Sashe 8
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Abdul ma yatashi ya fito yana mamakin wanan Abu na Bhaool, su kam su Goggo larai mamaki ya kusan kashe su yanda yaran suka canja baki Waya, kana ganin su kasan suna cikin huti da jindaWi, Furai ce tace Ni kam kunga kayan jikin yarinyar nan kuwa?.
Habi ce tace Furai nagani wallahi, ke mijin karima ke mata suttura dan ubanta basu da kuWin da za suyi wanan suttura. .
Ba kiga wayar hannunta ba, har wani she™i take. Furai ta sake faWa. Uhm kwaji da shi nidai na samu abun duniya cansu ™arata, idan na gama ci na tufa abinda ke bakina. Goggo Larai ta faWa tana buWe ledojin.
Ni Balaraba wacce aka haifa tabawa ranar sa a, wanan kayan duka?. Goggo larai ta faWa tana duba kayan duka.
Aike Goggo waWan nan yara sun gwangwaje ki. Habi ta faWa tana kallon kayan Ni wallahi wa´anan kayan a banza bazan daina tsanar yaran nan ba, da uwarsu gashi yanzu sunyi arzi™i sun bar namu yaran.
Furai ce face A a Goggo likita yace karki saka damuwa a ranki. Tsaki Goggo larai taja tana shan lemo tana faWin Banso rayuwar ya yan Ahamadu tayi kyau haka ba. .
Wai kinga wani banza kallo da wanan mara kunyar yarinyar take mana. Jumala dake gefe tun Wazu ta faWa, Nagani wai its yar iska,Wallahi Goggo ki ta da bori sai anhaWa ta aure ko da kamisu Wan wajen Baffa ne. Jumala ta faWa sabida ita tana mugun bakin ciki Karima ma shekara Waya ta bata amma gashi ita tayi sure gidan hutu amma ita auren ta biyu duk sun rabu sai yara guda uku, amma gashi wanan yarinyar ma tana cikin kuWi.
Nikam maganarki da gaskiyya Jumala. Furai ta faWa tana kwance sauran kaya, ita dai Goggo ba tace komai ba.
~~~~~~Parking ya yi dai dai ™ofar gidansu bayan sun biya ta wajen mai Winki an bashi kuWin, kallon Abduk Bhatool ta yi sanan face Allah ya isa kuWin mu, nasan suna can suna ta zagin mu amma ko ba komai mun barsu da kayan bakin ciki.
Ke dai kika sani, fitar mun daga mota. Abdul ya faWa yana ko™arin buewa ya fita Mara kunya. ta faWa tana fita, a haka suka shiga cikin gidan tana gaba yana baya. Kai tsaye Wakin ta huge tana faWin Wanan kayan kamar huta haka nake jinsu.
Ke dai kika sani da wani yace ki saka su. Mama dake cikin Waki ta faWa, Abdul dai Wakin Mama ya shiga yana faWin wanan yar taki halinta sai ita, yau idan ki kaga abinda tayi sai kinsha mamaki.
Ai wallahi Bhatool bazata taSa hankali ba, ina tausayin Wanda zai aure ta. Bhatool daga cikin Waki face In Allah yayarda miji nane zai fara kaiki aikin hajji tunda wanan yaron kaiki Umara. .
Washe gari
~~~~~~Red bricks
Ganin hae ™arfe 08:00 babu Senate babu alamun shi yasa Mom tafiya Wakinsho domin ganin mai ya hana shi tashi, kwance yake yana bacci fuskarshi Wauke da murmushi da alama mafarki take mai daWi, juyawa Mom tayi zata fita taji yana cewa Bhatool I so much love you,please karki taSa barina. Kallonshi Mom tayi sosai its tana mamakin yadda Senatr yafa Wa soyayya mai zurfi da Yarinyar da ba ta masan yana sonta ba.
