← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 47

Sashe 17

Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Aikin banza aikin hofi"
Tayi ficewarta falo ya rage babu kowa ko wacce tayi
akinta tana ta kaikawo tare da jujjuya al'amura.

Hamida tabi Babangida ciki, a lokacin yaga wayoyin harya saka a aljihu zai fito Hamida ta shigo.

"Nifa babu inda zaka je.

Damme zaka raba mana kwana da matar da take bin maza kalan kaje ka
akko cuta ka saka mana"
Kallonta yayi yana nazari har zaiyi magana wata zuchiyar ta kwa
eshi.

Sai kawai yasa kai ya fice yana tafe a hankali yana sake karema gidan da tsarin
akunan kallo har ya iso
ofar
akin Sabuwa.

Daya tura sai yaci sa'a a bu
ofar take.

Saida ya shiga yana
arin saka sakata saiya fahimci wajen saka sakatar ne baya ri
e sakatar ya lalace.

Sai kitchen ya fito ya
akko kujerar tsugunno ta mata ya shiga ya tokare
ofar da'ita.

Wuta yasa hannu ya kunna haske ya gauraye falon ya shiga
arema falon kallo, me yake kallo tunanin me yake yi oho shima bazai iya cewa gashi ba.

Yadai san tunda zaman kotunnan ya matso yake jin fa
uwar gaba duk da yana da ri
un makiran lauyoyin da ya tabbatar sai Sabuwa ta raina kanta.

Amma dukka haka bai samu nutsuwa ba.

Gashi hankalinshi na kan ya duba wayar Sabuwa yaga da maza nawa take mu'amala sannan shi wancan Khalid
in sau nawa ya kwanta mishi da mata.

Idanunshi ya rufe yana huci wani irin ba
in kishi na turni
eshi.

A tsanake ya le
akin yara ya ga su Aminu ne ka
ai a ciki.

"Wato su Mardiyya suna ciki tare da Sabuwa kenan?'
Sai ya nufi koridon da zai sadashi da
akin Sabuwa.

Tun daga
ofar koridon yake jiyo shewar Sabuwa da yaran.

Dab da
ofar ya tsaya a lokacin Mardiyya tana fa
ama Sabuwa sunan saurayinta.

"Sunanshi Haladu yace mun.

Amman babbane, kuma yace mini yana da mata yaranyarshi
aya."
Idanu Babangida ya zare tare da jijjiga kai.

"To amman ke kina sonshi ne?"
Ya jiyo muryar Sabuwa tana tambayarta.
uri yayi ya sake baza kunnuwa dan son jin me zata ce.

"Ina son shi ni tsoron auren me mata nake yi, dan gudun kada watarana abinda Baba yayi miki a rama a kaina.

Ummi ance duk irin zaluntar mata da miji zaiyi akan
anshi ake ramawa.

Kuma shima Baba yasan da hakan.
irji Babangida ya dafe tare da runtse idanunshi yana jin tamkar ya fa
i ya zube tsabar tashin hankali.

"Mardiyya wannan gaskiya ne.

Amman in sha Allah abinda Babanku yayi mun bazai sauka a kanku ba.

Ina binku da adda,a babu dare babu rana.

Sannan ki sani ko wanne bawa da
addararshi shima mahaifinku ki dinga yi mishi adda'a sai kiga komai ya zama labari.

In dai yayi miki ki bashi izinin yazo yaga Babanki ayi magana a san da zamanshi.

Da kike cewa bakya son kishiya ai zaki iya auren saurayi yayo miki kishiyoyi ma daga baya.

Ni
in ai ni Babanki ya soma aure daga baya ne ya auro ragowar matan daya aura.

Bakya ganin har Aminiyata ya aura, ba gashi tana zaune harda rabon haihuwa a tsakaninsu ba?"
Cikin dauriya da rashin guiwa Babangida ya tura
ofar ya shiga da sallama.

Tsorata dukkansu suka yi"
SABUWA:.

Mamakine ya kamani to ta ina Babangida ya shigo, a iyakar sanina ni na saka sakata da hannuna.

A sanyaye kome ya sanyayashi yace.

