Sashe 4
Idan Kaya Ya Gaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta rasa dama me zata ji abubuwa goma da ashirin sun dameta.
Ga Babangida babu lafiya, ga wannan tonon sililin daya kuma samun Babangida, ga SABUWA ta shigar da
ara, kotu biyu a lokaci guda.
Malama
arama kuma Allah kawai take ambato.
Baba Malam yayi gyaran murya yace.
"Inaga kai Wawo ka garzaya ka sanarma shi Baban nashi Manga domin yasan halin da ake ciki.
Banyi tunanin yasan
an nashi ma babu lafiya ba.
Kuma shi yaji zai iya
aukar Babangida a matsayin
Wannan takaddar ta kotu itama ka tafi mishi da'ita.
Ko da yake zan ajjiyeta a wajena."
Wawo jiki a sanyaye yace.
"Amman Malam "
"A_a wallahi Wawo kar ka soma.
Dan nasan inda kake nufin isa, ka adana kalamanka.
Kuma na kirakune domin kuji halin da
anku yake ciki, da rayuwar da
addara ta sake zana mishi.
Tashin hankalin Babangida ba yau bane farau ba yau bane
arau ba.
Ni wallahi ko ma a jikina.
Kuna iya tafiya kowa ya kwanta"
Dole suka mi
e suka fice ko wacce ta nufi
arayinta.
Wawo ya wuce wajen kawunsu ya shaida mishi duk halin da ake ciki.
Yayi mishi al
awarin gobe sassafe zai garzaya asibitin, kuma yana son ya gana da Alhaji Abubakar Baban Bola.
A cikin wannan daren
Cikin Malama Babba, Malam Baba, Wawo, Malama
arama babu wanda ya runtsa, ko da yake ba a wannan karon ne ka
ai Babangida ya hana idanun iyayenshi bacci ba.
Baba Malam kwana yayi akan sallaya, yana sallah yana istigifari domin istigifari tana warware matsaloli masu yawan gaske.
A kunnuwanshi akai kiran sallar assalatu.
SABUWA:.
Muna shiga ciki Maigogul da Rakiya suka dira a kaina da zagi da cin mutunci iri daban daban.
Fatansu da burinsu shine duk wuya in zauna a gidan Babangida.
Ni kuma a wannan ga
ar na gwammaci in koma gidan masu zaman kansu da dai in koma gidan Babangida.
Kuma nayi al
awarin ko sama da
asa zata ha
e bazan yadda muci gaba da aure ba.
auki mayafinki ki wuce mu mayar dake
akin ki marar
a'a kawai.
Labbai Malam Habu zai barki ki je yau ku kwana da Lolo gobe ki dawo?"
Maigogul ne yake tambayarta.
"Zai yarda dake ba nike da girki ba sai nanda kwana shida ma girkina zai zagayo, har kwana biyu ko uku ma ai sai inyi"
arashe maganar tana fara'a.
"Rakiya fito muje in dena ganin fuskar
ar abu ta kazan ubannan a gabana"
Ni dai na zari mayafina wayata akai mata neman duniyarnan ba'a sameta ba, sai lokacin na tuno sanda wayar ta fa
i sanda nake
arin ceton raina a hannun Babangida.
A motar da Maigogul ya aro ya kaimu, sai murza sitiyaei yake yi tamkar motarshi.
Basu yi shiru ba har muka kawo gida maigogul ya matsa hon maigadi ya bu
e muka shiga.
Su Mardiyya na gani a zaune a bakin part
ina Mardiyya na tsakiyarsu Malama na cinyarta, A
a'u da Aminu ko wannensu na gefenta hannunsu dafe da cinyarta.
"Dubi can Lolo.
Tun ba'a kwana
aya ba rayuwar yaranki ta soma wula
anta ji besu a yashe.
In baki yi wasa ba sai sun dawo yaran tsakar gida ki dai kiyaye wallahi.
Kin sakko mun shiga ne koko Yaya
ar abu ta kazan uba?""
Ya karashe maganar da tsawa.