Komawa Wakinta tayi ta Wau mayafin ta ta fice zuwa gidan Karima, Yaya Karima na Zaune ta ji sallamar Momi, tashi tayi tana faWin Ina kwana Momi. murmushi Momi tayi tana faWin. Lafiya ™lau daughter ya mai gidan naki?.
Alhamdulillah Momi. Yaya Karima ta faWa tana ta mamakin zuwa Momi Win, Zama Momi ta gyara sanan tace Karima na tambaye ki wani abu mana?.
To Momi Allah yasa na sani. Kana jin yanda tayi maganar kasan tana cike da ruWu da mamaki. Wanan yarinyar da kika ce ™anwarki ce mene ala™arku da ita?.
Legendspen 08129553971.
9-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM =ØOÞ=Ø«Ü*
_Page 09_
*Not editing*
Wanan yarinyar da kika ce ™anwarki ce mene ala™arku da ita?.
Kallon Momi tayi da mamaki sosai sanan tace Bhatool!?. Šaga kai Momi tayi alamar Eyh Zama Yaya Karima ta gyara sanan tace
˜anwata ce, itace ke bina amma kuma sakamakon amanarta da mahaifin mu yabamu kafin rasuwar shi,yasa muka mayar da ita kamar itace last born Win, shi Abdul ne ™arami amma kasnacewar shi namiji ne kuma duk kasuwnaci Abban mu a wajen shi yake yasa muka bashi girman, ni kaina ganin shi nake kamar shine sama dani sai ita muka bata kankantar.
Kunyi mata miji ne?. Momi ta tambaya, Girgiza kai Yaya Karima tayi sanan tace Banjin ta fara kula samari yanzu fa tana 18 duk da nima bankai 20 nayi aure ba.
A jiyar Zuciya Momi ta sauke sananface I can't hide anything for you, impact ma abun ya shafe ki, Senate ne yafa Wa soyayya da ita tun wata rana da yaje school Winsu, kuma soyayyar da ya faWa wata kalal soyayya ce ni tsoro ma take ban, yanzu haka tun dazu yakasa tashi kawai murmushi yake yana kiran sunanta, gashi kuma da tsoron mata kamar masifa bana jin zai iya tunkararta ma
Itama ajiyar zuciya yaya Karima ta sake sanan tace Momi Bhatool wata iriyar yarnya ce mai muguwar rigima, ta kwanta a kasa taita burgima bawani abu bane a wajenta, haka zatazo nan tai tamun ihu, last time ma da tazo kukan tayi mun kuma ga Sebate very silent anya tafiyarsu xatayi dai-dai kuwa?.
Daughter shi yaji yagani yace yanaso, to zai iya yanzu wata alfarma nake nema wajenki.
wace alfarma ce momi?. Dafa kafaWar Yaya Karima Momi tayi sanan tace Kinsan ba a taSayin aure sai duka Sangare biyu sunso juna, inaso ki taimaka ki zamo tsani wanda Senate zai taka ya samu soyayyar Ummi dukda nasan abu ne mai wahala.
Momi me kenan zanyi?. Yaya Karima ta tambaya Daughter ki kawo Bhatool gidanki ta zama kusa da Senate. Shiru yayi Karima tayi Rigimar Bhatool ba abunda zata iya Wauka bane, amma kuma tabbas a karamci irin na Momi ta cancanci Karima tayi mata sama da haka, sanan Mama da Abdul zasu Wan samu bakim su ya huta na kwana biyu, kuma tabbas Bhatool za tayi dacen sirika.
Daughter!. Momi ta faWa ganin tayi nisa cikim tunani Ki yarda dani ba zan taSa cutar da ™anwarki ba, ko wani ma sanan bawai ina nuna son nawa Wan bane, nasan matsalal shi sanan ko ke a Wan shiga gidana da kikayi kinsan yana da matsala tsoron mata kuma indai har baiyi nasarar saka soyayyar a zuciyarta ba, dole ya ha™ura.