"Mardiyya ke da Malama ku
auki katifarku kuje falo ku kwanta"
"A_a Babangida ka koma
akin matanka ni wallahi ba zaka kwana mun a
aki ba.'
Ya wani kalleni yana mun nuni da yara.

Yaran da a gabansu babu samfurin zagi da cin zarafin da ba yayi mun a gabansu ba
"To naji su jirani a falo inaso muyi magana ne dake dan Allah ina neman wannan "
Ni dai bance uffan ba, Mardiyya ta kama Malama suka fice.

A durowar gefen gado ya zauna, yayi shiru, ni kuma ina
arshen gado na jingina kaina da fuskar gadon babu
an kwali a kaina sai doguwar rigar bacci ba mai sharara ba, kuma ba mai santsi ba cotton.

"Sabuwa dan Allah ina ro
on ki arziki ki janye wannan
arar da kika shigar ki dubeni ki ceceni.

Ni da kike ganina ina bu
atarki Sabuwa hannuna bazai iya sakin ki ba.

So kike tsinuwar mahaifina ta hau kainane Sabuwa.

Kinfa san da ydda mukai Aure sanadiyyarki har gobe Baba Malam baya shiri dani, watso mun kayana yayi kinsan komai.

Bayan anyi aurenmu yace muddin na sakeki bai yafe mun ba, kuma zai saki malama Babba.

To Sabuwa ko dan yaranmu ashe ba zaki ji mun tsoron tsinuwar mahaifina ba?"
Iko sai Allah wai kunji yadda Babangida yake yi da muryarshi kuwa?

Hmmm ni kuwa tunda ya soma maganarnan ko gezau banyi ba.

Ai babu soyayya a tsakaninmu, yana ri
e da igiyar aurenne domin gudun bakin Baba Malam, ba dan yana son yaci gaba da ri
eni a matsayin matarshi bane.

Sannan bazai so yayi silar mutuwar auren Malama ba.

Wannan dalilin yasa Malama Babba take tunanin zata siyi su Maigogul da ku
i.

Ni kuma a wannan karon ko bola Babangida zai hau
arewar tsinuwa wallahi saiya sakeni.

Harya huta yaci gaba da maganarshi, banko kalli banzan ba.

"Nayi miki al
awarin zaki same ni a yadda kike so.

Zan gyara abinda na
ata.

Sabuwa nasan na kai ki bango ne.

Ki daure ki kar
i tubana dan Allah Sabuwa kiyi hakuri"
Ji nake dan ba
in ciki kamar in dira a wuyan Babangida wallahi. wai me maza suka
auki mace ne, tambayarku nake yi maza me kuka
auke mu?
an iska marasa tunani ko?

Yanzu shi Babangida a nashi tunanin da hankalin maganganunshi sune zasui tasiri inci gaba da rayuwa dashi?

Ai wallahi na gama har abada.
ewa nayi na lalubi hulata na saka na nufi hanyar fita in bar mishi
akin ma gudun kar inyi kuka yaga wallena.

"Sabuwa dan Allah ki tsaya karki fita ki dawo.

Ni zan fita ku yi kwanciyarku, ni falo ma ya isheni sabuwa"
Tsaye nayi cak dan ko motsi naki yi.

Da yayi magana sai inji wani
ududu yaimun tsaye a ma
oshina.

Sum_sum ya fita, harya tafi ya dawo.

"Batun saurayin da yake neman Mardiyya kuma
Tun wuri ta fa
a mishi tana da wanda zata aura.

Ai kema kinsan waye mijinta tun tana
asan mararki.

Amman a hakan kike son ki bata
ofar gabatar mun da wani sabida son rikici."
Dariya nayi
ar guntuwa.

Shewar dila kake yi.

Bama
an Sa'a ba kab zuriyarku babu wanda zan amince in bashi auren Mardiyya balle kuma
an wajen Sa'a matar da tafi
aunar mutuwata.

Bafa mardiyya ka
ai ba yarana ba zasu ta
a aure a cikin haularku ba"
ur yayi yana wani bina da kallon maita irinna mayun harijan maza.

