Sashe 37
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke dai shiga gida gobe zamu ha
e zan shigo gidanku da safe"
Sallama mu kai ma juna kowacce ta shige gida.
Gidanmu
a bu
e yake a ko da yaushe ko da na shiga
akinmu mutum uku ka
ai na tarar duk sauran basu dawo ba.
Waje na samu a
asa nayi kwanciyata tare da yin matashin filo da hannuna.
Mtwss ba dole su Labbai su so kwanan waje ba ma fiye da kwanan wannan
addararren gidan ba.
Shikenan mu a haka zamu
are rayuwarmu muna kwanciya a
asa"
A fili nake mitata bana tsoron kowa to.
"Ke dai bari Lolo.
Wallahi kwanan gidannan ko wahala.
Tun
azu nake kwance bacci ya gagareni, ga sauro ga zafi ga kwanan
asa
ashinka na sukan
asa.
Amman in a waje ne kaci kaji, ka kwanta a katifa ko gado mai laushi ga ac in gari ya waye a baka ku
i masu yawa a dawo dakai har gida"
Mabaruka dama ba bacci kike yi ba?"
ewa muka yi zaune tace.
"Idona biyu Rakiya sai tusa take yi ga gwarti duk ita ka
ai baccin duk sai ya gagaraa zuwa ga zafi.
Wuta aka yanke mana ashe tun yamma ban sani ba saida aka kawo wuta sannan Rakiya take fa
a mana.
Yanzu sai zuwa gobe da safe zamu harha
a ku
i mu biya ku
in wuta mu biya kuma wanda zasu mayar mana da wutar.
Kai wallahi na gaji da gidannan Lolo"
Baki kawai na ta
e to me zance.
"Menene a ledar bu
e mana mu gani"
Harararta nayi
Amman kinsan dai sai da safe za'a rarraba kowa yaci ko?
Cake ne da su samosa a ciki sai lemuka.
Ke in fa
a miki nayi wani babban kamu zan baki labari zuwa da safe mu kwanta bacci nake so nayi."
Komawa muka yi muka kwanta.
A wannan daren tunanin Khalid fur ya hanani sukuni abinda nafi tunowa shine sunana daya nanata sau biyu da kashe mun idanunshi na hagu da yayi.
Duk da nasan iskanci yake nufi, amman naji dadi sosai kuma a shirye nake tsab in bayar da kaina bori ya hau.
Ba akan Khalid na soma samari ba, ina da samarina wanda babu inda basa ta
awa a jikina dan in samu na abinci amman dai daga iya haka ake tsayawa.
Samarin yanzu basa iya kashema mace ku
i ba tare da ana ban gishiri in baka manda ba.
To a gidanmu babu tausayi, babu duban
anta komai mu muke yima kanmu da zaran yaro ya kai shekaru bakwai to kuma shikenan magana ta
are nauyin kanshi ya ratayane a wuyanshi, inya fita ya nemo ruwanshi, in ma bai nemo ba cikinshi.
Akan Khalid nake jin zan sallama kaina dan ya riga daya sace mun zuchiya harda kuma kwa
ayin abun duniya gaskiya sabida kana gidanmu dole ka nemi ku
Washegari sai bakwai na safe ni dai na samu na tashi nayi sallar asuba.
Rakiya na zaune tana kallon Rahama da take yayyaga kaji tana kasawa a tire.
A guje Rahama ta fice a
akinmu taje bakin magudana tamkar zata amayar da hanjin cikinta tai ta she
a Amai.
Shikenan itama dai nasan ciki ta kwaso duk da ba wannan bane karo na farko ba.
"Mitsiyaciyar yarinyarnan yaushe yaushe aka zubar mata da ciki amman har ta kuma kwaso wani ciki ni Rakiya duk wuyar da tasha"
Tana gama fa
in haka ta yin
ura ta mi
e tana tura cikinta gaba ta fice.