Shikenan Momi insha Allah zanyi. Murmushi Momi tayi sanan tace Tabba gidan ku yasamu kyakyawar shaida, mahaifiyarku tayi ™o™ari akanku bayan rasuwar mahaifin ku, a Wan karamin binciken da nasa akayi mun, Allah yajikanshi da rahama.
Ameen yah Allah. Yaya karima ta faWa, ba tayi mamakin binciken da Momi tasa akayi mata ba domin dama ya dace duk wanda zai nemi aure yayi.
~~~~~ YSU
Tun wajen 10 Bhatool ke baza ido a cikin garden ko za ta hango Senate, amma babu shi babu alamun shi gaba Waya hirar da suke hankalin ta baya kai, Jannah ce tace Yanzu ke Amarya ina zaki Make-up?.
Teemarhs glow zanje, ina ga ma ta 150k za ayi mun. Dariya sukayi sanan Amrah tace Sai dake Suhaima Amarya, Bhatool ke fa. Sai a lolacin hankalin ta ya dawo kansu, Murmushi tayi sanan tace Me?. kallon ta su kayi baki Waya Do you mean you're not with us?. Girgiza kai tayi sanan tace Ban dai ji mai kuka ce last ba. . Muna magana ne akan wajen kwalliya. . Uhm ina zamu. Bhatool ta tambaya alamun dai ba taji mai suka ce Wazu ba. Jannah ce tace Ita dai amarya wajen Teemahs glow zata, ayi mata ta 150k. Kallon Suhaima Bhatool tayi sanan tace Sai dake capaciteted ko ina zaku. ta ma yarda hankalin ta gasu Jannah da Amrah Ni wallahi sister na ta iya kwalliya wajenta zani. Amrah ta faWa alamun dai tayi broke. Uhm nima da kaina zanzi zara abata jiya haka kawai naje nasa yaron nan yayi asarar kuWi sanan kuma ya biya mun kuWin Winki, ko bani da imani bazan ™ara amsar kwabo ba a wajen sa. Dukkanin su sunsan idan tace yaro to Abdul take nufi, haka sukayi ta hira kowa yana faWin abinda yake bakinsa, kamar ko yaushe dai sai shida suka bar makaranta kowacce ta nufi gidan su.
A cikin gidan ta tarar da Yaya Karima, wani tsalle tayi taje ta rungume ta tana faWin Yaya Karimancy. . Neman faWuwa su ka fara daga ita har Yaya Kariman da ™yar Yaya Karima ta dafa bango tana faWin Ke wai mai yasa baki da kwakwalwa ne?. Cuno baki tayi gaba tana faWin Ke kuma mai yasa ba a yi miki abun arziki ne?. Kallonta Yaya karima tayi sanan tace Bhatool indai wanan ne abun arzi™i to ri™e abunki bana bu™ata. Kallonta ta mayar ga Mama sanan tace Mama nadawo. .
Naganki. Mama ta faWa tana mayar da kallonta ga Karima, sai bayan Bhatool ta shiga Mama tace Anya Karima yarinyar nan tabiki kuwa, ke da kike da ™aramin ciki. Ajiyar zuciya Karima ta sauke sanan tace To Mama ya za ayi su likitocin ne suka ce ina bu™atar mai ta yani aiki, kuma idan ba ita ba wa nake da ita, haka dai zanyi hakuri da ita.
Shikenan bari nayi mata magana. Mama ta faWa tana shiga Wakin da Bhatool ke ciki,Zaune ta sameta tana danna waya. Zama Mama tayi kusa da ita tare da kiran sunanta Bhatool!. Šagowa tayi ta kalleta Na am Mama. .
Inaso ki buWe kunanki kijini, Yayarki Karima bata da Lafiya a asibiti ance ta naimi mai ta yata aiki hakan yasa zaki bita gidanta na kwana biyu kafin ta samu ™warin jiki. Kallon Mama tayi sanan tace Gidan Yaya Karima zanje na kwana biyu?. tayi maganar kamar mai tambaya. Eyh can zaki. Mama ta bata amsa, shiru tayi sai can tace To yaushe zandawo.