"Sabida ke ka
ai kika haifeta, ko kuma ba ni bane ubanta Khalid ne ko?

"
Duk yadda kace, in ka bar mishi ai zai"
"Sabuwa!!!"
Ya fa
a da
arfi saida na razana nayi baya.

Ga hannunshi ya
aga kamar zai dokeni.

Take idanunshi suka tara ruwan
walla na zallan kishi jikinshi yana rawa a hankali ko me ya tuno oho sai naga ya sauke hannun ya juya ya nufi falo, da
yar yake jan
afarshi dan kishi ya kassara mishi
argo bashi da laka.

Kan gado na koma na juya ma
ofa baya.

Su Mardiyya na shigowa nace su saka mun sakata.

Ta kulle
akin suma suka kwanta.

Raba dare nayi cur ina kuka, da dai naga kuka da tunani na shirin birkitamun
walwata bisa ga birkicewar da take ciki dama.

Saina mi
e na fito na
aura alwala na durfafi Sallah inayi ina tsiyayar hawayena.

Babangida:.

A sanyaye ya fito falon, har su Mardiyya sun soma bacci a
asan kafet ya tasheta suka wuce ciki.

Ya yada fulon kujera a
asan kafet ya kwanta da dabara sabida karaya da ciwon hannunshi, damma hannun a sagale yake da wani abu kamar jaka data biyo ta wuyanshi ta ri
e hannun a
irji.

Wayar Sabuwa daya cika dam da chaji ya kunna ya jira ta gama daidaituwa
irjinshi na dokawa ya shiga manhajar wahatapp kasancewar Data a bu
e take sai sa
wanni suka haukata wayar sukaita shigowa musamman na groups
in da take, na gyaran aure dana littattafai.

Yakai a
alla minty goma yana kallon sa
wannin har suka gama shigowa.

Cikin charting
inta da khalid ya shiga.

Ya turo mata sa
wanni sunfi ashirin.

Na
arshen
arfe takwas na daren ranar ya turo, kuma yana online.

Yawu Babangida ya ha
iye mu
ut hawaye suka zubo mishi na kishi, baiga komai ba fa tukunna.
_Baby Suger ina fatan wawan mijinki bai sake dukanki ba dai ko?_
Shine sa
on farko bayan anyi wannan rikici.
_Baby Suger wayarki bata tafiya sam.

Ina cikin damuwa domin bansan a wanne halin kike ciki ba, ga hawan jini da kike fama dashi, nine ka
ai maganinki mai rarrashin zuchiyarki_
Idanunshi ya runtse wani abu nayi mishi
illin
il a zuchiyarshi da tsa
iyar ma
igar kanshi.

"Hawan jini.

Sabuwa hawan jinine da'ita?

Ni kake kira wawa?

Zaka ga wawanci wallahi."
Duk maganganunnan nashi da yake yi idanunshi a rufe ruf suke.

Wani hoto ya bu
e yaga khalid a kwance tsirara.

Da sauri ya mi
e zaune babu shiri dan har fama hannunshi yayi, ina ciwon zuchiya yafi ciwon da takobi yake iya jima gangar jiki.

Da sauri Babangida ya dinga haurawa sama har yazo farkon chart
insu ya dinga bi daki_daki yana haki.

Wajen da yaji Sabuwa na ragargazo mishi kalaman
auna sai ya ja dogon numfashi yake iya wucewa, ya dinga tafiya yana ganin yadda suke ha
uwa da yadda ta kwakkwana ba tare da shi ya sani ba.

Da yadda take tura mishi hotunan tsataicinta
A ta
aice saida Babangida yaga komai har
arshe.

A wannan daren haukacewa ne kawai baiyi ba, ya daki kujera harya gaji, yayi kuka irin kukan da a rayuwarshi bai ta
a yi ba, zuchiyarshi tana mishi wani irin ciwon da al
alami da tawada ba zasu iya rubutawaba, harshe bazai iya furtawa ba.

Mi
ewa yayi ya shiga zagaye zuchiyarshi na fa
a mishi gaskiya.
Chapter 17 · 0% Book details