyatar mun yita cikin nasara.
Amman ya kamata a
auki mataki akan duk wanda ke da sa hannu akan wannan saran.
Gaskiya hannun yaso ya kutsure mishi tun daga tushe, kuma
wararrene yayi saran da
warewa a kan ga
a ya sareshi"
Ajjiyar zuchiya Wawo ya jawo tare da saukewa a hankali kana yace.
"Mungode sosai Dr.
Wannan fa
a kuma rikicin cikin gidane, amman za'ayi ma tubkar hanci in sha Allah.
Yanzu dai babu wani abu ko Dr?"
Bayan ta gama rubutu akan fail
in Babangida tace.
warai babu wani abu a yanzu, zamu rikeshi har zuwa hannun ya soma sau
i gudun famawa.
Kuna iya tafiya"
Godiya suka yi mata suka fito.
A hanya Wawo ya tsayar da Mustapha yace.
"Mustapha kasan waye Alhaji Abubakar Baban Bola?"
Kai Mustapha ya gya
a yace.
"Tabbas na san shi, suna harkar kasuwanci sosai da Babangida, kusan zan iya cewa oganshi ne.
A lokacin da Babangida zai siyo injinan ni
arafai ta hannunshi ya samu hanya ya ha
ashi da
an Chinan da ya sai injin
in a hannunsu."
Hannu Wawo ya zura a aljihu yace.
"Biri yayi kama da mutum akwai danshin gaskiya a maganganun Alhaji Abubakar Baban Bola tabbas.
Amman duk da dai maganganunshi akwai
aurewar kai a ciki, amman dai zamu bashi ha
uri ya bari har Babangida ya farfa
o inji ta bakinshi"
Mustapha yace.
"Wani abunne ya faru a tsakaninsu?"
"O_o o_o yafi
arfin a tsaya daga tsaye ana maganar amman akwai gagarumar matsala babba in dai abinda Alhaji Abubakar Baban Bola ya fa
i ya zama gaskiya.
Muje maza mu same su"
Da sauri_sauri suke tafiya har suka iso ward
in.
Wayar Babangida kuwa tunda ya kwanta Ramatu ke ranga
a mishi kira bata nan tana Sokoto, kuma wai tayi sare_saren kaya shi yasa take kiranshi ya tura mata ku
i kimanin dubu
ari biyu da hamsin.
Da taga ya
i daga wayar ne sai tayi mishi sa
o Mustapha ya girgiza kai kawai tare da yin
uri yana kallon waje guda.
Shima kanshi a cikin matsalolin matan gida da tulin
an matan daya tara a waje yake.
Yanzu haka lokacin da Babangida ya kirashi yana asibiti yakai budurwarshi anyi mata allurar zubar da ciki.
Dole a asibitin ya barota ita da
awarta.
Shigowar wayar Sumy ne ya dawo dashi daga tunanin daya shige mai zurfi.
Matsawa yayi nesa dasu sa'a da tun zuwansu suke ta mayar da zance ya
aga wayar Sumy.
Ya kuka ji labarin?
Yanzu ne muka soma shigowa asalin gundarin littafin nagode sosai da wannan soyayya da kuke nuna ma wannan labarin.
Uzairu zuchiyata yana mi
o sa
on gaisuwarshi ga duk masoyanshi.
Sabuwa ma tace tana godiya da uzirin da kuke ta yi mata.
Tana bibiyar duk wani sharhi.Ina godiya sosai sai Allah ya kaimu gobe.
MRS BUKHARI
IDAN KAYA YA GAJI....
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA 2
INA GODIYA A GAREKU DUKKAN
AUKACIN MASOYANA.
INA MI
A SA
ON TA'AZIYYATA ZUWA GA IYALAN TSOHON SHUGABAN
ASA BABA BUHARI.
ALLAH YA BA IYALANSHI HA
URIN RASHIN SHI.
ALLAH YAYI MISHI RAHAMA.
"Honey ya inata kiranka baka
aukar wayata ne?"
Sumy ta furta a hankali cikin salon debe hankali.
Mustapha yace
"Ke
ar balaja'u ba
Honey yana kwance a asibiti babu yadda yake
ar wahala kike wani kashe wayar"
A kidime Sumy ta tambayi dalilin, Mustapha ya fye
e mata biri har wutsiya ya
aura da cewa.
"Wayarshi na hannuna, kuma a ko da yaushe wayar zata iya komawa hannun mahaifiyarshi dan haka sai ki tsagaita da kirashi kar kije ki kira mishi ruwa.
Kinsan gidansu malamai ne gaba da bayansu dan Allah a kiyaye Sumy na sanki baki da mutunci"
Suka dan tattauna fisha haka, kafin sukai sallama daga
arshe Mustapha ya dawo mazauninshi.
Isowar Baba Malam yasa su Sa'a yin shiru, yana isowa
ar Shuwa na isowa kamar tare suke, harda mahaifiyarta suka tawo.
Tare da Baba Malam aka rakasu
akin da Babangida yake ciki.
Malama Babba da Hamida suna zaune duk sunyi tagumi, shi kuma mai jinya yana kwance yana bacci numfashinshi na fita a hankali a hankali, ga kafa
arshi
aure da bandeji, ga kuma inda akai mishi gyaran karaya a tsintsiyar hannun nashi ga karaya ga ciwo.
Baba Malam ya
urama fuskar Babangida idanu, me yake tunawa sai Allah sai shi da yake tunawa.
"Yanzu Malam Sabuwa ce har zata
auki Babangida ta maka a kotu sabida rashin ta'ido, duk halacci da fifikon da kake bata a cikin surukanka da abinda zata saka ma da
anka kenan, sannan a kamata da wani
ato da aurenta dake ta kwashe kayanta daga gaban ma'aiki shine da abinda zata saka mana kenan?