Da sauri na fito ina kwalla, ta ganin yarana a zaune illahin jikinsu da ruhinsu cike da kewata, a guje Malama tazo ta rungumeni.
Su Mardiyya kuma suka nufi wajen Maigogul.
Sai da muka zauna a falo Mardiyya tace.
"Ummi har bakin titi muka je muka tsaya ko zamu ga dawowarki.
Anty Amarya tazo har
akinnan tace wai har abada ba zaki sake dawowa ba, kuma wai kinyi abin kunya"
a'u yayi carab yace.
"Da naje masallaci ma tureni abokina yayi wai an kamaki da wani a mota"
Wani abune naji ya tokaremun zuchiyata da ruhina yana barazanar tarwatsa nutsuwata da lissafina.
Nayi nadama nadama ta har abada, ni Sabuwa na jawoma yarana abun kunya kan abin kunya dam abun kunya mufa a cikinshi muke dumu dumu gaba da baya ma.
Maigogul ne ya hau yara da fa
a yana fa
a musu sharri akaimun.
"Rabu dasu sharrine yaushe lolo zata yi haka.
aninane ya kawota a mota to shi Babanku bai sanshi ba shine su ka
anyi rikici fa "
Ku tashi ku tafi kuje ku kwanta.
Mardiyya in kin dafa abinci ki kawo ma su Rakiya."
Bajewa Maigogul yayi tare da cewa.
"Amman a hakan kike son ki dawo gabana ga
annenku in banda yawon tamba
a basu saka komai a gabansu ba, kema so kike ki koma ruwa kiyi fatali da damarki.
Ke da Adama kun
i nutsuwa son maza ya shiga jikinku ainun"
Dawowar
Mardiyya da abinci ni
i_ni
i ta zuzzuba a plate ta jerosu a
aton tire shi ya katse mishi zancan.
Da kanshi ya amshe tiran.
"In akwai moltina
akko mun Mardiyya mai sanyi"
Ya karashe yana dariya.
Itama dariyar tayi tace.
"Bari dai a kawo muku koka kola moltina jiya ta
are."
ar ba
o to kawo mana hahahaha
Zaman cin abinci su Labbai suka zauna yi, anayi ana
ara jaddadamum in gode Allah abinci da nama zu
u_zu
u ga koka kola ga A c ko ina tas.
"Wallahi da nice ke ko kullum sai Babangida ya laka
amun duka saina zauna dashi har
arshen rayuwata.
Ke nifa ko sakina yayi ban saku ba"
Carab Maigogul daya cika nama a bakinshi yace.
"Allah yayi miki albarka Adama haka akeso.
To a aure irinna zamaninnan a banza talaka ma zai jibgeki ya ha
aki da tuwo miyar kuka lami, kuma kiga mace tayi zamanta.
Balle ki dubi irin gida da cimar da Lolo take ci.
Dake tasa muguwar nufa
a a zuchiyarta ko
iba da irin murjewarnan irinna matan masu dashi ta kasa yi"
Rakiya tace.
"Yo ba ga Labbai ba.
Jiya fa Malam Habu ya ha
asu du matan nashi yaita labtarsu har
ofar gida.
Ina
aya daga cikin
an kallo.
Ina kallon mitsiyaciyar yadda take shafa kuncinta daya fasa mata.
Zuwam Gaza ne fa ya lafar da rikicin."
Haka dai sukaita nacin zance, ni dai har saida suka tafi na sauke ajjiyar zuchiya.
A daren ko baccin kirki wallahi banyi ba, in sa
a wannan in kwance wancan haka na dinga yi.
Wajajen sha biyun dare motar
ar Shuwa ta shigo gidan ita da Hamida ina tsaye a window ina kallonsu.
Suma mamaki suke yi ganin
arayina da gaske har'a
akin baccina.
arayina naga sun nufo nayi murmushi na koma kan gado.
Ina jiyo sunata dukan
ofa har Mardiyya ta taso zata bude
ofar na le
o nace.
Maza je kiyi baccinki basai kin bude ba.
Dama idanunta a rufe yake dan bacci.
