Sashe 6
Hasashen Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama zata daina fa, komai lokaci ne. Ya daura da fadin. Sai dai wani abun da yake burgeni da ita bata kula maza bare har ta bari a bata mata suna, iya iskanci ta dai a gida ne da kuma gurin kawayenta, sai Yaya Karima kuma.
To! Allah ya shiryar da ita.
Ameen.
Akan gado ta zuba kayan tana video din su, WhatsApp group nasu na iya yen Team nasu ta shiga tayi posting tana caption da *bayan ni sai wacce? Saura dinki kawai ya rage min guys*
Nan da nan Amrah ta gani.
Kina wuta ina binki da fetur, yarinyar nan akwai capacity ba laifi.
Jannah da itama yanzu ta hau online tagani, voice ta danna da wuri.
This gurl Wallahi kina bamu a jikinmu, da nayi calculation over a 150k fa.
Dey play yara, remain dinki shi ma zai kai 50 ko?. Ta tura tana danna musu emojin dariya.
Suhaima ta danna Video call, nan kowa ta shiga aka fara hira, sai hura mata kai suke chan da hiran nasu yayi nisa ne ta furta.
Ina zamu kai dinki ne? Coz inaso a cire ni sosai a samu a fitar da shape kamar zasu fito a kayan.
Ke!!! Ki bari kawai gobe a school muyi maganar. Cewar Suhaima tana kashe kiran.
Dama naje wajen Winki, sunbiya kudin. Kokuma karson zuciyata yayi yawa.
Tafada a ranta bayan sun kashe wayar.Cilli tayi da wayar ta nufi toilet.
~~~~~~~~~~ Red Bricks
Yana kwance a kan gadonsa ya rungumi filo idanunsa a rufe, yayin da Anas ke zaune kusa da shi yana fama magana.
Senate yanzu ko maganar kirki ka gagara yiwa yarinyar nan, haka za a yi soyayyar.
Mantar dashi yayi ya sake rungume filon a kirjinsa yana lumshe ido.
Senate are you okay kuwa?.
Anas barni, ka hanani kallonta me kyau sai damuna kake.
Wait a ina kake kallonta?, don t tell me that you re imagining her?.
Bar masa kan gadon yayi ya dawo kan kujera dake tsakin ya dunkulu a ciki yana rufe ido, dariya Anas ya saka yana kallon shi tare da ficewa daga dakin.
Momi da fitowarta daga kitchen ta kalle shi ta ce. Are you okay? Laughing for?.
Momi Senate mana! He s gone crazy, wai fa imagination nata yake tun da muka dawo.
To why not yaje ya same ta.
Momi yanzu zai fara I m scared. Ya karashe yana kwaikwayon yanda Senate yake.
Dariya kawai Momi tayi ta nufi dakin nasa, Anas kuma ya tafi gida dan dare yayi.
~~~~~~~Washe gari
Tun 7:35 ta gama shirinta dan zuwa makaranta, fitowa tayi hannunta rike da wayanta ta rataya handbag dinta.
Wajen daining ta nufa tana kallon su kafin taja kujera ta zauna.
Mama ina kwana?.
Lafiya! har kin shirya?.
Gyada mata kai tayi.
Kai baka iya gaisuwa bane? Ko baka san akwai manya a nan ba?.
Bhatool da alamu daga jiya zuwa yau akwai kwayar da kike hambuda ko?.
Bana son raini irin naku na yaran zamani, yanzu kai Abdulwahab zaka dubi cikin idona ka fadamin zancen banzan nan tsabar raini da fitsara.
Yau din kuma Fati? Da alamu bakya buk atar komai a gurin shi ko?.
Mama tafaWa ganin yanda ta za™e sai rufe ido take wai ita babba. Tashi ma tayi ta dauko wayarta da jakarta ta fice bata kula su ba, murmushi kawai Abdulwahab yayi Mama ta bita da addu a.
