← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 47

Sashe 24

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ummi A
a'u fa yana falo yanata kuka ya
i yayi shiru ko abinci ma baici ba.

Baba ma ya tambayeshi menene ya
i yin magana"
Kiramun shi Mardiyya.

Ki kuma zubo abinci ki kawo mun"
Da "To " ta amsa ta fita.

Bata jima da fita ba A
a'u ya shigo yanata raku
ewa a bango.

Tawo ka zauna A
a'u kaji"
Jin sanyi da salama a muryata yasa ya tawo ya zauna.

Sai naji tausayin yaron ya tsarga mun.

Gashi a kaf yarana A
a'u yafi nuna mun kulawa in yaga banda lafiya yafi kowa shiga damuwa, hakama in ya
ata mun rai yake shiga damuwa.

Zo inga jikinka naga shatin duka"
A hankali ya matso na kwa
e rigarshi.

Duk uwar da taga abinda akaima A
a'u wallahi saita zubar mishi da hawaye ko da kuwa kisa ya aikata.

Bayanshi duk a faffashe ya
aye.

Da sauri na juyo dashi nace.

Wanne malaminne yaima irin wannan dukan?"
Mardiyya ce ta shigo da abinci a roba.

"Malam Musa ne wanda yake musu lissafi.

Haka ya dinga dukanshi ummi baki gani ba"
Wani yawu na ha
iye na kalleshi yanata matsar hawaye.

Nawa ya
auka a jakar abokin nashi?"
"Dubu
aya ce ya
auka kuma bama wanda ya ganshi.

Shi dai yace bashi ya
auka ba.

Amman yaran ajinsu sunce shi ne yake
auke musu ku
i a jakarsu, ko biskit."
Shiru nayi kawai ina nazari.

Bashi abincin yaci.

Sai in kaishi kemis a bamu magani"
Abincin ta ajjiye mishi amman ya kasa ci jikinshi yanata rawa, ga kuka ya
i ya dena.
a'u ka fa
a mun gaskiya kai ka
auki ku
in abokinka, in kai ka
auka me ka siya?"
Wani sabon kukan ya fashe mun dashi.

Take jikina ya bani bashi ya
auki ku
in ba.

Dan ba yau aka saba kamashi da laifin sata ba.

Sai dai ban ta
a ganinshi cikin Irin wannan yanayin ba.
ewa nayi na
akko mayafina na yafa.

Daure kaci abincin muje kemis
in bakin titi a baka magani maza.

Ka daure"
Yana cusa abincin yana kuka.

Niko ina jin ra
in dukan dake jikinshi a jikina.

Yaci abincin aka bashi ruwa yasha.

Muka tafi zuwa kemis
in bakin titin shigowa unguwar kemis
in babbane harda gadon kwantar da marasa lafiya guda biyu take dashi.

Ta duba shi ta bashi magunguna muka dawo yasha nace yaje shi ya kwanta.

Babangida:.

Yana fita daga
akin Sabuwa
akin Hamida ya nufa.

Tana zaune tayi bake_bake a
asa ta tusa tuwo a gaba amman bata ci ko loma ba.

Usama yana kan kujera yayi baccinshi.

Mufida kuma tana zaune tana wasanta kusa da uwarta.

"Sannu da dawowa."
Bai amsata ba ta mi
e ta
akko abincinshi ta dire mishi a gabanshi da ruwan sha dana wanke hannu dukka.

"Me ya hanaki cin abincin to kika tusashi a gaba?"
Kafin tayi magana ma
ociyarta ta
aga labule tana fa
"Maman Usama ga shinkafa da miyar da kika ce ta baki sha'awa na zubo miki"
Ganin Babangida baisa ta saki labulen ba.

Da dariya ta gaisheshi tare da sake yi mishi ya jiki.

A da
ile ya amsa.

Hamida ta mi
e ta kar
o robar da aka sha
eta da shinkafa da miya da nama ga latas da tumaturi da albasa a wadace, ta wuce Babangida tazo ta zauna a
asa.