Baki na ta
e batun yin ciki da zubar dashi a gidannan ba komai bane mun saba da ji tun bamu kai haka ba.
Bazan iya
irga Adama da Layuza sau nawa suka yi ciki aka zubar ba.
Uzairu zuchiyata ne yaci gaba da rarraba namannan, na mi
a mishi ledata ya kwashe da dariya.
"Su Lolo kuma me aka samo mana?"
Hararar wasa nayi mishi tare da cewa.
Wai me ka
aukeni ne my Heart?"
Salatin Maigogul muka jiyo a tsakar gida a guje na fice na bar su a ciki.
"Me zan gani wai duwawu ya mutu ya bar zani?" Cewar Maigogul
Yana tsaye ya
au wanka tamkar wani hamshakin mai ku
in gaske, komai na jikinshi mai tsadar gaske ne ga gogul da kullum yake manne a idanunshi dan bama gaye hakkinshi.
Bakinshi kullum yana taunar cingam tamkar tsohuwar karuwa"
"Me kuwa zaka gani?
Ciki tayo mu kuma a haka zamu
are kenan a sintirin zuwa kemis kar
o maganin zubar da ciki.
Ka kasa sauke nauyin da Allah ya
aura maka damu da yaran duk ka barma duniya mu"
Da tsawa yace
"Ke Rakiya yi mun shiru jarababbiyar mata wacce ta zamemun tsiya.
Ina da yara farare tsula_tsula irin wannan zan dafasu ne in sha kome kike so?
Ah ni shikenan talauci da buga bugar rayuwa ya dakushemun
uruciyata da kyawuna sai su in dakushe musu?
Da sannu ha
onmu zai cimma ruwa zasu auri hamsha
an masu dashi na
asarnan.
Ke waye yayi miki ciki nace dan ubanki Isuhu?"
Ya dubi Rahama yana zazzare idanu"
"Alhaji Audu ne yayi mun?"
"Kinsan gidanshi ince dai ko, ko wajen aikinshi inda dai zamu iya zuwa mu sameshi?"
Kai ta gya
a halamar ta sani.
Tabb Rahama ta taro rikici wallahi na sani.
To mutanene mun shiga waiwayen rayuwar lolo ta baya da sannu zaku ji dukkan abinda ya shige muku duhu
Son so fisabilillah.
Ina da
an tsokaci ka
an akan masu zagin lolo, da masu ganin rashin kyautuwar hukuncin data
auka na guduwa.
Shin kunsan menene cutar damuwa wanda a turance ake kiranta Deepretio?
Zan faiyace muku cutar zaku jita.
Allah yasa mu dace son so
Mrs Bukhari ce
IDAN KAYA YA GAJI..
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA SHIDA
"wanke fuskarki maza ke da Lolo ku same ni a waje cicib yana jirana a mota dama"
Yana gama fa
in haka ya fice yana sa
a malum malum
inshi ga
amshi yana zubawa.
"Allah ya kyauta halin Maigogul sai shi.
Duk shi yake goyon bayanku kuke duk abinda kuke so.
Lolo
akko mata mayafi maza ku je ni wallahi sha'anin zube_zuben cikinnan ya fita a kaina"
Baki na ta
e na shige ciki na
akko mayafina dana Rahama, sai wayata.
Na cika naman kaza a bakina kafin na fito.
A wata ba
ar jibgegiyar mota mai numfashi muka samu su Maigogul a ciki shine a mazaunin direba sai
an daudun abokinshi da sana'arsu
aya ba'a iya rabasu ko da yaushe tare suke.
Gidan baya muka shiga Maigogul ya ja motar muka bar unguwar.
Wayata ce ta shiga ruri tunda naga ba
uwar lamba nasan tabbas Khalid ne,da sauri na
aga wayar tare da sanyaya muryata sosai.
"Hello"
Na fa
a muryar
asa_kasa.
Jin muryarshi yasa na sake fa
a murmushina.
"Sabuwa tun jiya kika baiwa zuchiyata aiki sai
ebewa da kashewa take yi.