Tana fita ta samu machine ta hau, boss stop ya kaita ta bashi kudinta kafin ta hau wani machine zuwa Makaranta.
Direct gurin garden ta isa ta zauna akan resting bench, wayanta ya fara ruri ta dauka.
Rich kid ban ganki ba.
Ina resting bench. TafaWa tare da kashe wayar.
Isowa gurin ta su Amrah sukayi suna fadin.
Sai da ke yar kuna bakin wake, tamu ba irin tasu bane.
Dariya suka kwashe da shi kafin ko wacce ta samu guri ta zauna sannan Suhaima na fadin.
I can t believe wai har kin gama siyan komai na auren, remain dinki fa.
Gyara zama tayi tana kallon su daya bayan daya.
Ba abun surprise bane fa, kudi ne zai yi magana.
Shigowa haraban Makarantar yayi tare da yin parking ya nufi gurin garden, bugun zuciyarsa ne ta fara sauyawa ta soma bugu da sauri sauri a hankali ya furta. Bata shiga ajin ba kenan.
Inda ya saba zama ya zauna yana ciro wayansa ya soma dannawa.
Ni fa yanzu bani da damuwar komai, yau kuma sai 2-4 muke da shi, so ina gamawa zan ware gida kawai, dan wannan yaron sai ya bani kudin dinki ban isa ba bazan kashe kudina ba kuma.
Dariya suka yi Jannah na cewa. Kina son kudinsa kuma kina ce masa yaro Bhatool ke fa sai shiriyar Allah.
To ai Yaron ne tun da kam na girme shi, a kudi ne kawai ya girme ni, kuma idan bai bani kudin nan ba yau sai Hizba.
Taba ta Amrah ta soma, buge hannunta tayi. What dalla kina mintsini na.
Dalla ke baki iya gulma ba, ga can Guy din nan fa yau ma ya sake zuwa.
Idan ta nuna musu suka kallo Jannah na dariya k asa-k asa. I think guy din nan yana son daya daga cikin mu ne.
Idan ma daya daga cikin ku yake so ai is not forbidden ko?.
Shiru ita dai Bhatool ta yi tana zuba masa ido ko giftawa bata yi Jannah na dariya da fadin.
Wata fa ta fola.
No ba falawa nayi ba fadawa nayi gaba daya.
Murmushi ya yi yana gyara zaman shi tare da kiran Salman.
How far?.
I m waiting for you fa. Sanyayyar muryansa ya daki dodan kunnen ta.
Tashi tayi tsaye ta kalle su. Guy din nan ya kamata yau na tambaye shi me yake zuwa yi.
Bhatool dawo ki zauna ko kin manta school ne? Kowa kan iya zuwa yayi harkan gaban shi, mu da kullum muke zama a nan an taba yi mana magana ne, let him.
Maybe ta fada love ne.
Jannah tafaWa tana dariya ™asa ™asa. Jannah daily talk naki kenan Love.
Cigaba da hiran su suka yi amma hankalinta ya dawo kansa, duk ta gagara nutsuwa kawai so take taje taji dalilin bibiyar ta din da yake, dan ta fara ganewa bibiyarta yakeh.
Ke ban iya barin bala i yayi sleep ba, ko barni naje.
Bata jira amsarsu ba tatashi. Jiyayi zuciyar ta buga da wani mugun ™arfi, da sauri ya juyo idanunsa suka faWa cikin nata.
Hey.
TafaWa tana zama, jikinshi ne yafara rawa ™afafunshi na ™akaWawa, amma ya ™ureta da idanu.
Senate!!. tafaWa sakamakon jiya taji ankira shi da haka, wani sanyi yaji acikin zuciyarshi gaba Waya a rayuwarshi baitaSa jin wani yakira sunanshi dai-dai ba kamar haka ba.
Yeyes. YafaWa tare da sauke ajiyar zuciya kamar yau yafara magana a rayuwarshi.
Kaine kenan, anan school Win make?.