Mamakinta yasa ko kular abincinshi ya kasa bu
ewa.

Ita kuma tana dariya tazo ta wuceshi ta zauna ta tusa robar abincinta a gaba tana
arin soma ci Babangida yayi gyaran murya, da sauri ta
ago ta kalleshi.

"Akwai abinda kake bu
atane, naga har ruwan wanke hannu na ajjiye maka?"
"Wato har lalacewata ta kai lalacewar da zaki ji gwa
ayin shinkafa da miya da latas Hamida, har baki ji kunya ba kika fa
a mata ya baki sha'awa baki ji kunya ba dan Allah?

Daga fa
awa jarabawa tun kafin ace an soma fuskantar wani irin yanayi har kin soma nuna maitarki a fili, nafi
arfin ki zubar mun da daraja wallahi"
Ranshi yayi mummunan
aci, itama ta gane hakan sarai amman har cikin ranta da
i taji sosai ko dan
untata mata da yayi ranar daya
auki kwana ya kaima sabuwa.

Hausawa suka ce tsautsayi baya wuce ranarshi.

A wula
ance Hamida tace.

"Laifine dan kawai naji sha'awar shinkafa da miya da nama?

Yau
aya dana siyo soyayyen kifi na watsa a taliyar da naci da rana kar kaso kaga da yadda naci abincin, ragowarma sai almajirai na baiwa"
Cikin nuna zafi da ba
ar zuchiya irin na mai naiman dalili
arfi da yaji Babangida ya dubi Hamida yace.

"Kuma ni ko a gidanku banga kuna cin nama sau uku a abinci ba.

Sau
ayane a miyar dare ina ubanki yaga ku
in da zai girke muku nama kamar yadda ni nake girke muku.?"
Yana fa
ar haka ta mi
e tsaye cike da tsiwa da rashin daraja tace.

"A_a kada ka kuma dan wallahi ka zagi ubana saina zagi naka uban.

Ka ganni na sam darajar iyayena ni ba lusarar matarka mazanaciyarnan bace da take zaune kake zagin iyayenta ba"
Murmushi mai ciwo da
aci yayi, yana jin wani abu na soya mishi a zuchiyarshi wanda shi kanshi baisan menene ba.

Muryarshi a dashe cike da sanyi yace.

"Na sake ki saki
aya.

Sai kije gidanku a dinga yanka miki saniya kina karya kumallo da'ita
aruna"
irji Hamida ta dafe tare da zaro idanunta waje.

Kunsan mata nada wata ta'ada ko yaya miji yake duk lalacewarshi da zaran ya furta kalmar saki sai jikin mace yayi sanyi tarara ko da kuwa ita da bakinta ta nemi sakin kuwa.

Wannan yanayin Hamida ta shiga babu shiri ta zube a gaban Babangida ta soma yi mishi magiyar yai mata rai.

"Dan Allah kada kasa aimun dariya.

Wallahi kasan ina sonka wanne irin saki ana zaune
alau kuma?
acin raine da sharrin shai
an.

Wallahi zafin kwanana daga
auka ka kaima matarka ne yasa nima na
ata maka ranka, amman na tuba ka maidani
akina dan ALLAH."
ewa yayi yana jin kanshi na sara mishi ya
ule
akin Hamida harda saka sakata.

Ba yau bane ranar farko daya ta
a sakin mace ba, kuma bawai Hamida na daga cikin matan da yake jin sonta bane.

Asalima Farida daya saka tafi ko wacce macce soyuwa a ranshi daga cikin matan daya saka hakan bai hana ya saketa ba data kama.

Amman abun mamaki a karon farko sai yaji sakin yayi mishi wani bawai.

Yana kuma tunanin halin da iyayenshi zasu sake shiga matsawar suka ji labarin sakin da yayi musamman Baba Malam.

Takadda ya yaga ya rubuta sakin a matsayin shaida kana ya ciro wayarshi ya
auki hoton sakin ya turama Sumy ta manhajar WhatsApp.