Ko da yake ita dama karuwa bata da al
awari.
Wannan ciwon da suka jima
ana wallahi bazan yadda ba."
"Ke Saratu ya isheki haka nace.
Lafiyanki kuwa, ya matar
anki zaki dinga kiranta da karuwa a gaban abokan zamanta?"
Shiru Malama Babba tayi ta sauke kanta.
Fin shekaru ashirin rabon da taji Malam ya datsa sunanta, sai gashi akan Sabuwa yayi.
"Allah ya bashi lafiya ni zan koma gida tunda dai
an gatane ga dangi da matanshi baibaye dashi"
"Haba Malam ya zaka ce haka.
Yaya akeso in yi da raina dan ALLAH?"
Idanunshi ya kafa mata babu shiri ta yi shiru.
"Ina nufin harke, su Sa'a ma kowa ta tafi gidan mijinta.
Ramadan ya zauna dashi, matanshi ma zuwa dare su kama hanya su koma gida umarnine Ramadan ka
ai zai zauna"
Yana dasa aya ya fice.
Dole
anwar na
i Malama Babba ta mi
e tabi bayan Malam tana sharce
walla.
Su kuma Hamida da
ar Shuwa aka barsu zuchiya fal tunanuka ko wacce da abinda take sa
awa.
Su Sa'a dukka sai da suka shigo sukai musu sallama kana suka wuce jiki a sanyaye.
Abinci dai gashinan harma yayi yawa a asibitin.
Baba Malam:.
Yana gaban motar Wawo su Malama Babba suna baya.
Sa'a da su Alawiyya sun tafi a motar mijin Sa'a da ta tawo da'ita.
Motar kowa yayi shiru sai tafiya akeyi, Baba Malam yana ta ambaton Allah a zuchiyarshi karfin hali yake yi a duk abinda akaga yana yi.
" Baba Malam akwai abinda ya faru
azu ina wajen aiki wani Alhaji Abubakar Baban Bola yazo ya same ni akan Babangida.
To maganar da yazo mun da'ita gaskiya da girma."
"To ai sai ka bari muje gida tukunna ko, nan ba wajen tattauna magana muhimmiya bane"
Cewar Malama Babba wacce fuskarta duk hawaye.
Sarai Baba Malam yasan abinda take nufi a wannan karon ya shirya maganin kuwa.
Da isarsu gida matan suka shige gida, su kuma su Wawo suka tsaya a waje.
Sai da akayi isha Malam ya shiga gida kasancewar juma'a babu karatu.
Wawo Malam yace ya kirawo Malama Babba da Malama
arama su same shi a turakarshi.
Malama
arama itace ta soma shiga da sallama, Wawo ya amsa mata yana gefen kafar Malam yana mishi tausa.
Zamanta ke da wuya Malama Babba ta shigo idanunta duk sun kumbura halamun taci kuka ta
oshi.
Ganin Malama
arama ba
aramin tayar mata da hankali yayi ba.
Bata kaunar ayi maganar Babangida a gabanta, gashi bata san ma ko menene ba.
"To kai Wawo muna saurarenka bismillah "
"To shi Alhaji Abubakar Baban Bolan abinda yake cewa shine yana bin Babangida ku
e jimillar ku
i kusan miliyan Saba'in.
Sabida ni yadda yai mun bayanin komai hatta injinan da Babangida ya shigo dasu daga China da ku
in shi Alhaji Abubakar Baban Bolan aka siya.
Sannan akwai ku
in manyan motoci na kamfani wanda da ku
in shi aka siya.
Kuma ya ari ruwan ku
e a hannunshi dai masu kauri.
Yadda sukai tsari da Babangida shine zai dinga cire mishi kaso hu
u bisa
ari na duk abinda kamfani ya samu.
To an soma Allaha_Allaha sai abubbuwa suka rikirkice, sakamakon shi Alhaji Abubakar Baban Bola baya
asar kusan shekaru biyar.
Ya
aura wakilai da zasu dinga kar
an wannan kaso amman Babangida ko sau
aya bai basu ba.
Shine shi daya dawo
asar ya nemi yazo mu gana domin hakkinshi, kuma maganar ma ya shigar da'ita kotu.
Wannan shine abinda ya faru"
Salati kawai kake ji na fitowa daga bakunan su Malama Babba.
Kuka ta rushe dashi tana salati.
Baba Malam yace
"Kuma a rubuce su kai komai ko da baki suka yi abinsu?"
"Yazo mun da takaddu duk ga saka hannun Babangida, kuma yana da kwafi na takaddun yarjejeniyar shima"
"Waye yayi mishi garanto shi Babangidan?"
Wawo yayi jim kafin yace.
"Gaskiya ba dai muyi maganar garanto ba."
Baba Malam ya dubi Malama dake dafe da
irjinta yace.
"To ke kinsan wani abu game da wannan lamarinne tunda duk abinda yake shukawa yana fa
a miki.
Ko kai Wawo ka san da zaman maganar nan?"
"Wallahi Allah Malam bani da masaniya akan komai.
Nima yadda ka jita yanzu, nima yanzun na jita"
Cewar Malama Babba kenan.
Wawo yace.
"Nima gaskiya bansan komai ba.
Amman biri dai yayi kama da mutum irin yadda lokaci guda Babangida ya samu manyan ku
i yanata damawa.
Amman dake sana'ar Baban Bola sirrine a cikinta ni shi yasa ban zargi komai ba."
Baba Malam dai sai gya
a kai yake yi gami da murmushin da shi ka
ai ya barma kanshi sanin dalilin yinshi.
Malama Babba kuwa bata aikin komai sai kuka.