Ban ta
a samun macen data warce zuchiyata a kallo
aya ba sai ke"
Idanuna na ka
a wanda hakan dabi'atace da kuma wannan salon nake jan hankalin maza gareni.
In kuwa hakanne ashe dani dakai duk kanwar ja ce.
Ni ko baccin kirki banyi ba.
Kuma zuchiyata cike take fal da zumun
in sake sanyaka a idanuna ko zata rage nauyin da tayi.
A takaice ina fatan kana cikin
oshin lafiya?"
Murmushi yayi tare da sake nanata sunana.
"Sabuwa kenan.
Zan dai kasance cikin
oshin lafiyane ka
ai inna ganni tare dake.
Wannan fararen idanun da in kikai fari kike tafiya da zuchiyata su ka
ai idanuna suke son gani.
Yaya za'ayi in ganki, zaki iya zuwa wannan hotel
in da muka ha
u jiya ina kwance a
aki mai lamba sifili tamanin da biyu"
Sake far nayi da idanuna nace.
Ehh tom yanzu dai bana gida mun fita da Babanmu da yayata sai dai fitar bata da
ewa bace ka bani lokaci zan zo in sameka."
Ajjiyar zuchiya naji ya sauke take na lumshe idanuna a zahirin gaskiya nima a matse nake in
one dan dama tuni a tafashe nake, na fahimci Khalid lamarinshi ba mai sau
i bane shima.
"Zan tanadi ruwan zafi, harma da farfesu da shayi mai zafi duka.
Ina jiranki zan bar miki
ofar a bu
e da kinzo ki shigo kawai"
Da wannan muka yi sallama na sauke wayata.
Maigogul ne naga yana murmushi yana jijjiga kanshi.
Cicib kuma sai waye wayenshi yake yi.
Rahama kuma tayi lamo a kujera sai nuna ma Maigogul hanya take yi.
Ji nake da ace nasan Khalid zai mun tayin zuwa inda yake da bazan ta
a biyo su Maigogul ba.
"Ga gidannan Maigogul"
Hannunta ya juyo ya kalla
aton gidan samane mai get.
Dariya yayi yace.
"Hmm Lolo shiga kice ana sallama da Alhaji Audu maza.
Ke kuma ki fito mu jingina a jikin mota mu jirasu"
alle murfin motar nayi na isa
ofar gidan da mamaki ina tura
ofar naga ta bu
e babu sakata.
Gidan
atone na gasken_gaske sosai ga motoci biyu a wajen da aka tanada na musamman domin su babban falon gidan na nufa.
ofar a rufe take saida naita bugawa sai ga wata da gani mai aiki ce.
"Lafiya wa kike nema?"
Saida na harareta nace.
Lafiyarce ta kawo haka.
Matar gidan kuma fa tana ciki ne?"
"Tana ciki wa zance mata?"
Ba kowa zaki ce mata ba, kice dai tayi ba
i ne tare muke da mahaifina"
Jin na ambaci haka yasa ta saki fuska tare da shigewa ciki.
Ba'a jima ba Hajiyar ta iso ga kyau ga iya wanka iyakar ganin wanda ya samu rabo.
"Baiwar Allah daga ina?"
Daga Zai.
Alhaji Audu Mahaifina yazo nema yana waje"
Nan take ta ha
e girar sama data
asa, sai cewa tayi.
"Hanne!
Hanne!!"
Ta kira
ar aikin nata, da sauri ta fito.
"Je ki le
a waje ko zaki ga mahaifin wannan yarinyar kizo ki fa
a mun.
Ba karen hauka bane ya cijeni ba da zuke
iyar budurwa zata zo neman mijina in kuma ha
asu dashi ba"
Hanne ta wuce aiken da uwargijiyarta tayi mata, ni da'ita muka shiga kallon juna ita nata na karantar yanayinane.
Ni kuma nawa na tunanin inda maza zasu ajjiye kwa
ayi nake yi.