"Gashi na saki wacce tsautsayin sakin ya fa
o a kanta.

Gobe sai ki tattara ki kama hanya kamar yadda muka yi dake"
Mayar da wayar yayi gaban ajjihun rigarshi ya bu
ofar ya fito.

Hamida na zaune zaman durshan a
odar
akin tana sharce hawaye taji fitowarshi babu shiri ta mi
e tare da fuskantarshi tana jaddada bashi ha
uri.

"Ga takaddarki kiyi ha
uri aikin gama ya gama"
Hannunta na rawa tasa hannu ta kar
a ta zauna da
as a saman kujera tayi
uri har ya fice ya barta a
akin kukanma
afewa yayi tas.

Da sallama ya shiga
akin
ar Shuwa duk da baiji an amsa mishi sallamar ba, sai yayi tunanin ko tana can ciki ne.

Falon babu kowa ga tv a kunne fanka ma a kunne sunata aiki.

Kai kawai ya gya
a ya kutsa kai cikin uwar
akin.

Turus ya tsaya ganin mata ri
a ri
a har su uku a kan gadonshi suna cin abinci duk sun yi watsi da
ankwalayensu.

Da sauri ya koma, su kansu duk sai suka rikice da ganinshi tunda
ar Shuwa ta tabbatar musu ba kwananta bane ranar.

Cike da mamaki yayi komawarshi falo ya zauna a kujera ya
aga kanshi sama tare da rufe idanunshi, shi ka
ai yasan abinda yake ji a zuchiyarshi.

Sum_sum_sum matannan suka fito suka wuce shi.

Uwar gayyar ce ta zauna a kusa dashi cikin muryar rashin gaskiya tace.

"Sannu da shigowa ashe zaka shigo?"
Ta fa
a a
arare.

Mugun kallo ya watso mata yana daga shingi
e a kujera.
annan marasa albarkar su kuma daga ina da har kike ganin matsayinsu ya kai ba falo ba har uwar
akina, akan gadona ake cin abinci.

Sannan a ina kika samo su nasan dai ba
awayenku bane tunda daga cikin
awayenku ke da Sabuwa babu wacce ban sani ba?"
"Matan ma
otane suka shigo, to lokacin da suka shigo ina ciki ne ina gyara kaya a wadrop shine nace su shiga"
Zama yayi ya fuskanceta da kyau kana yace.

"Har kinyi sabo da ma
ota irin haka?

Ko da yake na fahimci matan layinnan kamar basu da kamun kai ba kuma su san darajar aure ba.

Ki kawo mun abinci in akwai"
arashe maganar cike da bambami.

Ita dai bata ce uffan ba ta fita ta kawo mishi abincin kamar yadda ya umarta.

Bai ci yafi loma biyar ba ya sha ruwa ya mi
e ya shige ciki har uzuwa lokacin mita yake yi kamar tsohon kuturu.

Da uwar harara ta bishi harda gajeren tsakinta marar sauti.

"Mutum sai shegen fa
in rai da mitar tsiya.

Nifa wallahi bazai yiwu ba ehe"
Ta mi
e tare sa tattare kayan da yaci abinci ta fita dashi, tana shiga cikin coridor ta ji halamun wanka yake yi.

Cike da mamaki ta shige ciki a gurguje ta gyara inda duk aka
ata.

"To wannan ciwonne yasa ya mance ba kwanana bane, ko ko tsabar jarfar da Sabuwa ta
ebo mishi ne ya rikirkitashi?

Ni dai nasan Hamida ke da kwana, tun yamma taci kwalliya take ta falli a tsakar gida, sai miji kuma ace
akina zai shigo yaci abinci harda wanka?

Tabb gobe akwai rikici kenan"
Dariyar mugunta ta saki, a haka Babangida ya shigo ya taddata, bai ko kalleta ba daga shi sai gajeren wando yayi kwanciyarshi.

Amman me?
Chapter 24 · 0% Book details