Girgiza kai yayi alamun A ah , sai a lokacin ta tuna cewar baya magana.
Ko Anas kake jira?.
A ah, Eh. YafaWa duka da sauri, murmushi tayi sanan tace.
Okay nagode faa.
Dame?. yafaWa yana kallonta ciki da mamakin yanda yakejin shi complete kaman yasamu duk abinda yakeso a rayuwa.
Jiya mana ko kamanta?.
A ah wanan baby komai.
Tom zantafi. TafaWa tare da tashi ta koma cikin ™awayenta. Dai dai lokacin da Salman yazauna yana faWin.
So my man is now fall in love.
Girgiza kai Senate yayi sanan yace No.
Karfe goma cif ya tashi ya bar Makarantar.
Juyawa tayi dan ganin ko yana nan taga wayam, numfashi ta sauke kafin ta ce. Muje capteria.
Legends pen 08129553971,masu bukatar complete kofa a bude take.
7-
*HASASHEN SOYAYYA*d'þ
=Ø%Ý>ØyÝ
_Imagination of love_
_Stroy and written_
By
Sayyid (Legend's pen)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
*The Fearless Writers Team*
_Marubuta masu tsage gaskiyya_
_Page 07_
A Hanyar Cafeteria ne Amrah tace Wancan gayen mai kyau ne.
Wane gaye kuma?. Suhaima ta tambaya its dai Bhatool ba face ko ™ala ba amma tabbas ta yarda Senate mai kyau ne.
Sai ™arfe 06:00 na yamma suka bar YSU daman su kullum shigar 08:00 fitar 06;00 ne ko sun gama classes Win su haka zasu zauna suyi ta surutu.
Alla Alla take ta koma gida domin ta karSi kuWi wajen Abdul, wani Sari na zuciyarta ma cewa take taje can kasuwar suyi ta ta watse, a haka ta samu ta ™araso gida.
Da sallama a bakin ta kamar abun arzi™i ta ajiye jakarta ta Wauki tsintsiya tana faman shara. A ah Bhatool sharan me like?. Murmushi tayi ta cigaba da sharar tana faWin. Yanzu idan ban gyara gidan nan ba wa zai gyara, idan ban taya uwata aiki ba wa zai taya ta. Kallonta sosai Mama tayi sanan face Banbu ™aci aikin ba Bhatool balle nan da ´an mintina kizo kina cemun ban ri™e amana ba nasaki aiki, idan wani abun kikeso kawai faWi.
A jiye abun sharar tayi tana faWin Wallahi Mama so nake kisa yaron can Abdul yaban kuWin Winki.
Ke yanzu fisabillahi Bhatool baki da wata magana sai abaki abaki, ke ko tanadi baki iya ba?.
Ta nadin mene, naga dai ha™™in kune ki ciyar da ni, ku tufatantar dani sanan ku ilmantar dani haka zalika ko kaini Wakin Miji, sanan kuma gashi Allah yabani ™ani mai mai kuWi, Sister na tana auren mai kuWi sabida nice Nan banza zan zauna na yi tanadi.
Baki Mama ta ri™e sanan tace Uhm ke ba bamza bace. daga haka ta koma Waki, itama Bhatool ta Wau jakarta ta shige Waki.
~~~~~~~Red bricks
Mom please introduce me to her. Kallon Senate Mom tayi, wani kululin takaici kamar ta kwaWe shi, wanan sanyi halin nashi yayi yawa.
Senate wane introducing yarinyar da na kawo maka har gida, akwai wani introducing da make Sukata?.
Mom yau tayi mun magana, amma ba a soyayya ba, I want you to introduce me to her as lover.
Senate idan nayi introducing dinka as her love, sai na dinga raka ka zance ina yi maka hira ko?,bayan kunyi aure sai na koma gidan ko?.
Girgiza kai yayi sanan yace Ba haka ba Mom, ina so ne tace mun tana so na