Sun da
e sosai suna buga kofar da suka ga dai babu sarki sai Allah sai suka ja jikinsu ko wacce ta tafi ta kwanta.
Da sassafe kuma na tashi da kaye_kayen tattare suturuna tare da fitar da kayan wanki.
Ga babu waya a hannuna inaso in ro
i Khalid alfarman ya
aukar mun lauyan da zai tsaya mun a kotu.
Babangida dai nasan yana da lauyanshi na kamfani dake kular mishi da dukiyarshi.
Labbai naje na samu a kitchen tana bare dafaffen
wai, Mardiyya kuma na zuba indomi a plate.
"Lolo kinata aiki jiki ba lafiya ba maimakon tunda kin sha tea kin hadiyi magungunanki ki kwanta ki huta ma ranki, amman sai ha
a kaya kike yi"
Baki na ta
e kawai na dubi Mardiyya dana fahimci kamar taso ta gane wasu abubbuwan.
Mardiyya kuyi sauri ku tafi makarantar islamiyya kada ku makara takwas fa saura kuna gida"
"To ummi yanzu da munci zamu tafi.
Amman ummi gidannan zaki bari kiketa ha
a kaya?"
Kallonta nayi tsab na jima bance komai ba rungumar da malama taima kafafunane yasa na lumshe idanuna.
Kuje ku dawo Mardiyya zan yi miki bayani in sha Allah.
Sannan ku taya Babanku adda'a baida lafiya an kwantar dashi a asibiti.
Mardiyya ki kula da
annenki ke kanki inaso ki kula da kanki sosai"
Malama tace dani.
"Ummi zaki bani cake naje dashi makaranta?"
Dariya dukkanmu muka yi, kuruciya dadi gareshi.
Zan baki uwar masu gida.
Amman ku
i zan ba Mardiyya ta sai muku."
A gurguje suka gama karyawa na sallamesu.
Ina shirin kar
an aron wayar Labbai sai kira ya shigo wayar tata.
agawa tayi ta kara a kunnenta.
Baba Malam ne yake nema na ashe.
Mi
o mun tayi.
"Surikinki ne Sabuwa"
Da sauri na kar
a kana na kara a kunnena gami da sallama.
Cikin ruwan sanyi Baba Malam ya amsa mun.
Na gaisheshi ya amsa mun da fara'a.
"Sabuwa inaso Labbai ta rakaki kije ki wuni da Babangida a asibiti.
Ki girka abinci ki kai mishi.
Sannan ni zan taimaka miki har sai kin rabu da Babangida."
Naso nayi gaddama dan nasan zuwana bazai haifar da
a mai ido ba.
Amman dattijon tausayinshi nake ji kuma nasan yayi mun
ari ni dai bai ta
a hantarata ba.
To Shikenan zamu je"
"Ki daure har a sallamoshi ki dinga zuwa
in.
Har gobe mijinki ne tunda bai sake ki ba.
Kin
auki lauya ne?"
A kunyace cikin ru
ewa nace.
A_a"
Murmusawa yayi yace.
"To in kin amince zan
aukar miki lauya a matsayin gudunmawata ta son rabaki da Babangida kamar yadda kike so.
In kuma zaki
auka da kanki Shikenan.
Sannan kada ki tanka abokan zamanki, ko su Sa'a in suka kawo miki fitina."
Nagode Baba Malam.
Kuma na amince ka
aukar mun lauyan nasan ba zaka cutar dani ba"
Albarka ya saka mini tare da yi mun sallama."
Wayar na zare a kunnena kawai.
"Gaskiya Lolo ni ina baki shawara ko dan Baba Malam da
anki ki zauna a
akinki dattijonnan yana sonki"
In zauna sabida su in kashe kaina ko Labbai?
To ku dena
ata bakinku kinsan Allah da girma yake ko Babangida bai sake ni ba, to na gama zaman gidanshi abadan.
Kuma ni dashi daga nan har kotun
oli.
Ke dai gama karyawa ki samu abu me sau
i mu dafa mu tafi asibiti"
Kafin tace wani abu kawai muka ga
ar Shuwa a kanmu a tsaye ri
e da
ugunta.